Ban sankaba kuma ban taba sanin Kai kayi yawancin wakokin da ka shaida mana cewan Kai ka rerasuba Amma inayinka and you did speak about mentorship in the industry which is one big thing that's killing the industry at least that I think. Ina rokin Allah ya kawo lokacinda za'a fara siyan Waka Daga makirkiri musamman babban mawaki ya hau ya rera. I pray we get there someday.....God bless you Man 🙏
Indai gaskiya kikeso agayamaki to rashin hadinkaine da Yan arewa kedashi shiyasa akeda wannan mudauke zaune a kudu to munsan cewa duk irin mutanan damukedasu a arewa masu bara to akwai irinsu a kudu amma subasabara amma susuna taimakamanasu shiyasa sunayinnasu kamar gidan marayu haka sunakai komai daza,abukata kafin abukaceshi zasukawoshi to kingi dalili amma akwai dalilaidayawa basuma da iyaka wlh harmatsalar barar almajirai duk akwai irinwannan matsalar to kinji. Allah yasa zakidauki wani hukunci akan abinda kikanemisani thank you . God blessing you Khadija ❤❤❤❤❤
Wallahi hajiya hadiza Wannan bawan Allah yana da basira Dan wallahi wakokinnan duk nadauka Hussaini Danko yayisu Don Allah kutaimakamishi yanada basira ma sha Allah
Wallahi hajiya hadiza Wannan bawan Allah yana da basira Dan wallahi wakokinnan duk nadauka Hussaini Danko yayisu saboda muryar tanamin kamarnashi Don Allah kutaimakamishi yanada basira sunana SY ma sha Allah
Masha Allah. Hadiza Lokaci yayi da zaki yi recommending abubuwan da Mikhail Gidigo ya bada shawara a hirar da kika yi dashi wa Ali Nuhu. Tun da ya zama MD.
Wallahi ba iya Kaduna ba a ijebu ode,,Ogun state akwae wani wuri central mosque har ban son wucewa wurin Hausa wane dama da Dari biyar Kuma duk mabarata abun haushi xasu suna wakar da Hausa ana rawa sae Kiga yarinya er shekara 16 tana bara har masu ciki akwae da qananun Yara wadanda xaka rasa Ina iyayensu suke
Asallamu alaikum warahmatoullah hajiya Hadiza barka da wuni da fatan kin wuni lafiya Allah yasa haka ya hakuri da jamaà Hajiya Hadiza nidai banda hallin hadowa dake anma inason idan Allah yasa Kinga wanga sakon nawa kibani amsa ina mai baki hakuri idan kinga kamar tanbayar batada ma àna anmadai mu idan musamu amsa tanada ma àna garemu maganatche gamai da Mota da àka tchewa aliku dan gote yabaki miye gaskiya ina maibaki hakuri .?
Akwae Wanda sai sunyi shaye shaye suke tafiya bara akwae wani gurgu wallahi sholisho yake Sha sae ya langabe a dinga Jin tausanshi koke wallahi Idan baki sani ba xaki tausaya masa
Masha Allah Hadiza gabon wllhi kin birgeni akan maganar dakikayi akan bara yakamata malamai suyi magana akan hakan saboda bakaramin tozarta mu sukeyi ba musamman a kudancin Nigeria
Gaskiya akwai mutuwar xuciya sannan Kuma akwai kuncin rayuwa na nuna haalin ko in kula da wasu dayawa daga masu kudinmu na arewa keyi na gazawa wajen taimakon marasa karfi
Gaskiya wannan ba hujja bace kaje ka karanta hadith manzon Allah wanda ya hane mu da roko manzon Allah s.a.w yace duk mutumin da yayi roko ko an bashi ko ba,a bashiba sai an ciri naman fuskar sa ranar lahira za kaga mutum babu nama ajikin fuskar sa to mai roko ne
Masha Allah hadiza Gabon NA Samu labarin cewa zakiyi aure Ina fatan Dai Zaki gayyaceni Domin ni masoyinki ne Mai bibiyar shirye shiryeki nagode magabar Bara kuwa maganar ki hakane mafiya mabarata Daga arewanci kasar suke wannan Abu Yana cimana tuwo a kwarya Domin Ina daga cikin mutanan day Ke adawa da masu Bara a titi Kuma Ina da Shiri akan haka in Dai NA Samu dama
