As for me, This is the best episode of this program, as it will motivate, inspire and stimulate alot of people. We really appreciate your effort @madina maishanu n moreover we will like you to be inviting such guest that gives alot of significance to humanity. The program is more beneficial when it comes in form of discussion and not in an opposing form. We look forward to see ur struggles in making it a reality. 👍👍👍
Yeah it's highly inspiring conversations but it's unfair to d men's because we have not giving the opportunity to hear from us, why and what is reason husband not want their wives to engage to business and is there a reason
Farida you spoke rightly when you said the conversation is great and insightful. In Addendum, Every human has a responsibility and if you try to get rid of it then it will cause chaos. It is important we all note that all human are not same nor equal. History has shown us they're women who are self dependent and respect their husbands and Husbands who are self dependent and respect their wife or wives😊. But it is worth mentioning that 99% of both husband and wife are the Negation of the afformentioned. Closing, we should treat each other with empathy be it men, women, husband and wife because it is the Cardinal point to a successful and hygienic relationship and growth in life. Remember, this life is not a competition but an avenue for all to strive positively. Appreciate the speakers Hajia Badia and Lella, most especially Lella's input within the 23- 25th minutes. And to crown it all the host for bringing such an insightful topic.
The round up advice is great 👍 no going back thanks Hajia Badia and Lella. Take Home. 1. Learn before you earn 2. Patience 3. Persistent 4. Best quality and service 5.Stay out of Debt / No credit policy 6. Leadership And more...
Gaskiya wadannan sunyi qoqary kuma gaskiya sunbfadaingaskiya inama mata masu sannah da kasuwa sunada fahimta iryn wnanan For this is the best episode for this program so far
gaskiya ina jindadin wannan shiri naku yana wayar wa mutane dadama kai tayanda zasu riqe kansu sukuma temakawa wayan suma allah ya kara basira bbc hausa
Allah Ya sa ka mu ku da alkhairi. Gaskiya maza bamu da matsala indai har mata za su bi mu akan tsarin shari'ar musulunci. Wallahi, ni mata ta, ba abinda ban bata ba na kudin jari gwargwadon iko da karfin guiwa don ta cigaba don ta na bina ta lalama kodako da farko na cije. Kuma Alhamdulillah na ga irin abubuwan arziki da ta kema kan ta ya'nuwan ta dama nawa. Lallai dole maza mu tashi mu sauke nauyin da Allah Ya daura muna akan iyalin mu. Ba inda addini ya ce mace ta dauki nauyin kanta don ta fi mijin ta samu. Idan ta yi, Allah Zai ba ta lada, idan kuma ta ki taimakama ka, ba ta da laifi har a gurin Allah. Amma gaskiya mafiya yawan mata suna aiki ne don su yi gogayya da mazanjen su kuma wadan su daga ciki sukan kaiga raina mazajen su. Toko shi namiji duk zaman shi wawa, ba ya son raini musamman ga macen da ya ke aure. Allah Ya sa dukkanmu mu gyara. Amma lallai dole maza su taimakama matan su don halin da mu kashiga na karancin zumunchi yanzu. Mutum zai mutu, amma ba wani danuwan shi da zai kula masa da iyali, sai a bar su a wulakance, ba abinchi ba ilimi. Kuma bawanda zai kulama da yaran ka kamar uwar su idan ba ka a raye. Don galibi, maza munfi rasuwa mubar matan mu. Sabodahaka dole mu taimaki mata, kuma su mata su yi kokari su kare mutunchin su da na addinin musulunci duk inda suke. Barin mace ta yi sana'a ko aiki, ba lasisi bane ta yi abinda ta ga dama kamar yadda baki su ka fada.
MashaAllah gsky munji dadin wnnn shiri Allah ya taimaka ya kara samana albarka yae mana Jagora a cikin rywr mu gaba daya amin ya Hayyu ya Qayyum. Jazakumullahu khayrah & wish you more in return 🙏
one of the most interesting conversations av come across... naji dadin karfafa gwiwa daga Laila sannan maganar mutunci daga Hajiya Badiyyah. Allah saka da alkhayry
This is an insightful discussion we strongly advice every man and woman should please listen to this episode with objectivity and I bet you, you will learn alot. In Addendum, Every human has a responsibility and if you try to get rid of it then it will cause chaos. It is important we all note that all human are not same nor equal. History has shown us they're women who are self dependent and respect their husbands and Husbands who are self dependent and respect their wife or wives😊. But it is worth mentioning that 99% of both husband and wife are the Negation of the afformentioned. Closing, we should treat each other with empathy be it men, women, husband and wife because it is the Cardinal point to a successful and hygienic relationship and growth in life. Remember, this life is not a competition but an avenue for everyone to strive positively. Appreciation, Appreciate the speakers Hajia Badia and Lella, most especially Lella's input within the 23- 25th minutes. And to crown it all the host for bringing such an insightful topic.
