Masha Allah sannunku da qoqari Malam xaynab Allah ya qara lpy ya qara kiyayewa wadanda suke da wannan cuta Allah ubangiji ya basu lpy Allah kuma yasa masu hannu da shuni suji Kuma a kawo kayan aeki asibitoci domin a al'umma su sami lpy Àllah yasa mu dace ya bawa shuwagabanninmu ikon taemakawa al'umma Daga qarshe ina sis Madeenah ina miki fatan alkhaeri
Ma sha Allah. Allah ya qaro sauqi ya karemu Baki daya Hjy Madina da wani hotonki a twitter me green dan'kwali da wata riga baqa show me your shoulders tun 2017 yanzu na ganshi a website dan Allah ki cire tunda kin san dukkanin jikin mace tsiraici, yanzu girma yazo hakali ya qaru baza aso a sa6awa Allah ba, tunda kin dauka da quruciya lokacin anjin kai. Allah yasa ki cire. Naso in sharing the link amma kada wani ya bude ya gani tunda bakyau yada 6arna. Nasiha ce
Tearing,I went through this tragic moment last year, until my biopsy result reveals that no evidence of malignancy seen.I hope and pray that my result is real.Allah Ka kawo mana mafita.
Allah ka bamu shuwagaba na gari a kasar mu nigeria
Jazakillahu khairan
Masha Allah sannunku da qoqari
Malam xaynab Allah ya qara lpy ya qara kiyayewa wadanda suke da wannan cuta Allah ubangiji ya basu lpy
Allah kuma yasa masu hannu da shuni suji Kuma a kawo kayan aeki asibitoci domin a al'umma su sami lpy
Àllah yasa mu dace ya bawa shuwagabanninmu ikon taemakawa al'umma
Daga qarshe ina sis Madeenah ina miki fatan alkhaeri
kai Allah ya kyara mana kasar mu Allah ya kyau ta
Allah.ya.biya
Ku
Ma sha Allah. Allah ya qaro sauqi ya karemu Baki daya
Hjy Madina da wani hotonki a twitter me green dan'kwali da wata riga baqa show me your shoulders tun 2017 yanzu na ganshi a website dan Allah ki cire tunda kin san dukkanin jikin mace tsiraici, yanzu girma yazo hakali ya qaru baza aso a sa6awa Allah ba, tunda kin dauka da quruciya lokacin anjin kai. Allah yasa ki cire.
Naso in sharing the link amma kada wani ya bude ya gani tunda bakyau yada 6arna. Nasiha ce
Kamar ni Dana kamu da chutar chiwon hanta Amma yanxu nawurke Masha Allah
❤❤❤
Allah ya kiyayemu
Tearing,I went through this tragic moment last year, until my biopsy result reveals that no evidence of malignancy seen.I hope and pray that my result is real.Allah Ka kawo mana mafita.
Allah Ya bamu shuwsgani masu tsoron Allah da kuma kauna kasa da al'umar kasa. Amiin.🤲
Masha Allah Thanks 🙏
👏👏👏
Yau volume dinku is low