Innalillahi wa inna ilaihi Raji una Allah kashiryi Alummar Annabi Muhammadu rasulillahi saw Allah ya karemu da mummunan kaddara bijahi Muhammadu rasulillahi saw
Nide agani na idan akaje wajen iyayenta suka tabbatar tacewa tabbas tayi lefi to kunga kuwa babu yadda za ai yasani inbaitace tafada masaba to akwai kwamshin gaskiya
Allah ya tsinewa mai yada fasadi abayan Qasa duk abinda zai tashi hankalin Musulmi ba daidai bane ka yadashiba! Amma takai takawo zancen Luwadi Wa'iyazibillah Madigo da sauransu Bayan magabata bahaka suke ambatonsuba duk Dan karda Fasadi yayadu a Doron Qasa, To Wlh ko kasani ko baka saniba Ko suna biyanka ko basa biyanka ( CIA ) Kakew aiki Don haka ka KOMO irin koyarwar Magata, Wlh in aka ambaci Kalmar Naiji Yana Neman Namiji tsikar jikina tashi take Ina kai Mai Kiran kanka Mai DA'AWA Ittakilahi Allah zai tambayeka akan abubuwan dakake yadawa suna shiga kunnawan Al Ummar.
Abinda yakamata agurfanar dasu ga hu Kuma agurfanar dasu agaban alkali duk Wanda yakeda gaskiya abasu rantsuwa Wanda yakeda gaskiya zairantse Wanda bashida gaskiya bazai rantseba saboda tinanin abinda zaibiyo bayan rantsuwa ata wanna hanya xa a Gane Mai gaskiya da mara gaskiya bissalam
To ai wannan abu a fili yake, ofcourse yayi mata a bisa dole tinda gashi ya amsa ya fito da wuqa ya mata barazana, harda nuna meyasa zata amsa kudinsa amman bazata yarda dashi ba
Tunda tace tafasa sai yabar ta sbd haka shine mai laifi.
Tafishi gskiya, tsoratata yayi da wuka, mutumin banza, Allah y shiirye shi.
gaskiya inda cinikisukai tayaya zainunamata wuka karya ne yamata karfakar inbahaba miye nanuna wukar kuma da bakisa yakefada yanunamata wannan renin hankalin mutanene
Gaskiya ne mlm Allah ya saka da alheri da nasiha amine
Allah sarki Nageria kenan
Hum Allah yakyauta amm dukkansu basuyi bayanin yanda yakeba Allah yasauwaqa
Tunda ya nuna mata wuqa ai yanada laifi qarya yakeyi wlh
Chine me laifi wly karya yake yi
Wai tayafe Allah yashiryemu kodadinji Aketa maki Haddi kice kinyafe Allah ya shirya
Innalillahi wa inna ilaihi Raji una Allah kashiryi Alummar Annabi Muhammadu rasulillahi saw Allah ya karemu da mummunan kaddara bijahi Muhammadu rasulillahi saw
Allah shiryeku
Nide agani na idan akaje wajen iyayenta suka tabbatar tacewa tabbas tayi lefi to kunga kuwa babu yadda za ai yasani inbaitace tafada masaba to akwai kwamshin gaskiya
Innalillahi wa'inna alaehi raji'un Allah ya shiryemu.
🤔😥
Allah ya tsinewa mai yada fasadi abayan Qasa duk abinda zai tashi hankalin Musulmi ba daidai bane ka yadashiba!
Amma takai takawo zancen Luwadi Wa'iyazibillah Madigo da sauransu
Bayan magabata bahaka suke ambatonsuba duk Dan karda Fasadi yayadu a Doron Qasa,
To Wlh ko kasani ko baka saniba
Ko suna biyanka ko basa biyanka
( CIA ) Kakew aiki
Don haka ka KOMO irin koyarwar Magata,
Wlh in aka ambaci Kalmar Naiji Yana Neman Namiji tsikar jikina tashi take Ina kai Mai Kiran kanka Mai DA'AWA
Ittakilahi Allah zai tambayeka akan abubuwan dakake yadawa suna shiga kunnawan Al Ummar.
Hum hum Allah ya kyauta yasa mudace ya rab
Abinda yakamata agurfanar dasu ga hu Kuma agurfanar dasu agaban alkali duk Wanda yakeda gaskiya abasu rantsuwa Wanda yakeda gaskiya zairantse Wanda bashida gaskiya bazai rantseba saboda tinanin abinda zaibiyo bayan rantsuwa ata wanna hanya xa a Gane Mai gaskiya da mara gaskiya bissalam
To kanada mata kuma ya har haka tafaru gaskiya akwai kuskure a wannan ita kuma da iyayan ta tafita a wannan lokacin
Me kekenan baida gaskiya
Aganina in gaskiyane ciniki sukayi to maiyakawo wuka inbata.yardaba sai yace yabashi kudinshi
To ai wannan abu a fili yake, ofcourse yayi mata a bisa dole tinda gashi ya amsa ya fito da wuqa ya mata barazana, harda nuna meyasa zata amsa kudinsa amman bazata yarda dashi ba
Kane babba dan ta'ada Allah ya shiryemu
Tana magana ko kuka batayi
gsky wannan yarinyar tafi su gsky
11:30 😢😢😢
Wannan daga ganin yadda take magana se se se se se yayi yawa a ciki kawai akwai lauje cikin naɗi
Haba dalla kar yarena mana wayomana idan ciniki sukayi meye zai nunamata wukar