Mahangar Zamani Kan Rigimar Kishiyoyi Tare Da Madina Maishanu

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 14 ม.ค. 2025

ความคิดเห็น • 89

  • @elyaseenkumbytv
    @elyaseenkumbytv 2 ปีที่แล้ว +23

    ...Assalamualaikum Warahmatullahi Wabarkatuhu,Da Farko Hajiya Madina Dole A Yaba Da Kokarin Ki Wajen Binciko Maodu'ai Masu Muhimmanci A Rayuwar Mu Ta Yau Da Kullum.Amma A Zahirin Gaskiya Ba'ayima Wannan Maudu'an Adalcin Da Ya Dace Wajen Kawo Mutanen Da Zasuyi Fashin Baki Akan Su,A Bunda Nake Nufi Shine,Tunda Kuka Fara Wannan Shiri Daga Farkon Sa Har Zuwa Yau Wallahi Bai Taba Wuce Ni Ba.Da Yawa Daga Maudu'an Da Kuke Dakkowa Abune Da Malaman Musulunci Ya Kamata Ku Dinga Gayyatowa Tunda Kuna Da Damaryin Hakan Saikiga Ana Samun Abunda Ya Dace Sosai Wajen Fadin Hakkokin Allah Da Manzon Sa Akan Wannan Maudu'an Amma Sai Kukeyin Amfani Da Mutanen Da A Zaton Ku Sun Shahara A Social Media Kuce Zasuyima Wannan Maudu'an Adalci Kuma Wallahi Saisu Gagara.Shawara Na Anan Shine Inhar Maudu'in Da Zaku Tattauna Yashafi Addini Kai Tsaye To Abawa Wannan Maudu'in Hakkin Sa Wajen Gayyato Malaman Addini Maza Ko Mata.A Malaman Mu Maza Akwai Irin Su Dr.Basheer Aliyu Umar, Sheikh Abdallah Gadon Kaya, Sheikh Musa Yusuf Asadussunnah, Sheikh Amini Ibrahim Daurawa Da Sheikh Muhammad Kabeer Haruna Gombe...A Mata Akwai Irin Su Malama Zainab Ja'afar Mahmood Adam, Malama Zuwairiyya Bauchi Da Malama Zainab Aliyu Gombe...Amma Ina Fata Za'amin Kyakykyawan Fahimta.Hausawa Suna Cewa Gyara Kayan Ka Bai Zama Sauke Mu Raba Ba...Daga Naku Har Kullum Elyaseen Dauda Elyaseen (Elyaseen Kumby)08037599091.

    • @muhammadtukur6622
      @muhammadtukur6622 2 ปีที่แล้ว

      Good Effort Wonderful.

    • @YauMuhammadSani
      @YauMuhammadSani 2 ปีที่แล้ว +3

      Wallahi gaskiya ka fada. Amma ni abun dana fahimta shine: BBC Hausa suna yin program dinne don nishadantar da masu kallo ba don kawo gyara ba. Domin idan har suna yi ne don kawo gyara da samun chanji toh kuwa tabbas zasu dinga gayyato Malamai Masana (maza ko mata). Amma mafi akasarin wadanda ake gayyatowa en boko neh da matasan da suka shahara a social media suna fadawa mutane tunaninsu ba abun da Allah (SWT) da ManzonSa (SAW) suka ceh bah. Shi kuma addini koh Shari'ah ba tunani bane face ilimi.

    • @umaryunusaaliyu9023
      @umaryunusaaliyu9023 ปีที่แล้ว

      Honestly su neman kudi suke sannan kuma daman baya cikin ƙa'idar aikin su yin gyara a addini. Misali ita tashar holders din ta turawan biritania ne wanda su kuma ba addini ne damuwa suba rayuwa yau da kullum itace gabansu

  • @kabiruabdullahianka5068
    @kabiruabdullahianka5068 2 ปีที่แล้ว +5

    Dr yayi agaskiya akan halin matan mu a yau ina goyon bayan Dr tnks Madina dahiru Mai shanu Allah Kara basira

