masha Allah aunty hadiza wlh kin gama burgeni so sai dama kina burgeni kuma yau kin kara wlh inason nura imam so sai dan tin ina karama shine jarumi na God bless you my aunty 🙏🙏🙏🙏💙💙💙💙💜💜💜🌺🌺💗💗💗💕💕🌹🌹🌹🌼🌼🌼❤❤❤💜💜💜🌺🌺💙💙💗💗💗💕💕💕❤🌼🌼🌼💜💜💞💞💞
Wallahi Nima a satin Nan da ya gabata, sai da ka fado min a Rai, Kuma na tambayi wani aboki na. Alhamdulillah, I see you are looking good. Allah ya qara Imani da arziqi.
Aminu saira kana ganinsa kaga nutsuwa, hankali idan ka kallo film dinsa tunda xaka gane yanada basira Sosai, fan dinsa ce film Indae aminu saira ne bani d haufi 🙏🙏 Allah ya Kara daukaka
Wlhy yanzu aunty hadiza ba wanda nake burin akawomana a talk show dinan kaman nazifi asnanic please kicemishi yay hakuri yazo nasan tsoron shi dayane kar amishi tambayoyinda zasu har gisa shi dakuma mutum 2 daza abashi yazabi mutum daya aciki kuma nasan mutanen da za'abashi tnx ❤kuma aunty hadiza please kinuna masa comment dina dinan saboda yasan mu masoyyanshi muna son yazauna akuje rar da ba'a karya
Hirar nan tamin daɗi sosai wlh musanman yanda naji Anyabi gwanina AMINU SAIRA Gsky Nura kai mai ƙaunar Saira kuma mun tabbatar duk kannywood dai a yanzu babu Director mai Basirar sa Zanso Aminu Saira yasaka ka cikin shirin sa na LABARINA
Wato an dade ba’ayi hira me dadi irin Wnn ma, Masha Allah. Allahumma bareek ❤🎉
Wlh ko
Masha allah nura lmam allah yakara rufah asiri hadiza gabon merci beaucoup 🇳🇪🙏
3buser for Nura imam...I really respect him, and we can't wait to see him back.
welcome back Nurah Imam he's my best actor
Masha allh muna murna dadawo warka anti hadiza abida Muhammad sadiya gale da kuma stowon jarimi AHAMAD SANI gagare
Wallahi dashi yafito arabagardama da yafi sbd yana da cikar sarauta masha Allah ❤❤
Wancan ya fishi accent ae,ba abu daya ake nema ba
Wow masha Allah , I really enjoyed the interview. Muna so ake kawo mana tsofaffin artists. Before then we need to see Deezell on this show.
masha Allah aunty hadiza wlh kin gama burgeni so sai dama kina burgeni kuma yau kin kara wlh inason nura imam so sai dan tin ina karama shine jarumi na God bless you my aunty 🙏🙏🙏🙏💙💙💙💙💜💜💜🌺🌺💗💗💗💕💕🌹🌹🌹🌼🌼🌼❤❤❤💜💜💜🌺🌺💙💙💗💗💗💕💕💕❤🌼🌼🌼💜💜💞💞💞
Miss your face so much. Glad to see you are doing well.
Thank you Hadiza Gabon Official.
Thank you 😊
Masha Allah very talented speech.masha Allah fr ur comment on Mal. Aminu Saira...
Masha allah allah yakara lpy auny hadiza
Masha Allah ur always d best among d best our humble aunt
Nura was a good guy during his time in the industry.
Masha Allah......
Pls bring Jamila Nagudu to the table.
Ameen
Amma Dan allah kidinga suturta jikinki please ❤
Masha Allah muna jinjina agareki aikin ki yana kyau 👍
Wallahi Nima a satin Nan da ya gabata, sai da ka fado min a Rai, Kuma na tambayi wani aboki na. Alhamdulillah, I see you are looking good. Allah ya qara Imani da arziqi.
