HADIZA GABON: "Gidan Isah, Gidan Yari, Gidan G-Fresh... Wane gida ne next ga Sadiya Haruna?

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 6 ม.ค. 2025

ความคิดเห็น •

  • @Usmvnnn
    @Usmvnnn 6 หลายเดือนก่อน +14

    Best episode ever,break daya akaje yau,Hadiza Gabon ma jikin ta yayi sanyi balle mu😂Sadiya Haruna sincere apology to you we were misled but now we know u better, thumbs 👍 up to the strong woman in you❤❤

  • @s.m.musaesq.7074
    @s.m.musaesq.7074 6 หลายเดือนก่อน +177

    I must express my genuine admiration for Sayyada. Her ability to articulate her thoughts and feelings so authentically is truly remarkable. She demonstrated an admirable level of sincerity and honesty by conveying exactly what was in her heart, without any pretense. This kind of transparency and openness is rare and commendable, and it speaks volumes about her character and integrity. Her words not only reflected her true emotions but also resonated deeply with me, further enhancing my respect for her.

    • @hadizagabonofficial
      @hadizagabonofficial  6 หลายเดือนก่อน +12

      MashaAllah

    • @isahsani9585
      @isahsani9585 6 หลายเดือนก่อน +2

      Toh masha Allah nima yaushe xakikirani

    • @fauziyamohammed1283
      @fauziyamohammed1283 6 หลายเดือนก่อน +1

      In summary sir 😅

    • @hadijatunuhu6239
      @hadijatunuhu6239 6 หลายเดือนก่อน +3

      Sincerity, Truthfulness and Articulatelcy go side by side. No matter how long the events might be, once there is sincerity the story will just be pouring out without trying to remember a part. Yes l now understand Sadiya Haruna better. Highly intelligent. I wish her a successful subsequent marriage.

    • @Topnotch_Emporium_TV
      @Topnotch_Emporium_TV 6 หลายเดือนก่อน +1

      Which sadiya are you talking about? 😂😂

  • @ibrahimmaishadda3661
    @ibrahimmaishadda3661 6 หลายเดือนก่อน +4

    Aunty hadiza ke professional ce agulma 😂😂and kina wayarda kanmutane keep on doing the right job ❤❤

  • @aichatouzakaria2704
    @aichatouzakaria2704 6 หลายเดือนก่อน +2

    Un des meilleurs interview Mash ALLAH, qu'Allah beni ton émission Mme hadiza
    Courage à cette brave dame sayyada, Allah ya miki ALBARKA et suil te protège de ces gens toxique qui t'insulte de partout ❤

  • @HassanaChagwa
    @HassanaChagwa 6 หลายเดือนก่อน +10

    I have never listened to gabon's talk show from first to last saii yau wallahii 😊I enjoyed it

  • @abbaabatcha5973
    @abbaabatcha5973 6 หลายเดือนก่อน +12

    Sallu Alan Nabiyi MUHAMMAD RASUUL (SAW)

  • @aminaabdussalamyahya-bu9je
    @aminaabdussalamyahya-bu9je 6 หลายเดือนก่อน +9

    Allah yasa Wannan aure da zakiya shine karshe ya Allah y kareki y kiyayeki y rabaki da sharrin me sharri 😢😢

  • @hafizabdullahi2540
    @hafizabdullahi2540 6 หลายเดือนก่อน +6

    Irin Rayuwar Sadiya Haruna da Su G-Fresh Allah ka raba mu da ita da zuriyar mu
    su kuma Allah ya shirya su su dawo kan hanya
    Question Mark????
    1. Duk a labarin ta babu wani ahalin ta
    2. Tana zaune da P.A Which is na miji ne
    3. Alkalin da yanke mata hukunci yana zuwa gidan ta ya ci abinci har ma ya yi bacci
    4. Tana da iyayen gida wadanda suke shige mata gaba (ba iyayen ta ba fa)
    5. Mene ne abun da P.A din ta ya fada wanda ta san cewa tabbas an yi zancen
    6. Na miji baya zuwa gidan ta, amma kuma P.A din ta yana zuwa (wanda ba kaninta ne ko yayanta ba)
    7. Tana zaune ita kadai a ba tare da wani Muharramin ta ba.
    -Duk wadan nan abubuwan da na zana a sama, yayi daidai da wadan da suke son Fiyayyen hakitta ko wanda ya ke mutumin kirki?
    kar mu manta abubuwa da dama fa da na zana a sama bata daina su ba har yanzu
    Allah ya shirya mu baki daya, ya dora mu a kan hanya madaidaiciya

