Nazari kan kafirtar junaidu a tijjaniyya kan halasta kida da wakar da shehu ya haramta.

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 25 ธ.ค. 2024

ความคิดเห็น • 155

  • @ridwanusani490
    @ridwanusani490 ปีที่แล้ว +3

    Allah yasaka ma sheik junaidu da aljanna firdausi,Allah kakara shiryashi.

  • @user-jb4rw1qx2m
    @user-jb4rw1qx2m ปีที่แล้ว +1

    Wallahi junaidu malami ne 😮ALLAHU Akbar Allah ya Kara mishi lapiya

  • @aminuissaka7730
    @aminuissaka7730 ปีที่แล้ว +5

    Malam karkamantafa yan bidi a sun iya karya wlh Allah rabamu da bidi a Allah samudace 😭🇳🇪

  • @Asamadeebunawa
    @Asamadeebunawa ปีที่แล้ว +2

    Allah ya qarawa sheikh imam junaidu lpy da taqwa

  • @saminouabo
    @saminouabo ปีที่แล้ว +3

    Gaskiya ne wannan malam abdallah an bayyana kome🤝♥️🥰

  • @adamumusa7813
    @adamumusa7813 ปีที่แล้ว +7

    Wannan fatawace tashaidan domin yabatarda mutane.Allah Ya karemu daga son zuchiya,amin.

  • @BabaAli-kk3yb
    @BabaAli-kk3yb ปีที่แล้ว +3

    Allah ya dai-dai ta fahimta tsakanin mu 'yan uwa musulmai.

  • @MamaneAhmadu-qz3tw
    @MamaneAhmadu-qz3tw ปีที่แล้ว +4

    Ai yace wata waka ce ta halata❤❤❤❤❤❤❤ imam junaidu

    • @Ali490
      @Ali490 11 หลายเดือนก่อน

      Duk waka haram hatta mauli inda akoi kida Allah ya sirya mu munsan gaskiya Amma munki muna fada karya

    • @Ali490
      @Ali490 11 หลายเดือนก่อน

      Babu wakanda ta halata الغناء حرام موسيقي معنه miyasa muna wasa da adini ki da kike cewa yahalata ko Salam da larabci baki iya ba

    • @Ali490
      @Ali490 11 หลายเดือนก่อน

      اللهم يهدينا ويهدي جميع المسلمين نعرفوا حق نحكوا كذاب: من قال الغناء حلال كذاب اكبر كذاب يبوا يطلع كم من دينا الاسلام لا تصدقوا أنه الغناء حرام.
      اللهم اغفر مسلمين والمسلمات الأحياء منهم والاموات

  • @malamalirafiatou7428
    @malamalirafiatou7428 ปีที่แล้ว +1

    Mu fah musulmi ne .Kuma Allah ya ce wanda ba musulmai ba ma muyi musu adalci : suratul mutahanati.amma wanta kake jira kawa wulakanci sai dan uwanka musulmi. Subahanallahi Allah yi hada kanmu

  • @MammantoukourMoussa-vh9ps
    @MammantoukourMoussa-vh9ps 11 หลายเดือนก่อน

    Cheikh junaidu Allah yaqara lpy da nisan koina albarka annabi Muhammad s'''''''a'''''''''w.

  • @salamizakariaboubacar5367
    @salamizakariaboubacar5367 ปีที่แล้ว +1

    Allah yasaka da alkhairi abu aisha

  • @abdulmumunidramanisorgho9535
    @abdulmumunidramanisorgho9535 11 หลายเดือนก่อน

    Allah hummah ansurnaa ajmaiiiiiiin bi rahmatika yaa arhamurraahimin

  • @BESTMANTV
    @BESTMANTV ปีที่แล้ว +3

    Tabbas Nidai Nakanji Na Qaru Sosai Yayinda Nakejin Qasidar Manzan Allah Hakika Yabon Manzan Allah Takan Tunamin Allah Da Manzan Sa

  • @zulkifilusani6741
    @zulkifilusani6741 ปีที่แล้ว

    Allah sarki wannan ai tsohuwar fatawace tuntuni an riga da an gama da ita wasu kuma sabuwace a garesu waka da rawa

  • @LawaliMoussa-u8t
    @LawaliMoussa-u8t ปีที่แล้ว +1

    Subbhanallah junaidou âge a yi karoutou

  • @aliyuaminu308
    @aliyuaminu308 11 หลายเดือนก่อน

    M. Junaid ALLAH Ya saka da Alkhair mun Fahimci jawabanka! ALLAH kareka DAGA sharrin Yan izala!

  • @salihuabdullahi6762
    @salihuabdullahi6762 ปีที่แล้ว +11

    Imam junaidu Allah yakara lafiya Da Nisan kwana bijahi sayyidil wara kamilu zati sallalahu Ailahi wassalam

    • @AhmadinyassAhmadinyass
      @AhmadinyassAhmadinyass ปีที่แล้ว

      Amin SM Amin sadatu

    • @Speedyvampir2
      @Speedyvampir2 ปีที่แล้ว +2

      Jahilin Junaidu. Allah dainya shirye Shi idan mai shiryuwa ne.