Aminu saira kana ganinsa kaga nutsuwa, hankali idan ka kallo film dinsa tunda xaka gane yanada basira Sosai, fan dinsa ce film Indae aminu saira ne bani d haufi 🙏🙏 Allah ya Kara daukaka
Gaskiya mal saira ya kamata Ayi mashi flim ❤💯
Gaskiya da nura imam akasa a matsayin raba gardama da abin zai Bada citta sosai.. highly welcome bawan Allah
Masha'allahu, munji dadin hirar, damage dance da tsohon Zuma ake magani, sai mun ganshi tunda ya koma. Yamaama be daga Maiduguri.
barka barka barka barka barka 😂😂😂😂❤❤❤❤❤ chui tr Contente de lui revoir encore Ôh tr mignon ❤❤❤❤❤❤
MashaAllah
Sannu da kokari Hadiza gabon,munji daɗin ganin Nura Imam,yanzu saura Mahe Ibrahim wanda yayi film din Ikhram
Gaskiya kam tun muna yara kuke film aikowa yaga aminu saira yasan cewa mutun ne me kamala da ilimi Masha Allah
Sense!!! Welcome back!
Abdul m Shareef,Nafisa Abdullahi, Rahama sadau, Jamila nagudu we are waiting for them
My actor nura imam ina san wnn bawan Allah wlh
Wlhy yanzu aunty hadiza ba wanda nake burin akawomana a talk show dinan kaman nazifi asnanic please kicemishi yay hakuri yazo nasan tsoron shi dayane kar amishi tambayoyinda zasu har gisa shi dakuma mutum 2 daza abashi yazabi mutum daya aciki kuma nasan mutanen da za'abashi tnx ❤kuma aunty hadiza please kinuna masa comment dina dinan saboda yasan mu masoyyanshi muna son yazauna akuje rar da ba'a karya
Gsky ne 😂👍💯🫡🥰
Masha Allah
Matured and respect
Very talented speech nice 1 nura
Masha Allah.
Sannu da dawowa.
Allah Ya sa ka daukaka fiye da, da.
Speechless all to say is thank you❤❤
Thank you 😊
Masha Allah Nura Hussain ❤
We did
Hajiya hadiza kinyi kyau sosai wallh you tone too beautiful baby my almighty Allah continue blessed you hajiya hadiza
Masha’allah tibarikallah Allah yasakadawo a sa a
Please zanso nayi magana da ke idan bazaki damu ba domin darajan manzon Allah SAW
Shakhter To The Next Chapter 💪❤️
Masha Allah tatanawa tabirgeni
Best actor ever❤
Masha allah munaso agaiya tomana.sadip ahamad
Gaskiya munyi farin ciki sosai❤❤💯
Assalamou aleikoum, bonsoir hajia hadiza,,, merci pour cet interview, vraiment j'ai beaucoup aimé...... mais il faut nous inviter loukmane...
Masha Allah naji dadin wannan lbr❤❤
Rahama sadau or nafisat abdullahi should be next pls anty dije❤
Imam is one of the decent actor in the Kannywood industry. Masha Allah wishes Nura the best.
❤❤❤❤❤
He was one accused by killing his lover child.
@@ramziyyaabdullahi9326😢
Imam we love you so much and we wishes you th best
Je suis Burkinabè mais Je t'ai suivi bien Me toi travail est très cool Me je veux que tu appelles Fatima Hussaini labarina il me fait pleureur ❤❤
Masha allah watching from Cote D'Ivoire miecy boukou
Gaskiya Hadiza kin burgeni, Don Allah ki ci gaba da kawomana tsofeffen yan film. Kamar şu Hindatu Bashir, Abida, Aisha kiyarda dani da sauran su
hadiza chirinki Yana birgueni dan allah ki kawomouna hajia Sara Izar so sanan kitabayeta miyasa ba a ganinta afina finay sawra, nagode allah yataimaka
Uf Uf Gabon ❤
Gaskiya Hadiza Gabom wannan firanda kikayi da tsohom jarumi nura Imman tayi kyu sosai allah ya dawomuna day shi lfy. 🤲 ❤
Ameen nagode
Masha Allah ❤️✅
Yakike hadiza gabon Allah kikaho Ramadan Booth ❤❤❤
Masha Allah Nura your welcome
Allah sarki nura,harna tina film din haj adana mana ta tsotse 😂, wanda sukatina let's gather here
Shida Nura Hussain 😊
Allah yatemaka my lovely sister
Alhamdulillah I respect his speech
Nura imam welcome i Remember you ❤❤
Munawa Nura Imam Barka da dawowa, da fatan Allah albarkaci dawowarka Kannywood.
