Asalin Sautin muryar Zagin da aka yiwa yar' Bello yabo da iyayen ta da yasa Malamin fusata yai Ashar

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 1 ก.พ. 2025

ความคิดเห็น • 316

  • @hadijatunuhu6239
    @hadijatunuhu6239 3 ปีที่แล้ว +7

    Wallahi duk abinda Mallam ya fa'da, ya yi dai-dai. That's a father to be proud of. Defending his daughter at the most needed time, irrespective of his status. Allah ya gafar ta maka Mallam. Allah qara Asmau Hakuri!!

  • @zarukuahmaddshehu6688
    @zarukuahmaddshehu6688 3 ปีที่แล้ว +3

    Subuhanallah Allah ya sakawa malam Bello yabo ya saka masa da mafificin alkhairin sa

  • @hajjahsalamatu5867
    @hajjahsalamatu5867 3 ปีที่แล้ว +24

    Gaskiya malam ya biya! Shi ma ya kwato wa yar sa yanci, ko da malam shi mumini ne bai kamata ya biye wa jahilci ba, amma ai shi ma mutum ne bai cika dari ba Allah ya fafarta mana baki daya.

    • @DonAuwal
      @DonAuwal 3 ปีที่แล้ว +1

      Gaskiya Malam bai kyauta ba, kema bakison gaskiya hajiya.

    • @hajjahsalamatu5867
      @hajjahsalamatu5867 3 ปีที่แล้ว

      @@DonAuwal 🤣 bana son gaskiya me nawa. ? ai cewa nayi Allah ya gafar ta mana baki daya!

    • @DonAuwal
      @DonAuwal 3 ปีที่แล้ว

      @@hajjahsalamatu5867 toh yanxu naji magana. Ai da gani nayi kina cewa wai Malam ya kwatawa yarsa yanci. Naga kamar kina goyon bayansa. Allah sa mudace mu duka.

    • @hajjahsalamatu5867
      @hajjahsalamatu5867 3 ปีที่แล้ว

      Amin

    • @usmanmuhammad6658
      @usmanmuhammad6658 3 ปีที่แล้ว

      @@hajjahsalamatu5867 kuna muna jin dadi Salma❤️💯👍

  • @mamansayyada4484
    @mamansayyada4484 3 ปีที่แล้ว +5

    Wlh malam kaburgeni👍👍👍👍

  • @shafiuaminu7985
    @shafiuaminu7985 3 ปีที่แล้ว +2

    Gaskiya malam fa bai ƙyauta ba ,
    Ina shi ina shiga faɗan yara

  • @freshgirlmaigatayargol9615
    @freshgirlmaigatayargol9615 3 ปีที่แล้ว +3

    Kaji batu malam bello allah yabiyaka inda dik iyaye maza zasuna kwatawa yayansu yanci irin haka wallahi da mu mata munsa yanci ta wani fannin

  • @fatimahm9120
    @fatimahm9120 3 ปีที่แล้ว +7

    Mlm kayi daidai wlh Allah yakara daukaka

  • @salisushehu3674
    @salisushehu3674 3 ปีที่แล้ว +2

    Gaskiya malam bai kyauta ba da girman sa fadan mata kuma shi bayajin abinda diyarsa taje....haba malaman zamani miye wannan

    • @mummynabba6167
      @mummynabba6167 3 ปีที่แล้ว

      Ahhh to may be kiyayyace tasa aka xageta aikomai yanada dalili

  • @luluabdullah1500
    @luluabdullah1500 3 ปีที่แล้ว +2

    Subhanallah gsky basu kyautaba bata bawa yaranta tarbiyya ba uwarsu harsushiga fadan

  • @hapsatsali8739
    @hapsatsali8739 2 ปีที่แล้ว

    Wanna malami kenan Wai magadan annabawa wasukenan hakurine dasu annabawan Amma wannan zagin ga bakin malami Najeriya muna ganin takaic😭😭😭😭i

