😭 Ku kaiwa masu rini kudin, ana neman haukata gudaji kazaure da yin shiru.😭😭

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 25 ธ.ค. 2024

ความคิดเห็น • 95

  • @bnabubkr9006
    @bnabubkr9006 ปีที่แล้ว +1

    Allah ya kare honourable gudaji kazaure ya Albarkaci rayuwarsa

  • @ibrahimlami5303
    @ibrahimlami5303 ปีที่แล้ว +2

    Gsky akwai lauje cikin nadi. Sbd mai tunda honourable yace buhari ya bashi amana kuma haryanzu buhari yace baiji abinda yake faruwa ba.idan buhari bashi hauwa media ba. Ai familysa suna hauwa su baza su sanar dashi ba. Dan Allah muji tsoran Allah. Wlh komai yasamu honourable Allah ba zai yafe ba kuma muna bayan honour dari bisa dari. Allah ya tsare mana honourable.

    • @khadeekhadee681
      @khadeekhadee681 ปีที่แล้ว

      True talk

    • @yahayamyusuf9781
      @yahayamyusuf9781 ปีที่แล้ว

      Allah sarki bawan allah sai wahala yake shi kade amma anyi shuru angya leshi allah ya dafama gudaji kazaure

  • @a.hanssah5545
    @a.hanssah5545 ปีที่แล้ว +3

    Hausawa kenan, wannan Mutumin da dan Kugune da kaga yadda Mutanensa zasu goyi Bayansa.! Musilmi yan Arewa ake son araunana, atalauta don asamu saukin muzgunamusu.

  • @shaabanmaaruf2086
    @shaabanmaaruf2086 ปีที่แล้ว

    Allah yakaremana Kai honorable, Allah ubangijimmu yataimaka yakuma baka sa'a akan abinda kakeyina kokarin kare hakkin talakawa ba iyana yankinda kake wakiltaba wannan is to all Nigerians thank you very much gudaji.allah yakuma Kara Tona asirin dakwani azzalumi akasannan ta kowanne bangare.

  • @chiromayarima8377
    @chiromayarima8377 ปีที่แล้ว +3

    Gaskiya mlm idan muna da irin guda Dari toh babu Wanda zai zalunci yan arewa muna godiya da kokarin da kake yi allah ya saka da alkairi Allah ya kare ka GA duk makiyi

  • @sulaimankhairan5480
    @sulaimankhairan5480 ปีที่แล้ว +5

    ina mai bawa honourable Gudaji kazaure sha wara, mun san cewa kana da kishin kasarka, kayi hakuri ka daina magana tunda bamu da masu kishin kasa, wlh muna kicin wani ya nayi na rashin gaskiye, wlh sai (Allah)ya saka mana insha'Allah

    • @nuhumaishanu6944
      @nuhumaishanu6944 ปีที่แล้ว

      Kuma wallahi aqarshe mu mutanen arena zaa cuta shugaanninmu sauna ji suna gani. Basu da damuwa tunda su sun tsallake

  • @soufianhamza6153
    @soufianhamza6153 ปีที่แล้ว +5

    Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un,Allah ubangiji ka bayyana gaskya

  • @calebgirahfriday8864
    @calebgirahfriday8864 ปีที่แล้ว +4

    This is so unfortunate for a good man trying to fight selflessly at the detriment of his own life to secure the future of the nation.
    It is high time we stop following politicians sharing Ill gotten wealth on campaign ground and face them squarely.
    The youth attention in Nigeria are greatly occupied with things and entertainment that would not be of help. We should find ways to face situation such as this by supporting the honorable fight this battle.
    May God help you Honorable, you are indeed a fearless Leader.

