Hajiya Naja'atu sun kafa sabuwar jam'iyyar matasa da girgiza gwamnati

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 25 ม.ค. 2025

ความคิดเห็น • 80

  • @Usman4life88
    @Usman4life88 หลายเดือนก่อน +1

    mace mai kamar maza kenan. Allah ya taimake ki damu ba ki daya

  • @bazallahiabdularahmanaliyu1912
    @bazallahiabdularahmanaliyu1912 หลายเดือนก่อน +12

    Allah ya temake mu Don Annabi Muhammad S A W jarima uwa

  • @ladidialasan7441
    @ladidialasan7441 หลายเดือนก่อน

    Allah yabada saa ,yataimakeku da arewa bakidaya

  • @AS-Hari360
    @AS-Hari360 หลายเดือนก่อน

    Alhamdulillah, abunda mukejira Kenan, By Mentor Hjy Naja'atu Moh'd ina bayanki with all my heart and blood

  • @GADDAFIBISHIR-s3o
    @GADDAFIBISHIR-s3o หลายเดือนก่อน +1

    Nagode sosy Allah ya saka da alkhairy Hajjaju kuma Muna goyon Baya

  • @haidaraliyu-sn7hh
    @haidaraliyu-sn7hh หลายเดือนก่อน

    Hajia Mama Allah ya qara miki karfin gwiwa ya kuma tsare manake ga dukkan sharri da masharanta. Inn Shaa Allahu damu matasan daku dattijan Allah zai bamu damar tsayawa mu kwatowa kasar mu yanci da makoma ta alkhairi Albarkacin Annabi Muhammadu S. A. W❤🙏

  • @AmbassadorAlkhanawee
    @AmbassadorAlkhanawee หลายเดือนก่อน

    Allah ga bayinka muna neman temakonka

  • @ummulkulsumibrahim9962
    @ummulkulsumibrahim9962 หลายเดือนก่อน

    Aslm Allah ya tsare mana ke da tsarewar sa Hjy dan son da Allah yakewa manzo sa (S A W) Ameen ya Hayyu ya Kayyum. Allah ya tsare gaban ki da bayan ki Allah ya gina miki barrier tsakanin ki da su. Allah ya zama gatan mu.

  • @BelloBello-fz1fs
    @BelloBello-fz1fs หลายเดือนก่อน

    Mun amsa kiranku hajiya.

  • @FalmataMuhammad-s5m
    @FalmataMuhammad-s5m หลายเดือนก่อน +7

    Masha Allah jinjina agareki

  • @fulfuldeafrica6714
    @fulfuldeafrica6714 หลายเดือนก่อน +3

    We are together Hajiya Najaatu Allah ya kara Girma da daukaka

  • @nuhudahiru8065
    @nuhudahiru8065 หลายเดือนก่อน

    Allah ya taimaka

  • @حسنهرا
    @حسنهرا หลายเดือนก่อน +1

    Muna godiya Allah yasaka miki da Alkairi Antin yan Arewa

  • @Sadiyamk
    @Sadiyamk หลายเดือนก่อน +1

    Ya Allah ka canza mana shugabanni masu tausayi da tsoron Allah ameen

    • @rabizakari5125
      @rabizakari5125 หลายเดือนก่อน

      Amin ya rabbil Alamin

  • @YakubuSuleiman-v6c
    @YakubuSuleiman-v6c หลายเดือนก่อน

    Masha Allah Hajiya Najaatu ubangiji Allah SWT ya kareki daga sharrin makiya mahassada da Kuma duk masu sharri Kuma yaja kwana da Kuma Saka maki da gidan Aljannah Firdausi madaukakiya amin summa amin

    • @AzamNasara
      @AzamNasara หลายเดือนก่อน +1

      Aamiin Aameen ya Rabb 🤲🏻

  • @bbashirii
    @bbashirii หลายเดือนก่อน

    Alhamdulillah, mu dama malaminmu Sheikh Ibrahim Al-Zakzaky ya gaya mana shekaru da yawa a baya kafin yanxu