Don Allah kuyi Hira da "MANDAWARI" Mai sarauta.
Macha Allah Imam Muyi ke warka Wlh Dije Allah yabi yaki
ما شاء الله خديجة😊
Ubangiji Allah ya ƙarawa rayuwa Albarka..
Welcome my dear brother 🎉🎉🎉❤❤fatan alkhairi
Noura iman Macha Allah 😊
Welcome Back Nura Imam
God bless you Hadiza,Please we are need to NaFisA AbdULLahi for interview ❤
Don Allah hajiya Hadiza ki gyara sallama da kikayi, Assalamu Alaikum ko kuma Salamun Alaikum. Wslm
Welcome everyone aunty hadiza you are welcome much love you ❤️❤️❤️❤️❤️❤️💯💯💯💯❤️💯❤️💯❤️💯❤️💯
❤❤❤❤❤❤okslm
❤❤😂😂😂🎉😢😮😅😅😊🎉🎉🎉🎉🎉🎉❤❤❤❤😂😂😂😂
Aunty hadiza baki gaiyaceni bah ❤❤❤
Masha Allah gaisuwa gareku hajjajo dija
Ma sha Allah
Masha Allah Allah ya taimaka
اللهم صلِّ وسلم وبارك على نبينا وحبيبنا محمد وعلى آله الطيبين الطاهرين اجمعين وسلم تسليما كثيرا، لاحول ولاقوة الابالله العلي العظيم،
🎉nice interview 👌 👍 👏 🙌 💪 🙏 👌
its now i understand that shine yayi Deserved da ya zama Raba Gardama. saboda yana Features Na Prince.
Merci beaucoup garantie ce que tu as dit là c'est la vérité bonjour de la vie❤❤❤❤❤🎉🎉🎉
Is very very Good My love HDZ G
Masha Allah Tabarakallah Balkisu Jibrin
welcome back nura imam actor 🙏
Alhamdulillah zamuso mugansa afina final
Je veux rahama sadou s'il te plait grande sœur ❤❤❤❤ please habibti 😘
Wow appreciate nd where's Nura hussain❤
Wan nan ya san miyake wlh Masha allah
Très heureuse de te revoir mon acteur
Hirar nan tamin daɗi sosai wlh musanman yanda naji Anyabi gwanina AMINU SAIRA Gsky Nura kai mai ƙaunar Saira kuma mun tabbatar duk kannywood dai a yanzu babu Director mai Basirar sa
Zanso Aminu Saira yasaka ka cikin shirin sa na LABARINA
ماشاء الله نجمة خديجة غابون
Auwal isha west da Abbas sadik da Nazifi Asnanic
Gabon Dan Allah Ataimaka muna San ganinsu
Allah yasanya kadawo acikin nasara da alkhairi
Tun muna yara muke ganinsa welcome back sir
I loves film because this guy and the late Ahmad S. Nuhu may almighty Allah's mercy be with him.
Masha Allah❤
Mahmud Nagudu pls 🙏
❤❤❤you are awesome
Welcome🎉 to Gabon talk show
Hadjia hadiza ❤
Good❤
Masha Allah nafisa muke nema
MASHA ALLAH NOURA EST UN DES RARES ACTEURS QUI N"A PAS ATTRAPER LA GROSSE TETE A KANNYWOOD
Akawoman Abdul d one pls
Asslamu Alikum Hadiza Gabo
Iabari Kubura dako