Slm hadiza ai bama wannanba Yan da ake daukar Yara yan Mata qanana ana tafiya da su Abuja abadasu hay sunayin tallah jagora da sauransu Aliyu me shayi zuba
Wannan gaskiyane hajiya kullum abun yana ban mamaki Musamman anan abuja Mutuwan zuciya kadayi da lalaci agaskiya da ibada dama danasa ankama wayenda suke abuja don su suke kawomana talauci a arewa Allah yakawomana mafita❤❤❤❤❤❤
Asslm Alaikum, BRK da warhaka, Hakika kinyi tambaya akan abinda yadade yana damuna😢 , bawai iya a Nigeria ba har a kasashen waje, kama daga Algeria,Dubaï,italia Kuma abin mamaki duk inda kagansu wlh zaka tarar hausawammune kawai ke wannan tabi'ar 😢😢😢
Slm anty Hadiza sannu da qoqari,Allah yayi jagora Ameen . Please tambaya ce dani. Miyasa har yanzu baki taba inviting din Nafisa Abdullahi ba??.dan Allah kiyi inviting din ta mana
Nidai banganin laifin kowa sai na gwamnati ai tasan abin da yaka mata tayi muna cikin mawuyacin hali komi yayi stada wasu iyayansu sun mutu ba mai kula dasu kinga bazasu bari yunwa ta kashe suba muna roko allah yasa shuwa gaban ninmu sugyara amen 😭
Ke wlh gaskiyane mabaraci inkagani A koina kudu arewa ke wlh hadiza har kasarwoje inkinga mabaraci akwai hausawa sumfiyawa saboda ninagani Saudi kam sumfiyawama allhah yasamu dace ameen
Sae ka tafiya kaga ana nuna ana chema Maka see your family Kuma wallahi a wulaqanche ake kallonsu da xan xama shugaban kasa wallahi duk sae na kamasu na kullesu a Dake Daya
Masha Allah Gabon room ❤ Don't forgot to send salawat upon our lovely prophet Muhammad babba Dan babba 💗💗💗💗
Sallallahu alaihi wa sallam ❤️
Slm barka da yamma Allah yabaki miji nagari
Very unassuming yet brilliant and natural artist . No hypes but pure inborn talent. Continue the good job Malam HAG
Gaskiya alhamdulillah kayi qoqari gurin raira waqokin ka naji dadi sosai Allah ya saka da alkhairi naji kana da tsoffafin waqoqi masha Allah
Ban sankaba kuma ban taba sanin Kai kayi yawancin wakokin da ka shaida mana cewan Kai ka rerasuba Amma inayinka and you did speak about mentorship in the industry which is one big thing that's killing the industry at least that I think. Ina rokin Allah ya kawo lokacinda za'a fara siyan Waka Daga makirkiri musamman babban mawaki ya hau ya rera. I pray we get there someday.....God bless you Man 🙏
Indai gaskiya kikeso agayamaki to rashin hadinkaine da Yan arewa kedashi shiyasa akeda wannan mudauke zaune a kudu to munsan cewa duk irin mutanan damukedasu a arewa masu bara to akwai irinsu a kudu amma subasabara amma susuna taimakamanasu shiyasa sunayinnasu kamar gidan marayu haka sunakai komai daza,abukata kafin abukaceshi zasukawoshi to kingi dalili amma akwai dalilaidayawa basuma da iyaka wlh harmatsalar barar almajirai duk akwai irinwannan matsalar to kinji. Allah yasa zakidauki wani hukunci akan abinda kikanemisani thank you . God blessing you Khadija ❤❤❤❤❤
Thanks hadiza God bless you
Wallahi hajiya hadiza
Wannan bawan Allah yana da basira
Dan wallahi wakokinnan duk nadauka Hussaini Danko yayisu
Don Allah kutaimakamishi yanada basira ma sha Allah
Wallahi hajiya hadiza
Wannan bawan Allah yana da basira
Dan wallahi wakokinnan duk nadauka Hussaini Danko yayisu saboda muryar tanamin kamarnashi
Don Allah kutaimakamishi yanada basira sunana SY
ma sha Allah
Masha Allah.