  • @IbrahimSasiru1-nj9mf
    @IbrahimSasiru1-nj9mf หลายเดือนก่อน

    God bless you mum

  • @YusufNamiji
    @YusufNamiji หลายเดือนก่อน +1

    Allah tsaremana kee mama uwa tagari

  • @abubakarmuhammad6378
    @abubakarmuhammad6378 หลายเดือนก่อน +1

    Insha allahu zamuyi nasara dayardar Allah

  • @ibrahimmusatungwal2347
    @ibrahimmusatungwal2347 หลายเดือนก่อน +1

    Allah yakareki mama Hajiya ya cikamana burinmu A Nigeria da Arewa Baki daya

  • @hajaraabdullahisaulawa30
    @hajaraabdullahisaulawa30 หลายเดือนก่อน

    Masha Allah Muna tare

  • @umarmubarak5538
    @umarmubarak5538 หลายเดือนก่อน

    Masha Allah

  • @alibukar7502
    @alibukar7502 หลายเดือนก่อน +1

    Allah ya tsare ki da sharrin masharranta.

    • @AzamNasara
      @AzamNasara หลายเดือนก่อน +1

      Aamiin Aameen ya Rabb 🤲🏻

    • @rabizakari5125
      @rabizakari5125 หลายเดือนก่อน

      ​@@AzamNasaraAmin ya Allah

  • @ibrahimidris1033
    @ibrahimidris1033 หลายเดือนก่อน +1

    Allah taimakemu amin ya hayyu ya qayyumu❤❤❤

  • @AbubilalAbusufiyanukalmalo
    @AbubilalAbusufiyanukalmalo หลายเดือนก่อน +1

    Super lady

  • @BintaAbdullahi-y5i
    @BintaAbdullahi-y5i หลายเดือนก่อน

    To wai a arewa mace ce kadai jaruma,shin ba Maza marasa tsoro ne

  • @mahamoudoumar8593
    @mahamoudoumar8593 หลายเดือนก่อน

    Machallah.

  • @hamisuabdullahiadam2468
    @hamisuabdullahiadam2468 หลายเดือนก่อน

    Wlh hajiya naja'atu mun shirya canja najeriya

  • @AminuIbrahim-s4r
    @AminuIbrahim-s4r หลายเดือนก่อน +1

    Allah ya gafartawa maigidanki da Abubakar Rimi Ameen

  • @shuaibkura1755
    @shuaibkura1755 หลายเดือนก่อน

    Allah ya shige mana gaba

  • @saanataala7472
    @saanataala7472 หลายเดือนก่อน

    Am very ok am interested

  • @abubakarmusayerimaru9879
    @abubakarmusayerimaru9879 หลายเดือนก่อน +1

    Wannan cine zanga-zangar kawo sauyi ba irin na 2nd August ba

  • @AdamuDahiruAbubakar-n6x
    @AdamuDahiruAbubakar-n6x หลายเดือนก่อน

    Allah Y Sakaua Hajiya Naja'atu

  • @YakubuIgi
    @YakubuIgi หลายเดือนก่อน

    Sai Bangor ta tsage kadangare Kan shego gida. Allah ya Kara ganar da yan arewa. Naja'atu Allah ya saka.

  • @ConfusedBaseballEquipmen-uf5vr
    @ConfusedBaseballEquipmen-uf5vr หลายเดือนก่อน

    Gaskiyane mama

  • @yusufSahabi-v9s
    @yusufSahabi-v9s หลายเดือนก่อน

    Hmmm

  • @BasiruBarauo
    @BasiruBarauo หลายเดือนก่อน

    C'est vraij'ai été merci à vous

  • @sanihussainigimi4406
    @sanihussainigimi4406 หลายเดือนก่อน

    HAJJA NAJA'ATU A YANZU BANA NIGERIA AMMA LALLAI INA TARE DAKE.

  • @AuwalIsah-p6w
    @AuwalIsah-p6w หลายเดือนก่อน

    ❤❤❤❤

  • @MubarakAbubakar-n7m
    @MubarakAbubakar-n7m หลายเดือนก่อน

    Gaskiya ce

  • @YahayaYakubu-h3f
    @YahayaYakubu-h3f หลายเดือนก่อน

    ❤❤❤ hajiya

  • @NuraMuhammadMoyi
    @NuraMuhammadMoyi หลายเดือนก่อน

    Kallabi acikin rawunna

  • @nuraismail4717
    @nuraismail4717 หลายเดือนก่อน +1

    Kiyama ko kujerar?

