Innalillahi 😭😭: A ƙarshe Gwamnan Sokoto ya haukata Hamdiya

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 19 ม.ค. 2025

ความคิดเห็น • 57

  • @MARYAMSHEHUUSMAN-d5k
    @MARYAMSHEHUUSMAN-d5k 2 ชั่วโมงที่ผ่านมา +3

    Allah Ubangiji yamana maganin azzalumai

  • @FatimaMustapha-lr5mq
    @FatimaMustapha-lr5mq 2 ชั่วโมงที่ผ่านมา +2

    😢😭Ya Allah ka Sakawa bayin ka zalunci yayi yawa 😭😭

  • @hassanmusasada4251
    @hassanmusasada4251 2 นาทีที่ผ่านมา

    Hajiya Allah ya tsareku Allah ya kareku, daga sharrin Makiya Azzalumai masu kun'e kashi,
    Wallahi sujira hukuncin da Allah yayiwa Los Angeles U S A

  • @YusufNamiji
    @YusufNamiji ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Indai da gaskene ya cutar da ita muna addu,a allahu yasaka mata

  • @umme_babba8822
    @umme_babba8822 56 นาทีที่ผ่านมา

    Gaskiya gwamnan Sokoto yanada da ƙaracin imani kuma da rashin ilimin addini musulunci sannan baka tsoron Allah ko kadan to munga fir auna ma kajiko kuma insha Allahu abinda kasa akayiwa hamdiyya sidi sharif Allah ya maka shi kaida taka zuri ar baki daya ita kuma Allah ya shiga lamarin ta ya sakamata sannan duk sonka da mulkin duniyar nan saika sauka wallahi ƙarshema katafi lahira kodake bazakaga ganeba yanzu amma ƙarshenka namada insha Allahu

  • @abdurrahamanshaaibuladan3167
    @abdurrahamanshaaibuladan3167 3 ชั่วโมงที่ผ่านมา +3

    Gaskiya gwamnan Sokoto baya kyautatawa yakamata yaji tsoron Allah yadaina biyewa mata domin munsamu labarin matarsa ce take sakashi wannan shirme yasani fa shi babban mutum ne

    • @MARYAMSHEHUUSMAN-d5k
      @MARYAMSHEHUUSMAN-d5k 2 ชั่วโมงที่ผ่านมา

      😂ashema mahaukaci ne yana shugaba kuma mace ace itace take zugashi

    • @MARYAMSHEHUUSMAN-d5k
      @MARYAMSHEHUUSMAN-d5k 2 ชั่วโมงที่ผ่านมา

      Allah Ubangiji dai yamana maganin azzalumai

    • @hassanharuna5640
      @hassanharuna5640 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

      Allah ya tsine mashi Albarka duniya da lakhira. Ina yakeda girma. Me girma se aga halin girma tare dashi ko. Matsiyaci irinshi. Kujeran gwamna ce girmar ya duba halintar Allah yaga duniyar da muke kanta wallahil'Azim bata wuce kwayan hatsiba Acikin milky ways🌌. Tsinenni Wanda tsutsa tafishi albarka. Yau idan D.trump me sauran kashi a tsuliyanshi yayi maga akan Hamdiya, ze saurareshi Amma al'ummar da suka zabeshi sune basuda mutuncin da zasuyi magana ya saurara...? Karshe barawone duk kudin al'ummah suke sata. Yanzu aikin dazeyiwa al'ummah shine bayason yi idan hankali ya karkata Kan abinda bayada hanfani wa al'ummah, kafin agama Suma sungama satarsu wulakantattu kawai. Duniya suka zaba Allah Basu rabon lakhiran aduniya tsinannu banza kawaii

  • @yahyalawal3998
    @yahyalawal3998 17 นาทีที่ผ่านมา

    Salam alaikum. Gaskiya akwai alamun an sa a yi mata asiri. A gwada mata Ruqiyya. Insha Allah za ta samu sauki.

