Cecekuce bayan Mutuwar mawaki Elmu'az Zango ya shiga bakin duniya Meera Shu'aubu ta bar wasiyya

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 10 ธ.ค. 2024

ความคิดเห็น • 40

  • @MaryamAlhassan-ju1bq
    @MaryamAlhassan-ju1bq 16 นาทีที่ผ่านมา

    Hmmm saukinta mutuwar de tana kan kowa
    Allah yasaka mucika da kyau da imani

  • @AminaMarouTawaye
    @AminaMarouTawaye 35 นาทีที่ผ่านมา

    Allahou Akbar 🤲 paix à son âme. Amine ya Allah

  • @مريموائل-غ5ف
    @مريموائل-غ5ف 4 นาทีที่ผ่านมา

    Wlh meerah. Allah yayi miki albarka. Sbd ni kaina abin yana bani mamaki mutum da zafin rashin zaiji ko da tambayoyi marasa ma,ana.
    Kawai mutanenmu. Son duniya ya toshe musu basira har basusan abin da yakamata ba. Allah. Ya kyauta

  • @morganam3210
    @morganam3210 2 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Hmmm rayuwa kenan Allah yasa mudace duniya da lahira😢😢😢

  • @morganam3210
    @morganam3210 2 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Masha Allah auta waziri Allah yabaku zaman lafia yasa albarka a rayuwar ku

  • @EematEematAhmad
    @EematEematAhmad 9 นาทีที่ผ่านมา

    Allah masa rahama

  • @MfSakvf
    @MfSakvf 15 นาทีที่ผ่านมา

    ❤❤❤❤❤❤❤❤🤲🤲🤲❤❤

  • @morganam3210
    @morganam3210 2 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Wlh yarinyar nan tana da hankali kuma gaskiya tafada Allah yajiqansa da rahama 😭

  • @MsjosnaJosna-j5p
    @MsjosnaJosna-j5p 39 นาทีที่ผ่านมา

    ❤❤❤❤❤

  • @HajiyaMaryam-qe4rm
    @HajiyaMaryam-qe4rm 7 ชั่วโมงที่ผ่านมา +3

    Allah sarki El mutumin kirki ne wallahi

  • @abdulbakiibrahim2556
    @abdulbakiibrahim2556 6 ชั่วโมงที่ผ่านมา +2

    Masha Allah wlh kin sosaman in da yakeman kyakkya kaga yarinya mai hankalin manya Allah yashiryar damu

  • @saihanatuyunusa447
    @saihanatuyunusa447 6 ชั่วโมงที่ผ่านมา +3

    Wlh nima naji mamaki danaga Adam zango na tikan rawa😢duniya bakomai bane wannan ya isa mai hankali ishara

  • @SodikAbubakr
    @SodikAbubakr 4 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Allah yacauta wlh haka duniya yatace haka rayuwatace amabazakafahimiki hakanba sai Allah yajarabaceka

  • @FatimamuhammadLiman
    @FatimamuhammadLiman 7 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Wlh ni na zango yamafi damuna fisabilillahi, Haba subhanalla, zango banji Dadi ba wlh😢

  • @SaudatuUsman-u7o
    @SaudatuUsman-u7o 5 ชั่วโมงที่ผ่านมา +2

    Allah yasa mudace

  • @saadatuibrahim8468
    @saadatuibrahim8468 4 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Allah kasa mudace amin

  • @سيديالتني
    @سيديالتني 7 ชั่วโมงที่ผ่านมา +2

    لااله الاالله محمد رسول الله صلى الله عليه وسلم

  • @sallhalmuhmmed5218
    @sallhalmuhmmed5218 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Tofa

  • @AminatouTouré-u6z
    @AminatouTouré-u6z 7 ชั่วโมงที่ผ่านมา +2

    Meera allah ya miki albarka kin gama magana.hadiza Gabon mai kaunar margayinne nagaske tati kara sosai Allah yabaku hakuri rashin shi ameen yah allah

  • @sirajiddis9182
    @sirajiddis9182 4 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    kema dai meerah san asanine ai ba yau aka fara irin wannan ba.

  • @reinatouousseinimaiguizo
    @reinatouousseinimaiguizo 7 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Amin ya hayyu ya kayyum...

