SAKO TA GAGGAWA ZUWA TINUBU GA MUTANE KABILAR SA WATO YARUBAWA DAGA MAL. SANI ISAH KANO

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 26 ธ.ค. 2024

ความคิดเห็น • 167

  • @abubakaribrahim4285
    @abubakaribrahim4285 หลายเดือนก่อน +14

    sakona zuwa gareka BA tunubune zakawa wannan raddi kayi dai dai Amma kafara gayawa shuwagabanin arewa inma har akwaisu sabida yanda tsohon gwamnan Kaduna yafada babu dattawan arewa to in akwaisu sune zaka gayawa in babu masu fada aji arewa to irin wannan batakarewa

    • @MMediaNigeria
      @MMediaNigeria  หลายเดือนก่อน +1

      Toh Allah ya sa mudace 🤲

  • @yusufmuhammed8579
    @yusufmuhammed8579 หลายเดือนก่อน +5

    Malam ai Yarbawa basuyi Tinubu, mune yan Arewa da Manyan yan Arewa muka zabeshi. Allah ya shirye mu yan Arewa.

    • @MMediaNigeria
      @MMediaNigeria  หลายเดือนก่อน

      Allah ya sa mudace

  • @fatimamusayusuf4274
    @fatimamusayusuf4274 หลายเดือนก่อน +1

    Allah yayi manaaganin wannan mugun shugaban qasa in yafi qarfinmu aibaifi qarfin ubangijun muba, Allah yakar6i rayuwarshi yana tsaka da jin dadin mulkin, ubangiji yamasaya mana da wanda zai tausaya mana yamana adalci don sunansa alqawiyyu😢😢😢

    • @MMediaNigeria
      @MMediaNigeria  หลายเดือนก่อน

      Allah ya sa mudace

  • @nasirumainasuleiman3146
    @nasirumainasuleiman3146 หลายเดือนก่อน +2

    Malamai dama mun fada lokacin da kai da kanka ka fito kace ayi zanga-zanga, wasu malaman sunyi nasiha cewa ba daidai bane domin kai bazaka fita zanga-zanga ba, ba kuma zaka bari yaranka su fita zanga- zanga ba. Yanzu kaida ire-irenka da sunan malanta ku tura yara ankama su. Tinda aka kama yaran nan baka ce komai ba saida aka fito dasu kotu. Yanzu akwai zalincin da yafi wannan?
    Yanzu kuma kazo kana cin zarafin wata Qabila to ka gaya mana laifin me yarobawa sukai maka?

    • @MMediaNigeria
      @MMediaNigeria  หลายเดือนก่อน

      Allah ya sa mudace 🤲

  • @lukmanhassangadole6407
    @lukmanhassangadole6407 หลายเดือนก่อน +3

    Arewa akwai matsala wallahi
    Yaa Allah kamana maganin azzalumai

    • @MMediaNigeria
      @MMediaNigeria  หลายเดือนก่อน

      Allah ya sa mudace 🤲

  • @رقيهالهوساوي-ظ2ك
    @رقيهالهوساوي-ظ2ك หลายเดือนก่อน

    RAhAMA usman Allah ya sa ka maka da Al khai ri Amma tsawa HAUSAWA

  • @LabaranMurtala
    @LabaranMurtala หลายเดือนก่อน +1

    Zancen banza da wofi

  • @yusufwatirofficial2029
    @yusufwatirofficial2029 หลายเดือนก่อน

    Allah yataimaki malam

  • @zulaihatmuhammad2714
    @zulaihatmuhammad2714 หลายเดือนก่อน +1

    Mallam wlh ka fada gaskiya Allah ya isah mana ya saka mana😢😢😢😢

  • @Mohamed-d6t5h
    @Mohamed-d6t5h หลายเดือนก่อน +2

    Allah sarki kaji malami mai kissi qasa mai tsoran Allah da kishi talakawa Allah ubangiji ya isar muku Allah ya nuna ikwashi akan bayisa ubangiji Allah ya kawo muku qarshan miliki tunubu na zalici Allah ya kawar muku da tunubu kowa ya huta

    • @MMediaNigeria
      @MMediaNigeria  หลายเดือนก่อน

      Allah ya sa mudace

  • @MinalKafinallah
    @MinalKafinallah หลายเดือนก่อน +1

    Wlh harda laifin tunubu da buhari dan tsinaniya ya allah duk wanda yake da hannu a wannan zalincin ubangiji ka hulaqantasu saboda Muhammadu rasulillah (s.a.w)