    • @Oumihsan1
      @Oumihsan1 6 หลายเดือนก่อน +1

      😂😂 kuma tace maza basa zuwa gidanta

  • @mubarakatuhassan1774
    @mubarakatuhassan1774 6 หลายเดือนก่อน +1

    Sayyada so genuine and authentic no wonder they couldn't stand you...go girl

  • @FatimaGambo-gg6cl
    @FatimaGambo-gg6cl 6 หลายเดือนก่อน +2

    Aunty Hadiza is the attitude for me😂😂😂
    Your reaction is making my day🤣🤣🤣

  • @AminakhamisAliyu
    @AminakhamisAliyu 5 หลายเดือนก่อน +3

    Anty Hadiza gabom wllh Ina yinki Allah yakare gabanki da bayanki Ameen❤

  • @habibusagir2304
    @habibusagir2304 6 หลายเดือนก่อน +4

    I Respect sadiya’s confidence 🚨🚨

  • @hafsatabusufiyan4517
    @hafsatabusufiyan4517 6 หลายเดือนก่อน +3

    I love her abaya ni dai ❤masha Allah

  • @SalehYones-uh3to
    @SalehYones-uh3to 6 หลายเดือนก่อน +2

    Hadiza Gabon merci beaucoup ❤⭐💯💋💋🥰

  • @AminuUsman-xc6ti
    @AminuUsman-xc6ti 6 หลายเดือนก่อน +6

    Gaskia Hadiza zaki kashe show dinki idan har kina inviting mutane irin wayannan Wanda basa tauna magana KO Jin kunyar furta ta.....Sannan Abu na karshe kidaina zurfafa tambaya Akan personal life din mutum....

  • @ukashazololo9597
    @ukashazololo9597 6 หลายเดือนก่อน +8

    this is the first time I have commented on this programme but is very obvious that Hadiza you take a side, which is very bad, although there are many lies which you didn't pay attention to or you intentionally ignored. free advice, never take a side it will help your programme no friendship in business.

  • @grand_leackage
    @grand_leackage 6 หลายเดือนก่อน +14

    We need to hear G-Fresh side of story.

    • @hauwaumar8841
      @hauwaumar8841 6 หลายเดือนก่อน

      @@grand_leackage aswear😅

  • @salisualhjauro
    @salisualhjauro 6 หลายเดือนก่อน +9

    Gaskiya sadiya makaryaciya ce. Da farko tace alkalinda ya yanke mata hunkunci wata shida zuwa gidan yari yana zuwa gidanta yaci abinci yayi barci daga baya kuma tace namiji baya zuwa gidanta.
    Na biyu tace kafin suyi aure sanda suka kira lauyoyinsu daga baya kuma tace G fresh bashida lauya makiyanta ne suka dauko mishi lauya. Haba wani irin karyace haka

  • @HafizImam-y2p
    @HafizImam-y2p 6 หลายเดือนก่อน +2

    Its always better to hear the other side of a story...

  • @fateemaadamu2827
    @fateemaadamu2827 6 หลายเดือนก่อน +3

    See how serious and concentrating auty hadiza is😂😂😂sayyada sadiya u really see "see finish" infant your's is see complete Allah sarki may Allah make it ease

  • @aliyukiru9504
    @aliyukiru9504 6 หลายเดือนก่อน +3

    Na sha fada mafi yawancin yaran dake gurbata tarbiyyar yaranmu na Kano da sunan trending a social media, film ko sanaa ba yayan hausawa idan kuma sune to haihuwar bariki ne ne ko kuma girman barikin.
    In dai duniya ce, wanda bai zo ba ma tana jiransa.
    Allah Ya shiryemu da ku baki daya, Amin.

  • @musapetermohammed9769
    @musapetermohammed9769 6 หลายเดือนก่อน +2

    Gaskia dai Allah ya rabamu da irin wannan rayuwa taku. Kuma wannan maganganun nata babu kamshin gaskia. Akawo su tare muji ta bakin kowa.

