yanda akayi yan bindiga suka sakoni, mace me ciki ta bada labari.

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 29 ธ.ค. 2024

ความคิดเห็น • 74

  • @ليثوسام-غ1ك
    @ليثوسام-غ1ك ปีที่แล้ว +2

    Gaskiya gomnati tayimusu hakan tayimusu adalci gaskiya baamusu adalci

  • @aishaaunty7827
    @aishaaunty7827 2 ปีที่แล้ว +2

    Gaskiya gwamnati yarinka dubawa adaidaita Allah kadatar damu wainda akatsare Allah yadawomana dasu gida lfy

  • @MustaphaUssaini-q5e
    @MustaphaUssaini-q5e 11 หลายเดือนก่อน +1

    Allah ya kawomana zaman lafiya

  • @IshakuAliyu-ed9wd
    @IshakuAliyu-ed9wd ปีที่แล้ว +1

    Allah ya kawo Muna dauki

  • @RabiuMusa-t7i
    @RabiuMusa-t7i 11 หลายเดือนก่อน +2

    Allah yakawoma sauki anageriya😢

  • @hassanmusasada4251
    @hassanmusasada4251 2 ปีที่แล้ว +1

    Gaskiya tayi bayani mai gamsarwa
    Yakamata tabi shawarar Matan nan. Anémi mutanen nan a sulhanta. Tunda Sun nemi hanyar hakan.

  • @habibuahmaddmalam2464
    @habibuahmaddmalam2464 2 ปีที่แล้ว +2

    Baza a sakesuba. Ni kamar ban gamsu da naganar nanba gaskiya ji nake kamar ba gaskiyaba. ALLAH ya kiyaye

  • @NasirouNasar
    @NasirouNasar 11 หลายเดือนก่อน +2

    Amaa ya allah

  • @mamanislam6831
    @mamanislam6831 2 ปีที่แล้ว +1

    Mudai Allah yakawomana zaman lfy akasarmu Nigeria ya Allah kajikanmu kayafemana zunababnmu

  • @mustaphabatu5170
    @mustaphabatu5170 2 ปีที่แล้ว +3

    Assalam Barka dai malam inada shawara guda daya Ina ganin Irin wannan abubuwan bekamata aringa dora hotan wanda abin yaritsa dasu ba Sbd tsaro yakamata aringa boyewa sunansu da hotansu ngd🙏

  • @ibrahimabdusamamorey9665
    @ibrahimabdusamamorey9665 2 ปีที่แล้ว +2

    Wlh Naji tausayin ta😭😭
    ALLAH shi sa ki. Haihu lafiya

  • @umaribrahim5089
    @umaribrahim5089 2 ปีที่แล้ว +1

    Allah yakawo mana zaman lafiya. Abu aisha dan Allah aci gaba da tunatar da gomnati batun yunusa yellow please 😭😭😭😭😭

    • @babangidasaid8783
      @babangidasaid8783 2 ปีที่แล้ว +1

      A Rivers nake Zaune,Insha Allah nan da Sati daya zanje inganshi a Bayelsa

    • @umaribrahim5089
      @umaribrahim5089 2 ปีที่แล้ว

      @@babangidasaid8783 Allah yasaka da alheri. Allah yafiddashi kuma.

    • @babangidasaid8783
      @babangidasaid8783 2 ปีที่แล้ว

      Amin Dan’uwa

  • @AbubakarJere
    @AbubakarJere 3 หลายเดือนก่อน

    Allah ya kawo mana sauki na Nigeria

  • @safwanbala2291
    @safwanbala2291 2 ปีที่แล้ว +2

    Na dade banga mai iya bada labari ba a natse kinyi arziki yarinya allah yafuto da sauran

  • @adamumanu9094
    @adamumanu9094 2 ปีที่แล้ว +1

    Aisha buhari kiyi hakuri da ainda Yan Nigeria sucks gayamaki

  • @ibrahimabubakar2176
    @ibrahimabubakar2176 2 ปีที่แล้ว +3

    Allah y kyauta....abu aisha kaji fa....yanzu fisabilillahi time da suke tafya cikin dajin bayan sun kwashi mutane daga jirgin qasa ....bbu helicopter ne wanda zai bisu . ... sojoji ma ai suna da mashina 😭😭😭

    • @abuaishaalfurqan
      @abuaishaalfurqan  2 ปีที่แล้ว +3

      to ka gani wannan ma babbar alamar tambayace ai malam kai dai abinfa babu magana sai addua kawai.

