Yadda ake PI NETWORK KYC [] Waɗanda basui KYC ba, ko yana PENDING Wannan BIDIYON nasu ne.

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 20 ม.ค. 2025

ความคิดเห็น • 178

  • @IMG444_tv
    @IMG444_tv ปีที่แล้ว +6

    Mashaallah

  • @hassanabdullahi5636
    @hassanabdullahi5636 2 หลายเดือนก่อน

    Allah ya saka da alkairi bantaba gwada yin kyc Amman cikin ikon Allah Ina saurararki Ina gwadawa sai gashi yy successful 🎉🎉 thanks

  • @IbrahimSAli-qv1ob
    @IbrahimSAli-qv1ob 21 วันที่ผ่านมา +1

    Masha Allah
    Allah ya kara fahimta aunty

  • @hamisumuhd5063
    @hamisumuhd5063 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah Allah yasaka da alkhairi

    • @binusmantv
      @binusmantv  ปีที่แล้ว +1

      Ameyn ya rabbal alameyn

  • @maryammuhammadahmad4816
    @maryammuhammadahmad4816 4 หลายเดือนก่อน +1

    masha allah

  • @aliyumuhammad244
    @aliyumuhammad244 ปีที่แล้ว

    Masha Allah Allah ubangiji yakara basira saidai naga gabadaya bayin akan Wanda zaiyi KYC ne nangaba bawai Wanda yayi ba akarbaba shi Wanda yayi ba akarbaba babu wata hanya kenan

  • @mudassirulawal8604
    @mudassirulawal8604 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah
    Allah y Kauta
    Towai muda ba'a turowa kyc ba, miye makomarmu ne a tafiya pi network.Gsky idan har suka fitarda damu a wannan tafiya, bareda sanin laifinda mukayi ba, to wlh basuyi muna adalci ba

    • @binusmantv
      @binusmantv  ปีที่แล้ว +1

      EY haka ne kam
      amma ka sanya a ranka tamkar kayi KYC In sha Allah

    • @mudassirulawal8604
      @mudassirulawal8604 ปีที่แล้ว +1

      Allah ya kaddara yasa mudace

  • @abubakaralibutari5820
    @abubakaralibutari5820 ปีที่แล้ว +2

    Muna godiya pending KYC kunsa wata 9 KYC Amma Kuma cikin wata biyu Nan yafara rolling menene mafita ngd❤

  • @kaltimeyusuf9747
    @kaltimeyusuf9747 ปีที่แล้ว

    an gode Allah ya saka da alkai ri 🎉 🎉

  • @alyushaaliyu276
    @alyushaaliyu276 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah Allah yaqara basira da daukaka yar uwa Amma Dan Allah idan akwai wani update mai ma himmanci Akan Avive don Allah ki mana video akai don samun haske akan shi ngd Allah yabada ikon yin hkn ❤

    • @binusmantv
      @binusmantv  ปีที่แล้ว +1

      In sha Allah, Anji koken ka za'a rinƙa yi da izinin Allah, 😊 idan an sami mai muhimmanci

  • @abdullahiabubakar8846
    @abdullahiabubakar8846 ปีที่แล้ว +1

    Mun gode oganniya, Allah yakara Miki kwarin gwiwa.

  • @shafiu_freedom
    @shafiu_freedom ปีที่แล้ว +1

    Allah ya saka da alkhairi

  • @AdamuUmar-ho2qt
    @AdamuUmar-ho2qt ปีที่แล้ว +1

    Thanks

  • @bellomousa1089
    @bellomousa1089 ปีที่แล้ว +1

    mungode Allah yasaka da alkairi Allah yajiqan magabatanki Allah yaqara basyra❤

    • @binusmantv
      @binusmantv  ปีที่แล้ว +1

      Nagode sosai jazakallahu bikhair 🤗

  • @MustiBoy-w9k
    @MustiBoy-w9k 10 วันที่ผ่านมา

    Gaskiya inada tambaya

  • @ibrahimabdulsalm5539
    @ibrahimabdulsalm5539 11 หลายเดือนก่อน +1

    ماشاء الله

  • @ibrahimabdulsalam8897
    @ibrahimabdulsalam8897 ปีที่แล้ว +1

    Wa alaikumus-salam Warah-matullah

  • @ABDULMALIKJIBRIL-v1e
    @ABDULMALIKJIBRIL-v1e 3 หลายเดือนก่อน +1

    Allah yaqara daukaka yakiyaye dukkan sharri Allah yafaranta muku kamar yanda kuke faranta mana