  • @falmataisiyakulawan5946
    @falmataisiyakulawan5946 6 หลายเดือนก่อน +8

    Wato nayarda sayyada ba er iskaa bace kmar yanda ake tunani,sbda da tanayi da bazatayi aureba,amma sbda kare kanta daga zina se auren takeyi kuma bata fasawa dukda yanda ake cutarta... Inamata fatan Alkhairi Allah yasa wannan shine nakarshe Allah yabaku zaman lpy maidorewa

  • @AishaAdamuabubakar
    @AishaAdamuabubakar 6 หลายเดือนก่อน +1

    I really love the way you ask questions ❤❤❤

  • @aishabashir4333
    @aishabashir4333 6 หลายเดือนก่อน +2

    Masha Allah godiya mara adadi saboda nakaru kuma na ilimantu ❤❤ naji dadin shi sosai da Sosai wlhy

  • @HalimaAisamigwani
    @HalimaAisamigwani 6 หลายเดือนก่อน +4

    Masha Allah shirinki Yana kyayatar damu fatan alkhairi allah ya Baki miji nagari Wanda zaiji kanki badan kin mutuba mijin marai Niya badan kirasa iyayan kiba

  • @danyakumbo
    @danyakumbo 6 หลายเดือนก่อน +4

    Muna cewa Muna son Annabin mu S. A. W shifa son Annabi koyi dashi ne da bin abubuwan da ya koyar saika zauna kayiwa kanka Hisabi da kanka.....kana son nashi ko Kuma a Baki ake fada

  • @mustaphaabdullahi8303
    @mustaphaabdullahi8303 6 หลายเดือนก่อน +31

    Trust sadiya at your own risk 😂

    • @maryamwabili4061
      @maryamwabili4061 6 หลายเดือนก่อน +2

      At ur own risk fa! But I feel this is too much. All this talks for what? Marital affair ba sirri. Allah dai ya rufa asiri

    • @MuhammedAdamu-h9s
      @MuhammedAdamu-h9s 5 หลายเดือนก่อน

      Hajiya

  • @AboubacarAïcha-z5x
    @AboubacarAïcha-z5x 6 หลายเดือนก่อน +2

    La réaction de la grande hadiza peut me tuer 🤣🤣🤣💔💔 au cas tu me lis je te tire chapeau 🤣🤣🤣🤣

  • @AbduljalilYakubu-e6o
    @AbduljalilYakubu-e6o 6 หลายเดือนก่อน

    Loving this lady more and more......best episode ever

  • @AminaMohammed-b8z
    @AminaMohammed-b8z 6 หลายเดือนก่อน +3

    Now I understand her situation. She was so open and sincere ' but she should stay out of the media box she has said enough. A bar wa Allah '

  • @MohdnazerKaber
    @MohdnazerKaber 6 หลายเดือนก่อน +5

    We need to hear G-fresh side of story

  • @sagirshuaibu9566
    @sagirshuaibu9566 6 หลายเดือนก่อน +4

    Gaskiya gfresh yafita gaskiya,saboda tace andaura aure tana jirgi tana hanyar makka,kuma ga videos inta dashi a shagonta bayan daurin aure

  • @Medsolutions_1
    @Medsolutions_1 6 หลายเดือนก่อน

    One of the best so far

  • @khadieyjamuhammadsulayman
    @khadieyjamuhammadsulayman 6 หลายเดือนก่อน +1

    Baki ta6a hirardata birgeni matuqa kamar wannan ba
    Dressing ďinki, murmushinki da kuma iya aiki kamar journalist
    I'm happy to see you😘

  • @MuhammadAburaihan-ic3cd
    @MuhammadAburaihan-ic3cd 6 หลายเดือนก่อน +4

    Kwalba kenan kai!! To kode dagaskiya acikin wannan maganan nata bewuce 20% ba to Allah yasa mudace

  • @FatimaWaya-e2q
    @FatimaWaya-e2q 6 หลายเดือนก่อน +3

    Good shiyasa akace never judge a book by it cover

  • @KhairiyaMusa
    @KhairiyaMusa 6 หลายเดือนก่อน +4

    maida hnkli xuwa umrah duk sanda ranki ya baci is a good thing wallahi Allah ya qara sawa rayuwa albarka

  • @nanahadizamustapha6159
    @nanahadizamustapha6159 6 หลายเดือนก่อน

    Best interview of the year 2024keep it up💃🏽💃🏽🤝🎁🤝😊

  • @AhamedAlhajimodu
    @AhamedAlhajimodu 6 หลายเดือนก่อน

    ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤i love hadiza Gabon talk show official 😁 🙏 from ABUJA 🇳🇬