Sannunki madina da jagorancin wannan shiri. Ki rubuta ki ajiye nasan watarana nima sai kunyi hira dani matukar ina Raye. Kamar maganar Laila resilience da addu'ar iyaye tana sakawa mutum yaga cewa shi dan gatan Allah ne. Mutane mu bude hankulanmu, Allah yasa mudace 🤲
Wallahi i really trusted you laila its not easy for a woman to gain her own money bcos abinda yake faruwa dani kenan nayi investing almost about 15m na bude masana anta ta kaina wallahi tunda na fara nake ta samun challenges yanzu har kusan depression ne yakeso ya kamani😢😢Allah dai ya dafa mana ya kawo mana mafita
Lallai mu maza ya kamata mu rika bawa matayen mu gwarin gwiwa da ataimakon don su zamanto masu dogaro da kansu. Wannan shine zai kawo mana zaman lapia tare da taimakon juna.
Abinda wannan matar auren ta faɗa yana da matuƙar amfani, inda take cewa; mace kada ta fara sana'ar da zata taɓa mata mutuncin ta. Duk sana'ar da zata taɓa mutuncin mace, to ba sana'a bace.
Idan zan bada shawara wadanda ake hira dasu su riqa yin Hausa zalla saboda tashar ta Hausa ce. Ba lalle wasu su fahinci gabobin da suke sirkawa da turanci ba.
Slm Haba hajiya lalai, ta yaya zaki ce Wai Babu wani ban_banci tsakanin namiji da mace, in terms of yin wani aiki. Idan kika tsata da kanki kikayi duba a tsakani kin San akwai ban bancin abubuwan rayuwa wlhy. Sannan kuma kina maganar Wai maza suna tsoron su bar matan su suyi aiki. Hmm wallahi wata macen Idan namiji ya Bata damar tayi aiki toh Sai kolo ya gwaje shi daga sama Koda ko Yana da aikin kansa. Bari na baki misali da ke kanki Kinga wannan kasuwancin naki Yana Daya daga cikin abubuwanda Suka hanaki yin aure. Bawai dun Babu Masu sonki da auren bah. Ammma Sai Don gudun girman kanki da zaki ka iyayi Masa bayan aure. Kawai dai Sai dai muce Allah ya kyauta Yanzu bah gashi sabida arzikin da alllah Yayi Miki kina ganin cewa Babu ban bancin Tsakanin maza da mata bah.
Muna godiya da waɗannan program amma akwai gyara cikin maganganunki Hajiya layla usman, akwai difference tsakanin namiji da mace sabida haka yabada umarni ga namiji yadau nauyin mace sana'ar mace bakomai bace amma kuma amma faninta basu da yawa tunda Allah bai wajabtamata ba, shi yasa Allah yakasa mace gida uku akan namiji (1) mahaifi kafin tayi aure (2) miji intayi aure (3) bayan rasa waɗannan kuma ƴaƴa, Dama Allah yafaɗama shiga mata kasuwanni ko aikin govt abubuwa zasu taɓarɓare kuma gashi mungani
As for me, This is the best episode of this program, as it will motivate, inspire and stimulate alot of people. We really appreciate your effort @madina maishanu n moreover we will like you to be inviting such guest that gives alot of significance to humanity.
The program is more beneficial when it comes in form of discussion and not in an opposing form. We look forward to see ur struggles in making it a reality. 👍👍👍
Kissar Muhd(Dan Kasar Saudiyya) da Mahaifiyar shi.Professor Isa Ali Pantami
👇👇👇👇👇👇👇👇
th-cam.com/video/0iO8hrBFQ-w/w-d-xo.html
Yeah it's highly inspiring conversations but it's unfair to d men's because we have not giving the opportunity to hear from us, why and what is reason husband not want their wives to engage to business and is there a reason
Farida you spoke rightly when you said the conversation is great and insightful.
In Addendum,
Every human has a responsibility and if you try to get rid of it then it will cause chaos.
It is important we all note that all human are not same nor equal. History has shown us they're women who are self dependent and respect their husbands and Husbands who are self dependent and respect their wife or wives😊. But it is worth mentioning that 99% of both husband and wife are the Negation of the afformentioned.