    • @binusmantv
      @binusmantv  3 หลายเดือนก่อน

      ameyn

  • @salisu2799
    @salisu2799 ปีที่แล้ว +1

    Allah ya saka da alheri Bin Usman TV Mun gode sosai

  • @AliyuIbrahim-o4f
    @AliyuIbrahim-o4f 10 หลายเดือนก่อน +1

    Madallah mungode tamabyana daya nidai har ynzu sunki sakemin nawa Pi din yana minet

  • @mukhtaribrahim7759
    @mukhtaribrahim7759 ปีที่แล้ว +2

    Masha Allah munagodiya sosai da wannan kokarin naki nidai matsala wajen yin kyc ne idan naje daukar photon I'd card Sai wurin yakoma baki kyamarar Bata nuna komai tambaya ta ita ce idan na ari wayar wani zanyi kyc Sai nayi logout na pi app kokuma da nayi downloading na pi browser a wayar shi zayayi

    • @binusmantv
      @binusmantv  ปีที่แล้ว +2

      EY zai yi ba tare da kayi logo out a wayar ka ba

    • @adamumar8686
      @adamumar8686 ปีที่แล้ว +2

      Abokina kanema waya kabude pi da akaundinka sai katafi pi browser account Dinka Kaye shi babu masala kakula sosai Allah yataimaka

    • @mukhtaribrahim7759
      @mukhtaribrahim7759 ปีที่แล้ว +1

      Amin nagode

  • @HarunaMusa-lf2ec
    @HarunaMusa-lf2ec ปีที่แล้ว +1

    Mungodi Allah yasaka
    Naye kyc Amma haryazu basusakeba

    • @binusmantv
      @binusmantv  ปีที่แล้ว +1

      Acigaba da hakuri

  • @princemaizamanitv836
    @princemaizamanitv836 4 หลายเดือนก่อน +1

    Allah sa afi haka

  • @rabiuidris9580
    @rabiuidris9580 ปีที่แล้ว +1

    Dan allah inason ayimin bayani gameda magrating

    • @binusmantv
      @binusmantv  ปีที่แล้ว +1

      yadda ake yinsa
      ko kuwa bayani akan shi kansa migration ɗin?

    • @NasirJargaba
      @NasirJargaba 23 วันที่ผ่านมา

      Ya zan gyara username da na I'd ya yi dai dai

  • @abdullahiadamu1911
    @abdullahiadamu1911 2 หลายเดือนก่อน

    Good evening

  • @KalliAlhajidabuwa-zx8li
    @KalliAlhajidabuwa-zx8li 6 วันที่ผ่านมา +1

    Wanda ya canza waya yazaiyi ya dawo da pi nashi a sabon wayan nashi.
    Nagode

  • @adamumar8686
    @adamumar8686 ปีที่แล้ว +1

    Gaskiya nagode sosai naye kyc saide tentative approval Amma naye Margret nagama komai saide inagira naga pi Dina a wallet ,kice dukwan yanaso yafahinci wani Abu toyaje ya tambaya bin Usman tv in Sha Allah zaisamu munagodiya 😂😂😂😂😂

    • @binusmantv
      @binusmantv  ปีที่แล้ว +2

      Allah yayi mana jagoranci baki ɗaya 😊

    • @adamumar8686
      @adamumar8686 ปีที่แล้ว +1

      Amen

  • @rzailani590
    @rzailani590 ปีที่แล้ว +2

    Masha Allah ni Ina da tambaya
    Na farko ubagiji ya saka muku da alkairi tambayana shine najima da yin KYC da passport kusan Shekara amma babu wani bayani sannan wani lokaci suna nuna min message akan sunyi invited Dina Akan na sake gyara KYC na in aje wajen gyara wan babu suna nunamin invited for validator blocking....???????

