Tarihin Janar Ibrahim Babangida: Shugaban Najeriya #8
ฝัง
- เผยแพร่เมื่อ 26 ธ.ค. 2024
- Janar Ibrahim Badamasi Babangida na daya daga cikin shugabannin Najeriya masu karfin fada aji har bayan saukarsu daga mulki.
Ya kawo sauye-sauye a tsarin tafiyar da gwamnati da ma harkokin siyasa baki daya.
Kodayake ya samar da muhimman abubuwan cigaban kasa amma an fi tuna mulkinsa da shirin SAP na matse bakin aljihun gwamnati.
Ya kuma yi kaurin suna wurin tufka da warwara da har ta kai ana yi masa lakabi da Maradona, sunan wani dan kwallon Argentina da ya shahara kan yanka a filin wasa.
Bayan da ya sauka daga mulki ya yi yunkurin komawa a matsayin farar hula amma bai samu nasara ba.
Sai dai kusan duk gwamnatin da aka kafa bayan saukarsa da sa hannunsa ko sahhalewarsa a ciki.
Da Allah malam muna buqatan Tarihin janar M. Shuwa
TARIHIN BASHIR TOFA DAN ALLAH❤
DAN Allah tarihin SHeHu musa yar adua
Don Allah tarihim TY Danjuma
To
IBB namijin duniya.
Tabbas naji daɗin tarihinnan, Allah ya saka da Alkhairi.
Allah mai yadda yaso da bawansa!
Rayuwa kenan😢
Allah ubangiji ya jikansa da rahama.
Amin
Amin
Masha Allah, Muna godiya
Madalla
Aslm ina masa fatan alkhairi kuma ina mai bashi shawara yace wani abu dangane da halin da kasa take ciki musammanma arewanci Nigeria Allah ya karamasa lafiya amin.
Lallai IBB shegene.... Yakai Boss. Watan duka hidimar Nigeria da SA hannunsa. Allah ya qara lapia
Dattijo. Allah Ya Kara masa lafiya da zaman lafiya Kuma achika da IMANI
So Nigeria has been comedians for a while
Allah yakara lafiya da nisan kwana Mai albarka IBB
Tuntuni dama Buhari mungu ne Baya son Nigeria da rahma Allah ya ISAr mana
to Kai meye naka aciki
Mungode Allah da aima buhari juyin mulki sai dai naso sukashrshi
Haba dai
Masha allah
Mazan jiya,Allah ya kare
Masha ALLAH. Muna bada goyon bayanmu akan kokari da wannan channel takeyi. Muna amfani sosai musamman mu Yara dabamu da yawancin shekaru. Allah Ya taimaka
Good work
More grease to your elbows.❤🎉.
Madalla
Shi ya sunnata cin hancin da rashawa a Najeriya. IBB
Dan Allah ka kawomana tarihin iliya b sallah
In sha Allah
Labarin duka zakobani na gode
Gaskiya kuna kokari sosai kuma muna jin dadin shirin
Madalla. Mun gode
IBB Allahu ya kara nisan kwana
Masha'allah
Rayuwa kenan
Lallai kam
Machah allah
Jarumii IBB
Masha Allah muna ziyara to dan Allah yanzu muna dan akawomana tarihin maulammu Shehu Ibrahim inyass dan Allah
Salam Aminiya inna son a waiwaya jihata Nasarawa a kawo tarihin sarakuna da suka shude irinsu masu martaba sarkin Lafia Alhaji Dr. Isa Mustapha Agwai I da sarkin Keffi marigayi Alhaji Dr. Muhammadu Chindo Yamusa
I b b gwani kaki afika Allah yaqara Nisan kwana
Allah ya qaramasa lfya da imani Allah yasaka musu da alheri mazan kwarai
Amin
Saura tarihin abacha (legend)
Munajiran tarihin Maman vatsa
Allah ya saka yasa agama lafiya,wanda suka mutu Allah ya Allah ya gafartamusu,amin ya Allah.
IBB Allah ya Kara lafiya da Nisan kwana
Amin
Tarihin colonel Ali comonder 10 battalion lokacin biafara
History of sir Ahmad Bello Sardauna of Sokoto
Dan Allah Ku bamu tarihin Yakin basasa Na najeriya
Tarihin tsohon gwamnan kano na soja wato col.sani bello
Muna godiya da samun wannan tarihi
@@aminiyatrust703 Tarihin Alhaji Atiku Abubakar
Tarihin Malam Aminu Kano
Gsky Babangida Jarumin Gwarzon Soja ne.
Tarihin adamu aleru
Labarina
Mungode I bb maza gumbar dutse
Tarihin Rayuwar General Sani Abacha muke fatan a kawo mana.
Da Kau saide kuma na General Buhari
Ya kamata a Samar da littafi da za ake karantar da Yara masu tasowa sbd kishin kasa
Tarihin mai martaba Sarkin kano na 13 Dr Ado Abdullahi Bayero
Slm
Dan tarihin nmandi azikiwe
Allah ya jiqan sa.
Ina son marubuci kuma manazarcin mazajen jiya da yayi nazarin ya kuma bamu tarihin unguwar sharifari dake kano da kuma manyan jagororin ta da suka shude, da irin gudunmawar da suka taka a garin kano, da takaddamar su da masarautar kano.
Tarihin Amb Abba Anas babagana
Tarihin Ambassador Abba Anas babagana
Kaji rashin mutunci irin na bahaushe wai dole sai ya batawa IBB suna kaji wai an sanshi da tarin Yan mata
Allah ko?
Munagodiya ni inason jerin sunayen manyan gwarazan gidan soja wand suka shahara a duk fadin kasar anajin sunan su
I will like to have a history sir Amadu Bello sardauna
th-cam.com/video/LUwjJlgBOck/w-d-xo.htmlsi=IF4BFQZZ0bUPNn3-
Mugu macijin kaikai
Yes
Assalam alaikum
Karka zagar mana Shugaba. Muna ganin mutuncinsa
Muna son akawo mana tarihin janar martin Adamu
Malam Aminu Kano
Namiji
Muna gamsuwa
Sa,adu zungur
Dr muna nan muna Jiran na Buhari
Tarihin janar Abdulsalam Abubakar
Ka duba. Mun yi.
Tarihin first ambassador Nigeria to japan in the 60s
Abba Anas BabaGana
Tarihin Ambassador Abba Anas babagana
Yanzu dai yallabai muna bukatar tarihin YADDA aka maido da capital city Abuja da dalilan maidota
Assalamualaikum sadik mai mota suna na, muna bukatar Tarihin irin aekaxe-aekace da Gen. Ibrahim Badamasi yayiwa Nigeria
Maigida maude saura na Abubakar Rimington da kwankwaso
Abamu tarihin bola igue
Tarihin Sheikh Abdullahi fodio
Shin hotunan dakasa, hotunan Iyayen General Babangida ne da gaske?
IBB yanzu mukafi bukatar irinsu
Madallah
Tarihin Alhaji Atiku Abubakar mukeso
I😮
LABARINA
Slm
Sani abacha
Ka duba channel ɗin akwai shi
Mungode
Aslm. Dan Allah wane system ne IBB yayi na Di Free ko Chi Free?
Maradonan Aiki
Ta
Pls ina so ayi mana tarihin juyin mulki na farko da abubuwan da suka haddasa shi
Abdullahi Ibrahim
Tarihi abubakar rimi
Masha Allah