Wawayen azzalummai Allah yabamu anajeriya dominsu ko lissafi basayi sudaikansu kawai basason talaka kokadan Allah kayimuna maganin ta indabazu zato yahayyu yakayyum
To wai ina Sanatocin Mu na Arewa Su ke? Ina Masu Fada Aji 'Yan Arewa? Ina Malaman Mu? Ina profesas na sassa daban daban. Kai Allah ka kawo Mana Agaji. Amin. Shin wannan Matsalar Man ba itace Tushen Matsalolin kasar Mu ba? Wallahi Munji Kunya. Matsala a Baiyane, Gaskiya a Baiyane, Kiyayya a Baiyane amma kun kasa yin komai Mafita itace Musa Malaman Mu, Musulmin Mu da Kiristocin Mu a Gaba Mu koma Masallatai da Choci Choci Mu Gayawa Allah ya kawo Mana Karshen Dukkanin wadanda ke da Hannu akan Rushewa da Tabarbarewar Kasar Mu ta Gado Nigeria.
Dangote Allah subhanahu wata'la yayima mafita ka kai dukiyan ka maqiyanka sai kaita addu'a kawai abin baqin chiki.
😕👍👍
Wawayen azzalummai Allah yabamu anajeriya dominsu ko lissafi basayi sudaikansu kawai basason talaka kokadan Allah kayimuna maganin ta indabazu zato yahayyu yakayyum
To wai ina Sanatocin Mu na Arewa Su ke?
Ina Masu Fada Aji 'Yan Arewa?
Ina Malaman Mu?
Ina profesas na sassa daban daban. Kai Allah ka kawo Mana Agaji. Amin.
Shin wannan Matsalar Man ba itace Tushen Matsalolin kasar Mu ba?
Wallahi Munji Kunya.
Matsala a Baiyane, Gaskiya a Baiyane, Kiyayya a Baiyane amma kun kasa yin komai
Mafita itace Musa Malaman Mu, Musulmin Mu da Kiristocin Mu a Gaba Mu koma Masallatai da Choci Choci Mu Gayawa Allah ya kawo Mana Karshen Dukkanin wadanda ke da Hannu akan Rushewa da Tabarbarewar Kasar Mu ta Gado Nigeria.
Suma irin wadancan miyagun ne, wannan siyasar da matasa suka kirkiro da wannan zanga-zangar in sha Allahu zasuyi mana magani tinda sunfi tsoron idanun duniya akan mahaliccinsu.
Nigeria muna hannun yan sari
😭😭😭😭😭
Slm dw gaskiya tinubu bekeutaba