    • @sakinadeeni4713
      @sakinadeeni4713 ปีที่แล้ว +2

      Imam da halatta kida da waqa, musamnan na irin wanan zamani

  • @sulemanaadam4085
    @sulemanaadam4085 ปีที่แล้ว +5

    Ya SALAM Allah will protect us from this bad PEOPLE Ameen

  • @BabanIbrahim-mx9tx
    @BabanIbrahim-mx9tx ปีที่แล้ว

    Allah ya kareka I'm junaidu

  • @muhamedauzai6888
    @muhamedauzai6888 10 หลายเดือนก่อน

    ina linlahi wainna linlahir rajiun allah ya shirya ka wlh karya ne

  • @AbbaniMuhammad-to4ml
    @AbbaniMuhammad-to4ml ปีที่แล้ว +1

    Allah yasakada alheri imam junaidu

  • @babangayougayou1094
    @babangayougayou1094 ปีที่แล้ว

    Subahan'allah ya fito ya janye maganar sa

  • @SalaSala-s2x
    @SalaSala-s2x ปีที่แล้ว +2

    Allah ya kara lafiya da nisan kwana junaidu

  • @BinulIslam-lk2hn
    @BinulIslam-lk2hn ปีที่แล้ว +1

    Allah yasa mudace❤ Abu aisha allah yasaka da mafificin alkhairi da Nissan kwana masu albarka❤❤❤

  • @SidiSulaimansheikhadam
    @SidiSulaimansheikhadam ปีที่แล้ว +2

    Amma Dai bakada Adalci wlh Shi Sheikh Junaid Shine Dalibin Ilimi
    Amma Shi wan chan Katan banzan Shi ne Malami Allah yatsaremu Daga Hassada

  • @kmuhd9473
    @kmuhd9473 ปีที่แล้ว +3

    Allah ya rabamu da sun zuciya

  • @Zainabmalam
    @Zainabmalam ปีที่แล้ว +3

    Allah ya shirye mu duka

  • @djibrilaboubacar-b9n
    @djibrilaboubacar-b9n ปีที่แล้ว +4

    kai macewa kida da Waka bahar🎉a mun bane kana son kabirga mawakane to kaji storon Allah subahanahu wa ta .ala