    • @marisonkwamba2095
      @marisonkwamba2095 ปีที่แล้ว

      The quality of the money is not the same oooh, Buhari is aware of all this things

  • @aminamusa4660
    @aminamusa4660 ปีที่แล้ว

    Wlh malam har yaban tausayi shawarata gareshi shine yahakura kawaii yabar su da Allah duk sanani Yana tare da sauki Nigeria kuwa yasan ana mulkin zalin ce Allah yakawomana sauki 😥😥😥

  • @usamaibrahim2331
    @usamaibrahim2331 ปีที่แล้ว

    Honourable guidance kazaure
    Allah shima albarka Allah kara
    Tonamusu asiri

  • @aminamusa4660
    @aminamusa4660 ปีที่แล้ว +1

    😥😥😥turanci ai bashine yaran da za ai magana da Allah ranan gobe kiyama ba shegu yayan banza 🤬🤬 Allah yakeyaye ka gudaje kazaure Allah ya duraka akan makiyanka

  • @janaidumuhammad3167
    @janaidumuhammad3167 ปีที่แล้ว

    Gaskiyane gudaje kazaure, tsohon kudine kawai basabo ba idan sabon ne aida anga 2023 ajinsa, duk 2021to 2022

  • @ustazabba4026
    @ustazabba4026 ปีที่แล้ว

    My Allah help Honorable Alhaji Muhammad Gudaji Kazauri of this Shari'a

  • @sasbidosumaila2488
    @sasbidosumaila2488 ปีที่แล้ว

    Duk Wanda yasamu a cikin kunci a rayuwa Allah yacefashi a cikin wutar jahannam kalidan fiha abadan har abada. Shegu tsinannu azzalumai.gudajj allah yasaka makada alkhairi 🤲

  • @muhammadsani9193
    @muhammadsani9193 ปีที่แล้ว

    Dan Allah mahukunta, ku binciki matsalarnan, kar ku manta nigeria da yan nigeria amanar ku ne.

  • @adamuyusuf5723
    @adamuyusuf5723 ปีที่แล้ว

    ALLAH ya sakawa kudaji kazaure da alkhairi

  • @nashbash5573
    @nashbash5573 ปีที่แล้ว

    Gaskia gaskia ne.Allah yabamu ikon binta.

  • @khadeejahuthman99
    @khadeejahuthman99 ปีที่แล้ว

    Gaskiya kam...edan angoga fari qyalle har pent dinnan ne ke hutowa a jiki

  • @adamuakabe2730
    @adamuakabe2730 ปีที่แล้ว

    Allahu Akbar, Allah ya'iya was talakan Nigeria

  • @jibrinalkhaseem5278
    @jibrinalkhaseem5278 ปีที่แล้ว +2

    Akwai banbancin shekara

  • @abbakabirkomaidasauki76
    @abbakabirkomaidasauki76 ปีที่แล้ว +2

    Allah yasa ka da alkheri Malam
    Allah ya kara ilimi mai albarka

  • @_-Fatima
    @_-Fatima ปีที่แล้ว

    Hakkun Malam kafadi gaskiya kowa yayi shiru sun mayar dashi tamkar mahaukaci. Alllah ya kara tonama dukkanin azzaluman kasannan asiri.shikuma Gudaji kazaure dasauran mutanan masu gaskiya irinshi Allah yakara tsare su. Malumanmu muna godiya Jzk khairan.

  • @bashirbuhari8235
    @bashirbuhari8235 ปีที่แล้ว

    Allah yasaka da alkhairi mungode

  • @samirahassan2147
    @samirahassan2147 ปีที่แล้ว

    Allah ya shige gaba ya bayyana gaskiya, jxkllh khair mlm abu aisha

  • @jibrinalkhaseem5278
    @jibrinalkhaseem5278 ปีที่แล้ว

    Wai don allah duk wannan baba buhari besan abinda akecikibakenan hakafa kukayi mana da dan sanda aba kyari

  • @jibrinalkhaseem5278
    @jibrinalkhaseem5278 ปีที่แล้ว +1

    Allah allah allah gamu gareka😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭

  • @MmM-bm2yz
    @MmM-bm2yz ปีที่แล้ว

    Allahu Akbar allahu Akbar Allah ya kyauta

  • @maiduguabdurrahman1352
    @maiduguabdurrahman1352 ปีที่แล้ว +4

    Salam Mallam, Allah ya kara basira. But it's really unfortunate, EFCC, ICPC, Nigeria Police and DSS it's in your mandate to investigate the claims made by Hon Gudaji, but everyone has turned a deaf ear. What kind of system are we running? Is it that some people are untouchable or what? Wallahi, we should have the fear of Almighty Allah in anything we are doing. Hypocrisy and boot leaking have its end also. We should also remember that they is a day everyone will account for his or her actions/deed. May The Almighty Allah guide us unto the straight path, Ameen Thumma Ameen Ya Hayyu Ya Qayyum.