    • @MMediaNigeria
      @MMediaNigeria  หลายเดือนก่อน

      Allah ya sa mudace 🤲

  • @ShafiuBilyaminu
    @ShafiuBilyaminu หลายเดือนก่อน

    Allah yayi jagora amen ya hayyu ya kayyum

  • @Aishamuhammad-z7h
    @Aishamuhammad-z7h หลายเดือนก่อน

    Nidai ina addu,a Allah yasakamaka da Alkair dominka fadi gaskia Allah yakawar mana da bola tunubu da makarabansa

  • @shamsusunusi2080
    @shamsusunusi2080 หลายเดือนก่อน +2

    😮wanna shiakekira ihu😂😂bayan hari daman munfada tunkafin kukawoshi amatsayin shugaban kasa.

    • @MMediaNigeria
      @MMediaNigeria  หลายเดือนก่อน

      Allah ya sa mudace 🤲

  • @AmatullahMustapha
    @AmatullahMustapha หลายเดือนก่อน

    Allah yasaka Mana mlm

  • @رقيهالهوساوي-ظ2ك
    @رقيهالهوساوي-ظ2ك หลายเดือนก่อน

    RAhAMA usman Amma tsawa hausawa maiyasa NE

  • @MdBokolikhatun-jo6yt
    @MdBokolikhatun-jo6yt หลายเดือนก่อน +1

    gaskiya ne 😢😢😢

  • @IssasalifouMoussa-o2y
    @IssasalifouMoussa-o2y หลายเดือนก่อน +2

    Malan ko mu yan Nijar zamuzo mu kama muku domin yarannan😢

  • @SaadatuMurtala-d9g
    @SaadatuMurtala-d9g หลายเดือนก่อน

    Allah ya sakama na

  • @spider8760
    @spider8760 หลายเดือนก่อน +1

    mallam dama mun san ka da karya da surutu. kasan inyamiri kamar yadda kace bai shiga zanga zanga Zango ba kuma domin ka tsani kabilan igbo baya nufin kayi karya akan su ba. If you will complain speak the truth and stop this surutu. Many pple from kudu were the lawyers who has being helping those boys

    • @MMediaNigeria
      @MMediaNigeria  หลายเดือนก่อน

      Allah ya sa mudace 🤲

  • @SadikAbubakar-qo3cs
    @SadikAbubakar-qo3cs หลายเดือนก่อน +1

    Allahu ya tsinema manyan Yan arewarmu Yan siyasa duk sherinsu ne

  • @umaribrahim28
    @umaribrahim28 หลายเดือนก่อน

    Allah ya tsare mana kai malam

  • @AhmadAbdullahiHashim
    @AhmadAbdullahiHashim หลายเดือนก่อน +3

    Allah yasaka ad alkairi

  • @kareemgbolade5617
    @kareemgbolade5617 หลายเดือนก่อน +4

    Mallam!
    menene na kabilan yorubawa da ka kai ta maimaita wa a maganan ka. Angaya maka yorubawa ya daga mana kafa a zalinci ne. Ko da tsadan rayuwa?. Mallam Allah yayi mana magani miyagun shuwagabani kowai shine Aduan. Alhamarin nan ya shafi kowa.
    Allah madaukakin sarki ya kufutar da yaran acikin sauki.

  • @AbdussamadUsmanUsmanabdussamad
    @AbdussamadUsmanUsmanabdussamad หลายเดือนก่อน +1

    Duk Wanda yakedasa Hannu akanwannan abin Allah yaymana maganinsa yatonamai asiri yaymana maganinsu azzalumai

  • @jamiluibrahimkargi2214
    @jamiluibrahimkargi2214 หลายเดือนก่อน

    Allah ya saka da alkhairy malam.Allah ya tsinewa Tinunbu.