  • @MamaneAhmadu-qz3tw
    @MamaneAhmadu-qz3tw ปีที่แล้ว +1

    Allah yataimaki imam❤❤❤❤❤🎉🎉

  • @IbrahimAdamu-xi3yv
    @IbrahimAdamu-xi3yv ปีที่แล้ว +10

    Allah ya tabbatar da duga duganmu akan gaskiya

  • @ShuaibuIbrahim-d8g
    @ShuaibuIbrahim-d8g 10 หลายเดือนก่อน

    إصبر على ما يقولون واذكر عبدنا داوود ذى الأيد

  • @LovelyGondola-ti4mp
    @LovelyGondola-ti4mp 2 หลายเดือนก่อน

    Allah ya shirya

  • @abdurrashidaminu7781
    @abdurrashidaminu7781 ปีที่แล้ว +1

    S a w

  • @mrman5521
    @mrman5521 ปีที่แล้ว +5

    With due respect, gaskiya Malam Junaidu kayi kuskure muna fatan Allah Ya yafe maka tare da mu gaba daya.
    Kuma kamar yanda daya malamin yayi bayani cewa idan mutum yasani amma ya aikata to qila iya zunubin aikatawa zesamu, amma idan ya halasta bayan Allah da Manzonsa sun Haramta to gaskiya akwai babbar matsala. Allah Ya yafe mana, Amin.
    Aqarshe ina bawa Malamai iyayenmu malamai shawara tareda girmamawa da suji tsoran Allah adukkan fadakarwar da suke kuma sutaimaka mana musamman ma mu almajiran ilimi wajan da'awar iya abinda Allah Yace da Manzonsa domin kiyayewa daga fadawa rudani, domin wallahi akwai masu son zuciya wanda suna yine don suyi suna kokuma susamu mabiya kokuma don su kare wata manufa tasu.
    Kuma kusani ni babu ruwana da wata qungiya ta addini ko izala ko dariqa ko tijjaniya ko qadiriya ko shi'a ko ma menene , ni kawai Musulmi ne mai bin Qur'ani da Hadithi ma'ana. Sunnar Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam. Sukuma wancan gungiyoyin nadaukesu amatsayin 'yan uwana musulmai. Sabida haka karma wani ya zo yacemin na raina wani malamin wata qungiya...
    Read more...
    Amma magana ta gaskiya kade-kade musamman ma irin na wannan zamani Haramun ne. Nasan cewa akwai fatawar cewa mata sukan iya yi amma sukadai lokacin da ake wata hidimar kamar biki, shima kuma irin wannan ya saba da yanda ake ayanzu.
    Kuma kace wai don haka Allah Ya halicci mutum da son waqa da kida sabida haka babu komi,
    To Allah Ya gafatta malam idan ka kalli rayuwannan da muke ciki musamman ma ayanzu duk wani abin shedanci shi mutane sukafi so.
    Kuma idan katuna Hadith din Anas ibn Malik (Allah Ya Qara masa yarda) Ya rawaito cewa Manzon Allah (Tsira da Aminci Sutabbata Agareshi) Yace "Aljannah a kewaye take da qalu -bale (ma'ana kamar abubuwan da mutum baya so) sannan itakuma wuta a kewaye take da abubuwan sha'awa da sauran Su.
    Sabida haka dan Allah Ya qadartawa mutum son wani abu marar kyau bahujja bane mutum ya bari ya biyewa zuciya ya aikata musamman ma da ilimi Ya bayyana cewar Allah Ya hana.
    Kawai dai qila kana son bawa wasu mabiyane dama ta yin kade -kade da waqen sabida dama masu yin ne.
    Kuma babban abin mamakin ma dakuma ban tsoro shine Wallahi kafin naga wannan video din wasu mawaqan Hausa nagani Sun yanki daidai gurin da yake cewa kida da waka ya halatta suna yadawa cewa ai balaifi yin hakan.
    To kaga irin wannan Allah ne kadai yasan wa 'yanda zasu rufta acikin wannan fatawar taka.

    • @Speedyvampir2
      @Speedyvampir2 ปีที่แล้ว +1

      Ka yi bayani Mai kyau. Wallahi wannan Junaidu ya Raina mutane da magana na rashin ilimi da son zuciya.

    • @sakinadeeni4713
      @sakinadeeni4713 ปีที่แล้ว

      Kida da Al-Quran basa haduwa, yana gani wasu ko Fatiha basu iya ba, wasu kuma idan sun iya, sai an mana gyaran Tajweed, ina ga an halatta kida da waqa kuma, Al-Quran qarshenta a tureshi ma
      Ai tunda suna dan' samu ta wajen Qasidunsu dole ya halatta kida da waqa tunda suna hadawa da music da rawa a hade da mata,
      Na yarda Shk Kabiru Gombe yace duk sune masu bawa bokaye saa da yan' drama su halatta musu abinda Allah ya hana. Allah ya rabamu da son zuciya ya shiryemu dasu Amim

  • @yahyalawal3998
    @yahyalawal3998 ปีที่แล้ว +1

    Salam Alaikum. Malam wannan kamata yayi a kama shi. wannan yada bubban fitina cikin al umma ya munana. Allah Ya isa wallahi da wannan magana da yayi.

  • @maryamhamidu3553
    @maryamhamidu3553 ปีที่แล้ว

    Allah ya shiriya ka

  • @balarabacikaji9259
    @balarabacikaji9259 ปีที่แล้ว +3

    Yadda suka hallatama kansu mauludi suka sakai masa gurbi a jerin aiyukan ibada to wataran zakuji sun tabbatar da waka da kida shima namgaba zai zama ibadarsu Allah kaimana tsari

  • @nasirubala7847
    @nasirubala7847 ปีที่แล้ว +1

    Sheik junaidu Allah ya shiryaka

    • @sakinadeeni4713
      @sakinadeeni4713 ปีที่แล้ว

      To Amin
      Amma ina fa Sheikh anan, yana halatta abinda Allah ya hana

  • @ashantymuhamd1266
    @ashantymuhamd1266 ปีที่แล้ว +1

    Wallah gsky ne da baba na khabiru gombe da. Ykecewa dinla lan sharryi dana masifa