  • @jibrinsani2821
    @jibrinsani2821 3 ปีที่แล้ว +1

    Gaskiya Mallam bai kyauta ba, nawa raayin

  • @moona1246
    @moona1246 3 ปีที่แล้ว +1

    Wlh yabargine yayimedede

  • @muhammadmusawarsu7819
    @muhammadmusawarsu7819 3 ปีที่แล้ว

    Allah sarki malan wallahi babu dadi A ta6amaka iyali gaskiya kayi daidai

  • @rukayyamuhd2336
    @rukayyamuhd2336 3 ปีที่แล้ว

    Sunyu abin su cikin surri ana
    Ta bazawa baiyi daidai ba
    M
    Kuma malami ai yana laifi ba ma asumi bane shi ba wanda baya kuskure,Allah ya kyautw

  • @mamanbaffamamanbaffa1620
    @mamanbaffamamanbaffa1620 3 ปีที่แล้ว

    Kanada gaskiya mlm irin sune masu kashe amare kwara kadau mataki wlh muna bayanka mlm

    • @mummynabba6167
      @mummynabba6167 3 ปีที่แล้ว

      Indai hk ake daukarma yaya mataki Allah wadaran da irin wanga mataki

  • @oumarouhajiahadiza7817
    @oumarouhajiahadiza7817 3 ปีที่แล้ว +3

    Allah ya shirye mu ya ba malam hakuri

  • @nanarukayyaadamhamza3979
    @nanarukayyaadamhamza3979 3 ปีที่แล้ว +1

    Gaskiya ne mlm tamaida ta makaranta

  • @ahmedom4278
    @ahmedom4278 3 ปีที่แล้ว +4

    Ran maza ya bace ,Allah ya kyauta

  • @halimaibrahim4904
    @halimaibrahim4904 3 ปีที่แล้ว

    Allah yatsine wa bello yabo

  • @fatimamohammad7026
    @fatimamohammad7026 3 ปีที่แล้ว +3

    Nidai gaskiya iya fahimta na wan nan kalmomi baicencenta ajisu abakin malami kamar bello yabo ba wanda duniya tasan shi yakamata yayi aiki da ilimi da kuma hankali Allah yasa mufi karfin xukatanmu yatsare mana imaninmu aduk inda muke

  • @sulaimandukamaje5292
    @sulaimandukamaje5292 3 ปีที่แล้ว

    Gaskiya wannan tashar baku kyauta ba

  • @muazumarafa9450
    @muazumarafa9450 3 ปีที่แล้ว

    Yayi Dadai Mallam🥳🎉🎉🥰🇳🇬🇳🇬

  • @hadizahamisuibrahim9389
    @hadizahamisuibrahim9389 2 ปีที่แล้ว

    Malam kayi daidai.irin uban da akeso.Allah ya kara lfy da nisan kwana.

  • @hwaahwaa9023
    @hwaahwaa9023 3 ปีที่แล้ว

    Wllahi kamin daidai wannan shine magana

  • @najrahtradingcompany9461
    @najrahtradingcompany9461 2 ปีที่แล้ว

    May Allahu be with you malam Masha Allahu

  • @africanindustries3708
    @africanindustries3708 3 ปีที่แล้ว

    Malam zan zo a koyamin zagi da manya manyan zage zage. Idan a wajan karatun naka anfara, se a sanar da ni domin in fara zuwa koyan zagin.

  • @jameehamza4738
    @jameehamza4738 3 ปีที่แล้ว

    Mallam kayi dai dai Allah yakara lfy.

  • @khadimibachiroudamagaram2983
    @khadimibachiroudamagaram2983 3 ปีที่แล้ว +5

    Subhanallah. Allah Ubanguiji ka shiryar damu kasa muda ce

  • @muhammadsalisabdulsalam4016
    @muhammadsalisabdulsalam4016 3 ปีที่แล้ว +3

    Gaskiya Mallam bai kyauta ba. Wannan halayen jahilai ne ba na malamai
    ba. Allah yah kyauta

