Yayi kyau da kace mulhidai daga cikin masu daawar sufanci;to amma Junaidai ba mulhidi bane daga cikin sufaye domin yace jaa'izi ne ganin Allah a duniya bisa hujjar wasu sahhabai da suka ruwaito Annabi yace yaga Allah lokacinda yayi mi'eraj.Ta yiyu Kai wannan Bawahibiye baka San me Malaman Tauhidi suke nufi da jaa'izi ba da dalilin haka a hadithai da ayoyin Qurani.Hadithin Aisha ya nuna cewa Annabi bai taba ganin Allah ba Allah;hadithin Ibn Abbas ya nuna jaa'izi ne Annabi yaga zatin Allah.Dan haka Mafi rinjaye Malaman Tauhidi suka tafi akan cewa jaa'izi ne Annabi yaga Allah da Ido a matsayin khussussiya ga Annabi Muhammad (saws)ko muujiza ga Annabi.Tambaya anan, to da yake Qaeda ce ta Elmin Tauhidi ce "kullu ma jaza an yakuna muujizatan jaza an yakuna karamatan(Duk abinda yake iya zama muujiza, to yana iya zama karama)",kenan waliyai suna iya ganin Allah.To,mu a dariqar tijjaniyya tunda wannan muujiza ta Annabi ta ganin Allah a duniya ta kebanta gareshi,to shehunanmu su shehu tijjani da shehu Ibrahim Nyass ba Wanda yayi daawar yaga Allah Ido da Ido a duniya; Annabi Muhammad (saws)suke gani Ido da Ido bayan wufatinsa bisa hadithin "man raani fil manami fasayarani yaqatan(Wanda Yan ganni a mafarki,ta yiyu shi ganni a farke)". Dan haka Kai wannan jahilin Bawahibiye da kace mustahili(ba zai yiyu ba) ne ace Annabi yaga Allah Ido da Ido a duniya,kayi ridda domin Kai ba qwararre bane akan Qurani da hadithan Annabi,amma ka qaryata hadithin Ibn Abbas na cewa Annabi Muhammad (saws) yaga Allah Ido da Ido a rayuwar duniya ,kana zabi sonka.wannan shine hadarin Aqidar wahhabiyanci tasu Boka Dan Taimiyya da Zindiqi Dan Abdulwahhab. Kaga wannan inkari na cewa Annabi Muhammad (saws)bashida khussussiya ta ganin Allah Ido da Ido shine ainahin "Elhadi(Atheism)". Idan ma akwai shehunai da ke Saka muridi a daki gun Tarbiyya su tambayeshi yaga Allah da Ido quruquru, to rashin fahimta sukayi na maanar "Fana'i(narkewa)". wannan narkewa yana nufin hankali shi dauke daga abinda ke duniya ya koma ga Allah kamar yana ganin Allah; wannan ganin Allah na zuciya ne ba na idaniya ba. Ka fahimta Qasim?
Toh kai Junaidu ina ka samo wannan maganar
Allah Ya karemu da Sharrinku na fassara aya ba tare da bin fahimtar ta salufussalihin
Allah ya saka wa Malaman sunna da alkhairi mlm anas
Annabi musa ma baiga allah ba wawa jahilin banza idan kuma manzon allah yaga allah kai jahilin ina ne kuma ba,a ganin allah sai alahira
ALLAH ka shirya mu amma Gaskiya bayyanar tijjaniya da kadiriyya acikin ƙasashe ba alkhairi bane
يا الله يرب اعوذ بالله من الشيطان الرجيم سبحان الله الحمد لله 😥🤲☝️
يالله الحمدلله على كل حال سبحان
الله عظيم سبحان الله 🤲☝️
Don Allah sheik Anas ya yi mana complete Qur'an
Gaskiya Allah yayima magani junaidu kana batar da mutane
Subhanallah
Ml janaidu Allah yashiryeka yasa kahinci addini Allah yashiryemu Amma lallai kai zindikine
To ai yace wajan malamai ba wajan wani ba
@@labaranyautv7213ko wajen waye Indai anan Duniya ne
Daku da yan izalar duk qarya kuke Allah subhanahu wata ala yafi qarfin ido ya ganshi