  • @MaryamLawalFalke
    @MaryamLawalFalke 21 นาทีที่ผ่านมา

    WATAU DEI DA GASKENE GOVERNMENT DIN SOKOTO KE SPONSORING TA 'ADDANCHI TUNDA GASHI YA BAYYANA QIRIQIRI . DUK WANDA KEDA HANNU A TA'ADDANCHIN NAN ALLAH YA ISAR MANA DA ABINDA YASO AKANSA . ALLAHUMMA AAMIIN 😢😢😢

  • @سلمة-ض6ل
    @سلمة-ض6ل 3 นาทีที่ผ่านมา

    Innalillahi wainnailahi raji'un
    Yanzu shi wannan bawan Allah bbu mai bashi shawara y ji tsoran Allah
    Yasan duniya ba matabbata bace 😢

  • @ZeinabOumarba
    @ZeinabOumarba 5 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Wuhhhh Subhanallah 😢😢

  • @AliyuYusuf-c3l
    @AliyuYusuf-c3l 25 นาทีที่ผ่านมา

    Allah yasaka muta Allah yabimuta hakinra

  • @ShehuIbrahim-p9h
    @ShehuIbrahim-p9h ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Allah ya taimakeku Baki daya.

  • @shamsiyyamuhammad9187
    @shamsiyyamuhammad9187 6 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    ALLAHU Subhaanahu Wata'aalaa Ba Ya Bacci!

  • @MURTALAABDULKARIM-u6v
    @MURTALAABDULKARIM-u6v 2 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Duk abunda yayi farko zaiyi karshe alla shikadaine baida farko ko karshe

  • @Oman-e7m
    @Oman-e7m ชั่วโมงที่ผ่านมา

    😭😭😭😭😭

  • @MubarakLawalfeginmahe
    @MubarakLawalfeginmahe 6 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Allah ubangiji y Bata lpy

  • @ZulaihatFaisal-ge2zp
    @ZulaihatFaisal-ge2zp 4 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Innalillahi wa inna ilaihi raji un,Allah ya isa,Allah kana gani😢😢

  • @usmanAuta-zv6gd
    @usmanAuta-zv6gd 6 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Allah Ka Hallaka Ahmed Ali Govenor Sakoto Allah Kai Daidai Dashi

    • @ZulaihatFaisal-ge2zp
      @ZulaihatFaisal-ge2zp 4 ชั่วโมงที่ผ่านมา

      Ameen don Alfarmar manzon Allah s.a.w,Allah yakawo karshensa da duk magoya bayansa

  • @IndoAbdullahi
    @IndoAbdullahi 2 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Kuyi kokari ku sanar dasu wato su Haj sharrin ramli kawai sun sa an samu wanda ya kware wurin kasa ya bada cikkaken labarin Haj shisa suke maku barazana da kifadi

  • @playdread
    @playdread 55 นาทีที่ผ่านมา

    In Allah yayarda sai anyi danashi, BI'IZINILLAHI TA'ALA 🙏🙏🙏

  • @سلمة-ض6ل
    @سلمة-ض6ل 10 นาทีที่ผ่านมา

    انالله وأنا إليه راجعون حسبنا الله ونعم الوكيل
    فلعنة الله علي الظالمين ،

  • @IbrahimAbdullahi-j5l
    @IbrahimAbdullahi-j5l 3 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Allah yana nan a madakata 😭😭😭

  • @FatmaSane-i5s
    @FatmaSane-i5s 2 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    😭😭😭😭😭😭

  • @rabiunura4356
    @rabiunura4356 5 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Allah yabata lafiya ❤😢

  • @muhammadashir4104
    @muhammadashir4104 2 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Amma ban taba ganin daqiqi irin wannan gwamnan ba. Ba komai lokaci ne wata ran sai labari

  • @NasiruAhmad-s7p
    @NasiruAhmad-s7p 4 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Subuhanallah Allah ne sarkin sarakuna kumah Yana kallo zeye hukunci

    • @bazallahiabdularahmanaliyu1912
      @bazallahiabdularahmanaliyu1912 4 ชั่วโมงที่ผ่านมา

      Zanje wajan Allah Don uwar SA Ai ya Haifa wata Rana sai lbr da yarda Allah

  • @JamilaAliyu-u9e
    @JamilaAliyu-u9e 5 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Ina lillahi wainna ilahirraju innalillah wa innalillah rajiun

  • @abubakartasiumuhammad5888
    @abubakartasiumuhammad5888 6 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Gaskiya gomna ba ka kyautaba

  • @جقدولالياس
    @جقدولالياس 32 นาทีที่ผ่านมา

    انا لله وانا اليه راجعون الله يهديه

  • @mahmudalhasan3966
    @mahmudalhasan3966 2 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    NI SHAWARAR DA ZAN BAWA GWABNAN SOKOTO SHINE KADA YA YARDA YA MUTU

