Ai Allah ba'azzalimin bawa bane kamar yadda kuka saka bayin Allah a bala'i da musiba dan jin dadin ku to muma muna rokan Allah ya jarrabeku da musifu kala kala fiye da wadda kuka saka bayin Allah
❤️❤️❤️ اللهم صل على محمد، وعلى آل محمد كما صليت على إبراهيم وعلى آل إبراهيم، إنك حميد مجيد، اللهم بارك على محمد، وعلى آل محمد كما باركت على إبراهيم، وعلى آل إبراهيم، إنك حميد مجيد ❤️❤️❤️
Amma wanan mutumin tsinene kuma dan rainin hankali, Allah ya tsine maka albarka,maci amanar al ummah,maci amanar Arewa,dan rainin hankali,karshen munafiki jin kunya
Baku da gaskiya mungane bakwa kishin nageria kuma bakwa kishin arewa wlh,mai girma Alhaji Aliko dan gote,ya cika duk ka idojin da kuka saka masa kawai kuna yi masa kiyayya kada yaci gaba in sha Allah sai Allah,ya bashi nasara in sha Allah,
Matatar man Dangote Yana bayar da aiki a gida Nigeria ma matasan mu. Ina ganin bamu Yiwa kaimu adalci ba mu bari a shigo da Mai diga kasar waje bayan zamu samu agida. Yin haka zai kashe matatar man na gida Kuma yasa jama'a su rasa aiki
Minafikin Allah wanda beison al'umma su suma sauki Allah ya mana maganinku
Allah ya shiryemu amn wanan mutum ba Allah aransa
Yayan iska wanda bakwa kaunar talaka yasamu sauki Allah yayi mana maganinku
Aji tsoron Allah dai malam faruq
Allah rabamu da irin wannan shugaba Wanda bayason ci gaban kasarshi sai de ci gaban aljihunshi
Allah ya tsima ma karyachi
Ai Allah ba'azzalimin bawa bane kamar yadda kuka saka bayin Allah a bala'i da musiba dan jin dadin ku to muma muna rokan Allah ya jarrabeku da musifu kala kala fiye da wadda kuka saka bayin Allah
اللهم صل على سيدنا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين 💚💚💚💚
❤️❤️❤️
اللهم صل على محمد، وعلى آل محمد كما صليت على إبراهيم وعلى آل إبراهيم، إنك حميد مجيد، اللهم بارك على محمد، وعلى آل محمد كما باركت على إبراهيم، وعلى آل إبراهيم، إنك حميد مجيد
❤️❤️❤️
Amma wanan mutumin tsinene kuma dan rainin hankali, Allah ya tsine maka albarka,maci amanar al ummah,maci amanar Arewa,dan rainin hankali,karshen munafiki jin kunya
Makiyin cigaban Nigeria
Wlhi dukk wan nan BA hujja bane, Allah ya isamu, bara mu taba yafimu BA wlhi, Allah Allah Allah Ka isarmana
Allah ya tsinema jaki.
Wallahi ko kadan, ban yarda da maganganun wannan Mutumen ba.
MUGU. This is the outcome of giving a devil position in a government sector
Bamza kawai mara kishin Arewa
Kaji tsoron Allah ko kadan baka yi daidai muma maaikata munsan abinda ke tafiya Allah dai ya isa kuma akwai ritaya
Rara gefe wlh yake ya kasa fahimtar da mutane arzaliman banza da wofi yan ikka matsiyata
Kai kana cikin gwamnatin kana zagin su gaskiya kayi butulci wlh ai kome gwamnatin ku sukayi kariya Ake nemowa Koda ta sabawa gaskiya sai a fada😂
Mugu
Wawa nawa kake samu in kun fidda shi man waje
Koma meye ne, Yallaboi Ku Taimaki na cikin gida
Wanan mutumnin dan munafuki
Baku da gaskiya mungane bakwa kishin nageria kuma bakwa kishin arewa wlh,mai girma Alhaji Aliko dan gote,ya cika duk ka idojin da kuka saka masa kawai kuna yi masa kiyayya kada yaci gaba
in sha Allah sai Allah,ya bashi nasara in sha Allah,
Yanxu wannan mutumin a fuska zakace masa xe iyayin cuta? Lallai mugu bashida kamanni
This is mafia of Africa." If Nigeria refused development?""This is my topic for all Nigerians.
This guy should be sacked as soon as possible he doesn’t know what he is doing
Dan wawa ba baza mu yafe su ba wawa mumu dan iska
Kaibab dan Nigeria bane
Uban Gina gida b lasin nawa ne dangote zai angayama shi urinka ne kasuwanci take b star kudin talakawaba
Ina kudin gyaran matau wanda buhari ya bayar $20 something billion
24/7/2024 regina Thomas president Ugandan SS PDF omoro🇳🇬 kpitl moments PDM yellow🟡❤😂🎉😢😮😅😊
Oil mafia's
Munafikin banza Dan shegiya