    • @binusmantv
      @binusmantv  ปีที่แล้ว +1

      Gaksiaya ban fahimci wannan gurin da kake magana akan sa ba
      ka tura mana ta WhatsApp, screenshot ɗin gurin

    • @rzailani590
      @rzailani590 ปีที่แล้ว +1

      @@binusmantv nayi KYC na pi amma kusan Shekara daya shuru

    • @rzailani590
      @rzailani590 ปีที่แล้ว +1

      @@binusmantv sai kwana nana kuma nake ganin message akan naje na sake gyara KYC na na pi innaje wajen gyarawan kuma babu

    • @binusmantv
      @binusmantv  ปีที่แล้ว +1

      shine nace ka tura hoton screenshot na dai-dai gurin da zaka je gyaran KYC ɗin , domin hakaitar idda matsalar take

    • @rzailani590
      @rzailani590 ปีที่แล้ว +1

      @@binusmantv na muku magana ta Whatsapp nayi screen shot na tura amma Baku bude ba kwana biyu kenan
      Ataimaka abude sakon namu Muna godia Muna muku fatan alkairi daga Nan Libya muke bibiyarku

  • @ShituMuhammed-hw8cx
    @ShituMuhammed-hw8cx 4 หลายเดือนก่อน +1

    Barka

  • @IsahAhmad-fg5nv
    @IsahAhmad-fg5nv ปีที่แล้ว

    Slm barka da dare wanda yamanta lamba guda 8 to yamutin zaiyi?

  • @usamaidris4849
    @usamaidris4849 ปีที่แล้ว +1

    Hi I have mining 170 mining session day didn't allow me to do my kyc day will be telling me a slots isn't available at this time how can I Doo pls🙏🙏

    • @binusmantv
      @binusmantv  ปีที่แล้ว +1

      Frankly there's nothing you can do now
      But you can wait to see how it will turn out later,

    • @usamaidris4849
      @usamaidris4849 ปีที่แล้ว +1

      @@binusmantv ok thank you for the information sir more appreciate🙏🙏

    • @binusmantv
      @binusmantv  ปีที่แล้ว

      you're welcome

  • @ShehuUsmanAdamu
    @ShehuUsmanAdamu 7 วันที่ผ่านมา

    ASLM. Don Allah ina son Qarin haske dangane matsayinsa a pi

  • @MaririBoss
    @MaririBoss ปีที่แล้ว +2

    Ni damuwana shine nayi kyc tun March aranan yanunamin successful har nayi applying validator Kuma sun bani aranan Amman har yanzu Basu Kai min coins Dina walletba Kuma tacikin app na pi idan na shiga cyc progress 8 dinnan komi yayi success

    • @binusmantv
      @binusmantv  ปีที่แล้ว +1

      Ok kana nufin iya KYC ne yanzu yake sanya in progrees kenan?

  • @anassabubakar3710
    @anassabubakar3710 ปีที่แล้ว +2

    Mudai yaryanzu ba’asama maganin damuwan muba masu shekaru 17 dan allah abin cikamana

    • @binusmantv
      @binusmantv  ปีที่แล้ว +2

      kai yanzu idan har ka ƙara hakuri kwanaki nawa ne zaka cika shekaru 18 ɗin😅

    • @anassabubakar3710
      @anassabubakar3710 ปีที่แล้ว +1

      @@binusmantv 355 days yarage nacika shekaru18

    • @binusmantv
      @binusmantv  ปีที่แล้ว +2

      ok sai ka jira ko😅

  • @sunusimusa5665
    @sunusimusa5665 2 หลายเดือนก่อน

    Pls how can I find my zip code?