  • @الأسلام-ض9و
    @الأسلام-ض9و 4 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    قال: الإمام الحسن البصري في حفظ اللسان بأن لسانك سيف قاطع يبدأ بك وكلامك سهم نافذ يرجع عليك لذلك حلي بالمسلم أن ينتبه إلى ما يقول

  • @TahaNigr-cz1nt
    @TahaNigr-cz1nt 3 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    لااله الا الله

  • @TalibouAbdoulaye
    @TalibouAbdoulaye 4 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Slm umar Dan allah kuzan rage saouta idan kuna bada labari😢

  • @mariyayau5720
    @mariyayau5720 4 ชั่วโมงที่ผ่านมา +3

    Dama haduwar ba’a hanyar Allah da manzonsa akayi ba and then what do you expect

  • @MeccaMecca-d8e
    @MeccaMecca-d8e 4 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    🤲🤲🤲🤲🤲

  • @حنينبرناوي-ت3ت
    @حنينبرناوي-ت3ت 7 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    الله يكون في العون الجميع

  • @ummusahal-hx8di
    @ummusahal-hx8di 4 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Haka mutuwa take ba ruwanta da shirya ko kintsawar dan adam a duk inda Allah ya kadara zata ziyarceka toh sai tazo ko a hanya mai kyau ko akasin haka mutuwa wa azi ce ga masu habkali Allah ya jikan musulmi waka dai kur anin shedan ce duk inda ake yinta babu mutanen dake ziyartar wajan sai wanda shedan ya musu fitsari a zuciya Allah muna rokonka ka kare mana imanin mu Allah ka sa mu cika da imani ka rabamu da finar wanan duniya hakika babu abinda yake raya zuciya kamar ambaton Allah da yawan yin salati ga manzon Allah salalahu alaihi wasalam da yawan karanta alkur ani da tadaburi wanan shine ke raya zuciya amma waka duk wanda yake sauraronta toh zuciyar sa zata bushe sanan zai zama yayi nisa da ambaton Allah amton Allah bashida yawa a bakin sa kamar yanda waka takeda mazauni a zuciyarsa

  • @HindatuLawal-s2q
    @HindatuLawal-s2q ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Wllh naji mamakin ganin azango yana rawa adaidai wnn lokacin har nayi zaton kodai tsohun video ne Ashe wai sabon video ne, Kai Amma gsky abun bayyi ba ko sati fa ba'aiba haba dallah aisai ku daga yin Taron har Wani lokacin, Allah dai yajiqansa

  • @LawaliousmanLawaliousman-b1j
    @LawaliousmanLawaliousman-b1j 4 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    ikon allah

  • @reinatouousseinimaiguizo
    @reinatouousseinimaiguizo 7 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Gaskiya Meera kinyi maganar hankali...

  • @FatimaMusa-g1h
    @FatimaMusa-g1h 2 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Kin makara dakika shga film da baki shigaba da ba ki zama yar social Media ba

  • @danburos99
    @danburos99 4 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Duniya ce, tafi gabaruwa jima, kuma kullu nafsin za'ikatul maut. Shi zango yamanta yadda watannin baya yashiga cikin rudun rayuwa har yake neman halaka, kuma marigayi ya jagoranci dawo da zango cikin hayyacinshi

  • @saudatsuleimanmusa1031
    @saudatsuleimanmusa1031 5 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Ku bakusan zuciyarsu a bushel take ba.idan bahaka ba duk wa'azin da malamai suke musu akan rawa da Waka da Kuma film din duka.akan rashin kyansa.basuji ba,saboda zuciyar tagamayin duhu.so babu abinda zaisasu jimami

  • @balkissadjibo9877
    @balkissadjibo9877 7 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Gaskia ni ma naji haushi

  • @KhadijaJibril-r8z
    @KhadijaJibril-r8z 7 ชั่วโมงที่ผ่านมา +2

    Rashin mutunki, waka ma baikamata ace sun tuba sun denata ba ?

  • @rakiyagarbadanbature6764
    @rakiyagarbadanbature6764 5 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Maganar gaskiya banda hadin kai karuwanci babu abnda suka iya. Babu zumunci sosai

  • @حليمهالهوساوي-ر4ه
    @حليمهالهوساوي-ر4ه 7 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    To ai yanzu kwayi hankali

  • @BadamassiOumarou-m2t
    @BadamassiOumarou-m2t 7 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Wanda ya mutu adu'a yake bukata ba wannan surutun ba wane yayi kaza wance tayi kaza ba