    • @MMediaNigeria
      @MMediaNigeria  หลายเดือนก่อน

      Amiin

    • @SalamatuSani-b8w
      @SalamatuSani-b8w หลายเดือนก่อน

      Mu kai karasu wajan Allah muyi azumi koda na kwana ukune muyi tawassili dashi Allah zamana maganinsu insha Allahu

  • @abdullahiisa1143
    @abdullahiisa1143 หลายเดือนก่อน +1

    allah yasaka malam kuma allah yakaremana ku

  • @bashirshehu6003
    @bashirshehu6003 หลายเดือนก่อน

    Malam Sani Isah Kano anya kana da ya'ya kuwa? Na tabbata babu wani uba nagari dazai bar ya' yansa su shiga Zanga-Zanga da Sace-Sacen da akayi a lokacin zanga-zangar. Ya kamata kadaina zancen Arewa, ba Arewanci bane, kana dai neman kakawo rashin fahimta a cikin al'uma. Tinubu bai zalunchi ya'n Arewa ba da Arewa.

  • @هاجرهاجر-ذ6ط
    @هاجرهاجر-ذ6ط หลายเดือนก่อน

    allah ya isamu mu hausawa na arewa😢😢😢😢😢😢😢

    • @MMediaNigeria
      @MMediaNigeria  หลายเดือนก่อน

      Allah ya Kawo Mana mafita

  • @IsmailTukurIsmailtukur
    @IsmailTukurIsmailtukur หลายเดือนก่อน +1

    Allah ya sA kama da alheri

  • @AbdullahimusaABDULLAHI-c4x
    @AbdullahimusaABDULLAHI-c4x หลายเดือนก่อน +1

    ❤ Amen malam

  • @IbrahimYau-hs6cd
    @IbrahimYau-hs6cd หลายเดือนก่อน +1

    Allah yasa da alkhairi malam

  • @IbrahimLawan-ps7xj
    @IbrahimLawan-ps7xj หลายเดือนก่อน

    Wlh Sai mun daga tutan rasha indai ba a sake mana en uwant muba 🇫🇴🇫🇴

    • @MMediaNigeria
      @MMediaNigeria  หลายเดือนก่อน

      Allah ubangiji ya sa mudace 🤲

  • @afiyaafiya834
    @afiyaafiya834 หลายเดือนก่อน +1

    Allah ya Isar mana 🤲🤲🕋🤲🤲

    • @MMediaNigeria
      @MMediaNigeria  หลายเดือนก่อน

      Allah ya kwato mana akin mu

  • @mustersoul7136
    @mustersoul7136 หลายเดือนก่อน +2

    To ai ba dan Allah ba arewa ta zabechi, saya yayi da kudin sa, domin bachida da agenda akan arewa, karin bayani akan haka a sawrari Hadjia naja'atu.

    • @MMediaNigeria
      @MMediaNigeria  หลายเดือนก่อน

      Allah ubangiji ya sa mudace

  • @hamagopalalu8821
    @hamagopalalu8821 หลายเดือนก่อน +1

    Gaskiyane

  • @nazirualiyu8682
    @nazirualiyu8682 หลายเดือนก่อน

    Wlh duk abunda tinubu yayi toh kusani yayi dai dai, bcuz alherin da buhari bayyi mah arewa bah shine tinubu yakema kabilanahi, dan haka yazama jarumi ga al umman shi, ubangiji Allah ya wulakanta buhari tun duniya ya hayyu ya kayyum, buhari Allah ya isah.

  • @MaryamKd-s4l
    @MaryamKd-s4l หลายเดือนก่อน +1

    Allah yasakamusu

  • @Muhammib
    @Muhammib หลายเดือนก่อน

    Dan Allah kai shuru, mutani munne suka sah duk wainan abu buwa sukefaruwa. Kazabeshi toh mai ye na korafi? Mai mutani arewa sukeyi ar akkah kama yaran kuma sukayishiru!

  • @AdamAAudiusoumn
    @AdamAAudiusoumn หลายเดือนก่อน

    Wllh Idan Bera dasata to daddawama tanada waribawai
    Kar kumin Mummunar Fahimta
    Dan Allah Idan Tunubu nada laifi toh 'yan Arewa ma suna da nasu Lai fin Abunnan Anyisa yafi Akirga Amma Tunubu yaki daukar matakin magance muku matsalar ku Amma duk Dahaka kuke zama Ahaka

  • @AbdurahmanSaad-y7c
    @AbdurahmanSaad-y7c หลายเดือนก่อน +1

    Wlh 😡 wlh malam nima raina fansa akan yaran nan don nasan idan yau ankama wa incan yaran munyi shiru to abinda yafi haka yana nan zuwa

  • @saratushehu353
    @saratushehu353 หลายเดือนก่อน +1

    Allah yasaka da alheri malam Tinubu bashi da laifi laifin manyan mine domin su azzalumaine