  • @Mardiyaabubakar1-zs6vp
    @Mardiyaabubakar1-zs6vp ปีที่แล้ว

    Yaa Allah Ya Allah Allah Kamana Sari Da Masharta Maso Fatawa Na Sonzuceya Allah Shiryika Ameen Yakhyum Yaqayyumu 😭 😭😭😭😭

  • @abdouchaiboualiali7010
    @abdouchaiboualiali7010 ปีที่แล้ว +1

    Haba malam Abu Aïcha yakamata kazama mai adalci amatsa yinka nadan jarida yakamata kazama mai adalci daka sake saura ran baya nan imam junaidu da ka fahimci bayanin sa babu Magana ta pholsapha Allah yasa mudace muzama masu adalci

  • @aliyuaminu308
    @aliyuaminu308 11 หลายเดือนก่อน

    Gardi da gemu a wuya yau Kuma dasu ikrima kake bada fatawa! Ka fada mana marji'i

  • @abdouyacouboumousbahou1344
    @abdouyacouboumousbahou1344 11 หลายเดือนก่อน

    Gaskiya bukuwaba imam junaidu adalciba shima baice dukaba

    • @ahmadmuhammadk5643
      @ahmadmuhammadk5643 11 หลายเดือนก่อน

      Ka koma ka saurare shi da kyau mala, ga Maqari ma yace zina halas ce bisa lalura kaga maganar da hadisin keyinkenan, sun halsta zina da waka

  • @AYOUBA-c4i
    @AYOUBA-c4i 11 หลายเดือนก่อน

    Allah ya shirye mu

  • @malamalirafiatou7428
    @malamalirafiatou7428 ปีที่แล้ว +1

    Sallallahu alaihi wa salam ❤

  • @amirouzakari6292
    @amirouzakari6292 ปีที่แล้ว

    AAA Malan abu aicha 😢 bakaji junaidu ba Malan abu aicha

  • @muhammadsadiaminu-om5mh
    @muhammadsadiaminu-om5mh 11 หลายเดือนก่อน

    Maula yake ma mawaka don subashi wani abu,

  • @bukarabdullahigerawabukarabdul
    @bukarabdullahigerawabukarabdul ปีที่แล้ว +1

    allah yasa mudace

  • @nasirumagajikarambicity4688
    @nasirumagajikarambicity4688 ปีที่แล้ว

    Subahanallah, allah ka rabamu son zuciya

  • @alaramaabdoulazizioumartah6658
    @alaramaabdoulazizioumartah6658 ปีที่แล้ว +1

    Allah ya kare mu daga charrin bidia dillalen charri

  • @shamsukabiruabdullahi53
    @shamsukabiruabdullahi53 ปีที่แล้ว

    Junaidu kaima sai ka shiga studio ai

  • @salischannel6593
    @salischannel6593 ปีที่แล้ว +1

    Subhanallah

  • @Amadounouhnou
    @Amadounouhnou ปีที่แล้ว

    جزاكم الله خير الجزاء

  • @hasahniger2570
    @hasahniger2570 ปีที่แล้ว +2

    Nigeria 🇳🇬 kenan kowa fatawa

  • @user-jb4rw1qx2m
    @user-jb4rw1qx2m ปีที่แล้ว

    Mai wanga shafin wallahi bakada adalci komi Kai san ranka kake karewa ka so Allah kabar son zuciya

  • @IsaMohammed-mk1hs
    @IsaMohammed-mk1hs 11 หลายเดือนก่อน

    Aslm yayi magana tahan Kali ayimasa adalci baice kowane kidaba Kuma matsalace tasabani har ahakan.

  • @ShamsiyaIsaSambo-vg6ik
    @ShamsiyaIsaSambo-vg6ik ปีที่แล้ว

    Amen ya Allah

  • @SalehMuhammed-pp9hf
    @SalehMuhammed-pp9hf 11 หลายเดือนก่อน

    Amma kaidai wannan bakin kafiri Allah ubangiji ya tsinemaka albarka duniya da lahira matsiyachin banzai Dan bidia mushrikin wofi

  • @dadasskubo3854
    @dadasskubo3854 ปีที่แล้ว

    Allah katsaremu daku❤❤❤

  • @babanfati31
    @babanfati31 ปีที่แล้ว +1

    Ai shima sheik junaidu yace ba kowacce waka ta halasta ba ai dole ne a banbanta kamar wakar batsa haramce amma banda bege da kuma wakar da zata baka nishadi allah sakawa sheik junaidu da alkairi ya kamata abanbance waccce wanne?