Closing, we should treat each other with empathy be it men, women, husband and wife because it is the Cardinal point to a successful and hygienic relationship and growth in life.
Remember, this life is not a competition but an avenue for all to strive positively.
Appreciate the speakers Hajia Badia and Lella, most especially Lella's input within the 23- 25th minutes. And to crown it all the host for bringing such an insightful topic.
Danna wannan link din ku kalla shirin atunani na th-cam.com/video/YkwggtCQxw8/w-d-xo.html
BBC Hausa you have done great 👍 for inviting responsible people to this program
That is very inspirational
The round up advice is great 👍 no going back thanks Hajia Badia and Lella.
Take Home.
1. Learn before you earn
2. Patience
3. Persistent
4. Best quality and service
5.Stay out of Debt / No credit policy
6. Leadership
And more...
Absolutely 💯 I really enjoyed this program may Allah subhanahu wata'alla continues to bless our hustle Jazzakallahu khair both 🙏
Danna wannan link din ku kalla shirin atunani na th-cam.com/video/YkwggtCQxw8/w-d-xo.html
Macha allah BBC haussa allah kara basira gaskia naji dadin wanga chirin naku
Masha Allah 🙏😍I really enjoyed this program May almighty Allah bless our hustle🙏Ameenn ya rabbi 🙏🙏💃💃
Very interesting interview. Ma sha Allah
Wlh laila kinfadi gaskiya Allah ya qara wa rayuwa ALBARKA laila ina miki fatan alhairi ina son ki saboda Allah laila
Gaskiyane Hajiya Madina Aikinku Yana Kyau.
Salm bbc gasikeya Madina 🥀 Muna goode
Gaskiya wanann episode yayi Allah yasa adauka darasin dake ciki musammam yan uwa mata.
Gaskiya wadannan sunyi qoqary kuma gaskiya sunbfadaingaskiya inama mata masu sannah da kasuwa sunada fahimta iryn wnanan
For this is the best episode for this program so far
MashaAllah wallahi I just like this strong lady laila
Kissar Muhd(Dan Kasar Saudiyya) da Mahaifiyar shi.Professor Isa Ali Pantami
👇👇👇👇👇👇👇👇
th-cam.com/video/0iO8hrBFQ-w/w-d-xo.html
Danna wannan link din ku kalla shirin atunani na th-cam.com/video/YkwggtCQxw8/w-d-xo.html
Thank youuuu so much for this episode… Maa Shaa Allah Tabarakallah ❤️❤️
Danna wannan link din ku kalla shirin atunani na th-cam.com/video/YkwggtCQxw8/w-d-xo.html
I'm so proud of you, I want to be like you Aunty leila
Favorite episode. All points where top notch. Mata a Kama sana'a
Laillah Ali outhman Allah Ya maku Albarka Yakara daukaka da kasuwa kina magan mai amfani wallahi am very happy with you.
Bbchausa you are the best
Kissar Muhd(Dan Kasar Saudiyya) da Mahaifiyar shi.Professor Isa Ali Pantami
👇👇👇👇👇👇👇👇
th-cam.com/video/0iO8hrBFQ-w/w-d-xo.html
gaskiya ina jindadin wannan shiri naku yana wayar wa mutane dadama kai tayanda zasu riqe kansu sukuma temakawa wayan suma allah ya kara basira bbc hausa
Gaskiya nakaru sosai da batunsu jazzakullahu kairan
Allah Ya sa ka mu ku da alkhairi. Gaskiya maza bamu da matsala indai har mata za su bi mu akan tsarin shari'ar musulunci. Wallahi, ni mata ta, ba abinda ban bata ba na kudin jari gwargwadon iko da karfin guiwa don ta cigaba don ta na bina ta lalama kodako da farko na cije. Kuma Alhamdulillah na ga irin abubuwan arziki da ta kema kan ta ya'nuwan ta dama nawa. Lallai dole maza mu tashi mu sauke nauyin da Allah Ya daura muna akan iyalin mu. Ba inda addini ya ce mace ta dauki nauyin kanta don ta fi mijin ta samu. Idan ta yi, Allah Zai ba ta lada, idan kuma ta ki taimakama ka, ba ta da laifi har a gurin Allah. Amma gaskiya mafiya yawan mata suna aiki ne don su yi gogayya da mazanjen su kuma wadan su daga ciki sukan kaiga raina mazajen su. Toko shi namiji duk zaman shi wawa, ba ya son raini musamman ga macen da ya ke aure. Allah Ya sa dukkanmu mu gyara. Amma lallai dole maza su taimakama matan su don halin da mu kashiga na karancin zumunchi yanzu. Mutum zai mutu, amma ba wani danuwan shi da zai kula masa da iyali, sai a bar su a wulakance, ba abinchi ba ilimi. Kuma bawanda zai kulama da yaran ka kamar uwar su idan ba ka a raye. Don galibi, maza munfi rasuwa mubar matan mu. Sabodahaka dole mu taimaki mata, kuma su mata su yi kokari su kare mutunchin su da na addinin musulunci duk inda suke. Barin mace ta yi sana'a ko aiki, ba lasisi bane ta yi abinda ta ga dama kamar yadda baki su ka fada.