    • @MMediaNigeria
      @MMediaNigeria  หลายเดือนก่อน

      Allah ya sa mudace

  • @saniabdullahibatsari8888
    @saniabdullahibatsari8888 หลายเดือนก่อน

    Ai dama mu yan arewa Musan wannan mulkin na yar bawa akwai kabilanci shi yasa akahanmu tsaro arewacin najeriya muna sane da kabilanci da ake nunawa arewacin najeriya Allah ya saka maka da alkairin

  • @JamilaAliyu-u9e
    @JamilaAliyu-u9e หลายเดือนก่อน +1

    Allah yasaka mana amin ina

  • @Saniabdullahi-fs8ek
    @Saniabdullahi-fs8ek หลายเดือนก่อน

    Mu dama munsan tunubu bakaunar arewa yakeyiba muna lura dahaka to bakomai allah yafishi zai maidamai makircinshi

    • @MMediaNigeria
      @MMediaNigeria  หลายเดือนก่อน

      Allah ya sa mudace

  • @lawalhadir
    @lawalhadir หลายเดือนก่อน

    Allah dai Ya isa. Allah Ya sakawa yarannan, sukuma mun barsu da mai sama

    • @MMediaNigeria
      @MMediaNigeria  หลายเดือนก่อน

      Allah ya Kawo Mana mafita

  • @KhadijahRabiuAliyu
    @KhadijahRabiuAliyu หลายเดือนก่อน +1

    Gayamasa kaji Allah dai yamaka albarka

    • @MMediaNigeria
      @MMediaNigeria  หลายเดือนก่อน

      Allah ya sa mudace 🤲

  • @UmarMohamme
    @UmarMohamme หลายเดือนก่อน +1

    Ameen ya Allah

  • @NasiruRabiu-l9f
    @NasiruRabiu-l9f หลายเดือนก่อน +1

    Allah ya isar mana

  • @amaduyusuf5769
    @amaduyusuf5769 หลายเดือนก่อน

    Akaramakalah ai dukamu mum Mata cewa shi shugabankasa beda da najeria daba.

  • @lawantajudeen2583
    @lawantajudeen2583 หลายเดือนก่อน

    Mallam ka bani kunyan ka tunkare Tinumbu ba kabila yorubawa ba ku kuka dora shi bama goyo baya shi bamasosa amma kayimana kudi goro Wallahi ka cuceni nka hadani da Tinumbu

    • @MMediaNigeria
      @MMediaNigeria  หลายเดือนก่อน

      Allah ya sa mudace

  • @HamaduUsman-c9z
    @HamaduUsman-c9z หลายเดือนก่อน +3

    In babalala in kabiru gambe

  • @AbdusalamYaranmalan
    @AbdusalamYaranmalan หลายเดือนก่อน

    A salamu alekum malam dan Allah kayi hakuri karkage hawan jinima ya kamaka kayihakuri

    • @MMediaNigeria
      @MMediaNigeria  หลายเดือนก่อน

      Allah ya sa mudace

  • @muhammedsunusiyusuf4998
    @muhammedsunusiyusuf4998 หลายเดือนก่อน

    Ya sallam

  • @IbrahimSadiQa
    @IbrahimSadiQa หลายเดือนก่อน

    Maganinku kenan yan arewa

  • @HamaduUsman-c9z
    @HamaduUsman-c9z หลายเดือนก่อน

    Zaga Gaza dole

  • @fahadmusa2902
    @fahadmusa2902 หลายเดือนก่อน

    Hmmmm ni wllh malan Nigerian kuna bani mamaki ku ba zaku tashi ku tari gwamnati da maganar ku ba sai dai kuyi ta surutai a media

    • @MMediaNigeria
      @MMediaNigeria  หลายเดือนก่อน

      Allah ya sa mudace

  • @omaruyusufu9866
    @omaruyusufu9866 หลายเดือนก่อน

    Kuyikuka da kanku yan arewa.buhari yayi mulki shekara takwas babu abin da yayi wa arewa sai kashe hausawa.Malam kadena yaudarar hausawa.Kuyikuka da shugabainin ku na arewa.Malam kadena haushin banza.