  • @yusufusman4139
    @yusufusman4139 3 หลายเดือนก่อน +1

    Dan Allah idan suka nuna Applied sai kuma qasa suka sa review in progress me suke nufi da hakan

    • @binusmantv
      @binusmantv  3 หลายเดือนก่อน

      yana pending ne KyC naka

  • @ZUUBASHASHA
    @ZUUBASHASHA ปีที่แล้ว

    Ina da tambaya amma a Avive nake ya zanyi nayi swap daga Core da nake da shi a Meta mask Dina na sai gas fee

  • @RuqayyaYakubidris
    @RuqayyaYakubidris 2 หลายเดือนก่อน +2

    Hello everyone

    • @binusmantv
      @binusmantv  หลายเดือนก่อน +1

      ✋🏼

  • @suleimansani-z9q
    @suleimansani-z9q 9 หลายเดือนก่อน +2

    Nayi KYC amm Yan zu Idan na shiga cikin app Dina baya Muna min mining nawa

    • @binusmantv
      @binusmantv  9 หลายเดือนก่อน +1

      kaje kayi updating na app ɗin

  • @IshaqHaruna-w6k
    @IshaqHaruna-w6k หลายเดือนก่อน

    Toh idan kyc ya nuna tentative meye mutum zaiyi?

  • @isahsalisu5475
    @isahsalisu5475 ปีที่แล้ว +1

    Aslm Bin Usman TV brk da warhaka muna muku fatan alkhiri. Munyi Kyc mu2 nashi yayi Approval nawa kuma haryanzu a tentitve approval in fatan bamatsala?

    • @binusmantv
      @binusmantv  ปีที่แล้ว +1

      EY babu kar ka damu In sha Allah

  • @AdamuAlto
    @AdamuAlto 3 หลายเดือนก่อน

    Assalam Dan Allah ya ake Gano zip code please

  • @IbrahimIdris-y8i
    @IbrahimIdris-y8i 5 หลายเดือนก่อน +2

    Don Allah sabon kyc na pi wanda aka turo na 92 des amfara ko ba a faraba

    • @binusmantv
      @binusmantv  5 หลายเดือนก่อน +1

      za'ayi bidiyo akansa In sha Allah

    • @IbrahimIdris-y8i
      @IbrahimIdris-y8i 5 หลายเดือนก่อน +1

      Allah ya saka da al kairi dama shine mtsalana inna shiga wazan kyc yana nunamini save baya chiga

  • @mikailaabubakar2976
    @mikailaabubakar2976 ปีที่แล้ว +2

    idan mutum yaga tentative approval ba seyayi gyara ba kenan?

  • @BukhasChannel
    @BukhasChannel ปีที่แล้ว +2

    Nayi KYC samada wata uku kuma nayi passing but har yanxu basuyimin transfer na pi dina ba zuwa migrated

    • @binusmantv
      @binusmantv  ปีที่แล้ว +2

      EY wannan sam ba abin damuwa bane
      migration ma yakan ɗauki sama da ninkin watannin da ka ambata
      Hakuri zaka cigaba da yi In sha Allah komi zai zama tarihi

  • @arewa44tv13
    @arewa44tv13 2 วันที่ผ่านมา

    Ni nawa digital nin slip akasa yakenan

  • @UzairuTV
    @UzairuTV ปีที่แล้ว +1

    Assalamu alaikum Bin Usman TV Barka da warhaka ykk aiki account nawa na pi network dina na canja sunana account dina pi network dina ina tsoron pi network suki karbar KYC dina saboda sunan da nasaka wajen bude pi App dina wajen bude pi network ina tsoro dan wannan gaskiya she zaisa makiyin KYC dina

    • @binusmantv
      @binusmantv  ปีที่แล้ว +1

      Yanzu kayi KYC ɗin
      sannnan kayi gyaran sunan ko baka yi ba🤗

  • @IbrahimUmmar-zf7wr
    @IbrahimUmmar-zf7wr 6 หลายเดือนก่อน +1

    Slm inamaku fatan Alkairi akoda yaushe sannan kuma dan Allah yazanyi verify nunba pi network

    • @binusmantv
      @binusmantv  5 หลายเดือนก่อน +1

      ka duba munyi bidiyo akan hajan6

  • @IbrahimIdris-y8i
    @IbrahimIdris-y8i 5 หลายเดือนก่อน +2

    Assalamu alaikum don Allah ina tabbaya ni kyc na save yaki ciga

    • @binusmantv
      @binusmantv  5 หลายเดือนก่อน

      me ya faru

    • @IbrahimIdris-y8i
      @IbrahimIdris-y8i 5 หลายเดือนก่อน +1

      Ban saniba wlh nariga nagma kyc to na bayanda akatura yakiyi

  • @habeebforex
    @habeebforex ปีที่แล้ว +1

    Don Yaza'ayi na gyara da nazo yin kyc nayima amfanids premium nin slip Amman kuma nazabi National I'd card so don Allah yaza'ayi nagyara sabida yanxu haka ya pending almost 2 month yanxu