    • @jafarnuhu6762
      @jafarnuhu6762 2 หลายเดือนก่อน

      Ai kafishi jahilci ma

  • @asmamaiga3684
    @asmamaiga3684 3 ปีที่แล้ว +1

    Hummm allah ya kyata

  • @zilaihatmustafs9493
    @zilaihatmustafs9493 3 ปีที่แล้ว +2

    wlh yamin daidai malan

  • @KeepingUpWithSwtMorda
    @KeepingUpWithSwtMorda 3 ปีที่แล้ว +2

    Wallahi mallam yayi daidai

  • @زميويننينيزين
    @زميويننينيزين 3 ปีที่แล้ว +5

    Allah de ya biya bello yabo wlh yamin dede

  • @hauwauabdullahiharoon9295
    @hauwauabdullahiharoon9295 3 ปีที่แล้ว +1

    Tabbas mlm haka akeson uba👍👍👍

  • @KhanJan-js1bg
    @KhanJan-js1bg 3 ปีที่แล้ว +2

    Gaskiya ya fada saboda daya tsayu da gidansa bai kamata yarsa ta shigah rigima mahaifiya bah

  • @zainabkk923
    @zainabkk923 3 ปีที่แล้ว +8

    Allah ya saka maka da Alkairi malan kayimin daidai wlh

  • @hadjiamariama1603
    @hadjiamariama1603 3 ปีที่แล้ว +18

    Nagodé malam Al ya albarkatci rayuwar Assamaou

    • @nuramadawa6488
      @nuramadawa6488 3 ปีที่แล้ว

      Wlh da malam ballo yabo ina ganin girmanshi saboda jajircewasa akan Addini da fadan gaskiya ashe banan gizo kesakar wan nan ai haline irin na jahilai matsayinka na babban malami abin koyi ga jama'a kuma yy zaka biyewa mata ka shiga fadan yarka kuma tana gidan aure malam kayi hakuri amma wan nan badaceba musamman mutum irinka

  • @mmhh7587
    @mmhh7587 3 ปีที่แล้ว

    Gwara haka Allah ya temaki malam ka gyara musu xama tunda sunfi karfin uban našu dik namiji da gidan shi yafi karfinshi irinsu malam sune dai dai dasu waye yake son awulakanta masa naša Allah ya temaki malam

  • @albarkahcollection817
    @albarkahcollection817 3 ปีที่แล้ว

    Amma wasu masu jiran kadan sai zagi izala suke,ashema sune suka fara amma yanzu nashi ake yadawa because he is malam!malam aiba annabi bane,kuma no one is perfect except our beloved prophet Muhammad (S.A.W).gwanda daya rama,hakan ba yana nufin wuta zashi ba,ko kuma ya fita amusulunci tunda ba shirka yayi ba.

    • @musatanimu8520
      @musatanimu8520 3 ปีที่แล้ว

      Good n long life I pray Mal.

  • @asmaououmarou5989
    @asmaououmarou5989 3 ปีที่แล้ว

    Malam yayi mi dédé

  • @babayesulaiman4895
    @babayesulaiman4895 3 ปีที่แล้ว

    Wlh bakin mahaukacine dan shegiya wai wannan jakin zakudiga kira dasunan malanta Allah wadaran shi munafuki makiyin annabi shifa yakefada cewa wai zagin dayakeyi annabima yanayi kaji tsinane Allah yatsinemasa albarka Allah yatonamaku asiri wahabiyawan banza makiya annabi Muhammadu

  • @maryamkd8540
    @maryamkd8540 3 ปีที่แล้ว

    Allah yasama da malam da alkhari gobe intasa mutunci da daraje a matar babata batasakeba

  • @ibrahimbuhari722
    @ibrahimbuhari722 ปีที่แล้ว

    Mallam Wlhy kayiman dai dai Allah ya sakama da alkahiri

  • @hafsatsalehaliyu1059
    @hafsatsalehaliyu1059 3 ปีที่แล้ว +26

    Aslm,gaskiya wannan matsalace ta cikin gida baikamata ace yana yawoba kuma kowane fmly akwai irinwannan problems din Allah ya kawo sulhu,Amiiin