Anan Duniya kenan amma a lahira Muminai zasu ga Allah amma kafurai bazasuganshi
Kaji shurmai, kai daya ne da Annabawa
Gaskiya malan Kai allah ya shiryemu
Allahu Akbar ❤
Izala gidan sarri
Yan bidia dillalen sharrii
اهدناالصرط المستقيم
سبحان الله
Allah ysamu dace
Mlm Ana's Allah ya albarkaceka
Izala gidan sharri
حلى بالك ماقال فى الدنيا
Mushiriki
❤❤❤❤
Hakane
Wallahi wallahi akidun,kafircine,zalla acikin,darika
Anas houja
Munafukin banxa zindiki, shima annabi baiga Allah, balle ku mushrikai
Wahabiyawa ku jahilai ne wallahi baku da ilimi sai zagi
Kuje ku nemi ilimi
Sheikh's junaidu yawuce shirmenku wallahi
Wai wannan junaidu din shima malamine ke nan kuma yake wan nan wawancin
Wanda yace ليس كمثله شيء kace ido zai ganshi shashashu kawai jahilai wawaye
Awangamutanin.bawaazisukibagatanACesukiyisujanaidubauce
Gaskiya junaidu jahiline, Allah ma a Al Qur'ani cewa ( لا تدركه الأبصار وهو يدرك الأبصار) ai mutanen nan manyan yen iskane
Yayi kyau da kace mulhidai daga cikin masu daawar sufanci;to amma Junaidai ba mulhidi bane daga cikin sufaye domin yace jaa'izi ne ganin Allah a duniya bisa hujjar wasu sahhabai da suka ruwaito Annabi yace yaga Allah lokacinda yayi mi'eraj.Ta yiyu Kai wannan Bawahibiye baka San me Malaman Tauhidi suke nufi da jaa'izi ba da dalilin haka a hadithai da ayoyin Qurani.Hadithin Aisha ya nuna cewa Annabi bai taba ganin Allah ba Allah;hadithin Ibn Abbas ya nuna jaa'izi ne Annabi yaga zatin Allah.Dan haka Mafi rinjaye Malaman Tauhidi suka tafi akan cewa jaa'izi ne Annabi yaga Allah da Ido a matsayin khussussiya ga Annabi Muhammad (saws)ko muujiza ga Annabi.Tambaya anan, to da yake Qaeda ce ta Elmin Tauhidi ce "kullu ma jaza an yakuna muujizatan jaza an yakuna karamatan(Duk abinda yake iya zama muujiza, to yana iya zama karama)",kenan waliyai suna iya ganin Allah.To,mu a dariqar tijjaniyya tunda wannan muujiza ta Annabi ta ganin Allah a duniya ta kebanta gareshi,to shehunanmu su shehu tijjani da shehu Ibrahim Nyass ba Wanda yayi daawar yaga Allah Ido da Ido a duniya; Annabi Muhammad (saws)suke gani Ido da Ido bayan wufatinsa bisa hadithin "man raani fil manami fasayarani yaqatan(Wanda Yan ganni a mafarki,ta yiyu shi ganni a farke)".
Dan haka Kai wannan jahilin Bawahibiye da kace mustahili(ba zai yiyu ba) ne ace Annabi yaga Allah Ido da Ido a duniya,kayi ridda domin Kai ba qwararre bane akan Qurani da hadithan Annabi,amma ka qaryata hadithin Ibn Abbas na cewa Annabi Muhammad (saws) yaga Allah Ido da Ido a rayuwar duniya ,kana zabi sonka.wannan shine hadarin Aqidar wahhabiyanci tasu Boka Dan Taimiyya da Zindiqi Dan Abdulwahhab.
Kaga wannan inkari na cewa Annabi Muhammad (saws)bashida khussussiya ta ganin Allah Ido da Ido shine ainahin "Elhadi(Atheism)".
Idan ma akwai shehunai da ke Saka muridi a daki gun Tarbiyya su tambayeshi yaga Allah da Ido quruquru, to rashin fahimta sukayi na maanar "Fana'i(narkewa)". wannan narkewa yana nufin hankali shi dauke daga abinda ke duniya ya koma ga Allah kamar yana ganin Allah; wannan ganin Allah na zuciya ne ba na idaniya ba.
Ka fahimta Qasim?