Hadiza
Lokaci yayi da zaki yi recommending abubuwan da Mikhail Gidigo ya bada shawara a hirar da kika yi dashi wa Ali Nuhu. Tun da ya zama MD.
Macha alhah alhah yakara basira daga Cameroun ni kam ce hadjia hadiza kawaii❤❤🎉
Ma cha Allah ç bien hadiza gabon kinfadi gaskiya àkan masu bara yakamata adiba manyan kasar nageria
Masha Allah godiya marar adadi Anty Hadiza ina San naji labarin kalu bale kala kala akan mawaki
مُشاهدكم من الجزائر 🇩🇿🇩🇿🇩🇿،،، بحبك يا خديجة غبون ❤️❤️❤️🥰🥰🥰
Masha Allah Anty Hadiza yayi 👌
Nice sis hadiza pls invite mama daso for us please
Don't forget to send salawat upon our beloved Prophet Muhammad SAW. ❤
Wallahi ba iya Kaduna ba a ijebu ode,,Ogun state akwae wani wuri central mosque har ban son wucewa wurin Hausa wane dama da Dari biyar Kuma duk mabarata abun haushi xasu suna wakar da Hausa ana rawa sae Kiga yarinya er shekara 16 tana bara har masu ciki akwae da qananun Yara wadanda xaka rasa Ina iyayensu suke
Wow wllh duk inada wakokinsa amma na dauka na nazifi ne 😟 Masha Allah Allah yakara daukaka 🥰
Ma sœur hadiza Gabon, je t’adore 😍 allah valle hakougalma
Masha ALLAH Thanks you so mush Anti hadiza aliyu dan ALLAH kikawomana nafisat abdullahi ko maryam yahaya ❤❤❤❤🎉🎉
Macha allah Gabon adokuna Umar mb
on the other hand I support 100% it is a very important question with a lot of reflection
Masha Allah ❤Allah Ya Kara Ilimi 🙏🏽
Aslm barka da warhaka anti khadija Allah yakara daukaka yabaki miji nagari ❤❤❤❤❤inasan ki❤❤❤
Wlh kaima kana kokari Kuma duk wakokin ka inaji Amma bansan Kaine Mai subaa Allah ya kara rufa mana asiri duniya da lahira Allah ya kara basira
Macha allah ya kara basira ammen ❤🙏🙏
Ma cha Allah watching from Mauritania ❤❤
Hi we are watching from the same country
Merci beaucoup Hadiza Gabon 🇬🇦 ❤❤❤
I like this man, I don’t even know that all my favorite songs were sang by him😢❤❤❤❤❤
Asallamu alaikum warahmatoullah hajiya Hadiza barka da wuni da fatan kin wuni lafiya Allah yasa haka ya hakuri da jamaà Hajiya Hadiza nidai banda hallin hadowa dake anma inason idan Allah yasa Kinga wanga sakon nawa kibani amsa ina mai baki hakuri idan kinga kamar tanbayar batada ma àna anmadai mu idan musamu amsa tanada ma àna garemu maganatche gamai da Mota da àka tchewa aliku dan gote yabaki miye gaskiya ina maibaki hakuri .?