    • @binusmantv
      @binusmantv  ปีที่แล้ว +1

      Ey zaka iya gyarawa ne idan su CT ɗin sun baka damar ka gyara

  • @basharyakubu6547
    @basharyakubu6547 ปีที่แล้ว +1

    BIN USMAN TV Menenne matsalar wa har yanzu basu turo mini Kyc ba

    • @binusmantv
      @binusmantv  ปีที่แล้ว +2

      lokaci ka ne bai yi ba
      amma ka cigaba da hakuri

  • @aisamitujja8140
    @aisamitujja8140 ปีที่แล้ว

    Well-done

  • @habson1790
    @habson1790 ปีที่แล้ว +2

    Salam idan KYC nawa ya makale Yaya zanyi

    • @binusmantv
      @binusmantv  ปีที่แล้ว +2

      Hakuri da juriya

    • @habson1790
      @habson1790 ปีที่แล้ว +1

      @@binusmantv zamu Kara nagode

  • @aminuzubairu6316
    @aminuzubairu6316 ปีที่แล้ว +1

    Ni nayi KYC tun wajen wata 5, amman nayi da NIN na paper kuma KYC din suuki approve. Yanzu don Allah wace hanya zanbi su sake damar gyara KYC ɗin koko na rasa kenan??

    • @binusmantv
      @binusmantv  ปีที่แล้ว +1

      a'a baka rasa ba
      amma dai babu wata takamaiman hanya da kai tsaye zaka bi don su baka damar gyara kyc ɗin.
      saidai ka cigaba da hakuri ka jiraa

  • @princemaizamanitv836
    @princemaizamanitv836 4 หลายเดือนก่อน +1

    Slm Mal ina fatan alkairi dan Allah ataimakaimin da nmbr waya inada wasu matsala ne danake so mu tattauna magode

  • @ibrahimabdulsalam8897
    @ibrahimabdulsalam8897 ปีที่แล้ว +1

    Kwana dayawa shuru ko dai nine bana samun update daga BIN USMAN TV? Ina wa kowa fatan Alkhairi, Allah yatemakemu

    • @binusmantv
      @binusmantv  ปีที่แล้ว +1

      Gaskiya watakila an samu wata tangarɗa.
      Saura ƙiris na tuntubé ka ta WhatsApp, kusan wata da watanni shiru, har nake tunanin Allah yasa lafiya 🤔

    • @ibrahimabdulsalam8897
      @ibrahimabdulsalam8897 ปีที่แล้ว +1

      @@binusmantv wallahi lafiya Qalau Alhamdu lillah kawai bana ganin sakon wannan channel din ne wallahi. Sai dazu Ina dubawa Naga Ashe ayi videos dayawa banganiba

    • @binusmantv
      @binusmantv  ปีที่แล้ว

      ey
      wataƙil laifin Algorithm ne

  • @AbubakarGamboTukur
    @AbubakarGamboTukur ปีที่แล้ว +1

    Salamualaikum please ni har yanzu Banga kyc naba idan nashiga sai yaringa samin invitation Dina baizoba Amma idanyazo zaa bani to kullum haka yake sawa

    • @binusmantv
      @binusmantv  ปีที่แล้ว +1

      Ka cigaba da juriya da hakuri kaji 😊

  • @YahyaNafiu-b5j
    @YahyaNafiu-b5j 2 หลายเดือนก่อน

    Waya nasiya Kuma an taba Bude pi network akan ta Babu matsala Idan na goge nakai na Dora Nawa akan ta

  • @amisglobaltv2837
    @amisglobaltv2837 4 วันที่ผ่านมา

    Wajen daukan hoton fuskata yaƙi wucewa don ALLAH miye matsalar?

