Inciki da gaskiya wuqabata hudasa kanazaune zakagata dawo haba gaskiya aisunanta gaskiya ummi bakihalacciba amma duniya aimakaranta ce Allah ya badasa a adam xzango 👍👍😍😍
Se A a Zango munkasa mu tsare bawani se Kai ɗan Allah kabarta wanan yarinya tayi abinda tagadama se intayine nima ina ƙara sanka a a Zango wly Duk kannywood kafi su komi Allah ja zamani 😍🌷🤟🏽✨💖
Zango Bawan allah 😍😍yanaburgeni inasonshi❤️Shima yahuta da zagin da akemai, wani irin zagine ba ama Adam a Zango ba Akan wannan yarinyar, anyimai abinda baze taba man tawa ba akanta, to ya huta,, Amma abinda yasa yakebani tausayi, nasan haryanzu yanajin sonta a ranshi, saboda akwai shaquwa ta d'a da mahaifi tsakanin su, ita Kuma yanzu duniya ce agabanta Amma duk dahaka sunfi kusa ba abinda zamuce Sede muce allah yakyauta gaba, Amma abun babu dadi domun wlh Adam Zango yarufa Mata asirine,, allah yashirya mu Gabadaya 🙏🙏
Kayi daidai babana, inda tanada hankali shekarun da kayi a kannywood ya kamata tabi shawarwarinka tunda ka fita sanin komai.. Amma yarinta da kuma kyanta suke rudanta a yanxu...Allah ya ganar damu baki daya. Ameen
Gaskiya kani wood ba doka,babban mutum kamar zango ayimai haka a Kani wood!msssshhh kani wood,kani wood,Allah ya kyauta muku,ke kuma Allah ya ganaddake, Wallahi abinda babba ya hango...Allah ya temaKi zango,inayinka acigaba da haquri,Babba bolane
Daga hadejia jigawa state munajirnsa da Alkairi hakane zango tunda ka hanata taki saikabarta kumani sharata kafadawa iyaenta susan bata hanunka kaga daman wasu matan da mazan suana bata muku suna Allah yasa mudace ameen
Inciki da gaskiya wuqabata hudasa kanazaune zakagata dawo haba gaskiya aisunanta gaskiya ummi bakihalacciba amma duniya aimakaranta ce Allah ya badasa a adam xzango 👍👍😍😍
Gaskiya Zango tayi ruwa gudu wai muda mukayi zamani da nafeesat Abdullahi ɓalle wannan sakara mu Ko Ba mata mu muna sanka zango One love Man ♂️
Gaskiya zango mouna gode
Jenjena gareka hakane
Se A a Zango munkasa mu tsare bawani se Kai ɗan Allah kabarta wanan yarinya tayi abinda tagadama se intayine nima ina ƙara sanka a a Zango wly Duk kannywood kafi su komi Allah ja zamani 😍🌷🤟🏽✨💖
Ameen
Allah ya mana aykin gafara baki daya kuma Allah ya sa ta gané
Wlhy dama bakayi magana akantaba dakacigaba dayin shirun kabarta ita duniya ta ishe mutum riga da wando
Gaskiya UMMi kinyi Asara Allah wadaran ki
Allah ya daukaka darajarka Adam ya kareka daga sharin duniya da na lahira
Masha Allah Adamu Zango Allah ya taima ka kuma ya shirya ku da Ummi
Gaskiya adam zango kai adali ne domin yaranka sun muri shugaba allah kara shiriya
Masha allah allah yatemaka mana farida bashir inamuku fatan alkiri
ALLAH YA karekadaga sharrin masu sharri Dan ALLAH Adam karka sake wai wayarta wannan butulun
Wlh nima insonka Adamu Allah yabada sa a ameeen 💖💖💖
Ameen Allah ya ba chi sa a kuma ya karechi
Allah sarki ashedai Adam Zango dai kaidai mutumin kirki ne to Allah ubangiji yashirya tsakanin ku da ita
Inayinka Yaya adam Allah karagirma da daukaka Allah rabaka dasharrin makiya
Aslm adam zango wallahi ummi rahab batayimakaba adalci gaskiya tayi boutulci daga mamouda allah daiya kwuta
Masha Allah ogana zango inaimaka fatan alheri
Allah ya kara daukaka Adam a zango ina maka fatan alheri ,gaskia mai gida Adam kadaw hayan tatai mako allah ya taimakeka
Wan nan gaskiya Allah yakara daukaka ya hayyu ya qayyum 🙏
Sllah ya taimaka ina fatan Alkairi
Masha Allah Fatan Nagari Lamiri Allah Yashirya Ta Allah Yakuma Ya Rabakada Sharrin Maqiya Megida Adamsey
Ni gaskiya ummi tabani kunya wlh wannan wane irin butulcine munamata addu a allah yasa tagane gaskiya
Allah sarki bawan Allah,Allah yakaremu da sharrin me sharri
Allahumma ameen Dan uwa
Zango Bawan allah 😍😍yanaburgeni inasonshi❤️Shima yahuta da zagin da akemai, wani irin zagine ba ama Adam a Zango ba Akan wannan yarinyar, anyimai abinda baze taba man tawa ba akanta, to ya huta,, Amma abinda yasa yakebani tausayi, nasan haryanzu yanajin sonta a ranshi, saboda akwai shaquwa ta d'a da mahaifi tsakanin su, ita Kuma yanzu duniya ce agabanta Amma duk dahaka sunfi kusa ba abinda zamuce Sede muce allah yakyauta gaba, Amma abun babu dadi domun wlh Adam Zango yarufa Mata asirine,, allah yashirya mu Gabadaya 🙏🙏
Masha Allah Allah ya 🙏💖❤💕💓💙🙏Kara because you 🙏have to
I like this chat ftan alkairy uban giji Allah dai yqara tsarewa aminee
a zango allha ya kareka amma banji dadi abinda ummi taiba sori
Malam Adam zango Allah yakara daukaka fiye dati nanika 🥰🤲
Allah ya kareka mai gida Zango
Macha allah شكران حبيبي نحبك هلباء ❤️❤️
Allah yakara dauka ka Adam zango ltakuma Allah yaganar da lta
Gaskiya oga Allah yatsare kadaga sharrin masu sharrii Allah Yakara maka imanin taimakawa bakasa da kaiiiii from kiyawa jigawa state
Toh hakane kam kanada gaskiya Allah ya barka damu
Masha Allah Zango Allah yy jagora ltama Allah y shir yeta Damu gb ki daya
Allah yakareka daga sharrin mai sharre
Hakane wllh Adam a zango
Wllh ko Allah dai yashigemu gaba idai duniyata gata ga DuniYa km Allah yashiryita kwai kwaiyon wasune takeyi idai rudin duniyana
Masoyiyar da ga kasar Niamey. Walay naji Magana da kayi Allah ya hada kanku.
