Tabbas Aminiya kunyi 'justtice' wajen bada tarihin Maj. Gen. Muhammadu Buhari. Wallahi tarihin ya tsaru, very well articulated. Gaskiya da Gaskiya. Allah ya saka muku da Alkhairi. Muna tare da ku a ko yaushe.
Ina karuwa da Wannan program sosai kuma ina samun Karin gogewa ganin yadda zan bawa kasata gudun mawa kamar yadda wasu shuwagabannin mu sukai in sha Allah
This is buhari Ina son marubuci kuma manazarcin mazajen jiya da yayi nazarin ya kuma bamu tarihin unguwar sharifari dake kano da kuma manyan jagororin ta da suka shude, da irin gudunmawar da suka taka a garin kano, da takaddamar su da masarautar kano.
Madallah da wannan shiri... Zamu so a kawo mana tarihin shuwagabannin kudu kamar su Nnamdi Azikwe, Obafemi Awolowo, Goodluck Ebele Jonathan, MKO Abiola da sauran su Wasu lokutan anayin tufka da warwara.... Misali, a tarihi Yakubu Gowon, an faɗa cewar babu sojan da aka ƙarawa matsayi a sakamakon ƙwazon yaƙin Basasa, amma a tarihin Buhari, an furta cewa an kara masa matsayi a watan Janairu bayan ƙurar yaki ta lafa?.... Ya abin yake?
Tarihin Sir. Ahmadu Bello Nake So Ka Kawo Mana Da Na Sir. Abubakar Tafawa Balewa Da Na Malam Sa'adu Zungur Da Na Malam Aminu Kano Da Na Sir. Ibrahim Kashim
Dan shegiya munafuki
Allah ya isa mana walh
Tabbas Aminiya kunyi 'justtice' wajen bada tarihin Maj. Gen. Muhammadu Buhari. Wallahi tarihin ya tsaru, very well articulated. Gaskiya da Gaskiya.
Allah ya saka muku da Alkhairi. Muna tare da ku a ko yaushe.
Ba'a taba shugaba azzalumi irin buhari ba.... Bamu yafe mai ba har abada.
Abinda Buhari ya yi wa arewa na durkusar wa Allahu ya yi masa da iyalin sa.
Gaskiya atarishin duniya baatada azzalumi irin wannan tsohoba anyi asara anan wallashi
Allah ya isa bahari gaba daya tarihin rayuwarsa babu dadi sai zalunci da cutar da al,umma tsakaninmu dashi sai Allah
May Allah bless u and the members of ur family and the country at large
May Almighty Allah bless your life Sir
Yaushe zaku bamu tarihin Sardauna
A Gaskiya Buhari namijin duniyane
Mahaukacin duniya dai
Na mijin duniya a tsinanu ba
Allah karawa Baba Buhari lfy
Allah ya mishi abinda yayi ma Najeriya
Allah yayi mana gafara
L
M.m
LM
M
.
Wannan Tarihi munji wani munga wani muna godiya
Ina karuwa da Wannan program sosai kuma ina samun Karin gogewa ganin yadda zan bawa kasata gudun mawa kamar yadda wasu shuwagabannin mu sukai in sha Allah
Tarihin umar musa yar aduwa
Ni wannan shafin ajin makaranta ne a wajena muna godiya kwarai da wannan Shirin zamu cigaba da bi ba gajiyawa.
Allah ya issa
Aslm. Munaso abamu tarihin general JO. Garba
Amma haqonsa ba cimma ruwaba
Moulkin baya yafi nayanzou
Kohzan iya sawa A shafukan yanar gizo
Tarihin shugaba bola Ahmed tunubu
General Muhammadu buhari
Tarihi Umar Musa Yar'adua
This is buhari
Ina son marubuci kuma manazarcin mazajen jiya da yayi nazarin ya kuma bamu tarihin unguwar sharifari dake kano da kuma manyan jagororin ta da suka shude, da irin gudunmawar da suka taka a garin kano, da takaddamar su da masarautar kano.
slm da Allah Ina son Abani Tarihin General Ahmad Abdullahi Aboki mairitaya GOC
To madalla
Tarihin shehu kangiwa tsohon governor sokoto 1979- 1981
Please, I need story of group called kaduna mafias. Thank you for sharing an historical story with us.
Mugu dan masara ✊✊🙃
Ba ni ne faɗa ba
Madallah da wannan shiri...
Zamu so a kawo mana tarihin shuwagabannin kudu kamar su Nnamdi Azikwe, Obafemi Awolowo, Goodluck Ebele Jonathan, MKO Abiola da sauran su
Wasu lokutan anayin tufka da warwara.... Misali, a tarihi Yakubu Gowon, an faɗa cewar babu sojan da aka ƙarawa matsayi a sakamakon ƙwazon yaƙin Basasa, amma a tarihin Buhari, an furta cewa an kara masa matsayi a watan Janairu bayan ƙurar yaki ta lafa?.... Ya abin yake?
Inson tarihin shugaban matasa na jam iyar PRP alhaji sule lamido.
Ai muda buhari sede a lahira
MashAllah
Muma fa munji buharriya
Ashe Tsowan mugu ne
Haba dai
Kai!
Ashe tinda ya kware wajan külle da border
Chanja kudi
Allah ya gyara
Tarihin Sir. Ahmadu Bello Nake So Ka Kawo Mana Da Na Sir. Abubakar Tafawa Balewa Da Na Malam Sa'adu Zungur Da Na Malam Aminu Kano Da Na Sir. Ibrahim Kashim
Aslm dafatan kuna lfy inason tarihin mallam ribadu
🎉
Bahari
Mugu dan masara
yusuf maitamasule
General buhari gorzo
Lallai Buhari butulu ne
Adai San butulun tsakanin kaida Shi.
Alh Dr. Aminu Alhassan Dantata C0N