  • @KhaliphaAbubakar-mj3qz
    @KhaliphaAbubakar-mj3qz หลายเดือนก่อน +1

    Babu ruwanmu dawata jama'iyyar matasa

    • @BukarBukar-iz8yg
      @BukarBukar-iz8yg หลายเดือนก่อน +1

      Me kasani akan Nigeria, zakaga abun mamaki

    • @YusufNamiji
      @YusufNamiji หลายเดือนก่อน +1

      Wawa shasha jahilin banza

    • @GADDAFIBISHIR-s3o
      @GADDAFIBISHIR-s3o หลายเดือนก่อน +1

      Oho dai 😂😅

  • @ConfusedBaseballEquipmen-uf5vr
    @ConfusedBaseballEquipmen-uf5vr หลายเดือนก่อน

    Masha Allah ❤

  • @YusifAdamumuhammad
    @YusifAdamumuhammad หลายเดือนก่อน

    Hi

  • @alhmusteegoldventurealhmus6604
    @alhmusteegoldventurealhmus6604 หลายเดือนก่อน

    Allah.yataimakemu.muyan.arewacin.nigeria.tayanda.zamugane.manyanmu.suuske.cutarmu.allah.yasamu.staya.mugene.cewa.bazamustabe.makiyinmu.basaboda.ba .asancigabanmu.allah.yataimakeku.masukokarin.cetow.mana.arewacin.kasarmu.ameen,ya.allah

  • @abdullahiharuna5581
    @abdullahiharuna5581 หลายเดือนก่อน +1

    Ina da sha'awar ganin an sami sauyin yanayin shugabanci a kasarmu Nijeriya domin samar da cigaban da ya kamata. Amma ban yarda da kasancewar wasu da suka taba samun kansu a cikin harkar mulki a baya ba.