Akwae Wanda sai sunyi shaye shaye suke tafiya bara akwae wani gurgu wallahi sholisho yake Sha sae ya langabe a dinga Jin tausanshi koke wallahi Idan baki sani ba xaki tausaya masa
Masha allah merci ce ok❤❤
Masha Allah
Hadiza gabon
wllhi kin birgeni akan maganar dakikayi akan bara
yakamata malamai suyi magana akan hakan saboda bakaramin tozarta mu sukeyi ba musamman a kudancin Nigeria
Masha allah❤🎉🎉🎉
He is an amazing singer
God bless you my dear sister Hadiza Gabon ❤❤🎉 Allah Yakaro Fasaha
Masha Allah. Akawo mana rahama sadau🙏
Uf Uf Gabon ❤
Gaskiya akwai mutuwar xuciya sannan Kuma akwai kuncin rayuwa na nuna haalin ko in kula da wasu dayawa daga masu kudinmu na arewa keyi na gazawa wajen taimakon marasa karfi
Wallahi hadiza abin Yan da munmu so Sai, Wai barar ba Iya Nigeria ba sukeyi,, zakiga Yan Nigerian sunan bar har a kashahen wake wallahi,
Masha Allah🎉more wins oga wakokinka sunyi mindadi wallahi😢bamusan Kai kayi ba
Macha Allah Allah Ya kara bassira 😊
ماشاءالله تبارك الله 🎉❤
إنتي الأفضل دايماً يا خديجة
حبيبك من السودان 🇸🇩
أنا بحبك كتييير ❤❤❤❤❤❤❤
Sabada addinin mu ya koyar damu cewa mu kyautatawa marasa karfi 🎉❤
Gaskiya wannan ba hujja bace kaje ka karanta hadith manzon Allah wanda ya hane mu da roko manzon Allah s.a.w yace duk mutumin da yayi roko ko an bashi ko ba,a bashiba sai an ciri naman fuskar sa ranar lahira za kaga mutum babu nama ajikin fuskar sa to mai roko ne
Awaiting ❤❤
❤❤❤
Masha Allah hadiza Gabon NA Samu labarin cewa zakiyi aure Ina fatan Dai Zaki gayyaceni Domin ni masoyinki ne Mai bibiyar shirye shiryeki nagode
magabar Bara kuwa maganar ki hakane mafiya mabarata Daga arewanci kasar suke wannan Abu Yana cimana tuwo a kwarya Domin Ina daga cikin mutanan day Ke adawa da masu Bara a titi Kuma Ina da Shiri akan haka in Dai NA Samu dama
Slm hadiza ai bama wannanba Yan da ake daukar Yara yan Mata qanana ana tafiya da su Abuja abadasu hay sunayin tallah jagora da sauransu Aliyu me shayi zuba
Gaskiya neh.
Masha Allah 👍, saura Nafisa Abdullahi please 🤲🤲
Masha Allah
Gaskia naji dadin tattaunawar nan da kukayi keda ahmed m.sadik.Inason duka wakokinsa.❤
Allah kara basira naji dadi❤sosai
Masha Allah malan Ahmad
Please ya sunan wakar nan da yayi wadda yace yabon annabi yasa ta daukaka?
Sadiq zazzabi inason dan Allah ki kawo muna shi Hadiza wlh shekaran jiya na tuno dashi ko yana raye plz and plz Adizatou😂
Gaskiya wannan gwanin boyene awaka Allah yakara basira
You're work is very Good My love HDZ G
Wannan gaskiyane hajiya kullum abun yana ban mamaki
Musamman anan abuja
Mutuwan zuciya kadayi da lalaci agaskiya da ibada dama danasa ankama wayenda suke abuja don su suke kawomana talauci a arewa Allah yakawomana mafita❤❤❤❤❤❤
MashaAllah Alhamdulillah ❤❤
Hajiya Hadiza mungode sossai
Muna so akawomana KING INDARA
Nomiss gee svp
Macha allah
Dan allah ki gayyato mana hamisu breke chi muke san gani ❤❤❤❤❤❤
Masha Allah Allah ya kara taimakawa
Sako xuwa ga Hadixa Gabon...Baki tabayin hirar da akayi aka gama ba'asamu abinda akeso ba kamar wannan hirar.da alama bakisan wannan mawakin ba kafin kiyi hira da shi.
