Aslm, Ina muku ftn alkhairi gaba daya. Ni sunana Aisha Abubakar. Ina neman alfarmar kuturamin lambar Rahma sidi Ali. Ina jihar kaduna a unguwar dosa. Inada sha'awar shiga film Kuma ita nake son tazama uwar dakina, domin nayaba da hankali da natsuwarta. Allah ya tayar da dukkanin musulmi a fadar MUHAMMAD RASULILLAHI (S. A. W) Ameen ya hayyu ya qayyum yazuljalali Wal ikram.
A gaskiya ahirinku na kyau sosai amma ya fi ku kara da wannan domin mafi ya wancin 'yan kallo suna da bukatar hakan,abin shine,don Allah ku rinka tambayar mutum ya rensa ko kabilarsa,shawarma ce.
Gaskiya ne Ummah itama duniyan haka take duk yadda ka dauka zaka rayu akai hakan zaka ci karo da masu hali irin naka Allah doramu akan dai dai
Aslm, Ina muku ftn alkhairi gaba daya. Ni sunana Aisha Abubakar. Ina neman alfarmar kuturamin lambar Rahma sidi Ali. Ina jihar kaduna a unguwar dosa. Inada sha'awar shiga film Kuma ita nake son tazama uwar dakina, domin nayaba da hankali da natsuwarta. Allah ya tayar da dukkanin musulmi a fadar MUHAMMAD RASULILLAHI (S. A. W) Ameen ya hayyu ya qayyum yazuljalali Wal ikram.
😅😅😅😅
SALLAHU AlAIHi WASSALAM 🥰🥰🥰🥰😅
Allah yasa mudace
Pls idan kinsamu nima ina bukata
Gara tun wuri ki bidi wata sana'ar malama
❤❤❤❤
Masha allah yata rhm mmn maryam muna godiya d fatan alkhairi
Dan Allah ku kawo Mana Aminu saira
Gsky ne ummana inasanki
Suna kama da Rahama Sadau.
Masha Allah Tabarakallah ❤❤❤
Masha ALLAH
Allah kaine Allah.
I like dis woman
Ai hikennan
Nidai wllh burgeni take aduk irin roll din da take fitowa🥰
Umma kina bir gué ni....uwa ta gari....dan Allah ki zama may wanan hali ko wajé
Masha Allah
Ikon allah harta fara qiba yasin...labarina alherine
Kinada kyau
Meyasa yawan yan kannywood ba hausawa bane
Ikon Allah kowa da abunda yadamesa
Shindagaske itache tahaifi maryam
🥰🥰
Salm Allah ytaimaka yykw
Fatan alkairi.Allah yacika miki burinki
Wnn kyakykyawace 🎉
🙏🙏🙏💕💕
A gaskiya ahirinku na kyau sosai amma ya fi ku kara da wannan domin mafi ya wancin 'yan kallo suna da bukatar hakan,abin shine,don Allah ku rinka tambayar mutum ya rensa ko kabilarsa,shawarma ce.
Gaskia😊
Gaskiya kin iya bada ansa Dalla Dalla da basira
am too small for her Amma da na aure ta🥺
Hi
Ina son nayi wuff dake
❤❤❤❤❤🎉🎉🎉
Wlh ko ni bazan iya auren yar fin ba saboda kowa ya santa
Good
Kina da kyau
Ni ma ina so inyi flim
Wnn kyakykyawace
But seriously you are maryam resemble is she your relatives
To ai hiiikenan 😂
wane role ta fito a kwana casa'in
Wallah nima ban kulaba bansan a ina take ba
@@AmeenatuAbdulqadercikin commissioners din nan na Mallam Adamu take
@@shatouhblog3186 A kashi na nawa Dan in koma ingani
@@AmeenatuAbdulqader gaskiya ana yawan nunata lokacin Mallam Adamu yana governor
@@shatouhblog3186 wallah bantaba kulaba kuma tundaka na farko haryau da aka tsaida shi bantaba tsallake wa ba
Ni Kam Ina son ki gaskiya
Hhh-hhh
😂
😂😂
Allah kaine Allah.
❤❤❤❤❤
Masha allah
Allah kaine Allah.
Masha Allah
❤❤❤❤