  • @haroontahir4693
    @haroontahir4693 ปีที่แล้ว +2

    Kai jinaidu kaidai cikakken makaryaci ne sakaran banza.

  • @adamsidris3139
    @adamsidris3139 ปีที่แล้ว

    Slm gaskiya kaima mlm kabirgeni tunda kayi adalci tunda baka yanke karatunsa ba

  • @buhariadamu9289
    @buhariadamu9289 11 หลายเดือนก่อน

    Junaidu ya kira ruwa, a koma makaranta junaidu

  • @hajiyamama2895
    @hajiyamama2895 ปีที่แล้ว

    Kai yadariqa akyai qarya toh kaikayi rawar agaban minin yarka

  • @UserBoy-vu8wz
    @UserBoy-vu8wz ปีที่แล้ว

    Ameen ya Hayyu ya Qayyum

  • @AliAbubakar-s9f
    @AliAbubakar-s9f 11 หลายเดือนก่อน

    😢😢😢😢😢

  • @muhammadnuhu6411
    @muhammadnuhu6411 ปีที่แล้ว

    MashaAllah

  • @bukarabdullahigerawabukarabdul
    @bukarabdullahigerawabukarabdul ปีที่แล้ว

    ameen tsumma ameen

  • @AlimagistratMagistrat
    @AlimagistratMagistrat ปีที่แล้ว

    À gasqiya un darica tidjaniya à yanzou 'nayarda jindicaine macaryatun vanza va kouloun koune😊qehalata abinda kour ani yaharamta

  • @mustaphakabirsharu7678
    @mustaphakabirsharu7678 ปีที่แล้ว +1

    Tunda nake bantaba ganin yan wahala irin yan izala Ku burinku ku wullah mutane ama sifa amma ko jaki sai yayai masa adalci amma,wai yakafirta

  • @amirouzakari6292
    @amirouzakari6292 ปีที่แล้ว +1

    ❤❤❤chek junaidu🎉🎉🎉❤

  • @احمدعبدالله-ب3و7ع
    @احمدعبدالله-ب3و7ع ปีที่แล้ว +1

    22:28 haqqun gaskiya ne ❤❤

  • @ummibukar084
    @ummibukar084 11 หลายเดือนก่อน

    Wlh karyane waka Haram ne

  • @Saleh-005
    @Saleh-005 ปีที่แล้ว +2

    Allah ra bamu da Bid'a amin

  • @meyoutv9385
    @meyoutv9385 ปีที่แล้ว +1

    Yara sun maida kansu malamai da qarfi da yaji suyi ta warware malaman su

  • @mahamadou6685
    @mahamadou6685 ปีที่แล้ว +1

    Sallallahu alehi Wasallam ♥️♥️♥️

  • @zainabmusa4199
    @zainabmusa4199 ปีที่แล้ว +2

    Allah ya tsare mu da sharri da jahilcin malaman bid'ah

  • @umarbakura4477
    @umarbakura4477 ปีที่แล้ว +1

    Ina ganin yayi rawa awani guri anganshi shiyasa kafin video ya fito afara cha' akanshi. Yayi wannan magana .

  • @Msaniallahso
    @Msaniallahso ปีที่แล้ว

    Allah ya kara lafiya malam junaidu muna fahimta sosai manta daja hilai in izala wadanda basa neman ilimi saikarya

    • @Speedyvampir2
      @Speedyvampir2 ปีที่แล้ว

      Ya na batar da Ku dai jahilan Banza. Sai ya Kai Ku ya baro.

  • @DjibrillaAlzoumahamadou
    @DjibrillaAlzoumahamadou ปีที่แล้ว

    ❤❤

  • @nouridris1212
    @nouridris1212 ปีที่แล้ว

    kai jama a mun maida addini siyasa in kai ba wannan kungiyar kake biba to kai ba musumibane Ai shi judaidu yakawo hujjojinsa, tahakan yana ganin baharamun bane kamata yayi a kore hadissan da yakawo sannan ayi hukunci a kai

