Ina da HANNU a cin hancin Najeriya

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 14 ธ.ค. 2024

ความคิดเห็น • 117

  • @ABUBAKARINUWA-tm6oq
    @ABUBAKARINUWA-tm6oq 13 ชั่วโมงที่ผ่านมา +4

    Hakine ne akan mu,ko ince dole ne mu wayar da kawunan na kusa damu, domin ceto kanmu daga halin da muke ciki,muna goyon bayan chanza dokar tsarin zabe a Nijeriya, daga yanzu zamu fara, wanda bai jiba yaji, wanda yaji ya yada, kuma Allah ya karfafe mu muyi abinda ya dace ba tare da tsoro ko gazawa ba, muna godiya ordinary Dan Bello, Allah ya kara daukaka ya kara karfafa ka akan taimakawa al'umma da fadakarwa gamida tunatarwa, akan lamurran mu, wato talakawa Matasa, arewa, Nigeria mu farka,inza a gyara a gyara.

  • @UmarTasheeer
    @UmarTasheeer 7 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Mungode Dan bello kanaimana iya bakin kokarinka sai muce Allah ya rabaka da sharrin masu sharri

  • @usamayusuf9274
    @usamayusuf9274 8 ชั่วโมงที่ผ่านมา +2

    Dan bello for president ❤❤❤

  • @هيموكنك-ظ3خ
    @هيموكنك-ظ3خ 9 ชั่วโมงที่ผ่านมา +4

    Dan Allah yan nigeria muhadu muyi maganin azaliman yan siyasar nigeria

  • @yaanayn6033
    @yaanayn6033 7 ชั่วโมงที่ผ่านมา +2

    Nigerian Singham bello Allah ya Kare ka 💪💪

  • @yakubumuhammadsalis4674
    @yakubumuhammadsalis4674 10 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Good job Dan Bello Wannan sabon tsari Yayi

  • @عبدالرحمنهوساوي-خ2ث
    @عبدالرحمنهوساوي-خ2ث 13 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    جزاك الله خيرا ونفع الله بك

  • @yusufmuhammed8579
    @yusufmuhammed8579 13 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Allah ya saka da alkhairi. AMIN

  • @عبداللهمحمد-س3ل1ف
    @عبداللهمحمد-س3ل1ف 44 นาทีที่ผ่านมา

    كلام جميل يكتب بماء العين استمر بارك الله فيك

  • @SaifullahiMuhammadjoda-db5ti
    @SaifullahiMuhammadjoda-db5ti 13 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Inna fahimta zamu dauko wani amintacce a chikinmu mukayshi sama yayi abunda yadace sannan ma matashi Don elders nan basa tuna mutuwa
    Ina ganin kadace da wannan Matsayin amma ba lallay ka amince ba so kayimana recomending wanima na
    Koya kuke gani ❤

  • @IdrissHussaini-uz1ke
    @IdrissHussaini-uz1ke 7 ชั่วโมงที่ผ่านมา +4

    Na gama secondary Ina kasuwa yanzu Amma zanje in karanci law Kuma in nemi takaddar yin party Kuma bayi alkawarin ciki ma duk Wanda na daumai da Kuma tabbatarda a binda ke ruguje wa kan gaskiya, insha Allah civil law na wannan year zamu tashi a Taya nida addua Yan uwa

    • @MuhammadKabiya
      @MuhammadKabiya 7 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

      Yayi

    • @IdrissHussaini-uz1ke
      @IdrissHussaini-uz1ke 6 ชั่วโมงที่ผ่านมา

      @MuhammadKabiya Ina godiya Yan uwa Allah ya bamu sa'a

    • @A-antexza
      @A-antexza 42 นาทีที่ผ่านมา

      Allah Ya bada sa'a

  • @ismailabdullahi5988
    @ismailabdullahi5988 11 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Dr Allah ya kara lfy da nisan kwana mai albarka
    Walh sai kaga har yanxu daga cikin malam talakan nijeriya shi dakansan malam-talakan har yanxu yana fifita ra'ayin wani dan siyasa ko jamaiyyar da yake goyan baya sama da bukatar da halin da shi malam-talakan yake ciki.yanayin yayi kama da abin kunya,abin-takaici,abin-tausawa juna.Dan Allah Dr Kayi mana bidiyon da zai nuna kamar ace ni malam-talakan nijeriyan bukatar al-ummar da nake rayuwa dasu sama take kan duk wani siyasa da wata jamaiyyar da wanin mu yake ra'ayi.nagode sosai Allah ya jikan mahaifa Amen 🙏