    • @ibrahimabubakar2176
      @ibrahimabubakar2176 2 ปีที่แล้ว +1

      @@abuaishaalfurqan hakane kam abu aisha....... Allah yakare mu baki daya dama addinimmu ya hayyu ya qayyum

  • @zarahabdullahi3235
    @zarahabdullahi3235 2 ปีที่แล้ว +2

    Da yan bandits ne labarin daban ne Allah ya shirya

  • @MoctarDanmama
    @MoctarDanmama หลายเดือนก่อน +1

    Aslm

  • @امكوثرامكوثر-ك5ظ
    @امكوثرامكوثر-ك5ظ 2 ปีที่แล้ว +2

    Allah ya kyauta

  • @hassanusman3024
    @hassanusman3024 2 ปีที่แล้ว +1

    استغفرالله العظيم

  • @harunaabdullahi8594
    @harunaabdullahi8594 2 ปีที่แล้ว +1

    Yasalam

  • @bangise0076
    @bangise0076 2 ปีที่แล้ว +2

    Ashe har yanzu ba'a sake su ba? 😭😭😭 Kai Nigeria. Allah ya kyauta, Yasa mu dace, Amin

  • @abdullahizubairu2448
    @abdullahizubairu2448 2 ปีที่แล้ว +1

    Karya takai munafuka bafillata

  • @malan_abduabubakar-ibrahim7438
    @malan_abduabubakar-ibrahim7438 2 ปีที่แล้ว +2

    a gsky mutane basuda fahimta idan tazagisu yazatayi da sauran mutanenda take hannunsu wai suan cewa basu yadda da itaba kuma tace mijinta ma yana hannun yan bindingan

  • @رقيهالهوساوي-ظ2ك
    @رقيهالهوساوي-ظ2ك 4 หลายเดือนก่อน

    RAHAMA usman Yakama ta Akamaki munafukace Yarin yar suce

  • @nuhubala5770
    @nuhubala5770 2 ปีที่แล้ว +1

    Oh Allah guide our leaders rights

  • @zubainaibrahim8866
    @zubainaibrahim8866 2 ปีที่แล้ว +4

    Itama banyarda da'idaba, itama tashiga zargina.

  • @usainirzaki6021
    @usainirzaki6021 2 ปีที่แล้ว +1

    Hummmmm, wannan lusarin shugaban kasar?

  • @mamansadik3821
    @mamansadik3821 2 ปีที่แล้ว +3

    🤣🤣🤣🤣adai munyi zaben tumun dare

  • @aliyyumustapha8853
    @aliyyumustapha8853 2 ปีที่แล้ว +5

    Ni bana goyon bayan a saki yayan waɗan nan yan ta'adda, matuƙar aka kama mutum da laifi kyautu wa ya yi Ace an yan ke hukunci akan sa.

    • @abuaishaalfurqan
      @abuaishaalfurqan  2 ปีที่แล้ว +1

      gaskiya ne

    • @sagiruabdullahi6237
      @sagiruabdullahi6237 2 ปีที่แล้ว

      Kai bakasan darajar "ya yabane.
      Sukuma " ya yan laifin me sukayi.
      Kawaidai yakamata hukomomi suji Tsoran Allah. Suji tsoran Allah susani Allah saiya tambayesu irin amanar data basu

    • @FatimaJibrin-ke2xz
      @FatimaJibrin-ke2xz 3 หลายเดือนก่อน

      Suma ai yayan wasu sukayi mawaa​@@sagiruabdullahi6237

  • @sffds4184
    @sffds4184 2 ปีที่แล้ว +1

    Amin ya allah

  • @ftooomadmm2394
    @ftooomadmm2394 2 ปีที่แล้ว +1

    AMEEEN SUMMA AMEN

  • @sanidanmamazxzdsani5662
    @sanidanmamazxzdsani5662 2 ปีที่แล้ว +1

    Ameen ya Allah

  • @almunsurisyaku6574
    @almunsurisyaku6574 2 ปีที่แล้ว +1

    Allah ya sakamana

  • @استغفراللهاللهيهديكمبس321
    @استغفراللهاللهيهديكمبس321 2 ปีที่แล้ว +1

    Ya Allah kashiga lamarinmu karka barmu d kanmu bazamu iyaba, munafukai sunyi yawa a Nigeria , meyasa jami an tsaron dake cikin jirgin suka gudubasu tsaya an fafataba ? kuma ba akashesuba ba akamasuba, talakawa munzabi bahari damu da shi bamuji dadin mulkinba. أللهم أجرينا في مصيبتنا و اخلفنا خيرا منها 🤲😭