  • @ibrahimsani4156
    @ibrahimsani4156 ปีที่แล้ว

    Allah yai mana maganin abinda yafi karfinmu duniya da kuma lahiranmu kashiryi shuwagabanne

  • @yusufyawale1088
    @yusufyawale1088 ปีที่แล้ว +1

    Yayi kyu

  • @murtalahalou
    @murtalahalou ปีที่แล้ว

    Tirka tirka sai Nigeria indai bakaji Abu a Nigeria ba to ko Ina bazakajiba Allah yasamudaci

  • @jibrinalkhaseem5278
    @jibrinalkhaseem5278 ปีที่แล้ว

    Baba baba baba buhari kanaji kana ganifa allah zaitambayeka toh muwata hanya zamubi domin taimakawa gudaji kazaure or allah gamu gareka

  • @bashirmusazwall69
    @bashirmusazwall69 ปีที่แล้ว

    Hon. Gudaje Hakika ina matukan kaunan ka ina matukan jin dadi akan yadda kake fadan gaskiya Allah yasa su gyara Allah kuma ya kare ka duk inda kake da iyalenka Allah kuma yasa ka cika da imani Allah kuma ya jikan mahaifa n ka

  • @fatimausman811
    @fatimausman811 ปีที่แล้ว

    Allah sarki wayyo kasarmu Allah ya kawo mana dauki😭😭😭🤲🤲🤲

  • @muhammadgumbe6654
    @muhammadgumbe6654 ปีที่แล้ว

    Wallahi rashin tarbiyar Yan Arewa daga matsalar kungiyoyin Addini ne.

    • @sakinadeeni4713
      @sakinadeeni4713 ปีที่แล้ว

      A dan Allah a dena dorawa qungiyoyin addini lefi kodayaushe a dinga yi musu adalci suna qoqarin fadakarwa har wasu suna yi musu rashin kunya ko su rasa rayuwarsu akan fadar gsky, muma yakamata mu gyara halinmu sai Allah ya dubemu ye mana maganin masifu, dan ana taka dokokin Allah da yawa sbd haka masifu suke yawaita dan ma Mallamai suna fadakarwa ne muke gani da sauki da basa waazi da abin yafi haka Allah ya shiryemu da shugabaninmu Amin

  • @abdulkarimmuhammad6428
    @abdulkarimmuhammad6428 ปีที่แล้ว

    Allah ya tona musu asiri

  • @musaadamubiu7997
    @musaadamubiu7997 ปีที่แล้ว

    Allah tsare mana gudaji munagoyon bayanka Allah saka da alkairi

  • @abbausman1073
    @abbausman1073 ปีที่แล้ว

    Allah yasaka mana

  • @fatimamuhammadkeraukerau8338
    @fatimamuhammadkeraukerau8338 ปีที่แล้ว

    Allah ya kawomana mafita
    Allah yakyauta

  • @ayubaisah2861
    @ayubaisah2861 ปีที่แล้ว

    Allah ya kawo mana dauki ,a, Nigerian

  • @ridwanrabiukano6973
    @ridwanrabiukano6973 ปีที่แล้ว +1

    Allah kahalakar mana da duk wasu azzalumai dasuka hana cigaban talakawa a Nigeria yanzu saboda allah ahaka mu talakawa zamuce munada wakilai ina Senate da ministers meyasa bazasu temakawa gudaji ba to kowane mataki akasar cike yake da rikakkun azzalumai kada suyi magana asirin su yatonu zaluncin da akemana wlh ko alokacin fir auna ba ayinshi tunda idan kukamar biyayya ba abinda zai muku tir da shugabannin arewa cin Nigeria allah kahalakarmana dasu kabamu matasa masu kishin yankinmu da kasarmu