  • @ZaidouMass-nw1op
    @ZaidouMass-nw1op หลายเดือนก่อน +1

    Ba laifin tububa ba ne wlh wannan laifin ma'aikatan ku ne na arewa in sanda da police da soja na arewa da basu kama su ba duk haka baza ta faru ba

    • @MMediaNigeria
      @MMediaNigeria  หลายเดือนก่อน

      Allah ya Kawo Mana mafita

  • @AdamAAudiusoumn
    @AdamAAudiusoumn หลายเดือนก่อน

    Kamatayayi kutashi tsaye Allah yatai makeku kumagan ce matsalolin ku Dakanku

    • @MMediaNigeria
      @MMediaNigeria  หลายเดือนก่อน +1

      Allah ya sa mudace 🤲

  • @mammasanimammasani4409
    @mammasanimammasani4409 หลายเดือนก่อน +1

    Malan babu Alakar wata kabila à Cikin wanan sarin na tunubu. Dukan masala malumai arewacin. Nigéria basa kichin talakawan su saï waazi Akan Adinin wadan su. Al Hali ga babar masala dake faruwa à Cikin Al'ouma

    • @MMediaNigeria
      @MMediaNigeria  หลายเดือนก่อน

      Allah ya sa mudace 🤲

  • @usmandanasabe8214
    @usmandanasabe8214 หลายเดือนก่อน

    Mallam, ba'a hi a kasar ibo ba.

  • @aliabubakar6606
    @aliabubakar6606 หลายเดือนก่อน

    Kuma ku hosawan Najeriya dole kuyi kungiyar siyasa ta hosawa zala kubar zaban Fulani kubar zaban yarabawa ko ibo dumakiyankune kuzabi bahose danuoznku

    • @MMediaNigeria
      @MMediaNigeria  หลายเดือนก่อน

      Allah ya sa mudace 🤲

  • @mustyzaria4621
    @mustyzaria4621 หลายเดือนก่อน

    Slm malam kana magana ka yarbawa ai hasawa sukazabeshi Kagera kalmaka arewa suka yishi

    • @MMediaNigeria
      @MMediaNigeria  หลายเดือนก่อน

      Allah ya sa mudace 🤲

  • @VithinhaAdam
    @VithinhaAdam หลายเดือนก่อน

    Hahaha Yan arewa masu abin mamaki haka zamu mutu cikin mamaki wlh kowa sai surutun banza ba Abinda muke iya Yi azahiri

    • @MMediaNigeria
      @MMediaNigeria  หลายเดือนก่อน

      Hmm Allah ya sa mudace 🤲

    • @VithinhaAdam
      @VithinhaAdam หลายเดือนก่อน

      @MMediaNigeria fadar haka kawai bai gyara komi dole mazaje su mike tsaye su San ciwon kansu

  • @OlasupoAdemola
    @OlasupoAdemola หลายเดือนก่อน

    Sani isah ba'aka da ankali Dan ta da sona sai ne kai daniska

  • @RabiuabdulkarimAb
    @RabiuabdulkarimAb หลายเดือนก่อน

    Allah yasaka mana bazamu taba yafe musuba

  • @AliyuYahya-o2z
    @AliyuYahya-o2z หลายเดือนก่อน

    Muna tare malam in Sabon zangazanga NE MA atuntuɓomi

    • @MMediaNigeria
      @MMediaNigeria  หลายเดือนก่อน

      Allah ya sa mudace 🤲

  • @BuhariNasiru-e1d
    @BuhariNasiru-e1d หลายเดือนก่อน

    ❤😂😅🎉

  • @HamisuYakuba
    @HamisuYakuba หลายเดือนก่อน

    aimu yan arewa bama sankammu shiyasa ake wulakantamu

    • @MMediaNigeria
      @MMediaNigeria  หลายเดือนก่อน

      Allah ya sa mudace 🤲

  • @AbdusalamYaranmalan
    @AbdusalamYaranmalan หลายเดือนก่อน

    Nan Atiku ya fito kuzabe shi kukaki

  • @djibrilyusuf1771
    @djibrilyusuf1771 หลายเดือนก่อน

    Wanna gaskiya ne yen sanda sune tsinannu

    • @MMediaNigeria
      @MMediaNigeria  หลายเดือนก่อน

      Allah ya sa mudace 🤲

  • @muhammadauwwal1586
    @muhammadauwwal1586 หลายเดือนก่อน

    Wanan kna yada jitajitane

  • @BabilaHassan
    @BabilaHassan หลายเดือนก่อน

    Bakasan bayarabeba sai kazandadasu ko jahohinsu mudabukeajiharsu anan zakasacewa gwara karee da bayarabe

