Ni wallahi bana tausayin G fresh akan abinda yake faruwa, kowa yasan sadiya tana da bad record Kuma ko kamin ya aureta sunyi ta samun matsala Kuma anyita bashi shawara yaki ya gane, yache shi wai Baturene Rayuwar turawa zeyi,. Yanzu Kuma kazo kana chewa wai Kai namijine bazaka yadda da halintaba.
Allah yayi gaskiya domin yafadamana cewa, mazinaci sai ya aura mazinaciya Dan haka wannan ba'abin mamakibane, dan kunzo social media kuna tonama junanku asiri Allah yashiryemu baki daya amman wallahi akwai matsala.
G FRESH,. maganar ka ya nuna cewa, ka san 'YAR BARIKI CE kafin ka aure ta kenan. Amma, shin ka mata nasiha cewa BARIKANCI HARAM NE,, kuma ba za ka yarda ta cigaba da RAYUWAN BARIKANCI ba idan kun yi aure?????
Kafin ayi auren kike da wannan zabin shashasha. Yanzu kam damar kina so ko bakya so yana hannun mijinki ki koma makaranta jahilci da bariki ne yake dawainiya da rayuwar ki Kina maganar auren dole waye ya miki auren dole ke kika gan shi kika aura ku kuka haɗa kan ku ba wani ya haɗa ku ba
Slm yan uwa musulmi wannan dai itajahilace bamuamala tsakanin mace danamiji balle har kiringa bidiyo da maza idan biki gyaraba wuta zaki wane namijine zai aureki duk nageriya sai dan haram
Ni wallahi bana tausayin G fresh akan abinda yake faruwa, kowa yasan sadiya tana da bad record Kuma ko kamin ya aureta sunyi ta samun matsala Kuma anyita bashi shawara yaki ya gane, yache shi wai Baturene Rayuwar turawa zeyi,.
Yanzu Kuma kazo kana chewa wai Kai namijine bazaka yadda da halintaba.
Ina sonka ni G kazo Dan aure ka ni muyi zama na Amana ❤
Allah yayi gaskiya domin yafadamana cewa, mazinaci sai ya aura mazinaciya Dan haka wannan ba'abin mamakibane, dan kunzo social media kuna tonama junanku asiri Allah yashiryemu baki daya amman wallahi akwai matsala.
😢😢😢😢😢😢😢😢
😢😢😢😢😢😢😢😢 4:01
Allah yasa mugama da duniya lafiya amin amin
Allah yazabamuku abindayafi alkairi kuringafadan alkairi duniyacefa
G fresh ba shida zuceya wlh
Allah yasa mu dace 😢😭😭
Dan Allah Ina neman number din Gfresh Alamin Dan girman Allah
Maganinta shine isa a isa
Sai katuba kadayna barikin ay da bakasantabane ka aureta itane day day Kay kadubikankamana b4
Shima ya haqura mana, baa aure dole ya saketa a wuce wajen ba wannan shirmen dasukeyi ba, tinda har ta furta bata sanka bata sanka saika kyaleta
Kai ba kada hankali kai wawa na karshe
Ka saketa indai kai Dan halak ne
Baa auren Dole
Haram ne
Tace bata sonka bata sonka bata sonka
Yar gwal CE?
Alamin in kai kanada mutunci wan nan ba matan aurenka bane kuma in kana sonta da gaske to kasaketa
Dan Allah ka saketa ka sauke mata. Nauyi
G FRESH,. maganar ka ya nuna cewa, ka san 'YAR BARIKI CE kafin ka aure ta kenan. Amma, shin ka mata nasiha cewa BARIKANCI HARAM NE,, kuma ba za ka yarda ta cigaba da RAYUWAN BARIKANCI ba idan kun yi aure?????
aishi wai bature
Ni haushi na daya dakai tun farko da ka auri mace irin Sadiya haruna kuma saida aka ringa baka shawara
Allah ya kyauta
Ki san cewa aljannarki yana karkashin kafansa ko kinki ko kinso
Allah sa mudace
I so much like your style 😊
لا حول ولا قوة الا بالله العلي العظيم واتوب اليه 😢😢
Dan Allah Umar ka dena kawo mana matan nan mtsssssss
Aa muda bama tiktok ai anan muke Jin labari 😂😂
@@khadijaabdullahiharuna9525 koh 😂😂
@@khadijaabdullahiharuna9525wallah 😂😂
@@khadijaabdullahiharuna9525muma da muke TikTok din ba komai muke Gani ba wani lokacin sai anan 😅
Gaskiya ni na gaji da maganar su wllhi
Igiyan auren ku shida ne ku?😂 ba uku ba??
Auren kirki jeka wajan rashida mai sa a
Kibiyashi kudinshi idan kegaji
لاحول ولا قوة الا بالله 🤦♀️
Shima uban gidan naki in aka kwana sai kin ɗebe masa ruwan albarka😂
Hmmm 🤔
Da kyau
😅😅😅😅 Allah yakyauta
Ke ba sayada bace ai ko irin suturar bai dace ba
Wai waye
Me Gsky ne
Abunda nake so inyi typing kenan 😂
Ko ba a fada ba ai gfresh yafita gsky
Sadiya haruna
Hmmmm
Kai Jama,a 😂😂
kay abuday bamutuci wlh saikace mahakata aure fa wannan ai dabbancine❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉😏😏😏😏😡😡😡😡
Baki Yi adalci ba
Kafin ayi auren kike da wannan zabin shashasha. Yanzu kam damar kina so ko bakya so yana hannun mijinki ki koma makaranta jahilci da bariki ne yake dawainiya da rayuwar ki
Kina maganar auren dole waye ya miki auren dole ke kika gan shi kika aura ku kuka haɗa kan ku ba wani ya haɗa ku ba
😢😢🤲🤲👩❤️👨👩❤️👨😭😭😭
🙄🤔🙄🤔🙄🤔 iyye 🤔
To wai shi ya saketa mana ya huta mana
😂😂😂
Mabiyanki duk dan jahannamane idan bikiyi wasaba dama kinshira yimishi tijara shiyasa har video kikayima gidan shi kika barshi awaya gaskiya dayace
🤔🤔🤔🤔🤔🤔
🤔
😂😂😂😂♥️♥️♥️🦋🦋🦋🦋
❤
😭😭😭😭
🧐🧐🧐🤔🤔🤔
😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
Slm yan uwa musulmi wannan dai itajahilace bamuamala tsakanin mace danamiji balle har kiringa bidiyo da maza idan biki gyaraba wuta zaki wane namijine zai aureki duk nageriya sai dan haram
😅😅