Allah sarki wallahi ina son waƙoƙin bawan Allahn nan ya iya waƙa ba ƙarya.❤
Asslm Alaikum, BRK da warhaka, Hakika kinyi tambaya akan abinda yadade yana damuna😢 , bawai iya a Nigeria ba har a kasashen waje, kama daga Algeria,Dubaï,italia Kuma abin mamaki duk inda kagansu wlh zaka tarar hausawammune kawai ke wannan tabi'ar 😢😢😢
M.sadiq he struggles to make his ambitions in to reality wishing more success Ameen
من فضلك يا خديجة ان تستضيفي رحمه سادو في برنامجك الرائع هذا ❤❤❤❤
Aslm, sister Hadiza a gsky anawa fahimta mutuwan zuciyane ace mutum da karfinsa zai iya yaje nema amma yazo yana bara, Allah yasa mudace.
Oohh aunty hadiza wlhy I miss you so very much wayana ne ya samu masala ❤❤❤
Bonsoir hadiza.Aliou.gabon je m'appelle Ousmane je te salue s'il te plaît pour
@@Ousman.mji.danbaba please can you type in English because I'm not hearing French
Slm anty Hadiza sannu da qoqari,Allah yayi jagora Ameen . Please tambaya ce dani.
Miyasa har yanzu baki taba inviting din Nafisa Abdullahi ba??.dan Allah kiyi inviting din ta mana
Wllh anty hadiza Nima abunnan yanaman ciwo
Bana iya tsayawa Ina kallonsu suna abun agabana
Allah dae ya bamu abunda zamu taemakawa iyayenmu
Hadiza sera
Dan Allah ki kawo mana Nafisat Abadullahi da Rahama Sadau🙏🙏
Allah yabada lada
Allah qara daukaka da arziki mai albarka ❤❤❤❤❤
I like this guy speech is very cool
Nidai banganin laifin kowa sai na gwamnati ai tasan abin da yaka mata tayi muna cikin mawuyacin hali komi yayi stada wasu iyayansu sun mutu ba mai kula dasu kinga bazasu bari yunwa ta kashe suba muna roko allah yasa shuwa gaban ninmu sugyara amen 😭
Masha Allah watching from Giwa kaduna state
Ikon Allah gashidai wakokinsa sunyi shura amma kuma shi ba asansa ba
Baya fitowa ne, yanxu yadda ake tiktok cikin dan lokaci zaya iya shiga ko ina
Please kiyi taking opportunity ki kawo mana nafisa abdullahi tunda ta dawo Nigeria kafin ta koma
Pls invite Nafisah Abdullahi and Rahama Sadau.
Dan allah a gabatarmana da yaya dan kwambo
Slm hajiya hadiza akawomana nafisa abdullahi dan Allah ♥ 🙏
Bonjour madame hadiza s'il vous plait nous avons besion de l'histoire sultan Abdul razak
❤❤❤
Ya tafi da mic din
Gabon pls kigaiyato Mana abubakar sani dan hausa
Masha Allah Allah yakara basira yakamata akawamana na kalala😂😂
Salam aunty Please akawo mana nafisa abdullahi ko jamila nagudu
Slm aitina Masha Allah ❤❤❤❤
Ke wlh gaskiyane mabaraci inkagani A koina kudu arewa ke wlh hadiza har kasarwoje inkinga mabaraci akwai hausawa sumfiyawa saboda ninagani Saudi kam sumfiyawama allhah yasamu dace ameen
Dan allah Munason muga nafisa Abdoullay ❤
Muanson ganin nafisa Abdullahi kafin Takoma pls
HADIZA GABON ALLAH YAJIQAN HAMAIFIKI
Asslm hajjiya hadiya ❤ pls kikawomana nafisa abdullahi ko rahama sadau
Batun Bara A Kasar hausa tarihine me Dogon zango Babu ish shen lochi?
Inna jin dadin wannan shirri ,Allah ya Yi taimako
Please ya sunan waqar me salatin nan?
Sae ka tafiya kaga ana nuna ana chema Maka see your family Kuma wallahi a wulaqanche ake kallonsu da xan xama shugaban kasa wallahi duk sae na kamasu na kullesu a Dake Daya
👏👏👏