  • @haninamohammed618
    @haninamohammed618 6 หลายเดือนก่อน +7

    Yanga dey sleep trouble wake am,haaa dis one no question hard for her to answer shame no dey her face,na d interviewer dey shy 😂

  • @chukwumaifeanyi4083
    @chukwumaifeanyi4083 6 หลายเดือนก่อน +5

    Wanan tona tona asiri interview baiyiba. Ana kwunce zani a kasuwa. Idan ke, Hadiza Gabon aka miki interview, zaki iya bada irin wanan bayani akan rayuwanki, komi a fili. Gaskiya baiyiba. Maimaiko kuyi maganar akan abun alheri, Kina exposing private matters na guests don ki samu likes ko views. Gaskiya ki gyara wanan programme naki ya zama na entertainment, ba na tona tona asiri, Ni fa inason Sadiya Haruna, she is a unique person, and hard working person, even though we all have our bad sides. But your questions were too personal. Toh Allah yasa mu dace

    • @iliyasumuhammadadamu890
      @iliyasumuhammadadamu890 6 หลายเดือนก่อน +1

      Ita kam ai bazata taba iya fadin Abubuwa a kan rayuwan ta haka ba,ita ma sadiya haruna din taxo musamman don ta fada ne shiyasa Amma idan ba haka ba waye zai bayyana Komai haka a faranti

    • @hadizaadamusaidu6313
      @hadizaadamusaidu6313 6 หลายเดือนก่อน +1

      Gaskia wannan kam ya zama tonon asiri haba kaiiiiiii

    • @aisharabiuumar5219
      @aisharabiuumar5219 6 หลายเดือนก่อน +1

      Gabon akwai wayo ai bazata taba fada ba😂😂😂😂

    • @iliyasumuhammadadamu890
      @iliyasumuhammadadamu890 6 หลายเดือนก่อน

      @@chukwumaifeanyi4083sadiya haruna ta San za'a Mata wannan tambayoyin duka tun kafin a fara program dinnan fa.shiryeyyen Abu ne

    • @chukwumaifeanyi4083
      @chukwumaifeanyi4083 6 หลายเดือนก่อน

      ​@@hadizaadamusaidu6313Kawai Sadiya tazo ta kare sunanta Amma bazai tsira ba, sobode idan G-fresh yazo yanzu, Shi zai Karyata maganan sadiya. Zai bada labaran shi daban. Da an bari wanan matsala a Sama Sama, amma Aunty Hadiza tana son ayi kasuwa da asiri mutane. Har tana emphasizing wai auren Sadiya ta kai shida ko bakwai.😮
      Toh sai munji dage G-fresh. Zai zo kare sunanshi kuma. Gaskiya Hadiza Gabon ta daina irin wanan interview, tunda baya haska mutuncin mutum

  • @saleemalkalisenior5946
    @saleemalkalisenior5946 6 หลายเดือนก่อน +3

    Hadiza Gabon Kefa Profesional ce a gulma 😂😂😂

  • @AsmauYusuf-k4f
    @AsmauYusuf-k4f 6 หลายเดือนก่อน +2

    Allah sarki wlh sai YnZ na fahimceki Kuma na tausayamiki ubangiji Allah ua Sanya wannan auran naki shine karshe

  • @yakudimaamina32
    @yakudimaamina32 6 หลายเดือนก่อน +2

    Allah sarki, every sad story once had a beautiful beginning 😢 Kowa da qaddarar sa 😔

    • @asiyayero7113
      @asiyayero7113 6 หลายเดือนก่อน

      @@yakudimaamina32 amma karya yafi yawa aciki

  • @Oumihsan1
    @Oumihsan1 6 หลายเดือนก่อน +5

    Ni Wagga hira banga amfaninta ba 🥱🥱🥱

    • @DrMukhtar-
      @DrMukhtar- 6 หลายเดือนก่อน

      Ha a gaya miki. So take tace aurensu da G fresh ya kare

  • @abdullavage6141
    @abdullavage6141 6 หลายเดือนก่อน +3

    Allah sadiya duk antsufa fuska ta kode ba asaniba daman ance inbakiyi shara masalliba zakayi sharaka kasuwa kiringa rage karya sadiya sbd masujinki ba mahaukatabane

  • @nafisatishaq349
    @nafisatishaq349 6 หลายเดือนก่อน +3

    It be come a story kai hadiza gabon akwai son gin gulma😅

  • @IndéLgavi
    @IndéLgavi 6 หลายเดือนก่อน +1

    Yayi Macha Allah Alhamdulillah ❤😊

  • @umarhigab9730
    @umarhigab9730 6 หลายเดือนก่อน

    Masha'Allah congratulations in advance to Sayada Sadiya ,May Allah makes this one best among the rest,and to the single ones Allah ya aurar da suma.

