He's calm, Allah kara maka natsuwa Aunty Hadiza Allah ya Kara girma da daukaka, Allah ya baki miji nagari da zai mantar dake wannan jinkirin da kikayi I love you fisabilillah
Masha Allah,gaskiya hiran yayi dadi sosai,kuma ko nima yara na basa jin hausa,Amma sun iya wakar hausa,suna haddece su,sannan duk abun da suka tambayeni sai in fassara musu shi
It was amazing knowing who Ali jita is in person cuz av never heard him speak except in music...i love his calm demeanor and eloquent speech By the way i would love to see Rahama sadau💞💕 Am one of her biggest fan I want to know who she is for real
Hi Hadiza, i have a suggestion I think you should be writing down your questions so as not to be getting confused or even repeat a particular question. And it'll also make it more professional. Keep your good work up u r loved 🥰
Ali Jita has his way with word which makes him unique among others and again, i really liked the fact that you were able to indirectly send a message to the kannywood industry without excluding anyone and without pointing out names! That`s amazing keep up with the good work.
Gaskiya yakamata kikawo mana sarki da kansa wato Ali Nuhu da kuma general bmb wato bello Muhammad bello am always proud of my language hausa 🙏 wish u all the best hadiza gabon
Aslm haj.hadiza gaskiya kina kokarin sosai .Amma shawarata itace kichi gaba SHIGA ta MUTUMCI alokacin da Zaki Shira da namiji sabanin yar,uwarki mace ..kisa hijab yayin Hira da mujin da bana nakiba
Interesting and enlightening. I also welcome the idea of preparing questions before the commence of the program. That would ensure smooth interview and time management. Hadiza congrats for coming up with this program.
Hajiya Hadiza muna matukar jin dadin wannan tsarinnaki amma zamuso ki fadada shi ta hanyar gayyato Malaman makaranta kamata don kusan naga akwai muhimman abubuwa da zamu bada gudun mawa don temakon al'ummarmu. Allah ya kara basira.
Masha Allah allah ya kara basira ameen wannan hiran naji dadinsa mashaallah dama ko shi Ali bai fadiba babu shakka yana da nagarta sosai Dan shi datijone sosai kuma mutumin kirkine mashaallah.
A gaskiya naji dadin wannan tattaunawa muna godiya ga hajiya hadiza san nan kuma ina godewa ali jita tabangaran bawa harshen hausa mahimmanci musamman afagen waka
Gaskiya ina jin dadin firarnan hadiza kamata yayi nagaba agayyaceni nima kinji 🥰🥰🥰🥰🥰
One of the best we have Alhamdulillah😊 Allah ya kara mishi dauka ka amin❤❤❤
Gaskiya Nima ina proud da yaren Hausa Da zamana Dan Arewacin Nigeria I'm really proud of that
Masha Allah lallai kam munji dadi kuma muna cigaba daji inshallah
Thanks for bringing him on the show. He’s indeed talented, eloquent and humble ❤️❤️❤️ jita. One of the best we have.
❤️❤️❤️❤️❤️
@@mousasalisou3769 le point
Masha Allah Ai jita ka cika mai kishin Hausa, Allah ya taimaka muma Hausawan sudan muna ma jinjina
Gaskiya ina jin dadin wannan chiri merci grand sœur moi je suis au niger je t'aime maman hadiza 🥰 Allah ya Bada lafiya 🥰😚
Gabon gabon ki kiyayi haduwarki da sakin waka mune naki yan niger 🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
Wlkm, babban bako barka da zuwa. Muma mun dan taka 💃💃💃, Allah yakara basira Aunty Khadi
He's calm, Allah kara maka natsuwa Aunty Hadiza Allah ya Kara girma da daukaka, Allah ya baki miji nagari da zai mantar dake wannan jinkirin da kikayi I love you fisabilillah
I really like the way Ali jita called hadiza (DIJE)😍❤️
Masha Allah,gaskiya hiran yayi dadi sosai,kuma ko nima yara na basa jin hausa,Amma sun iya wakar hausa,suna haddece su,sannan duk abun da suka tambayeni sai in fassara musu shi
Gaskiya hadiza da ali jita hira ku tayi dadi sosai mun'karu da ita❤❤❤❤💔💔💔
Hadiza gabon gaskiyane wannan Shirin mai amfanine sosai Kuma Ali jita yaburgeni fa
It was amazing knowing who Ali jita is in person cuz av never heard him speak except in music...i love his calm demeanor and eloquent speech
By the way i would love to see Rahama sadau💞💕 Am one of her biggest fan I want to know who she is for real
Masha allah allah yakara daukaka
Masha allah muna godiya dawan nan shirin allah qara basira
Aunty hadiza ki kiramana adamu a zango dan Allah
Please Anty hadixatou invite Layla Ali othman may Allah be ur light and salvation we love dear
Laila macuciyadai
Macha Allahou Inna matoukaraba kaunarki da aure souna Hadiza R baba
Thanks for bringing him to this program, I like him so much
Hajiya Hadiza muna biye da wannan tasha mai albarka a kullu yaumin. Ubangiji Allah ya ƙara rufin asirin Rayuwa ko bayan Rai...