Mashallah
Allah ubangiji 👈 ya nuna muna Mai gida Adam a zango
Mutare kai 💯💯💯
Adamu Zango munayika sosai
Zango nawa kana birgeni Allah yasa mudace
Inayinka oga zango Allah yakara basira
Masha Allah Allah ya kara basira
Kana zaune zata dawo insha Allah
Bamayi wlh sai sarki ali
ALLAH SARKI ME GIDA ALLAH YAKARA LFY DA NISAN KWANA ALLAH YASA KAFI HAKA
ALLAH sarki gsky Ummie bata kyauta ba
Allah ya saka Maka da Alkhairi ka burgeni wlh
I like what you are saying zongo
Wow
Gaskia Adam kayabani tayada mai hankali zai fahimta
Zango Allah yassaka ma da alkairi
Gaskiya ne kam oga abinda kayi yayi dai dai
Allah ya chirya
Gaskiya balaifi Allah yabamu sa a
Nice Oga
Allah yakare ka adamu abdullahi
Allah ya nuna mana rai da lfy 🤲
Allah sherita munabayanka zango
Masha Allah Peres zango Allah yataimakeka
Fatan alkhairi gareka #Adam
Oga inyinka walahi Allah yakara daukaka
Farin watah shakallo say hy
Allah shi kyauta
Soja come, soja go Barack still remain, go on bro
Dny ce ai taje kome xatai kafin tayi wani yayi sama d abinda xatai Allah yashirya mana xuri'a hannu d hannaye
Aslm how about you
Kayi daidai babana, inda tanada hankali shekarun da kayi a kannywood ya kamata tabi shawarwarinka tunda ka fita sanin komai.. Amma yarinta da kuma kyanta suke rudanta a yanxu...Allah ya ganar damu baki daya. Ameen
Allah yabada sa a yakuma nunna mana lkc
شكرآ جزيلا Thank you so much
Adam zango félicitations à toi Allah y a sa albaraka
مرحبا ادم زان جو احييك والله ما قصرت الناس ديل خلوه اي زول يقول كلام مش انت واثق من نفسك صح تمام
Fatan alkairi brother Adam 'a zango
Gaskiya kani wood ba doka,babban mutum kamar zango ayimai haka a Kani wood!msssshhh kani wood,kani wood,Allah ya kyauta muku,ke kuma Allah ya ganaddake, Wallahi abinda babba ya hango...Allah ya temaKi zango,inayinka acigaba da haquri,Babba bolane
Slm da kwyau nawa Adam a Zango allah kara basira fatan alkhairi ?
ALLAH YAKARA BASIRA
💖MAI 💖ZAMANI 💖ALLAH 💖YAKARA 💖 BASIRA 💖 DAFAHIMTA💖💖💖💖💖
Gaskiya ne haka yake Ahlla yatai makemu Adam A zago
Wlhi umi rahab kedai butulu ce
صلوات ربي وسلامه عليه وسلم وكفى بها من نعمة
Yarinyar nan tayi butulci allah yasa tagane
Yayi LOVE
Inajijinama adam zango inason yin fillim dakay
Daga hadejia jigawa state munajirnsa da Alkairi hakane zango tunda ka hanata taki saikabarta kumani sharata kafadawa iyaenta susan bata hanunka kaga daman wasu matan da mazan suana bata muku suna Allah yasa mudace ameen
Idan baki gode mai ba ummi ai bazaki zage shi bah.
صباح الخير
Yes
Allah sarki Adam
Wllh har naji natsani yarinyan nan
Ai butuluce
Gaskiyane Mu good
Ikon Allah tama shi.adam zango bawata tozarta kowani kuskure ya mataba kawaide tanaso tayimasa rashin kunya ne wai ita tarika ko 🤔to Allah ya shirya
Allah ya shiryemu gaba daya
Ko ma miye Kaine babban Mai kamusho A Abun data aikata A kanyywood
Muna godiya sosai
Yauwa baban mutun ba tambaya akan jakannan ba
Sunana haruna kanayi zago
Mu komi ya faru ba zamu dayna yinka ba Zango Allah Ubangiji ya tayma keku
Kai abin dai beyi dadi ba nidae karan kaina naso tarayyar ka da ummi
Kay Zango ka girma tambaya ta umi baykamata ka amssa ba
Merci vraiment tu es une père
Munaso
Rabudasu duk hassadane kafisu har Gurin ubangiji, kasaka Allah aranka zaimaka komai na kariya
Gaskiya ne
Wlh Naji Dadi Da aka cereta daman Ni bataminba a Film din thank you