yanda shehin dariqa ya karyata yan tijjaniyya kan salatul fati, kalubale ga shehu tijjani da inyass

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 25 ธ.ค. 2024

ความคิดเห็น • 91

  • @hajjafadababa2083
    @hajjafadababa2083 ปีที่แล้ว +3

    Allah kabarmu da so ma,aiki Alah ,S.A.W,ya bamu ikon bi sunnanshi Ameeen
    Allah ya shiryar damu shiryar Addinni muslunci

  • @MsMina-s8d
    @MsMina-s8d ปีที่แล้ว +1

    🥰 ماشاء الله تبارك الرحمن بروك الله فيك وجزاك الله خيرا 🇳🇪🇸🇦👍

  • @BaralabaCikaji
    @BaralabaCikaji ปีที่แล้ว +2

    Sheikh Sani Abdul kadir khalifa Zaria masha Allah darikarsu me tsaftace tun ta dacan Alhamdu-lillah

  • @HassanMmuhammad-t2s
    @HassanMmuhammad-t2s ปีที่แล้ว

    Allah karabamu da sharrin iyan midiya

  • @umarsulaimanauwal1486
    @umarsulaimanauwal1486 2 หลายเดือนก่อน

    Mungode shehu❤

  • @TukurMuhammad-i3m
    @TukurMuhammad-i3m ปีที่แล้ว

    Wnn itace fatawa ta gaskiya ba zagi ba chin mutunchi KOWA Allah Y Kara basira

  • @dawudibrahim1438
    @dawudibrahim1438 ปีที่แล้ว

    Alhamdulillah
    Gwara KU Gaya Wa Kowa GASKIYA

  • @abdullahimhassan3730
    @abdullahimhassan3730 ปีที่แล้ว

    Allah ya Saka da mafificin alkairi Allah ya qara nuna mana gaskiya ya bamu iKon binta yanuna mana karya ya nisan tamu da ita amee ya hayyu ya qauyum

  • @balamijinyawa7909
    @balamijinyawa7909 ปีที่แล้ว

    Allah ya Saka Maku da Alkhairi maiyawa ya kyata mako.

  • @MusaMuhammad-kw6if
    @MusaMuhammad-kw6if ปีที่แล้ว

    Allah yasa yagane anayi Dan Allah
    ba Dan son xuciya ba

  • @daboibrahim3769
    @daboibrahim3769 ปีที่แล้ว

    Allah Sarki, Allah yayi maka don janye abinda yake ba daidai ka karbi abinda yake daidai.

  • @angoabdourahmane3503
    @angoabdourahmane3503 ปีที่แล้ว

    Machallh barakallah y'a allh y'a bada lada 🤝

  • @aboubacarsahibou.adarnagat414
    @aboubacarsahibou.adarnagat414 ปีที่แล้ว +3

    Allah ya rabamu da sherin mai singlety Amin

  • @auwalabdullahi6281
    @auwalabdullahi6281 ปีที่แล้ว

    Allah ya saka da alkairi

  • @bilyaminuabdullahi
    @bilyaminuabdullahi ปีที่แล้ว

    Allah yabada lada gaskiya tijaniya cike take da gurfacewa akan karamumin dasuke ba shehu tijani

  • @buhariAisa
    @buhariAisa ปีที่แล้ว

    MA sha Allah

  • @mahamadousani5408
    @mahamadousani5408 ปีที่แล้ว +3

    Hummm

  • @abakarmamoud1576
    @abakarmamoud1576 ปีที่แล้ว

    Allah Ya keuta

  • @hasahniger2570
    @hasahniger2570 ปีที่แล้ว

    Allah ya tsare mana imanimu

  • @LeelAmeer
    @LeelAmeer ปีที่แล้ว

    Allahu akbar kabiran

  • @hapsatsali8739
    @hapsatsali8739 ปีที่แล้ว

    Ga wa wa sabon mahaukaci abin dariya hhhhhhj😄😃😀😅😆😂🤣😅🤩😆😄😃😀😛😋😜😜😛😋

  • @HabibaMuhammad-px5tx
    @HabibaMuhammad-px5tx ปีที่แล้ว

    Allah kasamu dace

  • @namalamfaruk2837
    @namalamfaruk2837 ปีที่แล้ว

    Wai ni abinda na ke mamaki yadda mutum zai daukaka abinda wani yayi ko koyar fiye da karantarwar Manzon Allah S.A.W..subhanallah.
    Yy mutum zai karanta salatil fati a sallah? Da wace hujja? Ta yaya mutum zai dage wai malamin sa baya kuskure? Gaskiya shawarata shine yan dariqa su saki hnyr Tijjani su kama hnyr Manzon Allah S.A.W. .