  • @shareefibrahim4940
    @shareefibrahim4940 ปีที่แล้ว

    I like you people GOD reward you

  • @nafeanafa2958
    @nafeanafa2958 ปีที่แล้ว +1

    Matsalan yan nageria kenan duk sadda abo yataso bah mai taymakeka saï matsala yaci kowa akoma neman mafita wai yawche ne dan nageria zai San yancin kansa

  • @maazamouhatta4383
    @maazamouhatta4383 ปีที่แล้ว +1

    Allah ya rufa asiri duniya da lahira 🤲

  • @Ibnu_abihi
    @Ibnu_abihi ปีที่แล้ว +2

    nifa ina ganin malamai ya kamata suyi kira da yin zanga zanga a kofar shugaban saka wlhi. koh ya ka gani malam?

    • @abuaishaalfurqan
      @abuaishaalfurqan  ปีที่แล้ว +1

      ai zanga zanga haramunce kawai. dai a san matakin da talakawa zasu dauka wanda be ci karo da addini ba

  • @ibrahimmusa3873
    @ibrahimmusa3873 ปีที่แล้ว +2

    Malam Allah ya Saka da alkairi
    Muna godiya da fadakarwa

  • @alhajiyakub4826
    @alhajiyakub4826 ปีที่แล้ว

    May Allah assist you kazaure, we shall continue to support you in all your endeavor, protect you from your enemies amen

  • @michealakins1861
    @michealakins1861 ปีที่แล้ว

    OK Hummmm

  • @yesman3442
    @yesman3442 ปีที่แล้ว

    Atoh, shi Buhari baiji maganar bane?

  • @ليثوسام-غ1ك
    @ليثوسام-غ1ك 11 หลายเดือนก่อน

    Gaskiyyane yana fadan gaskiya

  • @nurujibrilnuru7852
    @nurujibrilnuru7852 ปีที่แล้ว

    Akwai banbanci sosai a dinga binshike a masayinka malam abu aisha.

  • @mariamothman9011
    @mariamothman9011 ปีที่แล้ว

    Gaskiya komansu daya

  • @asgd7034
    @asgd7034 ปีที่แล้ว +1

    😭😭😭🇳🇬Nigeria Kenan

  • @ليثوسام-غ1ك
    @ليثوسام-غ1ك 11 หลายเดือนก่อน

    Angwada kuma takuma tunkamin yafara fadin hakan

  • @balarabacikaji9259
    @balarabacikaji9259 ปีที่แล้ว +2

    Ikon Allah sai kallo

    • @aminabulama9184
      @aminabulama9184 ปีที่แล้ว

      Nakazaure babban maki maki mesa ayi mamaki Allah ya kare manakai yabaka galaba akan duwani azzalumi

  • @babangayougayou1094
    @babangayougayou1094 ปีที่แล้ว

    Ikon Allah

  • @Al_IRFAN2
    @Al_IRFAN2 ปีที่แล้ว +1

    gskyane sbd ai a majilisa antambayi mataimakiyar governan kudi da wakilce shi da aka tambayetaa adadin sabbin kudin da aka buga sai tace batasan adadin kudinba

  • @princemaizamanitv836
    @princemaizamanitv836 ปีที่แล้ว

    Mal. Allah yasaka maka dai sannan Allah yatemaki Gudaji yakara masa karfin gwiwa yakare sa ya kuma dorasa kan azzalumai da munafukai

  • @shamsumustapha6308
    @shamsumustapha6308 ปีที่แล้ว

    آمين يا حي يا قيوم

  • @امكوثرامكوثر-ك5ظ
    @امكوثرامكوثر-ك5ظ ปีที่แล้ว

    امين يا حي يا قيوم يا رب العالمين🤲😭😭😭😭

  • @saddyalee6945
    @saddyalee6945 ปีที่แล้ว

    Shine abun tambaya mln😭Wallahi malan talakan Nigeria nacikin faduwar gaba.Muna cikin tsoro da rashin tabbas ga shuwagabanin mu 😭😭😭Laa haula walaa quwata illa billa🤲😭😭😭