  • @murtalajibrin2840
    @murtalajibrin2840 หลายเดือนก่อน +2

    Hausawa ku kula; Miyetti Allah na shirin rug'uza sunan KasarHausa da kary'ayya'ki - Kaltum Alumbe Jitami
    Babu shakku Aliyu Ammani da Aliyu Tilde watau Tsohon Kwamishinan Ilimi na jahar Bauchi da su Prof Tijjani Imam da Sheikh Mansur Sokoto a karkashin jagorancin kungiyoyin Fulani Ƙungiyar Tabitaal Pulaaku da Ƙungiyar Miyetti Allah sun kirkiro sunaye dan su rusa tarihin Hausa, Hausawa da KasarHausa da duniya ta sani. Saboda haka Hausawa sai ku kula da kyau dan wannan; wani salo ne na yakin ƙwaƙwalwa da sun ka bijiro da shi.
    Tsawon karni biyu tun ta'add'anc'in Usman Danfodio Fulani sun kirkiro tarihin bogi sun lakawa Hausawa "Bayajidda : Hausa bakwai da Banza bakwai" wanda daga bisani Hausawa yankasa sun ka musanta dan ba ya da tushe balle makama. Sun rarraba kanun Hausawa wajen kiran mu da sunayen garuruwan mu da masarautun mu. Su na bambanta mu da kiran mu "Kanawa, Katsinawa, Gobirawa, Kabawa, Daurawa...," inda kasar Nigeria, Afrika da majalisar dinkin duniya Kabilar Hausa ta sani. Yau a karni na ashirin da daya, shekarar 2024 Fulani sun ware wasu garuruwa a cikin masarautar Katsina da Zamfara sun lakaba ma su suna na karya wanda ba shi da tushe balle makama. Fulani fada ku ke da Ubangiji, ba za ku iya sauya abunda Allah ya rigya ya yi shi ba. Ba za ku iya kirkirar tarihin karya ku ce za ku lakabawa Hausawa ko KasarHausa.
    Kalmar da ku ke raba sunan ku a jikin sunan Hausawa, mun rusa ta, mun ruguza ta. Tau yanzu kuma mun gani wani matashin Bafulatani Khalid Kaduna da Rabi'u Garba Ruwangodiya wanda ga kamannin shi nan da kayan saki irin na Fulani da shi da sauran yayan Fulani sun fito a karkashin jagorancin Miyetti Allah wadda Sarkin Fulani Sa'adu Abubakar ya ke jagabanta, da sa hannun Sanusi Lamido Sanusi da Ahmad Gummi, Aliyu Tilde, Aliyu Ammani su na ma tarihin Hausa ta'ad'd'an'ci.
    Yansiyasa Fulani irin su Rabi'u Musa Kwankwaso, Nasir Elrufai, Atiku Abubakar sun san idan sun ka fito takara shugaban kasa a Nigeria Hausawa ba za su zabe su ba saboda daukar nauyin ta'ad'd'an'ci da su ke a KasarHausa tun mulkin Muhammadu Buhari mug'un Bafulatani. Fulani yan'ta'ad'da sun kas'he Hausawa da yawan su ya zarta miliyan bakwai. Sun ko'ne da kora miliyoyin Hausawa daga garuruwan su da sauran bala'o'i da sun ka yi a mulkin banda da na sauran kabilu Yankasa a fadin Nigeria.
    Malaman Fulani su na tsaka maiwuya dan ba su da daraja da mutumci a idon Hausawa. Sarakunan Fulani sun san ba su da daraja da mutumci karshen su ne kuma ya zo. Hausawa i na son ku samu karfin guiwa ku ga abunda yankasa su ke ma Fulani a kasar Mali shekaru 6 da sun wuce duk wani mukami da kun ka sani na kasa a hannun Fulani ya ke kamo daga shugaban kasa har manya-manyan minsitoci, yau ko mai anguwa Bafulatani babu a Mali, Shugaba Dakare Goita ya shimfida adalci bayan hawan shi.
    Zaben da ya gudana a kasar Ghana dantakarar da ya fadi bai fadi akan komi ba sai dan matar shi Bafulatana ce wadda ta fito ta na kalubalantar Yankasan Ghana cewar za ta zama matar shugaban kasa. Tau ku sani Hausawa, kubcewar mulki daga hannun Fulani ya sa sun hauk'ace a Afrika, sun sani idan zaben 2027 a Nigeria ya zo Bahaushe ba zai kara yarda ya zabi wani Bafulatani ba kan kis'an ƙareda'ngi da manyan Fulani sun ka ma Hausawa da sauran Yankasa lokacin mulkin Muhammadu Buhari. Kuma Bafulatani da kwadayin mulki kamar kifi da ruwa ne, idan ba zai yi shugabanci ba tau haukacewa ya ke.
    Manyan Fulani sun fito da yaudara iri-iri har da cewa wai a zo a yi ma su kasar su a Arewa, ni Kaltum Alumbe Jitami ban san ko a ina kasa mai wannan suna ta ke ba. Mun gode Allah cewa duniya kowa ya san Nigeria akwai KasarIgbo, KasarHausa, KasarYoruba, da sauran ƙasashen Yankasa a tsakiyar Nigeria. Fulani da ke kirarin Arewa yaudarar kan ku kawai ku ke dan babu kasa mai suna Arewa a Nigeria.
    Yankin Arewa a koina akwai da Kudu, Gabas, Yamma koina a duniya. Wannan suna da kun ka kirkiro na wata kabila a cikin Hausawa "Garewa", wannan mun san so ku ke ku rubuta abubuwan da za ku kawar da hankalin yan gwagwarmaya dan mu daina tona asirin Fulani da irin ta'addancin da kakan ku Usman Danfodio kasurgumin Danta'ad'da ya yi.
    Kas'he Malaman addinin Musulumci, ka'she Sarakunan Hausa, kaiwa Sarakuna hari a Masallacin Idi shi ne ku ke son ku kawar da hankalin Hausawa. Dr. Aliyu Tilde, Sheikh Masur Sokoto, Sarkin Fulani Sa'adu Abubakar da sauran gagga-gaggan Yan'ta'ad'da na Fulani hadi da Sarakunan Fulani, Yansiyasa Fulani, Malaman Fulani karshen ku ne fa ya zo.
    Shekara dari biyu da ashirin (220) kakan ku Danfodio ya bar ma ku cewar ranar da Hausawa Musulmi da Hausawa Anna sun ka hadekai karyar Fulani ta kare. Tau babu shakku Hausawa Musulmi, Kiristoci da Yangargajiya mun rigya mun dunkule mun zama tsintsiya madaurin mu daya. Ku tuna abunda yankasa su ke ma ku a Mali shi ne za ku gamu da shi a KasarHausa. Shekara shida kachal yau babu ku babu labarin ku. Fulani lu tuna daular Andalus.
    Ni nasihar da ni ke ma ku shi ke ku fice daga Ƙasar Hausa kafin lokaci ya kure ma ku domin ko kun so ko ba ku so ba in ba ku fita a cikin mutumci ba za ku fita a cikin wulakanci da kaskanci. Zabe mai zuwa za mu nuna ma ku cewar Bahaushe ya san a duniya ba shi da makiyi sai Bafulatani. Duk wani suna da Fulani za ku kirkiro ku rubuta ku yada a shafukan ku dan ya kawo rudani a zamantakewar Hausawa kar mu ke kallon ku domin ba za mu kyale ku ba. Ku kirkiro sabbin tambari mun ruguza shi mun rusa shi. Kun fito da wata yaudara wai Arewa mu farka mun ruguza ta. Kun ce Musulmi a farka muk ruguza. Kun kirkiro wata kasa wai a raba Nigeria mun ruguza. Tau kun taba ganin agola ya yi rabon gado.
    A Nigeria Fulani ba ku da kasa ko tako daya, za ku fice daga kasar nan ku tuna daular Andalus shekara dari takwas da wajen ashirin babu labarin ta. Ku tuna daular Zanzibar. Za ku bar KasarHausa ko kun so ko ba ku so ba, ku rubuta ku ajiye.
    #Jarumahausatv #Hausa #Nigeria #Nigeriansdecides #Fulani #Hausatiktok #Arewa24 #Arewapeople #Arewatiktok #Nigeriatiktok

