Bawan Allah kayi kuskure Malamar da kasakin fuskarta da kuma diyan yatsunta gafili bata roufe sou Kadar ba matar aureba wai kuma malama wanna ba yatikin fahimtar manyan malamai magabata ta ge Malama Zeinab Djafar ta koyamata yanda mace malama ya kama ta sunfanta da su, wallahi mijin n'a ta na ma bayada kishin ta kokadan, toh Allah ya shirye ta da mu gaba Daya
MashaAllah tabarakallah
Ameen yah rabbi
Masha Allahou tubarakallah protection divine Anti Jouwayriya
Masha Allah Allah yabamu Majin aure nagari ubangiji Allah yakara Baku zaman lfy Mai dorewa
gaskiya naji dadi wlh ❤❤❤😂😂
Allah ya barkou tare ni masoyiyakiche allah yasa nazama irinki
Masha Allah Allah yakara muku dankon soyaya da fahimtar juna
Mu kuma Mata Allah yabamu hali irin na juwairiya
Masha Allah 🥰
Ameen malam muma Atayamu da Addua Allah yahamu da maza nagari wadanda zasu tausayama
Allah ya karo kauna
Allah yasa mu dace da miji na gari
Ma Shaa Allah
Allah ya saka da alkairi ya kuma qaramuku haquri
Masha Allah Allah ya sanya alkhairi arayuwa
Masha Allah Allah ubangiji yakara muku fahimtar juna
Amin summa Amin. Allah swa ya azzurtamu da mata nagari
Allah SA ya dore
S..A..W..❤❤❤❤🙏🙏🙏🙏💕💕💕💕
Ma Sha Allah
A❤s❤w❤
Bravo 👏
❤❤❤ma Sha Allah mu Yan Bauchi Muna alfahari da jaharmu
Allah ya karo shekaru masu albarka da zaman lfy me dorewa da farin ciki ninkin ba binkin na baya Ameen
Allah Yasa Albarka Ameen 🤲❤️
😢
Macha allah ❤❤❤
Masha Allah
🙏🙏🙏💕💕
Ameen thuma Amenn
ماشاء الله تبارك الله
Allah yakara dankon kauna.
❤❤❤
Allah yakara muku kana juna
Mal kinji dadinki Allahumma y kara kauna da yayanmu Allahumma y kara miki lpy,Nisan kwana Mai Amfani tare da kariya da tsari ya Allahu y Rahaman.
Bawan Allah kayi kuskure Malamar da kasakin fuskarta da kuma diyan yatsunta gafili bata roufe sou Kadar ba matar aureba wai kuma malama wanna ba yatikin fahimtar manyan malamai magabata ta ge Malama Zeinab Djafar ta koyamata yanda mace malama ya kama ta sunfanta da su, wallahi mijin n'a ta na ma bayada kishin ta kokadan, toh Allah ya shirye ta da mu gaba Daya
Ai fuska da yatsu ba al'aura bane
Ko a cikin salla ba'a wajabta rufesu ba
Kayikokarin koyi dasu shine abinda mukenema gareka, ba neman kuskuren su ba.
Zancen ka wannan Gaskiya Dan UWA, YANDA MALAMA JUWAIRIYA TAKE CHIGA BAI CIKA CHARUDAN HIJAB I BA, DON HAKA NANKAM TASAMU GIBI. ALLAH YASA TA GYARA.
Shin hausa kake ko wani yare
Nima na kasa ganewa ko French yake 😂😂😂😂@@maryammohammed7906
Masha Allah
Masha Allah