    • @ridwanrabiukano6973
      @ridwanrabiukano6973 ปีที่แล้ว +2

      Ko iya haka ya isa dan Nigeria yaganeyagane cewar yan majalisar tarayya azzalumaine sune suka hana cigaba akasar meyasa bazasuyiwa Buhari maganaba akan abinciki wan nan al amarin to suma sunada nasu laifukan kowa tsoran yatemakawa gudaji yake kar atono wani zalunci dayayi abaya

  • @ibrahimayahayamahamadoumol9561
    @ibrahimayahayamahamadoumol9561 ปีที่แล้ว

    Abunda kake ganin bayuwa idan kazo nageria yana yuwa.

  • @alhajiyakub4826
    @alhajiyakub4826 ปีที่แล้ว

    I Call Nigerian with big voice to come out for massive protest nation wide to protect the internet of the masses

  • @Al_IRFAN2
    @Al_IRFAN2 ปีที่แล้ว

    Ba duk mai hankali xakace ba cewa xakayi duk mai son gskya

  • @kmuhd9473
    @kmuhd9473 ปีที่แล้ว

    Ameen ya Allah malam

  • @assalamatv6438
    @assalamatv6438 ปีที่แล้ว

    Masha Allah

  • @uzarirabiu9832
    @uzarirabiu9832 ปีที่แล้ว

    gaskiya ne

  • @zinariyawaziri3689
    @zinariyawaziri3689 ปีที่แล้ว

    Ai yanzu da ya yi zancen a rina kudi,yanzu su fara magana,har ma su rufe waccan magana ta gudaji kan sakamakon binciken da ya yi na aikin da shugaban kasa ya saka shi.

  • @abdulkaremabdulkarem2415
    @abdulkaremabdulkarem2415 ปีที่แล้ว +1

    Godiya

  • @surajouyusuf7575
    @surajouyusuf7575 ปีที่แล้ว

    😭😭😭

  • @usmanshehu4018
    @usmanshehu4018 ปีที่แล้ว

    am telling the truth is clear because har yanzu babu kudin a waje gashi wadin da aka dibawa tsohon kudin ya kusa chika amma har yanzu babu sabbin a waje sosai

  • @abdoulayemashaallahabdoula4717
    @abdoulayemashaallahabdoula4717 ปีที่แล้ว

    Wannan magana gaskiya anan libya da ankasauya kudi da takardu ne amma yanxu lida da kagansu akwai banbanci da nada da nayanxu wallahi

  • @mahammadsani469
    @mahammadsani469 ปีที่แล้ว

    لاحول ولاقوة الا بالله

  • @lukman_so_
    @lukman_so_ ปีที่แล้ว

    😭😭

  • @nuhumaishanu6944
    @nuhumaishanu6944 ปีที่แล้ว

    Daace mutumin kudune yatada wanna maganar da yanzu anyi wani Abu akan wanna zargin

    • @ridwanrabiukano6973
      @ridwanrabiukano6973 ปีที่แล้ว +1

      Kwarai kuwa su ai suna kaunar yankinsu kuma majalisar tarayya sune masu fada aji mukuma wakilanmu baruwansu da damuwarmu kudine agabansu kawai shiyasa addu,ar mu garesu allah yakaryasu yabamu matasa masu kishin mu

    • @nuhumaishanu6944
      @nuhumaishanu6944 ปีที่แล้ว

      @@ridwanrabiukano6973
      wanna gaskin ka fada, a lokacin danake service nakan je majalisa amsa Kiran was kwamitoci amma sau dayawa sekaga mutanenmu na arewa dayawa basu a attendance Don haka said ayi decision basunan.very sad

    • @ridwanrabiukano6973
      @ridwanrabiukano6973 ปีที่แล้ว +1

      @@nuhumaishanu6944 tokagani shine babbar matsalar damuke cikinta ayanzu shiyasa nake addu,ar allah yaganar da talakawanmu duk wanda akasan abaya antaba turashi majalisa kar abashi damar komawa

  • @bakuramahammed7751
    @bakuramahammed7751 ปีที่แล้ว

    Sd