  • @IsiyaIsah-il1oy
    @IsiyaIsah-il1oy 6 หลายเดือนก่อน +3

    Dan Allah agayyato mana G-Fresh yazo ya kare kansa

  • @hanifa3966
    @hanifa3966 6 หลายเดือนก่อน +3

    Wlh ban taba zama inajin labari ko tarihi daga A har Z ba sai yau,allah ya Kara shiga lamarinki sayyada insha allahu zakici gaba fiye da yadda kike,,Kuma allah ya baki zaman lafiya mai dorewa a gidanki,,kema hadiza allah ya baki miji na gari😊ina sonku wlh fatan alkairi sosai ❤❤

  • @WalidDanAmana
    @WalidDanAmana 6 หลายเดือนก่อน +3

    Kemadai hadiza gabon kinsan wani labari wlh qarya dakeyi

    • @asiyayero7113
      @asiyayero7113 6 หลายเดือนก่อน

      Sosai😂

    • @Paaaraaamount
      @Paaaraaamount 6 หลายเดือนก่อน

      @@asiyayero7113ba qarya fa

  • @khadijatumlawal
    @khadijatumlawal 6 หลายเดือนก่อน +1

    Allah yasa haka shine mafi alkhairi kaddara ta riga fata Allah ya rabamu da mummunan qaddara ina tayaki alhinin abunda ya faru to me faruwa ta faru kuma daman can a rubuce yake kawai dai sune sanadiyan faruwan haka Allah ya kara tsare gaba.
    And then don't mind them Duk wanda kikaga Allah ya jarabce sa da jarabawa ko ince kaddara to me imani ne kuma Allah baya jarabtan bawan sa matukar be da imani so you should thank to Allah and He will fix everything in sha Allahu😊
    May Allah reward each and every one of us,may you be among the best in your marriage life and may he put his barakah on it, wish you all the best Sayyada Sadiya🙏🏾✨

  • @aishaabatcha4120
    @aishaabatcha4120 6 หลายเดือนก่อน +2

    gaskiya najidadin program dinnan🥰

  • @hassanmuhammadchadi1373
    @hassanmuhammadchadi1373 6 หลายเดือนก่อน +3

    Shi dai man power baya aje miji

  • @raliyaahmed6866
    @raliyaahmed6866 6 หลายเดือนก่อน +4

    Ina man power

  • @hadizaadamou2554
    @hadizaadamou2554 6 หลายเดือนก่อน +3

    On sent la vérité dans ses dire cette dame❤

    • @Takiamaman
      @Takiamaman 6 หลายเดือนก่อน

      Vraiment ❤❤

  • @fatimaaliyu2178
    @fatimaaliyu2178 6 หลายเดือนก่อน +1

    Best episode wallahi

  • @AbdoulhadiMuhammedsani
    @AbdoulhadiMuhammedsani 4 หลายเดือนก่อน +1

    Very good 🎉🎉

  • @UsmanHabiba-x8s
    @UsmanHabiba-x8s 6 หลายเดือนก่อน +4

    2014 ta gama secondary tayi aure kuma ta haifi nana. Sanan 2015 ta rabu da Mijin nana Khadijah. Sanan tace sunyi zanan shekara biyu! Who is thinking what am thinking. Akwai karya cikin maganta ta

    • @rabiatushariff3547
      @rabiatushariff3547 6 หลายเดือนก่อน

      Ai akwai ta da karya 😂😂😂

    • @fatimaumar2404
      @fatimaumar2404 6 หลายเดือนก่อน

      Duk xancenta ma anan Rabi karya ne Dan sunacin Karo dajuna

    • @Asee_123
      @Asee_123 6 หลายเดือนก่อน

      Bata gama secondary ba tayi aure ae😢😢😊

    • @nafisaguruza2776
      @nafisaguruza2776 6 หลายเดือนก่อน

      Hmmmm Ashe bani kadai nagano hakan ba

  • @haleemahtoo8010
    @haleemahtoo8010 6 หลายเดือนก่อน +4

    Chai!! Ke da bakinki kikace Alkalin na zuwa gidan ki yaci abinci jar yay bacci at the same time kina cewa yan compound din ku za su bada sheda ba kya kawo maza 😅 Again, besty da Abba PA ba maza bane?