  • @junaidmusajili7509
    @junaidmusajili7509 2 ปีที่แล้ว +2

    Masha Allah tattaunawa tayi ma Ana Allah yabamu ikon amfani da abinda mukaji

  • @luluabdullah1500
    @luluabdullah1500 2 ปีที่แล้ว +3

    Yace ayita lahaula wala quwwata illa billa 😃😀😂😄😁😆😅🤣🤣😃

  • @luluabdullah1500
    @luluabdullah1500 2 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah tabarakallah shiri yayi

  • @bubakarhamza3480
    @bubakarhamza3480 2 ปีที่แล้ว +3

    Gaskiyane Doctor wllh inadaya daga cikin wadanda Yawan butace zatasani Qarin aure

  • @yusufmuhammad778
    @yusufmuhammad778 2 ปีที่แล้ว

    Masha Allah. Ina jin dandin wannan shirin sosai. Allah ya taimaka. Amin.

  • @babayeadam4079
    @babayeadam4079 2 ปีที่แล้ว +1

    masha allah kyau madina maishanu dotta ita deye washi shi sunar kawarki

  • @sulaimankabirubebeji7699
    @sulaimankabirubebeji7699 2 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah Dr. Muna godiya

  • @yarmadara2008
    @yarmadara2008 2 ปีที่แล้ว +1

    Kishiya ko jikina wlh indai bbu asiri allah yakawota

  • @kabiruabdullahianka5068
    @kabiruabdullahianka5068 2 ปีที่แล้ว +4

    Nikaina ina son kara aure Amma nakasa sabida matana tanamun komai kawai dai ina son nakarane sabida Allah yache mukara nagode

  • @nastourbanas5629
    @nastourbanas5629 2 ปีที่แล้ว +3

    Wllh wani kishin mune Maza ke Haddasashi Tsakanin mata

  • @alisaurabiu1790
    @alisaurabiu1790 2 ปีที่แล้ว +2

    Masha allah Allah ya gyara mana

  • @OfficialSautinHausa
    @OfficialSautinHausa 2 ปีที่แล้ว +1

    mashaAllah Doctor ❤❤❤❤👍👍👍👍👏👏👏👏

  • @awwalzakari6599
    @awwalzakari6599 2 ปีที่แล้ว +1

    Gaskiya wannan shiri yayi, kuma Dakta ya birgeni sosai. Kuma wannan shiri ya taba min inda yakemun kaikayi.

  • @medicaldetectivemd9458
    @medicaldetectivemd9458 2 ปีที่แล้ว +1

    Wannan baquwar mata , she is very very reasonable and intelligent, i really like the way she thinks, tana da tunani mai kyau , ga nutsuwa

  • @MaryamAbdulsalam-q3f
    @MaryamAbdulsalam-q3f 10 หลายเดือนก่อน

    Shi fa qarin auren nan Allah ne Ya halitta shi, in dai har namiji zai kwatanta adalci mu kuma matan mu tsarkake zuciyar to gaskiya kishi bazai samu wuri a gidan ba.

  • @Hajia_Reza
    @Hajia_Reza 2 ปีที่แล้ว +3

    MashaAllah 🙌

  • @ابراراالاابرار
    @ابراراالاابرار 2 ปีที่แล้ว

    masha allah Allah ya biyaku yakuma saka maku da lhr kishiya ham

  • @musayunusa7749
    @musayunusa7749 2 ปีที่แล้ว +2

    I love dis prgm acigaba dayi pls

  • @lawalibokande7834
    @lawalibokande7834 2 ปีที่แล้ว

    Masha Allah Dr

  • @ashmultimediatv
    @ashmultimediatv 2 ปีที่แล้ว +4

    Mashaa Allah. Program ya yi kyau. Allah ya shige mana gaba.

  • @Oumarabba-xz6yt
    @Oumarabba-xz6yt 3 หลายเดือนก่อน

    Amine 🤲🤲

  • @أمينالشريف-ظ6ر
    @أمينالشريف-ظ6ر 2 ปีที่แล้ว +2

    اللهم صلِّ وسلم وبارك على سيدنا محمد وعلى آله الطيبين الطاهرين وصحبه اجمعين يارب العالمين

  • @faizahaminu
    @faizahaminu 2 ปีที่แล้ว +1

    Yana backing mazane kawai

  • @muhammadtukur6622
    @muhammadtukur6622 2 ปีที่แล้ว +1

    Madallah Hajia Madina. Program Yayi Kyau.

