Gaskiya wanna dogari tsinanne ne wanna tsohowa tahaifi uwarshi Kuma tunda kaga ya iya dukan tsohuwannan to zai iya dukan uwarshi mahaifiya ko kakanshi Kuma insha allahu hakin tsohuwannan bazaitafi abanza ba Allah ya isar mata Kuma Allah yasaka mata....Kai Kuma malam Abu aisha da kake kokarin zakulo irin wayannan abubuwan dake faruwa da marasa gata kana kawo mana mungode Allah yasaka maka da mafificin alkhairinsa
Allah ubangiji yasaka mata.baze.gama da duniya lfy ba
Allah ya jikan Dr Idris badan ya mutu ba dama yace zalincin da sukeyi da barin tsarin allah ya jefasu halin da suka tsinci kan su aciki
Gaskiya wanna dogari tsinanne ne wanna tsohowa tahaifi uwarshi Kuma tunda kaga ya iya dukan tsohuwannan to zai iya dukan uwarshi mahaifiya ko kakanshi Kuma insha allahu hakin tsohuwannan bazaitafi abanza ba Allah ya isar mata Kuma Allah yasaka mata....Kai Kuma malam Abu aisha da kake kokarin zakulo irin wayannan abubuwan dake faruwa da marasa gata kana kawo mana mungode Allah yasaka maka da mafificin alkhairinsa
Gaskiya wannan dabbancine ya aikata halindabbobi
Allah yasakamata dan Allah humans right subimata hakkinta shima sarkin mugune idan mamarsace akayima haka zaibari
Wannan dogarin Allah yaymana maganinsa yatonamai asiri yaymana mafita gahalinda mukeciki akasarmu Nigeria da Sauran kasashen musulmai
Gaskiya ahukuntashi dan rashinyin hukuncin shiyakesa wasuma suke koyan zalinci saboda sunsan baabinda yake faruwa sabodahaka ahukuntashi
Ayi tunda kowa yawaye mutum bezay abu a boyeshiba
😰😰😭😭😭 حرام عليهم حسبي الله ونعم الوكيل عليهم
idan har a gidan sarautar gargajiya za'a iya cin zarafin mai shekaru irin wannan a bayan fage ba kotu ce tayi hakan gazawar kaki ta bayyana
Jikukin dan ta ada danfudiwu ne fulani jinita adanch ne kufulani bakuda asuli fulani