    • @بحرالتسامحبحرالتسامح
      @بحرالتسامحبحرالتسامح 3 ปีที่แล้ว +1

      Duk Wanda yafitar da maganar shine Babban mai amfani

    • @hafsattvchannel957
      @hafsattvchannel957 3 ปีที่แล้ว +1

      th-cam.com/video/SaET1GXbx1Y/w-d-xo.html

    • @asmakadri232
      @asmakadri232 3 ปีที่แล้ว +4

      Sabida sun ga malami ne shiya sa suka fitar da maganar don su tozar tashi

    • @abubakardailamee2787
      @abubakardailamee2787 3 ปีที่แล้ว +3

      @@asmakadri232 wlh hakane ai agidan kowa anasamun irin wannan Amman kawai saboda shi malami ne shiyasa akafitar dashi

    • @asmakadri232
      @asmakadri232 3 ปีที่แล้ว +1

      @@abubakardailamee2787 wanan gaskia ne

  • @mmhh7587
    @mmhh7587 3 ปีที่แล้ว

    Gaskiya yarinyar bata kyawtaba kishi ba hauka bane ta shiga kishin mahaifiyarta don Allah ne ya halatta ayi mata fiye da daya yin hakan baidaceba Allah ya kyauta gaba

  • @mamamdanbaiwa7258
    @mamamdanbaiwa7258 3 ปีที่แล้ว +2

    Gaskiyane baba wlh kayimin daidai malam😂😂😂

  • @hauwaisahsalihu4587
    @hauwaisahsalihu4587 3 ปีที่แล้ว +2

    Wallahi kuwa ai kwanda ya kwato wa yarsa yanci

  • @mahamadouyoussouf4554
    @mahamadouyoussouf4554 3 ปีที่แล้ว

    Mallam yayii daidai

  • @jamilaibrahim6868
    @jamilaibrahim6868 3 ปีที่แล้ว +11

    Wllh yamun daidai malam Allah yakarama lfy

    • @hafsattvchannel957
      @hafsattvchannel957 3 ปีที่แล้ว

      th-cam.com/video/SaET1GXbx1Y/w-d-xo.html

    • @hadizamagawata4678
      @hadizamagawata4678 3 ปีที่แล้ว +2

      Haba dai yan uwa kubar kara haukatashi kuna cewa yayi dai dai ,gsk baiyi dai dai ba MALLAM fa akace Ai mai illimi baya zama dai dai da jahili shifa ance mallane to ya zaibiye musu harda zage zage haka,nidai banga ya daceba ya nuna musu yanada banbanci dasu mana ya karanta ya fassara musu aya akan abinda da sukayi cikin ruwan sanyi kilanma Allah ya shiryasu ba yazama daya dasuba ,Mudai munce bai kyautaba YABO akwai gyara don Baku kara jin MALLAM ga bakin Hadiza.

    • @bappatijjani9017
      @bappatijjani9017 3 ปีที่แล้ว +1

      @@hadizamagawata4678 Wallahi kin yi magana ta gaskiya. YABO, an daina yabonka. Ka bari Iblis ya shige ka, kayi maganganu na babban jahili. Inama ace, wadannan surutun, tsakaninka da mijin ta ne, wanda ko da shine, bai kamata wadannan kalamomi daga bakin ka ba.

  • @abdullahibashiru2699
    @abdullahibashiru2699 3 ปีที่แล้ว +3

    Duk mai fallasa sirrin Gidan Wani da sannu shima sirrin Gidanshi zai bayyana
    Matsalar iyali babu familyn da basu da ita
    Haquri shine maganin Komai
    Ku daina Yada sirrin Alumma Dan Neman Kudi pls

  • @mustaphasolari2775
    @mustaphasolari2775 3 ปีที่แล้ว

    Gaskiya malam ka kwafsa, malami da yin gori kuma wannan ai ubanta bane yayi zagi ya'r taka ashe haryanzu ya'r ka bata wuce a kwata mata fada ba sai kabari itada kanta tarama ba kaiba amtsayinka na malamin addini amma kuskure kam kariga dakayi.Allah ya kyauta!!!

  • @aliyuadam6587
    @aliyuadam6587 3 ปีที่แล้ว

    Malam kayi dai dai wallahi ai tunda tayi karatun addini Dana Boko yayi dai dai kawanke matsiyata tatas.