    • @zaharaddeenlamido6471
      @zaharaddeenlamido6471 6 หลายเดือนก่อน +1

      Tonima dai abinda nace kenan

    • @MrsNasiru
      @MrsNasiru 6 หลายเดือนก่อน

      She is a confused woman wlh😂😂😂batada gaskia

    • @JamilaSaid-i7p
      @JamilaSaid-i7p 6 หลายเดือนก่อน

      😂😂😂😂😂kai jama a

  • @ibrahimbabangida9789
    @ibrahimbabangida9789 6 หลายเดือนก่อน +6

    I'm watching from Hong Kong❤❤

    • @KMl-gx4bj
      @KMl-gx4bj 6 หลายเดือนก่อน

      Hadiza takwara akwai mu da son labari kaga idonta😅😅😅har da wani ehim😅😅😅

  • @zainabmuhammad-w8x
    @zainabmuhammad-w8x 6 หลายเดือนก่อน +2

    Inason hadiZa gabon ❤

  • @Raudatbubaadamu
    @Raudatbubaadamu 6 หลายเดือนก่อน +1

    Wow congratulations to you sayyada sadiya may almighty Allah bless you and your marriage

  • @AkiluShitu
    @AkiluShitu 6 หลายเดือนก่อน +5

    Gaskiya akwai drama kaiii jama a😂😂

  • @Auwal_zakirai
    @Auwal_zakirai 6 หลายเดือนก่อน +5

    I’ve been blaming u for whole gfresh case but now I pity u.🙏🏾🙏🏾🙏🏾🙏🏾

  • @yakubujestya2214
    @yakubujestya2214 5 หลายเดือนก่อน +3

    Sadiya’s statements are full with contradictions
    It’s ok if your ex husband decided to hold dinner regardless both you & your ex were @ various times separately married before &
    It’s ok the dinner was held one month or so after the wedding Fatiha especially considering the fact that you spent more than 3 weeks performing Hajj operations during the period in question
    Why didn’t you support your husband with your manpower before & after the wedding? @ various times before the wedding he’d advertised your manpower products & he mentioned that he’d used your product. Was it all a lie or is your manpower fake & not working
    You claimed he didn’t contribute anything to your upkeep, yet you claimed he paid 50% of your rent & he agreed to put food on the table for both of you
    But why would Sadiya allow her Besty to destroy her marriage, why didn’t she just marry the Besty instead? Why is it that both Sadiya & Besty were never sued for these allegations &subsequently imprisoned? If this Besty allegations are true then in my opinion Sadiya is insensitive & daft

  • @jamilamahmmood4051
    @jamilamahmmood4051 6 หลายเดือนก่อน +2

    wlhy sayyada batabajin kin burgeniba se yau Allah ya kareki da sharin basu shari yakuma baki zama lfy da mijiki ina yimiki fatan alkairi 🙏

  • @MamanYusrah
    @MamanYusrah 6 หลายเดือนก่อน +2

    Allah yasa wanna dazakiyi yasa saidai mutuwa ta raba

  • @ummusahal-hx8di
    @ummusahal-hx8di 6 หลายเดือนก่อน +4

    Kai hadiza Allah ya shiryeki😂😂😂😂😂😂 wai ance abubukar mai shadda shi ya biya sadaki tace Allahu akbar 😂😂😂😂😂 Allah ya biyashi

  • @aishayusuf3460
    @aishayusuf3460 6 หลายเดือนก่อน +5

    This story is not clear, you were married in 2014, Stayed in Bayelsa for two years and relocated to sokoto, and stayed for two months, got divorced 2015 kai😅😅😅😅

    • @yusrasanimagaji7274
      @yusrasanimagaji7274 6 หลายเดือนก่อน +1

      Gaskiya dai kaaam Nima dai ban gane ba.