    • @MaryamLawalFalke
      @MaryamLawalFalke 59 นาทีที่ผ่านมา

      GASKIYA NE WALLAHI. ALLAH YA MAKA ALBARKA

  • @UmarUsman-w4m
    @UmarUsman-w4m 4 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Allah kamana maganin azzalimai

  • @MeccaMecca-d8e
    @MeccaMecca-d8e 4 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    👍👍👍🤲🤲🤲🤲

  • @OmuarDans
    @OmuarDans 7 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    😭😭😭😭😭😭😭😭😭

  • @selysuserlysu9382
    @selysuserlysu9382 5 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Allah Kyauta
    Amma Wannan Headlines Dinku Ba Daidai Bane, Kuna Kokari Gaskia Amma Bisa Wannan Bayanin Ba Abunda Ya Kamata Ku Rubuta Ba Kenan
    Amma Kuma Karku Dawo Masu Neman Attention Koh viewers please
    Shi Kuma Gwamnan Sokoto Allah Zaiyi Maganinsa

    • @muawiyashuaibu
      @muawiyashuaibu  5 ชั่วโมงที่ผ่านมา

      Thanks for correction Sir

    • @HabibaMuhammad-ui4gs
      @HabibaMuhammad-ui4gs 2 ชั่วโมงที่ผ่านมา

      Idan kanwar kace kanwar kace akama haka ai bazakace hk b wawa kawai

  • @storyoflifetv4311
    @storyoflifetv4311 3 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Toh Ai wawane

  • @rakiyamusa845
    @rakiyamusa845 6 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Lahira na jira

  • @rabiabubakar9686
    @rabiabubakar9686 3 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    To, in Yana ganin Hamdiya ta takura mishi, Kuma ya isa shi governor ne ya bayyana a kotun mana

  • @ibsnomaa
    @ibsnomaa 6 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Allah ya isar mata 😭

    • @ZeinabOumarba
      @ZeinabOumarba 5 ชั่วโมงที่ผ่านมา

      Amine

  • @HassanaAbudllahi
    @HassanaAbudllahi 6 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Abun baiyi kyauba

  • @AnasMuhammadAbubakar-i5m
    @AnasMuhammadAbubakar-i5m 7 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Wa aiketa to bata shiryaba da tafara

    • @MahamadoutankoMahamadou-c7h
      @MahamadoutankoMahamadou-c7h 5 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

      Kai anya ko Kai kana tsoron Allah kwa ana cin zarafin mutane sai suqi fadin gaskiya ko to kaima kana cikin azalonmai joh

    • @ZulaihatFaisal-ge2zp
      @ZulaihatFaisal-ge2zp 4 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

      Allah ya wulakantaku dukka masu goyan bayan gwamnatin

    • @ZulaihatFaisal-ge2zp
      @ZulaihatFaisal-ge2zp 4 ชั่วโมงที่ผ่านมา

      ​@@MahamadoutankoMahamadou-c7hyana ciki mana

    • @ZulaihatFaisal-ge2zp
      @ZulaihatFaisal-ge2zp 4 ชั่วโมงที่ผ่านมา

      ​@@MahamadoutankoMahamadou-c7hkaren farautarsu wanda suke watsawa Kasusuwan miya idan suka tsotse shikuma ya lashe ragowar

    • @bazallahiabdularahmanaliyu1912
      @bazallahiabdularahmanaliyu1912 4 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

      Ama jaki ne Kai Ai tana da hakin mgn A siyasar kasa sbd itama yar kasa CE kawai jayilin CE siyasa ne na African

  • @umme_babba8822
    @umme_babba8822 54 นาทีที่ผ่านมา

    Gaskiya gwamnan Sokoto yanada da ƙaracin imani kuma da rashin ilimin addini musulunci sannan baka tsoron Allah ko kadan to munga fir auna ma kajiko kuma insha Allahu abinda kasa akayiwa hamdiyya sidi sharif Allah ya maka shi kaida taka zuri ar baki daya ita kuma Allah ya shiga lamarin ta ya sakamata sannan duk sonka da mulkin duniyar nan saika sauka wallahi ƙarshema katafi lahira kodake bazakaga ganeba yanzu amma ƙarshenka namada insha Allahu