shirin atunani na shiri ne da ke kawo muku ra’ayin matasa a bangare daban daban na rayuwa duba page din mu th-cam.com/video/YkwggtCQxw8/w-d-xo.html
Best episode so far 👏👏👏
Danna wannan link din ku kalla shirin atunani na th-cam.com/video/YkwggtCQxw8/w-d-xo.html
Wow...best episode ever😍
Very educative program. Thank layla
Kissar Muhd(Dan Kasar Saudiyya) da Mahaifiyar shi.Professor Isa Ali Pantami
👇👇👇👇👇👇👇👇
th-cam.com/video/0iO8hrBFQ-w/w-d-xo.html
Danna wannan link din ku kalla shirin atunani na th-cam.com/video/YkwggtCQxw8/w-d-xo.html
Badia Allah ya sakadaalhairi wlh duk kun fadi gaskiya wlh
حجيا ليلاربي يحفظك بحر مة محمد صلى الله عليه وسلم المرسل بليبيا وإلى نيجيريا انا الحاج مصطفى موسى
ما شاء الله مدينه جزاكم الله خير
Muna godiya da wannan shirin yayi
Allah ya saka da alkhairi gaskiya Kunyi wannan maudui adalci.
Kissar Muhd(Dan Kasar Saudiyya) da Mahaifiyar shi.Professor Isa Ali Pantami
👇👇👇👇👇👇👇👇
th-cam.com/video/0iO8hrBFQ-w/w-d-xo.html
Masha Allah Allah bamu rabammu mai Albarka
Kissar Muhd(Dan Kasar Saudiyya) da Mahaifiyar shi.Professor Isa Ali Pantami
👇👇👇👇👇👇👇👇
th-cam.com/video/0iO8hrBFQ-w/w-d-xo.html
MashaAllah gsky munji dadin wnnn shiri Allah ya taimaka ya kara samana albarka yae mana Jagora a cikin rywr mu gaba daya amin ya Hayyu ya Qayyum.
Jazakumullahu khayrah & wish you more in return 🙏
Danna wannan link din ku kalla shirin atunani na th-cam.com/video/YkwggtCQxw8/w-d-xo.html
جزاكم الله الف خير بارك الله فيكم جميعا
Danna wannan link din ku kalla shirin atunani na th-cam.com/video/YkwggtCQxw8/w-d-xo.html
one of the most interesting conversations av come across... naji dadin karfafa gwiwa daga Laila sannan maganar mutunci daga Hajiya Badiyyah. Allah saka da alkhayry
👏👏👏 Very good my sisters
I'm so proud of you
Layla Lantoriousssssssssssssssssss
Gaskiya unnan maudo'in yasa mata xasu xage da sana'a Allah sa sujajarce wajan yin sana'ar ameen
Very interesting 👏👏👏
Macha allah gaskiya yayikau sosai
Kissar Muhd(Dan Kasar Saudiyya) da Mahaifiyar shi.Professor Isa Ali Pantami
👇👇👇👇👇👇👇👇
th-cam.com/video/0iO8hrBFQ-w/w-d-xo.html
Masha'Allah dogaro dakai yana dakyau.
Masha Allah anty lailai Ina kaunarki sosai🥰🥰🤗
Danna wannan link din ku kalla shirin atunani na th-cam.com/video/YkwggtCQxw8/w-d-xo.html
Inajin dadin shirin nan naku allah taimaka
Jazakumullahu bi khair Laila and baddiya @laila othman ya zaayi muyi waya I like ur style
Masha Allah 🤝 hjy Laila da hjy badi'at Allah ya saka da alkhairi
This is an insightful discussion we strongly advice every man and woman should please listen to this episode with objectivity and I bet you, you will learn alot.