    • @MMediaNigeria
      @MMediaNigeria  หลายเดือนก่อน

      Allah ya sa mudace 🤲

  • @HamaduUsman-c9z
    @HamaduUsman-c9z หลายเดือนก่อน

    Mu ka wu shi

  • @mahmudshuaibu3264
    @mahmudshuaibu3264 หลายเดือนก่อน

    Kabar cewa mutanen da suke da hannu na rantse dukkan har da masu goyon bayan su in muka fito sede ayi uwar watsi kowa yarasa daga mu harsu

    • @MMediaNigeria
      @MMediaNigeria  หลายเดือนก่อน

      Allah ya sa mudace 🤲

  • @aliabubakar6606
    @aliabubakar6606 หลายเดือนก่อน

    Hosawa laefinkune saboda yarabawa suna gani Fulani suna sedaku sunama matanku fade ah masallaci kunkasayin komi to dole kowa ya debo sararsa ya wasamuku tunda dukusan ciwan kankuba mu hosawan Nijar muna jin zafin abinda akemuku ah Najeriya

    • @MMediaNigeria
      @MMediaNigeria  หลายเดือนก่อน

      Allah ya sa mudace

  • @Gorko4
    @Gorko4 หลายเดือนก่อน

    3:21 Malam ai laifinkune saboda kukukace Muslim Muslim kunsaida yan uwanku to yanzu zakuce zakuyi magana akan kishin jamaa

    • @MMediaNigeria
      @MMediaNigeria  หลายเดือนก่อน

      Allah ya sa mudace 🤲

    • @Gorko4
      @Gorko4 หลายเดือนก่อน

      @MMediaNigeria Amin

  • @UsmanAbdulkadir-ut4rw
    @UsmanAbdulkadir-ut4rw หลายเดือนก่อน

    Humm

  • @M2_dan_mama
    @M2_dan_mama หลายเดือนก่อน +1

    Allah ya taimeki kasarmu

  • @rufaisanusi-fx9fy
    @rufaisanusi-fx9fy หลายเดือนก่อน

    كل من غلقهم لعنةالله عليهم

  • @HabibuAbubakar-j4n
    @HabibuAbubakar-j4n หลายเดือนก่อน

    Kaibalisafi
    5:59

  • @murtalausman8160
    @murtalausman8160 หลายเดือนก่อน +1

    This mallam is an hypocrite. You didn't call out your people, where is the governors, emirs and elders of the North. The North will never progress with hypocratic preachers like you. Who will tell or contest all this evil for the northern massess if not your representatives(governors, emir and elders). So saying nonsense

  • @nagujungu
    @nagujungu หลายเดือนก่อน

    kadena taba Yorubawa saboda Naman suna DA followers. Hadini be baka dama tade Yakin kabilanchi.
    Yorubawa sune suka che aseke yaran kuma sukabade lawyer Adeyanju. Ba kade kunyan wlhi.
    Ba inda aka sa tutan Russia a sauran wurare a kudu de arewa se
    yaran nan DA masu turasu.
    ka nemi gaskiya tukuna.
    Chinbaki Kawai.
    The adult schemers employ underage and some adults to replace Nigeria flags with Russian flags.
    They display it openly and marched with it during the last protest against hunger which the northern bandits themselves created by attacking farmers and kidnapping them.
    I don't know of any country that will take that subversives litely. Many Igbos especially and Yorubas have been killed for subversion.
    Babangida himself will do worse.
    How many of those children were mowed down durng Buhari at shia Muslims demontrations at Abuja and Kaduna?
    Hypocrites.

    • @MMediaNigeria
      @MMediaNigeria  หลายเดือนก่อน

      Allah ya sa mudace

  • @adamsulaiman7720
    @adamsulaiman7720 หลายเดือนก่อน

    Tambayoyi na guda biyu ne
    Waye lauyoyin da ke kare yaran - yarabawa ne
    Waye lauyan da ya tsaya tsayin daka cewa sai an biya yaran diyya- bayarbe ne.

    • @MMediaNigeria
      @MMediaNigeria  หลายเดือนก่อน

      Toh I will forward this question to the Mal inshallah

  • @playdread
    @playdread หลายเดือนก่อน +1

    Masufada aji baswa kishi kasa