  • @Sewingtricksfashionstyles
    @Sewingtricksfashionstyles 11 หลายเดือนก่อน

    Duk abinda kayi zakaje ka Tara's dashi a gobe kiyama

  • @ibrahimsusman8394
    @ibrahimsusman8394 11 หลายเดือนก่อน +1

    I always pity such kinds of people who turn wrong doings into permissability

  • @barakamutari689
    @barakamutari689 ปีที่แล้ว +1

    Hakane malam junaidu

  • @abdulrazak1541
    @abdulrazak1541 ปีที่แล้ว +1

    Kayma inba hawkaba da kardawi zakabada misali😂😂😂

  • @sakinadeeni4713
    @sakinadeeni4713 ปีที่แล้ว +1

    Kai Junaidu dena yi mana brainwashed baa halattama waqa da music ba ya aka qare bare kazo kana halattawa, waqar/yabon yabon Annabi da ba shirka da kuma waqoqin daba shirka babu batsa zaka ce, amma kazo kana jam"u be halatta ba zancenka

  • @mahammadoumalamissa5185
    @mahammadoumalamissa5185 ปีที่แล้ว

    ماشاء الله

  • @umarbello3984
    @umarbello3984 ปีที่แล้ว

    Mudai Sufayene Kuma Daliban ilimi Munfahimci Abunda Imam junaidu Kuma Munfahimci Saurayi Malamammu Kuma Munfahimceku wahabiyawa masu yada shubuha

    • @zainabmusa4199
      @zainabmusa4199 ปีที่แล้ว

      kunji kunya to mexakace da wsnda ya halatta da kuma wanda ya haramta, naga prop makeri ma ya haramta, kana nufin duk daya suke?

  • @SaaduIbrahim-p9r
    @SaaduIbrahim-p9r ปีที่แล้ว +1

    Shehin malami mlm junaidu mutumin kirki

  • @Sewingtricksfashionstyles
    @Sewingtricksfashionstyles 11 หลายเดือนก่อน

    Mai channel din nan ma babban munafiki ne kaji wani irin title wai kafirtar unaidu kawai Dan yace waka ba haramun bane, kaji son zuviya irin na Dan izala, bai fa ce waka da kida ba yace waka, ai da sai ku tambaya waka da kida kake nufi Amma Dan tsananin neman akama mutum da laifi harda dakko karatun su Sharif suna sakawa ai su anyi musu tambaya waka da kida shikuma waka yace

  • @IbnulHuffaz
    @IbnulHuffaz 4 หลายเดือนก่อน

    Dama wannan yaron wai junaidu jahiline bai san Alkur ani kwata kwata ba, Allah yasa wake

  • @ليثوسام-غ1ك
    @ليثوسام-غ1ك ปีที่แล้ว +1

    Bawata waka da kida dasuka hallatta

  • @MohamedMohammed-p2o
    @MohamedMohammed-p2o ปีที่แล้ว

    Ko ini izala Tonni back day😅

  • @ShuaibuIbrahim-d8g
    @ShuaibuIbrahim-d8g 10 หลายเดือนก่อน

    Kai katon jaki mahaukaci

  • @abdoualio2022
    @abdoualio2022 ปีที่แล้ว

    Allah ya kara lafiya Mufti

  • @aliyuabdullahiadamu
    @aliyuabdullahiadamu ปีที่แล้ว +1

    Wanna mai radi baida gaskin. Ai Mall. Junaidu ya kawo misalai da banbanci

    • @sakinadeeni4713
      @sakinadeeni4713 ปีที่แล้ว

      Misalai kuma
      Da Aya da uthentic Hadith ya kawo, baa addunin musulunci da misalai

  • @isyakug
    @isyakug ปีที่แล้ว

    Shiekh Junaid yayi maganan waka da rawa ba dukka bane akace haramun ba, kums Sheikh Maqari and Shiekh Saleh suna magana ne akan kayan kida na zamani sune haram

  • @SuleMaikomo
    @SuleMaikomo ปีที่แล้ว +2

    Mall Junaid Allah yakara lafiya da kaifin basira. Sukuma Madison zuciya da namanganin kuskurenwani Allah yashiryesu, munafikai kusani mall Junaid yayi bayani dalladalla Amma masu so zuciya daniman abinfadi basoron Allah akalamansu Allah yashiryesu, yace wakar bassa haramunne dabakinshi ammakun kaudakai kince yace wakaabine maikyau.

  • @ashantymuhamd1266
    @ashantymuhamd1266 ปีที่แล้ว +2

    Kuji batarda muta ne da wannan yaro ykeyi

  • @JamiluAliyu-sp8ey
    @JamiluAliyu-sp8ey ปีที่แล้ว

    Tir da mugun nufi irin na ku iyan izala da salafawa.
    Ina baku shawara kuje kuyi karatu.don kusan me ake ciki da ilimi