In Addendum,
Every human has a responsibility and if you try to get rid of it then it will cause chaos.
It is important we all note that all human are not same nor equal. History has shown us they're women who are self dependent and respect their husbands and Husbands who are self dependent and respect their wife or wives😊. But it is worth mentioning that 99% of both husband and wife are the Negation of the afformentioned.
Closing, we should treat each other with empathy be it men, women, husband and wife because it is the Cardinal point to a successful and hygienic relationship and growth in life.
Remember, this life is not a competition but an avenue for everyone to strive positively.
Appreciation,
Appreciate the speakers Hajia Badia and Lella, most especially Lella's input within the 23- 25th minutes. And to crown it all the host for bringing such an insightful topic.
Danna wannan link din ku kalla shirin atunani na th-cam.com/video/YkwggtCQxw8/w-d-xo.html
The Arguments are balanced without unreasonable bitterness towards men, especially by Hajiya, she is a very wise woman.
Mungode Allah ya saka da alkhairi
Layla My role Model... Much love 🥰🥰🥰
Kissar Muhd(Dan Kasar Saudiyya) da Mahaifiyar shi.Professor Isa Ali Pantami
👇👇👇👇👇👇👇👇
th-cam.com/video/0iO8hrBFQ-w/w-d-xo.html
Gsky ne mungode Allah yasaka da alkhairi
Masha Allah tabarukallah muna godiya madam
Kissar Muhd(Dan Kasar Saudiyya) da Mahaifiyar shi.Professor Isa Ali Pantami
👇👇👇👇👇👇👇👇
th-cam.com/video/0iO8hrBFQ-w/w-d-xo.html
Hakanne mama laila utuman Allah ya saka daalhyar
ina jin dadan shirinku bbc hausa allh yakara basira
Allah yabaki miji nagari hajjiya laila
👍👍👍👍
Ameen amma saitayi hakuri
Wlh Inada Niyar Bawa Matata Jari koda saida Aya,ne Ta fara
Sannunki madina da jagorancin wannan shiri. Ki rubuta ki ajiye nasan watarana nima sai kunyi hira dani matukar ina Raye. Kamar maganar Laila resilience da addu'ar iyaye tana sakawa mutum yaga cewa shi dan gatan Allah ne. Mutane mu bude hankulanmu, Allah yasa mudace 🤲
shirin atunani na shiri ne da ke kawo muku ra’ayin matasa a bangare daban daban na rayuwa duba page din mu th-cam.com/video/YkwggtCQxw8/w-d-xo.html
Best episode ❤️💯
Danna wannan link din ku kalla shirin atunani na th-cam.com/video/YkwggtCQxw8/w-d-xo.html
Wow , Masha Allah I really appreciate
Wlh I really appreciate
Wallahi i really trusted you laila its not easy for a woman to gain her own money bcos abinda yake faruwa dani kenan nayi investing almost about 15m na bude masana anta ta kaina wallahi tunda na fara nake ta samun challenges yanzu har kusan depression ne yakeso ya kamani😢😢Allah dai ya dafa mana ya kawo mana mafita
Proud of aunty lailah
Ina qaunarki laila
Allah saka muku da alkhairi
Thank you so very much 👌😍
Lallai mu maza ya kamata mu rika bawa matayen mu gwarin gwiwa da ataimakon don su zamanto masu dogaro da kansu. Wannan shine zai kawo mana zaman lapia tare da taimakon juna.
Masha Allah 👍
جميل جدا
ما شاء الله حلقة جميلة
Masha Allah hakan yayi kyau sosai mata su dogaro da Kai
Kissar Muhd(Dan Kasar Saudiyya) da Mahaifiyar shi.Professor Isa Ali Pantami
👇👇👇👇👇👇👇👇
th-cam.com/video/0iO8hrBFQ-w/w-d-xo.html
Allah ya taimaki iyayin mu mata
Masha Allah, Jazakallahu khair
Kissar Muhd(Dan Kasar Saudiyya) da Mahaifiyar shi.Professor Isa Ali Pantami
👇👇👇👇👇👇👇👇
th-cam.com/video/0iO8hrBFQ-w/w-d-xo.html
Danna wannan link din ku kalla shirin atunani na th-cam.com/video/YkwggtCQxw8/w-d-xo.html
Karya kike laila Allah wadaranki
Masha allah wannan gaskiyane
Tnx you 👌
Gaskiya mace akoi kewu tayi busnes amma sai kayi taka sansan
Wlh inajin dadin wannan shirin naku allah Qara daukaka BBC daga nassiru dan nijar mazauni kasar libiya Tripoli
shirin atunani na shiri ne da ke kawo muku ra’ayin matasa a bangare daban daban na rayuwa duba page din mu th-cam.com/video/YkwggtCQxw8/w-d-xo.html
Sooo interested. Nyc one Laila👌👌
Naji Madinah na amfani da kalmar Turanci a cikin shirin ta kamar su Episode. Ina ganin ya kamata ace an samu kalmar a cikin harshen Hausa.
