ai wannan shine babban takaicin wani ya baku gwamna, wannan bawan.Allah dan kauye, marar ilimin komai yazama wata illa ga mutanen sokoto kuma anyi shiru an rasa wanda zayyi magana shikansa gwamna haukansa kawai yake a sokoto se ayyukan wasa da kudaden talakawa kawai ga abubiwan dayakamata yayi amman ya kasa sai shorme kawai yake zazzaga musu
Duk kaninsu, government halin su dayane saboda hakka banda cin zarrafin talakawa basu da aikin yi amma don Allah kuzabarar da mutane adaina zabi erinsu amasayin ku na jagaban talakawa
Kaga dai yazama shedan kenan ba,ayimai gyara zai girbi abinda ya shuka da izini Allah
Azzalumi Allah ya tona asirin shi duniya da lahira
Allah yatsinewa Gwamnan sokoto Sau adadin kasa
Ameen
Amin ya Allah
Amen amen.
La haula wala quwwata illa billah 😅😅😅
ALLAH YA TAIMAKA ALLAH YA KARA DAUKAKA Abba. Hikima. Da. Dan. Bello. Da. AHMAD isa. Berkete family. Garkuwa marayu kano
Amin ya Allah
Masha allah Thenk you Dan ballo kawaei azzalimine❤❤❤
Wanna shi ake chema girman Kai rawanin tsiya Dan haka ya nemi afuwar hamdiya daatanen sokoto itakuma ALLAH yasaka mata
ai wannan shine babban takaicin wani ya baku gwamna, wannan bawan.Allah dan kauye, marar ilimin komai yazama wata illa ga mutanen sokoto kuma anyi shiru an rasa wanda zayyi magana
shikansa gwamna haukansa kawai yake a sokoto se ayyukan wasa da kudaden talakawa kawai
ga abubiwan dayakamata yayi amman ya kasa sai shorme kawai yake zazzaga musu
Ubangiji Allah ya daurata akan azzalumin gwamnan sokoto. Ya saka ma masu taimakonta da Alkhairi.
Allah watse wannan gwamnati ta amadu ali ta sokoto ameen yarabul alamin
Allah ya sawwaƙe. Wannan gwamnan nan dai mahaukaci ne dashi da ubangidan Shi. Allah ya Taine mashi albarka.
Subhanallah
Wani zalunci da rainin hankali sai nigeria ba imabi da tausayi
Gaskiya gwabnan mu na sokoto baisan abunda yakeyiba
Wannan cin zarafin yayi yawa wai ina zamusa kanmune
Wannan Gwamnan shashasha ne
ALLAH yasakawa hamdya
Ameen ameen ya allah
gaskiya Ahmed ali mahukaci gwomnan sokoto
Allah ubangiji ya kawo mana mafita
ALLAH sai ka hadu da ALLAH in sha ALLAH
Allah kawo mana karshen ire iren wannan masifan Amin
Allah sarki wata shara,ar sai a lahira
Wallahi sheikh jafar yayi gaskiya don yafadamana shekaru 20 masuzuwa jahilai,Azzalumai,sunezasu shugabanci mutane.Allah kakawomana dauki
Allah ya tsine masa albarka😭
Allah ya sakama ta Akan abun da yamata
Shima zaiga sakayyan Shi tun Anan insha'Allah
Azzamin. Macuci. ALLAH YA SAKAMAKA. Da alheri. Wallah. Kafamishi. Shi waye. Kaowasan aiinshifah
Azzamin. Macuci. ALLAH YA SAKAMAKA. Da alheri. Wallah. Kafamishi. Shi waye. Kaowasan aikar da yake. Aikatawa a sokoto.
Allah Ya chirya
Allah yasa mudace
Wawan governor ne jaki dakiki mara Imani,soko kawai, Allah yarana maganinsa da ire irensa,YABAR gamawa daduniya lfy
allah ya saka makaDa alheri
Allah yakara tona masu asiri
Wannan gwamnan daqiqine
Akwai kwakkwaran zargi akan shi gwamna Wamakon akan dabi'ar kazanta. Allah Ya sa shi gwamnan yanzun ba yana cikin kungiyar ta san ba ce.
Allah yatsewa ko wane azalumi mai zaluntar talakawan sah
Allah yasamudace
Ai wlh babu jaki kamar wannan gwamnan sokoto shege
To ai'irin jakunan dasuke mulkanmu kenan Allah yakiyaye.
Wata shari'a sai a lahira.
Allah yabiyakoh
Allah ya kawomana ƙarshen shugabancin Fulani a Najeriya
Addu ar jahilai haka yake maimakon ka she azzalumai
Mr Dan bello
Gwamnannan ai DAKARE NE.
Wannan shine zalinci
Hmmm gomnonin mu suna nan tamkar dabbobi Allah ya kawo mana karshen wannan masifan
Kaji Dan akuya zaka Yi bayani da larabchi
Subbanallah
Allah ya temaka Allah kara tsare ku
Kowa suce Allah ye tona assiri Irrin Wana subgaman
Allah yasa yar lakurawa sudaukeshi tsinanne
Allah ya saka mata
Azzalumi ne mara tausayi
ALLAH kayi hukunci akan lamarin
Dan iskane kawai, Allah kamar abunda kama American
Wllh mahaukacine kawai
Zaman Ahmed Ali gwamnan jihar Sokoto alama ce daga cikin alamomin tashin alkiyama
Munsan barawone
Amin
Giyan Mulki!
Chedan ne kaweye. Chedan ma ya hishi.
Allah ya biyashi
Wannan fah irinsu ne shuwagabanni a arewacin Nigeria
سبحان الله
Toh ko mahaukaci ne aka nada baa saniba😮.
Dictator ship ke nan, hk shugabannimu suke saboda sun zabi shiga wuta aidai zaa mutu shine Dadin abin Allah ya sakawa mutanen Nigeria
Azzalumine kawe kuma karcen sane yazo
Allah ya bi mata hakkinta
Firaunama yayi yagama kai ma gomnatin zakayi kagama sabi dahaka kai ma kasaurari lokacinka
Ya Allah Isar mata
Wata shari a sai gobi qiyama ayita
allah ya sakamata baiwar allah
Mai yasa bai kama murtala asada ba. Dan iskane wannan gwamnan
Ai kopirauna mayanajin shawarma balantanakai kajiralokacinka
Nigeria kenan babu inda talaka zaibi yaji sanyi
Mahaukacine
Wawa bara hankali
Duk kaninsu, government halin su dayane saboda hakka banda cin zarrafin talakawa basu da aikin yi amma don Allah kuzabarar da mutane adaina zabi erinsu amasayin ku na jagaban talakawa
Jakine Wanda baisan mutunchi dan’adam ba
Kanin fir'auna ne
Ba abunda zamu CE face abinda annabimmu ya roka akan Wanda ya kuntatawa al,ummarsa
Suke da lakurawan ai
Wannan dabbane kutamaka kumakashi kotu
Dabba
Allah Ya ganad dashi ya dena zalunci
❤❤❤1234❤❤❤❤
Gyaran bohole in sokoto billion nawane ma gomna yakashe
1Billion & 200million bohole guda 25 😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
agaskiya ba ayimata adalcina
Hmmm gomnonin mu suna nan tamkar dabbobi Allah ya kawo mana karshen wannan masifan
Allah ya tsine masa albarka
Hmmm gomnonin mu suna nan tamkar dabbobi Allah ya kawo mana karshen wannan masifan