  • @sadiqbala8794
    @sadiqbala8794 2 ปีที่แล้ว +3

    Wato gaskiya akwai matan da ko rayuwar ka zaka basu bazaku zauna lafiya ba saidai in kayi musu kishiya zasu gane kuskurensu daga baya su dawo suna danasani, Allah yasa mu dace

  • @ayshahabdullah8539
    @ayshahabdullah8539 2 ปีที่แล้ว +1

    Slm ykk Masha Allaha wow ❤️❤️❤️❤️👍👍👍👍👏👏👏👏🇸🇦🇳🇬

  • @sadikoumuhamd6303
    @sadikoumuhamd6303 2 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah

  • @rukayamohammed5809
    @rukayamohammed5809 ปีที่แล้ว

    Thank you 🇬🇭

  • @surayyasanisaeedsurayyasan2825
    @surayyasanisaeedsurayyasan2825 2 ปีที่แล้ว +1

    Gaskiya ne madina

  • @khadijamusa2373
    @khadijamusa2373 2 ปีที่แล้ว +1

    Allah yasa mudace

  • @zahrababaidris708
    @zahrababaidris708 ปีที่แล้ว +1

    Kishi kumalun Mata... Allah yabamu kishiyata konace abokiyar zama tagari.. nidai Ina bawa kowacce mace hakuri kutina Allah ne yabasu dama suyi daga 2,3,zuwa 4.. so bayacce zaamuyi idan min yarda da haka wlh bbu wani Abu da zai daga miki hankali.. nabiyu idan zaai Miki kishiya ki ninninka biyayyarki da kulawar dakike bashi kinemi aljannarki bbu ruwanki da sa kishiyarki arai wlh kisani mijinki aljannarki ne... Amma Wani abin takici sai kiga mace anmata kishiya ta burkice tana ta abin yara.. Allah yasa my dace... Ku kuma maza ku Dunga kwatanta adalci wlh karkayi aure kadunga wulakanta matarka ta farko.. ko idan ka gama da wancar amaryar shnkn tazama yar gida sai wulakanci kasani wlh duk abinda Kai sai anyi wa yarka sannan manzo saw yace kullukum ra'in wakullukum masulu arra'iyatihim... Dukkaniku makiwatani Kuma zaa tambayiku abisa kiwon daaka Baku... Akiyaye Dan Allah adunga adalci... Ngd

  • @munzaliharunaabubakar9278
    @munzaliharunaabubakar9278 2 ปีที่แล้ว +2

    Dr da hajiya sunyi bayanai masu ma'ana akan matsalolin kishiyoyi amma karin akan banan shine barin faɗar akan abokiyar zama ba kiahiya and ƙazanta wasu matanma tana sawa karo aure, mace zata office tayi wanka kamar zata karɓan tiket na aljanna amma intana gida kamar mahaukaciya a bola

  • @ukashatumahmudahmad5836
    @ukashatumahmudahmad5836 2 ปีที่แล้ว +1

    Nifa kece kika yimin mai shanu daka nan ƙasar Dubai UAE

  • @duwajidounadi4847
    @duwajidounadi4847 2 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah 🥰🥰

  • @Oumarabba-xz6yt
    @Oumarabba-xz6yt 3 หลายเดือนก่อน

    👍👍🙏🙏

  • @hadhadi722
    @hadhadi722 2 ปีที่แล้ว +1

    😍😍😍😍😍😍😍👍👍👍👍👍

  • @samailaango3448
    @samailaango3448 2 ปีที่แล้ว

    Al hamdoulilah

  • @NAS-or2ed
    @NAS-or2ed 2 ปีที่แล้ว

    Allah kyauta

  • @نعيشمعالقرآنالكريم
    @نعيشمعالقرآنالكريم 2 ปีที่แล้ว +3

    Mafi yawancin mazajen da suke Kara aure su bukatar su kawai suke dubawa basa duba Bukatuwar matan akan abinda karin auren zai haifar, maza su damuwar su kawai suke dubawa Unfortunately.