  • @سلمانالسلمان-ط8ث
    @سلمانالسلمان-ط8ث 3 ปีที่แล้ว +1

    Malam kayi dai dai wlh
    Gara da kayi masu wanki babban bargo

  • @nusaibasani9456
    @nusaibasani9456 3 ปีที่แล้ว +1

    Hummmm kozanyu ba'ayi gaskiya ba Ita asama'u Ina sautin ta

  • @aminamuhammadjiya4114
    @aminamuhammadjiya4114 3 ปีที่แล้ว +3

    InnaliLLAHI wa inna ilaihi rajiun, Allah ya shiryemu.

  • @maijiddaabdallahmaijiddaab4195
    @maijiddaabdallahmaijiddaab4195 3 ปีที่แล้ว +1

    Malam yayi daidai don ko nice wlh haka zanyi koma fiye da haka

  • @babausmanabubakar5643
    @babausmanabubakar5643 3 ปีที่แล้ว

    Gaskiyane mallam

  • @jamilaidiris7294
    @jamilaidiris7294 3 ปีที่แล้ว

    Wannan gaskiyane malam

  • @yakoubouwj6251
    @yakoubouwj6251 3 ปีที่แล้ว +2

    Girma ya fadi mlm

  • @zadeenyero
    @zadeenyero 3 ปีที่แล้ว +1

    Wlh yamin daidai, Aure yakai yarsa bawai ya bada yarsa bane dan adinga masa irin wannan zagin

    • @mummynabba6167
      @mummynabba6167 3 ปีที่แล้ว

      Hmmm Aiko yaragemata kima da daraja agidan miji

  • @abouahmedmossimossi5531
    @abouahmedmossimossi5531 3 ปีที่แล้ว +3

    Macha allah malm

  • @DonAuwal
    @DonAuwal 3 ปีที่แล้ว

    Kai gaskiya Malam baka kyauta ba wlh. Kana malami kana shiga fadan yara har kana gori. Gaskiya na dawo daga rakiyarka bello yabo. Allah sa mudace.

  • @Hajia_Reza
    @Hajia_Reza 3 ปีที่แล้ว +2

    Well-done Mallam Yabo

  • @kodakudinkasaidarabonka2213
    @kodakudinkasaidarabonka2213 3 ปีที่แล้ว +1

    Wlh ransane yabaci

  • @sanghorchanneltv8077
    @sanghorchanneltv8077 3 ปีที่แล้ว +1

    Malam yayi kyau godiya muke

  • @almouissarachida3387
    @almouissarachida3387 3 ปีที่แล้ว

    Gaskia tsakar gida kum burjeni saboda kuyi adalci .naji ace mlm bello yayi zaji yayi zaji amma bansamu meye daliliba ..amma musulci in amaka karama daïdaï ne ba hara'mu bane

  • @halimaturaki4012
    @halimaturaki4012 3 ปีที่แล้ว +1

    Wlh ya burgeni ya kwatarma yarsa yanci

    • @mummynabba6167
      @mummynabba6167 3 ปีที่แล้ว

      Baxakiso mahaifinki yayi hkaba

  • @hafsatnasiru3247
    @hafsatnasiru3247 3 ปีที่แล้ว

    mlm ka hankuri rayuwace

  • @hussainiabdullahi4308
    @hussainiabdullahi4308 3 ปีที่แล้ว

    Tinda bakada shi ba dole kacimutuncin wasu wai malami wa iyazubillah Allah kamana tsari da irin wadanan maluma

  • @kabirualiyu8856
    @kabirualiyu8856 3 ปีที่แล้ว +1

    Wlh naji dadi da malam ya ramawa diyar sa ai wannan yarin yar batada mutunci

    • @mummynabba6167
      @mummynabba6167 3 ปีที่แล้ว

      Hmmm xaatsadaka da ita gobe kiyama sai kafadi abunda tamaka na rshin mutunci

  • @malamasaratu3601
    @malamasaratu3601 3 ปีที่แล้ว +2

    Hakayayi wallhi baba💃💃😋😋

  • @antijamila1812
    @antijamila1812 3 ปีที่แล้ว +3

    Kuma mudai baza muyafe ba zagin mu da kai mu katsinawa saboda 'yar ka kake tsinewa katsunaw ko to allah ya isa zakanin mu da kai sai munyi sharia a gaban Allah wallahi sha sha sha kawai mai san abinda zuciyar sa take so wawa Jani talau