  • @mahamadousani5408
    @mahamadousani5408 ปีที่แล้ว +1

    Qalubale

  • @abubakarabdullahi6183
    @abubakarabdullahi6183 ปีที่แล้ว +1

    A kullum soyayyar Annabi (SAW) tana gudana ne a cikin zuciyar bayin Allah tare da tsananin ladabi da dabi'ar qan'qan da kai, idan aka fadi Ma'aiki (SAW) ba kamar yadda kake iya fadar Annabi (SAW) cikin zafin kai, rudani da rashin tarbiya ba.
    Babu shakka rashin ladabi da sanin abunyi suka ya sanya kafara neman yanka wuyanka da wukar dake bakinka da sunan soyayya, domin babu inda Salatul fatihi zatafi Salatul Ibrahimiyya, komin girman fa'idar dake dauke acikin Salatul fatihi bisa ma'ana.
    Yakamata hankali da ilimi su sanya kasan cewa dukkan abunda Annabi (saw) ya sanyawa hannu, har duniya ta nade babu abunda zai cimmasa balle yafishi.
    Haryanzu amatsayinka na almajarin Tijnaniya baka iya bambance falala da daraja, Annabi +saw) ya wuce tunanin duk wani mai tunani, haka kuma dukkan abunda yafito daga gareshi, babu wani hankali da zai iya hikayo haqiqanin daraja da falala na wannan abu, saidai na daga abunda shi manzo (saw) ya ambata yazama ilimi ga al'umma.
    Manzon Allah saw koda Atishawa yayi yace shine salatinsa, ba harafi zuwa kalma ba duk wanda yace zai fada mana koma bayansa amatsayin wanda yafishi a kololuwar daraja da falala sai mun mayar masa da abunsa.

    • @NafiouMoustapha
      @NafiouMoustapha ปีที่แล้ว

      Wannan itace soyayyar annabi s.a.w

  • @KanjaNiger
    @KanjaNiger ปีที่แล้ว

  • @abuabdallahabuabdallah3077
    @abuabdallahabuabdallah3077 ปีที่แล้ว +2

    Allah yatsaremana imaninmu

  • @sanilabaran9359
    @sanilabaran9359 ปีที่แล้ว +1

    gaskiya wanna.sheik Allah yaqara masa albarka.mungade

  • @abubakarsalihubahashime8263
    @abubakarsalihubahashime8263 ปีที่แล้ว

    Gaskiya ne Amma kana yin maili kamata yayi katunkari gaskiya kawaii indai har gyara za kayi mallan

  • @makaranta
    @makaranta ปีที่แล้ว

    Masha Allah

  • @maryam_shorts_tv4064
    @maryam_shorts_tv4064 ปีที่แล้ว +1

    Aslm Malam Abu A'ishah ana maka nasiha naga kamar kai Malami ne kuma ɗan jarida en zakasa photon yan uwanka malamai kasa masu kyau na lura tun bayan kama Abdul fatahi kasamu photon sa babu riga kana ta sakawa kaji tsoron Allah kar kaci mutun cin malamai mu subscribe dinka bamajin dadin Abin da kake duk da yake Ni ba izala bane kuma ba dan DARIQA bane Allah yasa mugane

    • @abdulusman2963
      @abdulusman2963 ปีที่แล้ว

      Kai Dan shi'a ne ko Quraniyun??? Kar ka zama munafiki mana..
      Ya zaka ka kare karyayar hakori, zindiki Mai singleti, jahili Mai fifita maganar shehun sa sama da na Anabi SAW..