shirin atunani na shiri ne da ke kawo muku ra’ayin matasa a bangare daban daban na rayuwa duba page din mu th-cam.com/video/YkwggtCQxw8/w-d-xo.html
ماشاء الله
Kissar Muhd(Dan Kasar Saudiyya) da Mahaifiyar shi.Professor Isa Ali Pantami
👇👇👇👇👇👇👇👇
th-cam.com/video/0iO8hrBFQ-w/w-d-xo.html
❤❤❤❤
Gaskiya ne kare mutunci yafi komai a cinkin besness
Masha Allah
Kissar Muhd(Dan Kasar Saudiyya) da Mahaifiyar shi.Professor Isa Ali Pantami
👇👇👇👇👇👇👇👇
th-cam.com/video/0iO8hrBFQ-w/w-d-xo.html
very informative
I love Laila's clarity, she knows what she is doing.
Mun karu sosai
Thanks to them all
agaskiya nagi dadin maganar Matanna takarche
Masha Allah, Sister lailai you are alright,
Good 👍👍👍
Assalamu alaikum. Gaskiya laila kinburgeni, ni malamin islamiyane insha ALLAH zamu karfafi dalibai akan wannan wanda abaya munada wata fahimta.
Good 👌👌
Bansamuba amma thas my hope alwys
Abinda wannan matar auren ta faɗa yana da matuƙar amfani, inda take cewa; mace kada ta fara sana'ar da zata taɓa mata mutuncin ta.
Duk sana'ar da zata taɓa mutuncin mace, to ba sana'a bace.
Danna wannan link din ku kalla shirin atunani na th-cam.com/video/YkwggtCQxw8/w-d-xo.html
Good 👌👌👌👌🇧🇴
Aslm naji dadin shawarwarin da kukabada Allah yasaka da alkairi
Aslm ina jin-jina muku da irin fadi tashi na kawo mana topics masu anfanarmu ina jinjina muku
Yayigasikine
Idan zan bada shawara wadanda ake hira dasu su riqa yin Hausa zalla saboda tashar ta Hausa ce. Ba lalle wasu su fahinci gabobin da suke sirkawa da turanci ba.
shirin atunani na shiri ne da ke kawo muku ra’ayin matasa a bangare daban daban na rayuwa duba page din mu th-cam.com/video/YkwggtCQxw8/w-d-xo.html
👍😍
Slm
Haba hajiya lalai, ta yaya zaki ce Wai Babu wani ban_banci tsakanin namiji da mace, in terms of yin wani aiki. Idan kika tsata da kanki kikayi duba a tsakani kin San akwai ban bancin abubuwan rayuwa wlhy.
Sannan kuma kina maganar Wai maza suna tsoron su bar matan su suyi aiki.
Hmm wallahi wata macen Idan namiji ya
Bata damar tayi aiki toh Sai kolo ya gwaje shi daga sama Koda ko Yana da aikin kansa.
Bari na baki misali da ke kanki
Kinga wannan kasuwancin naki
Yana Daya daga cikin abubuwanda
Suka hanaki yin aure. Bawai dun Babu
Masu sonki da auren bah. Ammma Sai
Don gudun girman kanki da zaki ka iyayi
Masa bayan aure.
Kawai dai Sai dai muce Allah ya kyauta
Yanzu bah gashi sabida arzikin da alllah
Yayi Miki kina ganin cewa Babu ban bancin
Tsakanin maza da mata bah.
Kissar Muhd(Dan Kasar Saudiyya) da Mahaifiyar shi.Professor Isa Ali Pantami
👇👇👇👇👇👇👇👇
th-cam.com/video/0iO8hrBFQ-w/w-d-xo.html
shirin atunani na shiri ne da ke kawo muku ra’ayin matasa a bangare daban daban na rayuwa duba page din mu th-cam.com/video/YkwggtCQxw8/w-d-xo.html
Episode yayi kyau sosai
Ok
👍👍👍👍👍👍👍
💃