  • @fannaali5631
    @fannaali5631 ปีที่แล้ว +1

    Toh nayiwa wata kyc yanxu wata bakwai haryanzu basuyi transfer din pi din zuwa wallet ba me matsalan hakan

    • @binusmantv
      @binusmantv  ปีที่แล้ว +2

      EY wannan sam ba abin damuwa bane
      don kar ka damu kanka da wannan
      migration ma yakan ɗauki sama da ninkin watannin da ka ambata
      Hakuri zaka cigaba da yi In sha Allah komi zai zama labari

    • @fannaali5631
      @fannaali5631 ปีที่แล้ว +1

      @@binusmantv ok naji dadin wannan labarin ngd allah yasa kufi haka

  • @nazifihamza5086
    @nazifihamza5086 ปีที่แล้ว +1

    Allah ya saka muku alkhairi.
    Ni nawa nasamu matsala ne ta wajen NATIONAL ID CARD har yanzu yana ta juyawa. Yanzu yazanyi ?

    • @binusmantv
      @binusmantv  ปีที่แล้ว +2

      Babu wani abu da zaka yi wadda ya huce hakuri da jiran zuwan lokacin da za'a baka RESUBMIT BUTTON domin ka samu kayi gyara a KYC ɗin naka

    • @nazifihamza5086
      @nazifihamza5086 ปีที่แล้ว +1

      @@binusmantv To Allah yasa muga hakan nan kusa

  • @adomusa1233
    @adomusa1233 ปีที่แล้ว +1

    Me yasa yanzu pi browser na baya budewa?

    • @binusmantv
      @binusmantv  ปีที่แล้ว +1

      kaje kayi updating na App ɗin

  • @NasirJargaba
    @NasirJargaba 23 วันที่ผ่านมา

    Username nawa Bai matching da na I'd ba me zan yi

  • @hajaramaminovel3864
    @hajaramaminovel3864 5 หลายเดือนก่อน +1

    To in mutun ynaa so ya gyra ya zaiyi ko sai ya jira anyi rejecting

    • @binusmantv
      @binusmantv  5 หลายเดือนก่อน +1

      ey

  • @MaririBoss
    @MaririBoss ปีที่แล้ว +1

    Dan har nayi migration kusan wats biyar

    • @binusmantv
      @binusmantv  ปีที่แล้ว +1

      Hakuri shine kadai abinda zan naka shawara kayi, matukar dai ka tabbatar komi daidai a kayi shi

  • @rabiuahamed4330
    @rabiuahamed4330 ปีที่แล้ว +1

    Salam dan Allah zan iya amfani da votes card

  • @usmanmamuda6745
    @usmanmamuda6745 2 หลายเดือนก่อน +1

    Aslm alkm don Allah ina Neman hanyar da zan dawo da account dina na PI NETWORK ne da Facebook na bude na canja waya ne shi ke nan idan naje zanyi login ta Facebook din sai ya koma dani wurin yin sabon register don Allah idan da hanyar da zan dawo da shi a taimakeni

    • @binusmantv
      @binusmantv  หลายเดือนก่อน +1

      Shin kayi PHONE NUMBER VERIFICATION ne 🤔

    • @usmanmamuda6745
      @usmanmamuda6745 17 วันที่ผ่านมา

      Banyi ba gaskiya

    • @usmanmamuda6745
      @usmanmamuda6745 17 วันที่ผ่านมา

      Wato a lokacin da na so nayi yaki Yi ne sai daga baya na gano a wurin yin register bansa country code na Nigeria ba na mance ban canja ba nayi kokarin gyarawa Amma nakasa yi

    • @usmanmamuda6745
      @usmanmamuda6745 17 วันที่ผ่านมา

      Don Allah idan da yadda zan gyara a taimakeni wurin 7years ina mining PI NETWORK

  • @iliyagajeye
    @iliyagajeye ปีที่แล้ว +1

    Asalamalekun, yaya ne zan gano zip lamba dina?