Allah y’a Kara lafiya muna jine dadi wana 🥰
Masha Allah tattaunawa ta musamman munkaru
Sudije yau ansha kwalliya masha Allah
Mamana ba🥰
Hajia Hadiza da oga jita🤞 Allah shi karar daukaka mun gode sosay🤞🤞🙏🙏
Kece dai Hadiza mai sunan mamanah♥️Allah ya taimaka
Hajiya hadiza Allah karamiki daukaka ba dan halinmu ba ✊ ɗan mutuncin annabi Muhammad s a w 🤲🎉🤲💯😇
Very interested wallahi the is one of the best hausa program I have ever seen I am really enjoyed a cigaba da kawo mana manyan mutane
Pls Gabon invite naziru sarkin waka to this program
Dan Allah anuty hadiza kikawomana nafisa abdallahi please please❤❤❤❤❤
Ali jita speaking so smoothly 💯
Wallahi kuna matukar burgeni a rayuwa musamman Ali jiti saboda babu ruwa sa da hayaniya
Hi Hadiza, i have a suggestion I think you should be writing down your questions so as not to be getting confused or even repeat a particular question. And it'll also make it more professional. Keep your good work up u r loved 🥰
I second that. She needs to have a trail of relevant questions to kinda guide the discussion.
In addition try as much as possible to stay away from asking personal questions, but if necessary give them an option to answer or to pass.
Yayi masha allah
Gaskia yakamata ta dinga scripting da follow up questions, amma aikin na kyua kwarai
Amma Hadiza yakamta kuna Dan takaita magana da turancin don turancin yayi yawa tunda program din na hausa ne
Anty hadiza next episode naziru şarkın Waka plsss
Masha aallah mommy na💃💃🥰
A gaskiya tanbayoyin masu ma'anane tarbiya da aurataya dukkan bayanan sunyi ma'ana inafatan masu saurare sun gamsu Allah ya yimaka jagora ameen
Honestly this interesting with this program I feel it will make them come together ND value themselves
Thanks من السودان 🇸🇩
Ali Jita has his way with word which makes him unique among others and again, i really liked the fact that you were able to indirectly send a message to the kannywood industry without excluding anyone and without pointing out names! That`s amazing keep up with the good work.
Gaskiya Hadiza Allah yasaka miki da Alkhairi Allah yasa hadamu a Aljannatul firdausi..... Next a kawo muna Mr. Abdussamad (BUA)
Apparemment tellement j'adore ça bon courage Hadiza
Gaskiya yakamata kikawo mana sarki da kansa wato Ali Nuhu da kuma general bmb wato bello Muhammad bello am always proud of my language hausa 🙏 wish u all the best hadiza gabon
MachaAllah bonjour je te souhaite tout le bonheur du monde et bon courage à toi on t'aime toujours 🥰❣🥰
Gift should be present to a guest ,shizesah wannan Tah karah karbuwa pls honestly ilike dis program
Ina muku fatan Alkairi Ina wa jarumi na barka da zuwa
I love u Aunty Hadiza💖 kina burgeni sosia
Please we need Ali Nuhu in this programme 💯💯💯❤️❤️
Wow ✌️
Kwarai kuwa
Yeah i thought so
gaskiya @Hadizatou Gabon muna bukatar sarki Ali Nuhu da Naziru sarkin waka
Dan allh aunty hadeeza a gayyatu mana naziru sarkin waqa 🙏🏿
Hausa language is soo sweet and this guy is soo good 👍
Ali jita kabirgene dakace tabada da haoussa saboda wasu basu jin anglais
Aslm haj.hadiza gaskiya kina kokarin sosai .Amma shawarata itace kichi gaba
SHIGA ta MUTUMCI alokacin da Zaki Shira da namiji sabanin yar,uwarki mace ..kisa hijab yayin Hira da mujin da bana nakiba
Haka Kuma Kidunga farawa da gabatarwa
Misali . ..kice kafin mu fara wannan Hira ko wannan shiri (sai kice wane ALI ISAH JITA Atakaice Ina godiya
Dan Allah hadiza a kira adam a zango 🥺🙏🙏🙏🙏
I need to see my King Ali Nuhu, the King of my Heart
Aww, lovely comment
Pls anty hadiza we need ali nuhu in this programme dan allah
Masha'Allah auntie hadiza your progams are always special.
can't love you less
Hi please wanna talk with you
Masoyan juna, muna sane fa cewa, Hadiza Gabon ta son Ali Jita
Ali Jita yana son Hadiza Gabon
Interesting and enlightening. I also welcome the idea of preparing questions before the commence of the program. That would ensure smooth interview and time management. Hadiza congrats for coming up with this program.