  • @lauwalrabs3542
    @lauwalrabs3542 3 ปีที่แล้ว

    Allah ya kyauta....
    Allah kasa mu iya sarrafa fushin mu....

  • @mnnnm2365
    @mnnnm2365 3 ปีที่แล้ว

    Allah ya deddetaku mlm wanna yakamata agida za, a sasanata badebana hakanda ayi Allah ya shirya wanna bayidadiba mlm

  • @khadijaidrisabdulaziz1504
    @khadijaidrisabdulaziz1504 3 ปีที่แล้ว +13

    Ai ba uwar kishiyar Y"ar sa bane Y"ar kishiyar Yar sa ne . Allah ya dai dai ta. ita Yar Bata da tarbiyya tazagi matar baban ta haka

    • @hafsattvchannel957
      @hafsattvchannel957 3 ปีที่แล้ว

      th-cam.com/video/SaET1GXbx1Y/w-d-xo.html

    • @bappatijjani9017
      @bappatijjani9017 3 ปีที่แล้ว +1

      To shi kuma ina tasa tarbiyar ta bace, da zai biye su, har yana furta irin wadannan maganganu, kamar Dan Tasha? Two wrongs never make a right. Malam, fa akace sunansa.

  • @safiyaahmed3049
    @safiyaahmed3049 3 ปีที่แล้ว +3

    Allah yasa mudace

  • @nanabb639
    @nanabb639 3 ปีที่แล้ว

    Allah ubangiji ya kyauta Ammah gaskiya mallam ka kyauta Ammah dabakai zagiba sbd kanuna musu banban cin jahili damai ilimi kuma kai kana da ilimi fah allah ya kyauta

  • @bilkisuaminu5052
    @bilkisuaminu5052 3 ปีที่แล้ว

    Wallahi mlm kayi dai dai

  • @halimaturaki4012
    @halimaturaki4012 3 ปีที่แล้ว

    Inda ana samun iyaye hk da maza sundaina iskankawa mata

    • @mummynabba6167
      @mummynabba6167 3 ปีที่แล้ว

      Dadai sun Kara wulakantasu Dan wannan ba girma bane

  • @harunazubaida5380
    @harunazubaida5380 3 ปีที่แล้ว +2

    Dama malam yace baya barin zagi in ka zagi malam, malam ramawa zaiyi. Kuma malam bai Fadi abunda Bata fada mishi ba. 1-1

  • @khookahyargatanabba370
    @khookahyargatanabba370 3 ปีที่แล้ว +7

    اللهم صل وسلم وبارك على نبينا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين 🌺

    • @nishadizallahtv7680
      @nishadizallahtv7680 3 ปีที่แล้ว

      اللهم صل وسلم على نبينا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين ✨💗

    • @princessayyush2945
      @princessayyush2945 3 ปีที่แล้ว

      صلى الله علیه وسلم 🌹🌹🕊️

  • @asmakadri232
    @asmakadri232 3 ปีที่แล้ว +4

    Nifa Malam ya burgueni wallahi ai su suka fara ci mai mutunci goira daya nuna masu kuskuren su

  • @sumayyaibrahim9559
    @sumayyaibrahim9559 3 ปีที่แล้ว +1

    1-1 kenan Allah ya sa mucika da imani

  • @beedbe9071
    @beedbe9071 3 ปีที่แล้ว +2

    Malam kayi mana dai dai karahaka wlh

  • @WhatAbdullahnamaste
    @WhatAbdullahnamaste ปีที่แล้ว

    Wawu

  • @hassancairo5785
    @hassancairo5785 3 ปีที่แล้ว +2

    Malam ya yi daidai wallahi, tabbas yarinyar ta zafafa da yawa kuma ko ba komai ai asma'u din uwa take Gare ta tunda tana auren baban ta bai kamata ta danganta ta da wadannan munanan kalmomi irin na yan tasha ba
    Gaskiya yarinyar ba ta da tarbiyyah