    • @binusmantv
      @binusmantv  ปีที่แล้ว +1

      zaka iya duba GOOGLE ko Chrome
      amma mun yi bayanin hakan dalla salla a part 3

  • @yusufdalhatu7631
    @yusufdalhatu7631 ปีที่แล้ว +1

    Slm bayan gaisuwa mai tarin yawa da kuma jinjinawa a gareku.tanbaya nakeyi wadda baiyi verifying phone number dinshiba yaya makomanshi yake dan allah ataimakeni

    • @binusmantv
      @binusmantv  ปีที่แล้ว +2

      Bisa abinda ya tabbata a iya sani cewa Rashin verify na lambar waya baya haifar da mummunan makoma ga Pioneer , matukar dai yayi iya yinsa Wajen verify na lambar wayar amma abu yaci tura,
      Bugu da kari mutum ya tabbatar kuma yayi verify na FACEBOOK don taƙaita risk

    • @yusufdalhatu7631
      @yusufdalhatu7631 ปีที่แล้ว +1

      Alhmdlh masha allah nagode sosai

  • @umarsabogarbaumarjini9718
    @umarsabogarbaumarjini9718 ปีที่แล้ว +1

    1, Assalamualaikum tunda akabude mass kyc nayi Amma haryanxu a tentative approval yake shin inada matsala wasuma narigasu Yi Amma su no tentative approval it's just kyc pass so what wrong with me 😭
    2,meyasa tunda akabude mass kyc haryan Banga Wanda akayiwa migration ba
    May god help bin Usman tv.

    • @binusmantv
      @binusmantv  ปีที่แล้ว +1

      Aiko al'umma da dama an yi musu migration na coin nasu
      maganar Tentative approval ka kwantar da hankalinka babu matsala In sha Allah

  • @uzairuisah5803
    @uzairuisah5803 ปีที่แล้ว +1

    Slm Dan Allah ni har yanzu ba a bani kyc pi nawa ba

  • @abasabubakar6621
    @abasabubakar6621 ปีที่แล้ว +1

    Haryanzu basubani kyc ba kuma idan nashiga pi browser natapa wajan kyc saidai yaita logging in harnagaji Narita 😢😢

    • @binusmantv
      @binusmantv  ปีที่แล้ว +1

      EY malam Abbas ka cigaba da hakurin juriya har zuwa lokacin da zasu baka KYC ɗin, duba da cewa har zuwa wannan lokaci ana samun KYC jifa jifa

    • @abasabubakar6621
      @abasabubakar6621 ปีที่แล้ว +1

      Ok nagode zancigaba da hakuri Nagano 🙏🙏

  • @SadamUsman-m9l
    @SadamUsman-m9l ปีที่แล้ว +1

    Bin usman TV ni cikkaken mabiyinku ne kuma ina sport dinku sosai sosai to saida inadA matsala akan tentative approval na kyc yanzu tsawon wata shidda kenan ina jiran migration amma shiru kakeji don Allah ku bani shawara yy zanyi ne 😢

    • @binusmantv
      @binusmantv  ปีที่แล้ว +1

      Masha Allah
      an gaishe ka
      abin tambaya anan shine
      shin kayi migration ɗin ne?
      ko kuma basu baka damar ka yi ba har yanzun 🤔

    • @SadamUsman-m9l
      @SadamUsman-m9l ปีที่แล้ว +1

      @@binusmantv haryanzu banyi ba kusan wata shidda kenann babu kome cikin wallet dina kuma kome mayi passed kawai abinda ya rage wanan madakin na 8 Wanda daga shi sai su turomin pi dina

    • @SadamUsman-m9l
      @SadamUsman-m9l ปีที่แล้ว +2

      Nayi migration din kuma kome yy successfully tundaga create wallet amma wanann matakin na takwas shine kawai baiyi completed ba

    • @binusmantv
      @binusmantv  ปีที่แล้ว +2

      Okey ka cigaba da hakuri, domin shine kaɗai abinda zaka iya yi a halin yanzu, Sia a jira aga abin da hali zai yi