    • @BaralabaCikaji
      @BaralabaCikaji ปีที่แล้ว

      ​@@abdulusman2963Sallallahu alaihi wa sallam ❤

    • @NafiouMoustapha
      @NafiouMoustapha ปีที่แล้ว

      ai abulfasadi bâ malami baneshi jahiline mai girman kai acigaba da sa hotonsa ahaka dan baida wata darajja sakarei kawai

  • @AFFALAtv
    @AFFALAtv ปีที่แล้ว

    جزاكم الله خيراً

  • @BadaruAbdullahi-iw3le
    @BadaruAbdullahi-iw3le ปีที่แล้ว

    Munafukan banza maqiya
    Manzon Allah s.a.w

  • @MusaMusa-kn1qd
    @MusaMusa-kn1qd ปีที่แล้ว

    Abdulfathi sheri karene meshi yekebi wlh yanayinka yanayin hamana wlh matsalar ka girmankai

    • @NafiouMoustapha
      @NafiouMoustapha ปีที่แล้ว

      Ya haukacefa waliyye mai singeleiti

  • @abulfathi_
    @abulfathi_ ปีที่แล้ว

    Slm Barka Malan mai alfurqan agaskiya Kanada sonzuciya domin ashafinka kana wasa da hankalin mutane dilili shine babu irin kariya da bakuba DC Idriss ba akan kalaman batanci ga janabin ma aiki sekuma naga DC Idriss yafito yaci mutuncin Musuluman plastin cewa yan bidi a ne bakayi taalikiba akan haka shin su koda yan bidi a ne basa buqatar agaji to muna so kafito kayi bayani

  • @abusalmamambila992
    @abusalmamambila992 ปีที่แล้ว

    Baku San Annabi Saw ba babu wani abun alkhairinda bawa zai samu bai biyo ta hanyar Annabi ba Saw, kamar yadda Annabi Saw yace Allah shine Mai bayarwa nikuma Mai rabarwane Wannan Hadisi yana aiki daga farko har karshe

  • @abdulrashidalkasim
    @abdulrashidalkasim ปีที่แล้ว

    ALLAH yasaka da mafificin alkhairi 🙏

  • @sulemanaadam4085
    @sulemanaadam4085 ปีที่แล้ว +1

    YA SLAM ALLAH FORGIVEN US ALL FROM THIS BAD PEOPLE AMEEN

  • @AbubakarAliyu-lv7kv
    @AbubakarAliyu-lv7kv ปีที่แล้ว

    abulfassadi kenan tijjaniya sam sunna sak

  • @hapsatsali8739
    @hapsatsali8739 ปีที่แล้ว

    Mai sing Mai sing wait ina single tin yakene yakamata ka ajiye atarihi kọ yara da jikoki suagani 😂😅😮

  • @YakubuADAMU-l7y
    @YakubuADAMU-l7y ปีที่แล้ว

    Zanyimaka tambaya shekaran hamsi da akwai izalla to inason amsa indagaske

  • @bilyaminuabdullahi
    @bilyaminuabdullahi ปีที่แล้ว

    Wallahi tijani qaryayakeyi bai hadu Damanzun Allah S.A.W ba

  • @abdullahiuzaifahaladu1618
    @abdullahiuzaifahaladu1618 ปีที่แล้ว +1

    Kai mufa bajahilaibane menene tasa bakasaka na ibrahim khalil ba koshi ba malamibane idan ana magana ta ilimi masu ilimi akebari suyi bayanin daidai dakuma badaidaiba, batreda cinmutumci ko aibata wani bangareba domin jama'ar musulmai sufahimci daidai dakuma ba daidaiba domin agyara amma anmaida musulumci siyasa kowane banza dayaci yakoshi sayya ware yace babu wanda ya'iya saishi Allah kaganar damu.

  • @AwwalAbdullah-qh6fz
    @AwwalAbdullah-qh6fz ปีที่แล้ว

    Tijjaniyawa ku guji son zuciya ku tsorachi Allah

  • @MoussakallaSalele
    @MoussakallaSalele ปีที่แล้ว

    Doniya de bagidan zama bane kuma qarshen alawa qasa

  • @wadakoli4140
    @wadakoli4140 ปีที่แล้ว

    Yan tijjaniyya Arnan boye.