  • @RahmaASamad
    @RahmaASamad 2 ปีที่แล้ว +1

    Thakns

  • @vbbbbnj4319
    @vbbbbnj4319 2 ปีที่แล้ว +1

    Barkaki da safiya Yakamata akara shiri 2. Zuwan 4 awata

  • @isiyakurabiu9478
    @isiyakurabiu9478 2 ปีที่แล้ว +2

    Salam.Gsakiya wannan baki suna da nutsuwa sosai hira tayi kyau.

  • @fathimamusaabdullahi6666
    @fathimamusaabdullahi6666 2 ปีที่แล้ว +1

    Bari sainazo gidanki tukun n zaki gani daman mijinki ya kai kudi gidan mu

  • @abubakarmodu6748
    @abubakarmodu6748 2 ปีที่แล้ว +1

    Hello

  • @saifulislamtv7816
    @saifulislamtv7816 2 ปีที่แล้ว +1

    Kubiyoni muje a TH-cam channel dina domin cigaba da samun sabbin shirye wadanda zasusa kucigaba acikin rayuwarku
    Tasha mai suna
    SAIFU - SYS

  • @medicaldetectivemd9458
    @medicaldetectivemd9458 2 ปีที่แล้ว

    Dr , sha'awar mata ba daukewa ta ke ba idon sun kai wani shekaru ,haihuwace su ke dai nawa

  • @Bobcr-ys3cx
    @Bobcr-ys3cx 2 ปีที่แล้ว +1

    Dan allah tittle din wannan kidan da kuke sawa in za aje hutu nake so

  • @rahmaishaq9570
    @rahmaishaq9570 2 ปีที่แล้ว +1

    Ni wlh inason kishiya amma mai hankali wacce za'a zauna lfy

  • @hauwamuhammad9402
    @hauwamuhammad9402 2 ปีที่แล้ว

    Aigara kuringa kawomana irin wannan nakaruwa

  • @umarhigab9730
    @umarhigab9730 2 ปีที่แล้ว +1

    Asalamu alaikum malama Madina Allah ya saka muku da alkhairi game da fadakarwar da kuke na wanan shirin.Ni dai a nawa abunda ya sa wasu mazajen in zasu kara aure basa sanar da iyalin su nagida shine dan gudun kar ta baci,kamar ita matar tagida ta shiga tsananin damuwa,watama har hakan zai iya sanya ta ta bar hanya(Boka,Stibace stibace,DSS),musaman ma in matar ta kasance mai yawa bin maganganu kawaye,wasu kuma iyayen su ne mata ketura su dan ganin hana ruwa gudu.Allah ya sa mu dace.

  • @fateemamustapha2020
    @fateemamustapha2020 2 ปีที่แล้ว

    maganan Dr gaskiya abunda yesa nace hakan Maza haka Allah yayi su inda zasu iya Kara aure fiye da 4 ma da sunkara indadin sukeji sai suche barin karawa kaina dadin in babu dadinma suche barin nemawa Kaina mafita kawai mata zaman hakuri zakuyi da zaman aure ibada ne kisawa ranki hakan Allah yebamaa masu auren zaman lafiya mu mata Allah yebamu mazaje nagari Wanda yasan mutunchi mace Kuma yasan mene auren daga Fatima mustapha a jahar Borno

  • @alhalimmahadi5716
    @alhalimmahadi5716 2 ปีที่แล้ว

    Assalam Alaikoum Madina Dan Allah kina da awre???

  • @NasibaHaruuna
    @NasibaHaruuna ปีที่แล้ว

    Wlh dagaske ne yanasasuji tsoro kafin sofadamasa

  • @hausa_tv_
    @hausa_tv_ 2 ปีที่แล้ว +1

    Wasu matan fa nasiha bata aiki acikin kwakwalwar su domin duk abin da zaka fada mata ba zata yarda ba

  • @YauMuhammadSani
    @YauMuhammadSani 2 ปีที่แล้ว +2

    Dalili na farko dazai saka namiji ya kara aure shine: Bin umarnin Allah da cika sunnar Annabi Muhammad (SAW).