Naji dadin episode dinnan sosai saboda nima babana Ali Jita. Kema kuma kumka kinyi kyau TabarakAllaah, Masha Allah
This talk show is one of the best I’ve ever watched 💯 keep it up my best and favorite actress❤️ Allah ya kara basira💪
Masha Allah abu yayi kyau gsky ina jin dadin wannan shirin🙏🙏🙏😍😍
Didi with the Golden voice... more wins
Pls gabon invite Ali nuhu
Masha Allah gud harda rawa Allah yaqara basira abdull from yobe state program baya wuceni
We enjoyed it very much hajia 💯may almightly Allah bless and protect ur life 🤲🤲🤲
Masha Allah Aunt hadiza naji dadi ne wana tautau nawa da kokayi da jarimin na Ali jita masha Allah ❤🎉😊
Ali jita is always the best❤
Allah ya qara daukaka
its amazing actually the most humble nd gentle in the industry
I never thought he was such a nice person
Hajiya Hadiza muna matukar jin dadin wannan tsarinnaki amma zamuso ki fadada shi ta hanyar gayyato Malaman makaranta kamata don kusan naga akwai muhimman abubuwa da zamu bada gudun mawa don temakon al'ummarmu. Allah ya kara basira.
This is an interesting podcast - the idea is on point - Allah ya taimaka
Masha allah dan allah munasan hirada sarki alinuhu kanji anti hadiza allah yatimaka
Ni wlh haryanzu mutum daya nake san gani a wannan Dandalin naki, tsohon saurayin ki @sarkin_wakan_san kano #naziru m Ahmad.
Masha Allah saura naziru sarkin waqa
This show is very interesting
But you need to adjust the way you use to place your question.
We hope seeing R-sadau in the next coming episodes
I really enjoyed this interview. Ali Jita has a way with words & he's quite talented.
Hi
Masha Allah Adizatou Allah kara taimaka wa cikin lamuranki baki daya.
Masha Allah , I really love it , Allah yakara kareki Yar uwa
Assalam Alaekum warahmtullah Aunty KHADIJAH Ina yimiki fatan Alkhaeri ALLAAH yakara daukaka da budi na Alkhaeri😍
My best actress and my best singer, wishing you all the best 🙏💃💃💃💃💃
Even the way his talking, is only beating of the drum that remain because his tune of his voice sound like music
After talented. This guy is educated.
Sure🥰
Masha.Allah tabarakallah abu.yayi kyau sanbarka amma kuma.infadane a a knywood ay kece shugaba kan kowa yayi kekifara
With this kinds of programs I can see a bright future for kannywood, we really do have talented artists out there,keep up with the hard work!
Masha Allah yayi
Masha Allah allah ya kara basira ameen wannan hiran naji dadinsa mashaallah dama ko shi Ali bai fadiba babu shakka yana da nagarta sosai Dan shi datijone sosai kuma mutumin kirkine mashaallah.
nice
My favorite artist and love all his songs
Yes
A gaskiya naji dadin wannan tattaunawa muna godiya ga hajiya hadiza san nan kuma ina godewa ali jita tabangaran bawa harshen hausa mahimmanci musamman afagen waka
Inshallah one day your subscribers will be more than 1 million,,the show is always getting better day by day
Antiy hadiza gaskiya wannan hiran yayi ma ana yayi kyau sosai Allah yakarabiyan bukata
Wow wow, what a nice episode keep it up our best actress.
Shirin yayi yayata saidai matsalar Daya ce 'ki Rika rufe gangar jikin ki da yafi kyau wlh yayata fatan alkairi fatan nasara ako yaushe incha'allah.
Please we need King Ali Nuhu in the next program please
Salam. We re expectin Ali nuhu for the show,,,,
So sweet can't wait for the next episode allah ya Kara basira Mai sunan manya ,,😊😊💖💞
Masha allah ya sanya alkhairi da nishadan tarwah
Masha Allah 🍷
MashaAllah komai na babba yafi na yaro
Babana dabanne I like it
Keep up the good work aunty hadiza
Can't wait to see my feenah Nafisat Abdullahi
Is very interested program,keep it up my best actress
slm mai sunan mama muna godiya allah ya kara basira ina yinki
Masha Allah watching from Algeria
Barka da warahaka malama hadiza Gabon , ina jin dadan Wana hura .
silent man of the kanywood❤
Wallahi
Slm gaisuwa da fatan alkairi masoyiyata Allah ya kara daukaka dan Allah ki gayyato gwanina mlm nura m inuwa one love 😍