  • @abbadangatatv1551
    @abbadangatatv1551 11 หลายเดือนก่อน +1

    Indai hakane nasamu matsala Dan ni da voters card nayi

    • @binusmantv
      @binusmantv  11 หลายเดือนก่อน

      In sha Allah ai zasu dawo maka da shi ka gyara

  • @aliyumohammed1822
    @aliyumohammed1822 ปีที่แล้ว +1

    Munagodiya

  • @AmgasmMustafa
    @AmgasmMustafa ปีที่แล้ว +1

    Ni a sudan nake najida di susai sunana gasm قسم bahausheneni amma aryanzu ba a bani kyc ba yazanyi a bani kyc

    • @binusmantv
      @binusmantv  ปีที่แล้ว +1

      Babu wata hanya gaskiya da ka bi ko aikata wani abu don ka sami KYC
      saidai ka jira har zuwa lokacin da zasu baka KYC ɗin

  • @salisu2799
    @salisu2799 ปีที่แล้ว +1

    Tambaya ta shene nayi kyc amma har yanzu yaƙi yayi kore

    • @binusmantv
      @binusmantv  ปีที่แล้ว +1

      ka cigaba da hakuri

  • @muh2rabiu718
    @muh2rabiu718 ปีที่แล้ว

    Yayaza agera gaskiyanawa inatinaninyasamumasala irintamistic wajinsawa nawa nin din irinnafarkone nikumanasa na uku dan Allah yazangira

    • @binusmantv
      @binusmantv  ปีที่แล้ว +1

      EY zaka iya gyarawa ne idan CORE TEAM SUN baka damar ka gyara ɗin,
      ka cigaba da hakuri kaji 😊

  • @auwalmuhammad5083
    @auwalmuhammad5083 ปีที่แล้ว +1

    Ana iya yin kyc da voters card

  • @musaabdullahishanga5987
    @musaabdullahishanga5987 ปีที่แล้ว +1

    Munagodiya ni dai har yanzun basubani KYC ba

    • @binusmantv
      @binusmantv  ปีที่แล้ว +1

      ka cigaba da hakuri

  • @KudidadiKudidadi
    @KudidadiKudidadi ปีที่แล้ว

    Idan kuma mutum yana ni jeriya din wajan nan dakace kasar da mutum yake ayanzu ita zesa to ya zeyi

    • @binusmantv
      @binusmantv  11 หลายเดือนก่อน

      ban fahimci tambayar ba

  • @ibrahimharunaharuna8632
    @ibrahimharunaharuna8632 ปีที่แล้ว

    Salamu alaikum ina da tanbaya shin meyasa mu ba aturamana kyc ba har yanzu shin wai meke faruwa damu ina mako marmu take na gode nine ma soyin chanal din ku har kullum Usman tv

    • @binusmantv
      @binusmantv  ปีที่แล้ว

      Kar ka damu , In sha Allah KYC na nan tafe ga ire-iren ku

  • @IliyasuLawal-k7h
    @IliyasuLawal-k7h ปีที่แล้ว +1

    SLM dafatnakunalafiya Dan Alla inasu insane ya akeyin magiresha

    • @binusmantv
      @binusmantv  ปีที่แล้ว +1

      Duba wannan bidiyo 👉 th-cam.com/video/KLh980z-c_A/w-d-xo.htmlsi=ACraTWkWHD_OmQc_

  • @ibrahimabdulsalam8897
    @ibrahimabdulsalam8897 ปีที่แล้ว +1

    Tambaya:
    Dan Allah ya labarin KYC na YARA?

    • @binusmantv
      @binusmantv  ปีที่แล้ว +1

      shiru kake ji har yanzu
      babu wani update daga CT game da wannan batun 🤔

  • @idrisibrahimbakari6914
    @idrisibrahimbakari6914 5 หลายเดือนก่อน +1

    Nasamu banbancin username da ID card

    • @binusmantv
      @binusmantv  5 หลายเดือนก่อน +1

      zaka iya gyarawa ai

  • @KefasYahaya-i1y
    @KefasYahaya-i1y 4 หลายเดือนก่อน +1

    Nasamu masala a wurin daukar photo Yana rubuta mini action detected

    • @binusmantv
      @binusmantv  4 หลายเดือนก่อน +1

      ka cigaba da Gwadawa
      ko kayi amfani da wata wayar

  • @mohammadadamu3736
    @mohammadadamu3736 3 หลายเดือนก่อน

    Dogon surutu shirme