  • @SirajYousuf-m8z
    @SirajYousuf-m8z 10 หลายเดือนก่อน

    Good 🤣🤣🤣🤣

  • @suleimanyunusa4871
    @suleimanyunusa4871 2 ปีที่แล้ว

    1. Dama ne Allah ya bamu
    2. Ku gode wa Allah Muna aura ba amfani muke da ku Muna godo
    3. Halinku ke samu Kari

  • @NasibaHaruuna
    @NasibaHaruuna ปีที่แล้ว

    Wasu matan kanfa miji bai isaba saiyanda takeso

  • @aljawwaadlimited5558
    @aljawwaadlimited5558 2 ปีที่แล้ว +1

    Second to comment

  • @zainabmusayau2466
    @zainabmusayau2466 9 หลายเดือนก่อน

    Ni ai in ban zauna da kishiya bama ban kai mace ba

  • @moussamanmansani8309
    @moussamanmansani8309 2 ปีที่แล้ว +1

    Yadda doctar yace ne kunya ne 😅😅

  • @UsmanJafarhabu
    @UsmanJafarhabu ปีที่แล้ว

    aikin kuyayi

  • @alhajimaajikadai2328
    @alhajimaajikadai2328 2 ปีที่แล้ว +2

    Abubuwanda doctor yayi mentioning they are all true as well the other lady.. but the main problem din, is from the male side, Gaskiya maza Baza Iya hakurin fahimtar Matansu GameDa Karin Aure. Idan Namiji yanada Bukatan Karin Aure seya duba wasu Dalilai ne zesa ya Kara auren. Sun Kai yayi koko. Firstly, Financially, sexually... but, Maza basa Duba wadannan

  • @abutalatu313
    @abutalatu313 2 ปีที่แล้ว

    Anty madins barka da aiki.
    Muna jindadin shirin nan sosai.
    Inda hali a kara mana zuwan shirin nan sau 4 a wata.
    Saannan gaskiya mic dinki baya picking sound da kyau kamar yanda na guest dinki yake fitowa clear.
    Nagode.

  • @melinda1333
    @melinda1333 2 ปีที่แล้ว

    iande kishyata batada masali toni banide masali daeta

  • @tasiumusa2158
    @tasiumusa2158 10 หลายเดือนก่อน

    Duk wani matsala azaman takewar Aure mu maza muke haddasa shi,
    Because idan kanada mata 2 kayi adalci,
    Karka fifita amaryan ka akan uwar gidanka,
    Kaikeda wuka da nama kaine keda hakkin yin adalci ga kowa.

  • @juwayriyasullayman1961
    @juwayriyasullayman1961 2 ปีที่แล้ว +1

    There is always excuses for Men. Excuses excuses excuses. GOSH!

  • @Neesatou
    @Neesatou ปีที่แล้ว

    This doctor sounds guilty 🤣

  • @sunusisaleh7960
    @sunusisaleh7960 2 ปีที่แล้ว

    So

  • @fatimamuhdabbakarbauchi3299
    @fatimamuhdabbakarbauchi3299 2 ปีที่แล้ว

    Ko kuma kwadayi

  • @moussamoussa2443
    @moussamoussa2443 2 ปีที่แล้ว

    والله ضكتو كنادا ڨسكيا نمجي ماتا سونا برڨيشي ينزو هكا ني مدينا تنا برڨيني والله اينا سونتا

  • @ashmultimediatv
    @ashmultimediatv 2 ปีที่แล้ว +2

    Albishirinku ma'abota sauraron hausa novels, muna gayyatar ku channel namu mai suna ASH MULTIMEDIA domin sauraron littatafan hausa novels na kwararrun marubuta dazaran mun daura. Muna godiya 😊👇
    th-cam.com/channels/v49HhLCSBQTIK826_Yd6QA.html

  • @ishakuabdullahi-ce4zb
    @ishakuabdullahi-ce4zb ปีที่แล้ว

    BBC kuji tsoron Allah kucewa madina inasonta ina muradin aurenta idanzata auri talaka

  • @saniyakubu9680
    @saniyakubu9680 2 ปีที่แล้ว

    Masha Allah

  • @UsmanJafarhabu
    @UsmanJafarhabu ปีที่แล้ว

    aikin kuyayi

  • @abdullahalkasim9049
    @abdullahalkasim9049 2 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah

  • @malandauda4886
    @malandauda4886 2 ปีที่แล้ว

    Masha Allah