  • @أمينالشريف-ظ6ر
    @أمينالشريف-ظ6ر 2 ปีที่แล้ว +4

    اللهم صل وسلم على نبينا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين يارب العالمين

  • @zabeirouissaagadez1010
    @zabeirouissaagadez1010 2 ปีที่แล้ว +1

    Walahil azimu foulani souna walahi jagava da souqe kache moutane mou haussa wa foulani va son haussa wa walahi ama vamoutapa kache foulani abin mamaqi inkoiye in ouwa sou foulani in zasou garkouwa damoutane va soucama foulani walahi c dai haussa wa

  • @EzoSd
    @EzoSd 2 ปีที่แล้ว +3

    حسبي الله ونعم الوكيل فيهم اسال الله عن يفك اسرهم يارب 🤲

  • @muhammadsaniisa7266
    @muhammadsaniisa7266 2 ปีที่แล้ว +1

    Cvvu

  • @AdouaAdoua-f5d
    @AdouaAdoua-f5d 3 หลายเดือนก่อน

    ❤❤❤❤2❤❤ AA

  • @kdhdbdissh778
    @kdhdbdissh778 2 ปีที่แล้ว +1

    👍👍👍

  • @أمفردوسالهوساوي-غ7ي
    @أمفردوسالهوساوي-غ7ي 2 ปีที่แล้ว +1

    🤔🤔سبحان الله

  • @aminamusa4660
    @aminamusa4660 2 ปีที่แล้ว +1

    iKon Allah 🤭🤭🤭🤔🤔🤔🤨🤨

  • @baraamamanamira5557
    @baraamamanamira5557 2 ปีที่แล้ว +2

    Uhmmmm kemadai abincikeki wlhy

  • @RukaiyaAdamu-tb3bj
    @RukaiyaAdamu-tb3bj 4 หลายเดือนก่อน +1

    Kema kina chicken su wanna magana ba gaskiya bane

  • @almunsurisyaku6574
    @almunsurisyaku6574 2 ปีที่แล้ว +1

    Wannan zancenbanzane dakarya

  • @nawasmuhammed4887
    @nawasmuhammed4887 2 ปีที่แล้ว +1

    Wannan mata ban yadda da maganantaba bamamaki haka suka tsaramata tafada

  • @aimaniman5607
    @aimaniman5607 2 ปีที่แล้ว +2

    Wannan buharin sumayai ba bacciba

  • @AbubakarJere
    @AbubakarJere 3 หลายเดือนก่อน

    😮

  • @mariamdahiru9693
    @mariamdahiru9693 2 ปีที่แล้ว +1

    🤲🤲🤲🤲🤲

  • @umeumar6583
    @umeumar6583 2 ปีที่แล้ว +1

    🤔🤔

  • @hanatumakeri2078
    @hanatumakeri2078 2 ปีที่แล้ว +1

    What did them want? Say it if it's truth

  • @emmanuelatang3750
    @emmanuelatang3750 2 ปีที่แล้ว +1

    Maganar ki Bata da amfani ko kadan

  • @RukaiyaAdamu-tb3bj
    @RukaiyaAdamu-tb3bj 4 หลายเดือนก่อน +1

    I disagree with you

  • @zubainaibrahim8866
    @zubainaibrahim8866 2 ปีที่แล้ว

    Wayasanima ko sunseye imaninta,tayarda da akidanrsu.

  • @peace5034
    @peace5034 2 ปีที่แล้ว

    حكومة فاشلة🇳🇬

  • @hamisuzangohamisuzango5448
    @hamisuzangohamisuzango5448 11 หลายเดือนก่อน

    Allah ya kyauta