  • @BaralabaCikaji
    @BaralabaCikaji ปีที่แล้ว

    Karya fa sukema shehu tijjanin duk yawancin maganganun dasuke danganta masa sune suke kirkira dan su batar da al'ummar musulmi

    • @NafiouMoustapha
      @NafiouMoustapha ปีที่แล้ว

      Dane zakace haka kuma kasha amma yanzu ga littafe ga audio ga kuma vidéo allah yayi dare kuma gari yawaye kadaina batama kanka lokaci😂😂😂😂😂😂

  • @ameerullhajabdullah7439
    @ameerullhajabdullah7439 ปีที่แล้ว

    Rugurugu Kenan, kurmus darika

  • @hajrahajra7543
    @hajrahajra7543 ปีที่แล้ว

    😂😂😂😂😂😂😂😂mmmmmmm

  • @RabiouAssoumane
    @RabiouAssoumane ปีที่แล้ว

    اتق الله 😊

  • @malamrisse7642
    @malamrisse7642 ปีที่แล้ว

    Wannan abulfathi daman say yajefa Kansa chikin nadama saboda Chi kullum chehu yache waly yayi katobara me girma

  • @dalibansunnahtv
    @dalibansunnahtv ปีที่แล้ว

    Abulfathi ya haukace 😂😂😂😂😂😂😂😂

  • @YakubuADAMU-l7y
    @YakubuADAMU-l7y ปีที่แล้ว

    May SA Ku izalla kunna da sabani Ku sharul makan

  • @AdamuAyaro
    @AdamuAyaro ปีที่แล้ว

    Karya sike Yan bidia

  • @oumaroufaroukelhadjeissou8537
    @oumaroufaroukelhadjeissou8537 ปีที่แล้ว

    Ni atawa fahimta dan izala karya kawai chike zubawa acikin jawahiril maani

    • @sulaimanyusuf5172
      @sulaimanyusuf5172 ปีที่แล้ว

      To ai zaka iya mallakarta sai kagani ko akwai ko babu abin dasuke fade acikin ta , dan uwa.

  • @abulfathi_
    @abulfathi_ ปีที่แล้ว

    Muna so mu sani da salafiya da izala da dariqa da qadiya shin duk kansu ba Musulmi bane ehhhhh to muna so kafito kagaya muna saura macayayinsu agareka

  • @aliali-ss8kx
    @aliali-ss8kx ปีที่แล้ว +1

    Slm

  • @MusaMusa-kn1qd
    @MusaMusa-kn1qd ปีที่แล้ว

    Sbdulfathi qarya da girman kai

  • @Rashidataannabi
    @Rashidataannabi ปีที่แล้ว

    Izala guba bamayi

    • @bosbigman2893
      @bosbigman2893 ปีที่แล้ว

      Dama izalah basa tareda mahaukata😅

  • @youssoufabdoulaye2048
    @youssoufabdoulaye2048 ปีที่แล้ว

    Ml kaji tsoron Allah ka dena saka Chi pejinka da singui leti

    • @NafiouMoustapha
      @NafiouMoustapha ปีที่แล้ว

      Ankama sakashi da wannan singileiti har sei rana tafito ta yamma

  • @JibrinUsman-se4cz
    @JibrinUsman-se4cz 8 หลายเดือนก่อน

    Taya zasu yimasa magana tinda suna goyon bayan akidarsu ta kafirci da wulakantta Annabi sae anyi maganar tauhidi sai su juya suyi qazafi munafukan addini

  • @abdulahisaimaila-vb8tj
    @abdulahisaimaila-vb8tj ปีที่แล้ว

    Munafikan banza in izala masu imani abaki

    • @gaskiyadacigareta8767
      @gaskiyadacigareta8767 ปีที่แล้ว +1

      Tunda sunce kubi Allah da Annabinsa S.A.W ba wani gardin shehiba aidole kukirasu da munafuqai. Kafiran banza kawai maqiya Addinin Musulunci

    • @HassanABDOURAHAMANE-p2m
      @HassanABDOURAHAMANE-p2m ปีที่แล้ว +1

      Wa nan abdoulahi ka yi assara sunanka jahili Banza kaweye

  • @journalist1763
    @journalist1763 ปีที่แล้ว

    Munafiki

  • @KanjaNiger
    @KanjaNiger ปีที่แล้ว

    Masha allah

  • @KanjaNiger
    @KanjaNiger ปีที่แล้ว

  • @YakubuADAMU-l7y
    @YakubuADAMU-l7y ปีที่แล้ว

    Zanyimaka tambaya shekaran hamsi da akwai izalla to inason amsa indagaske