    • @zainababdullahi7214
      @zainababdullahi7214 5 หลายเดือนก่อน

      She said she got married in 2013 while still in secondary School,I replayed again to clarify even though some of the things she said are contradictory

  • @mujahidyusuf2869
    @mujahidyusuf2869 6 หลายเดือนก่อน +4

    Don’t judge a book by its cover👏wlh bantava sanin tana da hankali b se yau,cos niban tava sauraront ba ma

    • @Mario_321-h
      @Mario_321-h 6 หลายเดือนก่อน

      Me too 😢

  • @معصومةسليمان-ذ6ع
    @معصومةسليمان-ذ6ع 6 หลายเดือนก่อน +1

    Allah ma yasani Inason Hadiza Gabon❤️🥹

  • @KoundouBakar
    @KoundouBakar 6 หลายเดือนก่อน +1

    Hadiza Aliyu gaboun❤❤❤
    Ilove you my 🥰🥰🥰

  • @chukwumaifeanyi4083
    @chukwumaifeanyi4083 6 หลายเดือนก่อน +5

    Sadiya Haruna as controversial as usual with many stories to tell... Amma gaskiya ko da kinyi kyau, yau nagan yande asili fuskanki yake. Gaskiya instagram da snapchat da tiktok su na kara kyau fuskan mata ba kadanba 😂.

  • @shazaleehassansaeed9750
    @shazaleehassansaeed9750 6 หลายเดือนก่อน +6

    gabon dandalni Gulma da tsegumi ke

  • @ismailsanikhamis3284
    @ismailsanikhamis3284 6 หลายเดือนก่อน +4

    Aunty hadiza a kawo mana G FREASH 😂

  • @SADIYAMUNIR-1225
    @SADIYAMUNIR-1225 6 หลายเดือนก่อน +1

    Masha Allahu Dije,Sayyada Sadiya kina burgeni 🥰 Allahu ya shirya mu baki daya 🙏

  • @MuhammadYahaya-h9u
    @MuhammadYahaya-h9u 6 หลายเดือนก่อน +1

    I really love this sadiya haruna. Because she's beautiful and acts frankly

  • @imranahamza7548
    @imranahamza7548 6 หลายเดือนก่อน +3

    Wlh hadiza nann ta iya jin gulma

  • @MohammedHaruna-u3j
    @MohammedHaruna-u3j 6 หลายเดือนก่อน +4

    Gabon kan yi tambayoyi masu kyau a madadin masu kallo,amma wannan karon tambayoyi guda biyu sun yi miki baduhu.Da farko bakuwar ki ta ce alkali kan zo gidan ta ya ci abinci harma yayi bacci,daga baya kuma ta ce maza basa zuwa gidan ta.Da kin tambaye ta game da sabanin Wandannan bayanan.Ta biyu,ta ce alkali bai bata damar kariya ba,kuma gashi sun san juna sosai,me yasa haka har ya yanke mata hukuncin wata shida a prison,anya kuwa bashi da haushin wani abu game da ita?

    • @HafsahTafeydah
      @HafsahTafeydah 5 หลายเดือนก่อน

      @@MohammedHaruna-u3j gsky neh wannan

  • @ameenuismail8077
    @ameenuismail8077 6 หลายเดือนก่อน +3

    The only problem is that, nalura akwai lack of good communication atsakaninsu, tunda tare suka shiga gidan tare da P.A din toh baikamata G-fresh yaji haushi ba sosai amma fah ba dadi wani yaci left over na matarka, namijima for that matter, sannan kamata yayi yatsaya a waje sai an nemeshi baikamata ya riqe wuce gona da iri ba, she supposed tell her bayason P.A yana kai da kawo a gidansa (is ur house amma tunda shine shugaba toh gidansa because duk abinda yakeso indai ba haram bame dole shi xa'ayi a gd) duk wanda yakora ya koru, bai kamata kitambayeshi saboda menene xai koreshi a gaban PA din..... Allah yasa mudace

  • @yasminlawal5624
    @yasminlawal5624 6 หลายเดือนก่อน +1

    Your first studio is far better , wannan ko lightening ne babu sai bata yi haske ba ki duba pls sai ki gyara next one inn shaa Allah

  • @HamzaUmarfarouk
    @HamzaUmarfarouk 5 หลายเดือนก่อน +1

    Ina maku fatan alkhairi hadiza gabon da kuma baquwar ki sayyada sadiya haruna . Idan kun rabu da g fresh to in sonki insha allah

  • @ummuhumayraa3268
    @ummuhumayraa3268 6 หลายเดือนก่อน +4

    Abar bawa da Allahnsa kawai. Kamar ya zakice itama ai abokiyarsa ne tasan shi. Meaning itama mazinaciya kenan ko me? Pls something has to be muted

