DanBello ikon ALLAH,GASKIA NAGARTAR NAMIJI,ALLAH ya bar mana kai cikin karyar sa amin, Tabbas masu rike da madafan mulki a kasar Nigeria sun tabbata jikokin shaidan , Na gama gane mu kaf yan kasar kawai kowa yana san yaje saman kujera ne domin ya tara dukiya wa kansa da iyalin sa, Wallah da domin yima kasa aiki ne tabbas da sai an ringa bi gida gida a roko masu amanar cikin mu su zo suyi mana domin ALLAH, Hujja karara gata nan,kuna zaune lafia da mutun kuci tare ku sha tare kaje gidan shi yazo naka wai kamar wasa ya shiga gidan shaidan shi ke nan wai ya zama dodo baka iya ganin sa, kafin ka bude ido cikin shekara daya tal ya tara abinda dan abokin sa da suke aiki tare har ya gama aikin ya sauka ba zaya kai ga 1% din wannan dukiyar ba, Abu mafi muni shine wai matan su ma wai sun zama wani abu ni na rasa gane wannan rashin imani irin namu yan kasar nan,siyahta bata yi ba hanyar halakar da kai ne kawai. Ba kasa ne a gaban su ba tabbas suna nuna mana amman mun zabi mu zauna bayin su,suyi su gama su dora yayan su ,babu imani a tare da rigar siyasa daka sakata kayi sallama da shi, Amman dadin abun ALLAH yana jiran mu da VC din mu ranar da dala bata da ampani 😢
Duba fa iyakar gurin su ke nan hawa manyan motoci suda iyalin su Talakkawan da suka yi masu wahala basu ma ko kara ganin su Uyakar gurin su su kwashe iyalin su su baro kasar baki daya ma,
Ubangiji Allah yakara lapia dan bello ina son kasamman technology hada bidiyon ka saboda nima nabada gudun muwata wajan gyara kasata❤
Kambala'i 😂🤣😂🤣
Dan Allah kadinga magana Akan Jos plateau state
DanBello ikon ALLAH gani nan bari nan BIIZININLAH Gaskia NAGARTAR NAMIJI.
Gsky mallam Kai na gari na kowa neh😂😂😂😂
Walahaulah walakuwata illahbillah 😭😭😭
Ya allah kakawowa kasata nijeria dauki 🤲😭💯
Laaa ga swuimunful😂😂😂
Najeriya kam muna cikin one chance wlh
اللهم بدل لنا المسؤلوننا باحسن منه يا رب العالمين
امين يارب
DanBello ikon ALLAH,GASKIA NAGARTAR NAMIJI,ALLAH ya bar mana kai cikin karyar sa amin,
Tabbas masu rike da madafan mulki a kasar Nigeria sun tabbata jikokin shaidan ,
Na gama gane mu kaf yan kasar kawai kowa yana san yaje saman kujera ne domin ya tara dukiya wa kansa da iyalin sa,
Wallah da domin yima kasa aiki ne tabbas da sai an ringa bi gida gida a roko masu amanar cikin mu su zo suyi mana domin ALLAH,
Hujja karara gata nan,kuna zaune lafia da mutun kuci tare ku sha tare kaje gidan shi yazo naka wai kamar wasa ya shiga gidan shaidan shi ke nan wai ya zama dodo baka iya ganin sa, kafin ka bude ido cikin shekara daya tal ya tara abinda dan abokin sa da suke aiki tare har ya gama aikin ya sauka ba zaya kai ga 1% din wannan dukiyar ba,
Abu mafi muni shine wai matan su ma wai sun zama wani abu ni na rasa gane wannan rashin imani irin namu yan kasar nan,siyahta bata yi ba hanyar halakar da kai ne kawai. Ba kasa ne a gaban su ba tabbas suna nuna mana amman mun zabi mu zauna bayin su,suyi su gama su dora yayan su ,babu imani a tare da rigar siyasa daka sakata kayi sallama da shi,
Amman dadin abun ALLAH yana jiran mu da VC din mu ranar da dala bata da ampani 😢
ÀLLAH YA ISA
ALLÂH YA SA 😢😢😢😢😢
ALLÂH YA SA 😢😢😢😢😢
Laaaa ga swimming pool 😂😂😂😂
hhhhh Dan gomun
Allah Ya taimake mu da shugabanni nagari
Subhan Allah
Jira jira jira
Jahata, jahata ce. Allah ya albarkace ta.
Subhanallahi 😞🤦🏽♂️
Duba fa iyakar gurin su ke nan hawa manyan motoci suda iyalin su
Talakkawan da suka yi masu wahala basu ma ko kara ganin su
Uyakar gurin su su kwashe iyalin su su baro kasar baki daya ma,
😂😂😂😂😂😂😂😂😂❤
Tirrrrrrrrr
😂😂😂😂
😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
😭😭😭😭😭😭😭
😂
Hmmm
🥹
Wai yaushe shuwagabannin mu zasu fara tausayinmu ne?😢
Duk Sanda ka to yarda hardakai zaa gyara
😂😂😂😂
Hmmm
😂😂😂😂😂
😂😂😂
😂😂😂