Jerin Jaruman Kannywood Mata Da Suka Fara Tsufa Batareda Sun Taba Yin Aure Ba Wanda Bakowa Yasansuba

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 11 ม.ค. 2025

ความคิดเห็น • 40

  • @AminuYau-te9bx
    @AminuYau-te9bx 13 วันที่ผ่านมา +2

    Jarumai mata da dama na Amurka ba suyi aure ba kuma sun fisu shekaru. Rayuwan kenan. Tsufa da mutuwa sam bazasu bar dan Adam ba. Yanzu duniya ya yi wurgi da mutum. Allah basu aure mai nagarta. Ameen

  • @SaadatuDahiruUsman-v7i
    @SaadatuDahiruUsman-v7i 5 วันที่ผ่านมา +3

    Allah ya basu mazaje na garin

  • @AishaAyuba-v8s
    @AishaAyuba-v8s 2 วันที่ผ่านมา +1

    I Wish.them all the best

  • @NaseerGimba
    @NaseerGimba 8 วันที่ผ่านมา +1

    Jarumai fah suna dakunan aure suna bautar ubangiji,, Yan bariki dai zakuce ko yan duniya

    • @JARUMALEGENTV
      @JARUMALEGENTV  8 วันที่ผ่านมา

      Allah Yataima me

    • @umarmusa6431
      @umarmusa6431 5 วันที่ผ่านมา

      Kwarai kuwa ✅
      Wallahi yan Bariki, slash, 'Yan Duniya 😹

  • @BintaLandi
    @BintaLandi 8 วันที่ผ่านมา

    Babu mamaki ga Al amarin aure domin shi lokaci ne sai Allah ya kawo lkc shi,Allah ya zaɓa musu amin ya Rabb.

  • @AsiyaKhalidHussain
    @AsiyaKhalidHussain 14 วันที่ผ่านมา +1

    Allah basu mazaje na garee aure ai lokachi ne

  • @Ahmadabbas-l9q
    @Ahmadabbas-l9q 8 วันที่ผ่านมา +3

    Amma su dan yene ko fairly use????

  • @MUSALAWAL-j4o
    @MUSALAWAL-j4o 14 วันที่ผ่านมา +1

    Gaskiya nayi mamakin cewa Hadixa Gabon 9:31 Fati washa and Nafisa Abdullahi basu taba yin aure ba

  • @AishaMuhammad-d4o
    @AishaMuhammad-d4o 11 วันที่ผ่านมา +2

    Ikon Allah to ku auresumana

  • @sammaniusman3401
    @sammaniusman3401 6 วันที่ผ่านมา

    Jaruman mata suna gidan aure 👉wadanna yan'fin sunansu. Da basu shiga harkar fim dinba da wasu sunyi aure acikin su amma dalilin fim saidai dan'fim shi zai iya auren su saboda shi yasan halinsu da abinda suke aikatawa✍

    • @JARUMALEGENTV
      @JARUMALEGENTV  5 วันที่ผ่านมา

      Allah Yasa Mudace Aimusu Addu,a

    • @sammaniusman3401
      @sammaniusman3401 5 วันที่ผ่านมา +1

      @@JARUMALEGENTV Amin ai addu'a daya ce shawara zaku basu sudaina duk wata alaka da fim su sanar a gidajen rediyo in mutane suka tabbatar sai kaga sun samu masu auran su in ALLAH ya yarda amin

  • @belloousmane2192
    @belloousmane2192 19 วันที่ผ่านมา +1

    Ni ina son khadidja aliyu Gabon 🇬🇦

  • @MariyaHaruna-od9de
    @MariyaHaruna-od9de 8 วันที่ผ่านมา

    Komai lokacine,kucigaba da addu'a Allah ya kawo muku nagari

  • @AdamouMariama-s1o
    @AdamouMariama-s1o 19 วันที่ผ่านมา

    Allah ya basu armé da masoyan n'a kirki, ameen

  • @DanielFwanu
    @DanielFwanu 18 วันที่ผ่านมา

    Allah yabasu mazaje nagari

    • @JARUMALEGENTV
      @JARUMALEGENTV  18 วันที่ผ่านมา

      Ameen Summah Ameen

  • @A.HamaduMalam-gt9wk
    @A.HamaduMalam-gt9wk 17 วันที่ผ่านมา +1

    TeemYola fatich houman nafisaabdoulahi hadiza gabon..nayimakin basou.yiaureba nanamikesso

  • @HussainiSaad-p2q
    @HussainiSaad-p2q 8 วันที่ผ่านมา

    Tela Yola karya ne tataba aure again mubi

  • @AbassSanoussi
    @AbassSanoussi 14 วันที่ผ่านมา +1

    Assalamu aleykum barka da wanan lokaci zan jaraba wajan Fati washa

  • @TahaAhmed-q1c
    @TahaAhmed-q1c 17 วันที่ผ่านมา

    ❤Kkkk❤❤

  • @RukayyaUmar-n2g
    @RukayyaUmar-n2g 17 วันที่ผ่านมา

    Allah basu

  • @Aseeybabe
    @Aseeybabe 15 วันที่ผ่านมา

    Zasuye inlokacinsu yaye
    Komai lokachine dan uwa

  • @rabiadamu4992
    @rabiadamu4992 17 วันที่ผ่านมา +1

    Teema Yola ta taba aure a MUBI

  • @ibrahimhashimkanya1369
    @ibrahimhashimkanya1369 16 วันที่ผ่านมา

    Baka FADI shekarun nafisa ba dana aisha humara da na rahama sadau ba.

    • @JARUMALEGENTV
      @JARUMALEGENTV  16 วันที่ผ่านมา +1

      Zamufada A Video Nagaba In Sha Allah 🙏

  • @IsmailMuhammad-v6j
    @IsmailMuhammad-v6j 3 วันที่ผ่านมา

    Allah yabasu mazaje nagari