    • @muhammadmuhammad-qc3uv
      @muhammadmuhammad-qc3uv หลายเดือนก่อน +2

      😂😂😂 komi maitar kura kifin ruwa yafi karfinta. Arewa ta Hausa Fulanice

    • @d.bcooper2271
      @d.bcooper2271 หลายเดือนก่อน +1

      Sosai kuwa

    • @d.bcooper2271
      @d.bcooper2271 หลายเดือนก่อน +1

      Idan kai Bahaushe ne to ka zama bawan Fulani.
      Idan kai Bafulatani ne to yaudarar ku ta ƙare. Abinda kuke yi a Zamfara, Sokoto, Katsina, Kebbi da Kaduna da Nija ya sa kan Huasawa da sauran ƙabilu sun gane maqiyin su ne Fulani
      ​@@muhammadmuhammad-qc3uv

  • @ismailyusuf7904
    @ismailyusuf7904 หลายเดือนก่อน

    Mu Zuba mu gani.

  • @gamboahmed6660
    @gamboahmed6660 หลายเดือนก่อน

    Muna tare

  • @SaniAbubakar-h8w
    @SaniAbubakar-h8w หลายเดือนก่อน +1

    Masucin ribar kisan mutarne arewa gumno sai yammajalsa sai shugaban kasar sone kadai Kevin ribar kashe mutarnan arewa

  • @nuhumaishanu6944
    @nuhumaishanu6944 หลายเดือนก่อน +1

    Muna taredaku don mu kauda mazambata

  • @SurajoBala-eq9ew
    @SurajoBala-eq9ew หลายเดือนก่อน

    Munatare

  • @Nuraabdullahi-f1h
    @Nuraabdullahi-f1h หลายเดือนก่อน

    Gaskiyane Allah ya Bamu sa a

  • @MohammadouAminou-x3e
    @MohammadouAminou-x3e หลายเดือนก่อน +1

    Le

  • @MuktarIsah-bs7kr
    @MuktarIsah-bs7kr หลายเดือนก่อน

    FADIDAKUWA.NAJAATU..DOMIN.YANAREWA.MASUHANKALI.SUGANE..KIGARGADI.MALUMAN.MADIA.WAJAN.RABAKAN.MUSUMIN.AREWA.DA.KIRISTOCIN.AREWA

  • @hanatumakeri2078
    @hanatumakeri2078 หลายเดือนก่อน +3

    Madam are you ok?

  • @playdread
    @playdread หลายเดือนก่อน

    Masha Allah ❤❤❤💪💪💪🙏🙏🙏👋👋👋 I love 🇳🇬🇳🇬🇳🇬