Tsakani da Allah wasu shuwagabannin basa tsoron Allah ko kadan, Allah ya sakama talakawan da aka cuta, Allah ya ba sabbin shugabanni ikon yin adalci, amin summa amin
Yaciru kudin da ya sata NA federal government yayi aiki dasu Ai yace da kudin shi zaiyi mutanan Zamfara he will definitely be worst than the past government
Wallahi gwamnan tausayi yake bani Saboda kalu balen da zai fuskanta ba karami bane Wallahi
Sunana habibu nasiru gusau allah tayaka riko amee daga wonaka word
Allah Yatai make ka dauda 🙏
Subhanallahi😢. Ubangiji Allah yatona asirin duk masu hannu da shuni cikin shigar da mutane wahala. Gskya Nigeria kam sai Addua.
Leadership is actually a big task
Tsakani da Allah wasu shuwagabannin basa tsoron Allah ko kadan, Allah ya sakama talakawan da aka cuta, Allah ya ba sabbin shugabanni ikon yin adalci, amin summa amin
Babu sauki a cikin shugabanci, amma ga mutun mai tunani. Allah ya baka ikon sauke nauyin al'umma. Aameen!
Amin
Allah Yakawo Dawwamammiyar Zaman Lafia Akasata Nigeria 🇳🇬
Dauda Lawal dare Allah Ya tsare mana kai.Allah Ya rakaka a cikin ayyukan ka
Allah ubangiji yayi ma jagora.
Zamfarawa kuma sunyi shiru
May God help who's that have Will. To give a good governing to his people's
Wani HISABIN SAI a lahira
Allah ya taya ruko 🎉
Well wllhl axeem Allah ya isar mana ga duk Wanda ya cutar damu, ya ci haqqin mu
😢😢
Kai Jama a Innanillahi!!!
Kai kuma aljannan xakaje?
Ba wanda yasan dan wuta ba wanda yasan dan aljannah sai Allah
Hakane Allah ya sa su gyara halinsu
😊
Ba sani ba sabo ka karbo duk wani sisin Jahar Zamfara da a ka sace. Kuma a hukuntasu
Allah baka sa'a kan kudurorinka na alkhairi
shege matawalle😂🤣✌✌
Munbi dauda dodo ya kwashe kayanshi😂
Gaskya hukumomin Nigeria ya kamata sukama tsohon gwmna zamafara ya amsa ina ya Kai kudaden jahat
Yaciru kudin da ya sata NA federal government yayi aiki dasu Ai yace da kudin shi zaiyi mutanan Zamfara he will definitely be worst than the past government
Wannan gwamna wanna iri ne? Zaizo Yana bayyana sirrin gwamnatin haka
Lokacine
Dule ya bayyanawa mutane abin da ake ciki mana domin mutane Susan abin d ake ciki
Dolene yagayama mutane halinda ake ciki