    • @khairunnisa315
      @khairunnisa315 6 หลายเดือนก่อน

      Exactly abun da yazo Raina Allah ya kyauta

  • @umaribraheemhadejia7001
    @umaribraheemhadejia7001 6 หลายเดือนก่อน +3

    1 a bayanin tah tace yana zina
    2 tace baida lapiar yin abin aure
    3 tace bata nan akai auren tana jirgi
    amma kuma lokacin da akai auren ai munga videos har Wanda suke rungume da juna bayan an daura aure
    4 gaskia akwai karya a bayanan tah

  • @hananmk7512
    @hananmk7512 6 หลายเดือนก่อน +4

    Sadiya Haruna Allah ya Baki zaman lfy Allah yasa Inkinyi kinyi kenan Wlh Baki taba birge ni ba sai yau danaji labarin ki

  • @Dr.Sauhaiis
    @Dr.Sauhaiis 6 หลายเดือนก่อน

    I love the new look in the house it’s look so amazing 🤩

  • @hajiaaisha7837
    @hajiaaisha7837 6 หลายเดือนก่อน +1

    Ma sha Allah 🙏🙏

  • @HafsatMurtala-r5k
    @HafsatMurtala-r5k 6 หลายเดือนก่อน +4

    Ta hadu da G fresh a wurin sayen tsirr😂

  • @FiddausiAbdurrashid
    @FiddausiAbdurrashid 6 หลายเดือนก่อน +3

    To yanzu meye amfanin hirarran nan gulma ko cin zarafi kun rabu to sai me hadiza gabon gulma

  • @ABBASADAUKI2
    @ABBASADAUKI2 6 หลายเดือนก่อน +5

    Hajiya Hadizatou Aliyou Gabon. Ni masoyinki ne sosai sosai. Allah ya baki miji na gari. Allah ya karawa iyayenki lapiya. Allah ya baki zurriya ta gari. Allah ya tsareki daga dukkanin nau'ukan talauci na kudi da na zuciya. Allah ya kara mana soyayya tsakanin mu. Allah ya bamu cigaba da zaman lapiya.

  • @iphonexr7075
    @iphonexr7075 6 หลายเดือนก่อน

    Aslam Alle Qum my lovely sister Hadiza Gabon I really love you and My name is Ousmane Suleiman Mohamed
    I'm from Niger Republic but I'm leaving in Kano Nigeria

  • @masafiatouhassaneboubakar9985
    @masafiatouhassaneboubakar9985 6 หลายเดือนก่อน +2

    Bonjour ma soeur belle leçon pour toute les femmes puisse Dieu nous préserver des mauvais hommes.

  • @AbdallahAliyuImam
    @AbdallahAliyuImam 6 หลายเดือนก่อน +4

    A gaskia duk bayanenta babu gaskia a tatare da ita, tace maza basu zowa gidanta kuma tace alkalin yana bacci a gidan toh wanne zamu dauka???

  • @yauyusuf
    @yauyusuf 6 หลายเดือนก่อน +5

    Wllh Sadiya Haruna Duk maganan da take fada Gsky ne Sabida yanda take magana Babu wani Dardar ko alaman Rashin gaskiya ❤

    • @ZulaihatFaisal-ge2zp
      @ZulaihatFaisal-ge2zp 6 หลายเดือนก่อน +1

      Nima dai haka na lura,kuma tanayi tana kawo shaida

    • @yauyusuf
      @yauyusuf 6 หลายเดือนก่อน

      @@ZulaihatFaisal-ge2zp wllh kam

    • @HAUWAAYUBA-k5h
      @HAUWAAYUBA-k5h 6 หลายเดือนก่อน

      Hakane gsky Ne Allah yasa mudace😊

  • @musamuhammadnayari7919
    @musamuhammadnayari7919 6 หลายเดือนก่อน +2

    Allah sarki sayyada Allah yayi miki albarka

  • @aliyuabdulrazaq3645
    @aliyuabdulrazaq3645 6 หลายเดือนก่อน +2

    Omo this woman dey go Saudiyya sha

  • @hamzaabubakargarba8
    @hamzaabubakargarba8 6 หลายเดือนก่อน +1

    hadiza kema wlh inasanki kuma zan aureki harga allah❤❤❤