  • @gogatittok
    @gogatittok ปีที่แล้ว

    Ok

  • @user-un5wd8zp4b
    @user-un5wd8zp4b 3 ปีที่แล้ว +3

    Wlh banga lefinsaba cinmutunci ai badadi

  • @fridawsifridawsi1551
    @fridawsifridawsi1551 3 ปีที่แล้ว +1

    Ya rabbi ya rabbi ya rabbi

  • @babanzagi4003
    @babanzagi4003 3 ปีที่แล้ว

    my mom and dad if they do something wrong I tell them against other family I'm not backing my parent when they do something wrong so even your kid your daughter anybody do something wrong you didn't support to stay and continue insult you supposed to bring all of them you have power to bring all of them together and sit and understand who has the fault this is marriage awesome Muslim leader it's a very big mystic you do it that's not good don't choose your your interest choose the interest of peace and your religion and your culture

  • @yusufamina5961
    @yusufamina5961 2 ปีที่แล้ว

    This is a wonderful family

  • @shaawaabdullahi3042
    @shaawaabdullahi3042 3 ปีที่แล้ว +5

    wallahi yayimin daidai ragawa marar mutunci asarane

  • @aliyusalis337
    @aliyusalis337 3 ปีที่แล้ว +1

    Allah y kyauta n gabah

  • @habibaadamhabibaadam3990
    @habibaadamhabibaadam3990 3 ปีที่แล้ว +2

    Nifa har yanzu ina bayan mallam...ina ruwan dangin uwargida da shigarma yayarsu fada? Cewafa tayi asmau is late behind tazo ata uku..shine mallam yace she is not late behind domin tayi karatun islamiyya da boko ubanta kuma ba jahili bane...mallam wlh gara ka kwatarma diyarka yanci..domin voice note dinnan nasu yanuna tsantsan fitsara da rashin sanin darajar iyayen wasu..akace kunyar mara kunya asarane wlh..tunda taron dangi zasuyima diyarsa kuma mijin be isa da gidansaba bare ya tsawatar to ubanta yakarba mata yancinta👍ai kishi ba hauka bane..donme zasuce mata yar gidan mahaukata? Ina anfanin wannan ? Idan baki yasan me zaifada be san me zaa mayar masaba..mlm kayimin daidai wlh

  • @rabiutasiusalisu395
    @rabiutasiusalisu395 3 ปีที่แล้ว

    Ashedai Kai gadokukai

  • @samirasani7670
    @samirasani7670 3 ปีที่แล้ว +1

    In duniya da gaskiya amatsayinshi na babba namiji hadasu zaiyi yayi musu fada ai since yar tashi ita tafara yiwa uwarsu waya

    • @jameehamza4738
      @jameehamza4738 3 ปีที่แล้ว

      Ke bakiji irin zagin wulaqancin da yarinyar Taiwa matar ubanta ba, duk ya'r da zata Iya yiwa matar ubanta irin wannan cin mutuncin wallahi batada tarbiya kwata kwata. Ta yaya zai hadasu Yamusu fada Bayan anriga anci mutuncin yarsa, ai anwuce lokacin da zai hadasu ya musu fada tunda Abu yariga ya kwabe

  • @abdouljabbaryoussouf79
    @abdouljabbaryoussouf79 3 ปีที่แล้ว

    Abin kumyane ga billo

  • @fatimiyyablockindustrygano5624
    @fatimiyyablockindustrygano5624 3 ปีที่แล้ว

    Amman ballo kacika Dan tasha

  • @salamatuumar7843
    @salamatuumar7843 3 ปีที่แล้ว

    Lallai anbatawa malan rai Allah ya huci zuciyan malan

  • @hassanauwalumar6877
    @hassanauwalumar6877 3 ปีที่แล้ว

    baida tarbiyya