  • @YahayyaAbubakar-r7i
    @YahayyaAbubakar-r7i 10 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Dan bello wllh kana birge ni Sosai Allah ya saka da Alkairi Allah ya kara basira insha Allah sae kayi president nigeria

  • @Gaskiyatv-h3e
    @Gaskiyatv-h3e 11 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Allah ya Shiga tsakanin Nagari da mugu

  • @ibsnomaa
    @ibsnomaa 13 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Allah ubangiji ka isar mana ya Allah

  • @HabibaMuhammad-ui4gs
    @HabibaMuhammad-ui4gs 12 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Allah yakawo mana mafita a wannan al'amari😢😢😢

  • @UsmanAbdoullah
    @UsmanAbdoullah 14 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Munah godiyah dan bello allah ubangiji yayi jagorah 🙏😭😭

  • @SagirMaifarindoki
    @SagirMaifarindoki 12 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Good idea toh ta Ina yakamata mufara Gyarawa

  • @muhammadbalaibrahim5627
    @muhammadbalaibrahim5627 10 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Nigeria my country wooooo

  • @basharidris9230
    @basharidris9230 13 ชั่วโมงที่ผ่านมา +2

    Kayi gaskiya ! Amma tunda aiki ne ka keyi na taimakon al_umma to ku ƙara ba talakawan Najeriya shawara na su dai na tsoron gwamnati su fito su nuna ma duniya cewa sun gaji da mulkin kama karya

  • @RabiumohdInuwa
    @RabiumohdInuwa 9 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Muna godiya danbello❤

  • @al-ameenmukhtarmuhammad6061
    @al-ameenmukhtarmuhammad6061 11 ชั่วโมงที่ผ่านมา +2

    Ta Ina zamu fara. Ta Yaya zamu fara. Please make a guidance video about how we can make the reform

  • @welcomeramadan3111
    @welcomeramadan3111 13 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Inna lillahi wainna ilaihi Rajiun Nigeria kenan hasbunallahu wani imalwakil hasbunallahu wani imalwakil hasbunallahu wani imalwakil

  • @Abubakarnura-n6g
    @Abubakarnura-n6g 8 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Lik majo hamza al mustapa

  • @abubakaraliyu9586
    @abubakaraliyu9586 7 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Gaskiya neh, tsarin zaben bazai bama na kirki damar Neman takara bah. Wannan shine babbar kuwa matsalar

  • @tahirmuhammadsoba
    @tahirmuhammadsoba 9 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Allah ya saka da Alkairi da wayermana dakai da akeyi.... Muna addua Allah ya kawo manaafita

  • @sageerminuwa
    @sageerminuwa 8 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Gaskiya ne maganar ka Allah ya bamu kwarin gwiwa da ikon tsayuwa Dan ganin gaskiya da aikata ta sun tsira a kasarmu

  • @SalehGarba-h4h
    @SalehGarba-h4h 25 นาทีที่ผ่านมา

    Danbello mungode dafaintardamutalakawadakakeyi kadaurekachigaba kuhadakai da odinarifuresden kugera gasannan allageramana🙏

  • @SalehBashAzare-b8l
    @SalehBashAzare-b8l 14 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Allah yakare manakai

  • @abdullahabdou575
    @abdullahabdou575 11 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Saimustaida dan Bello takara zabe maizuwa

  • @MukhtarAbdullahi-gx3jl
    @MukhtarAbdullahi-gx3jl 8 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    ALLAH YASA MU TALAKKAWA MUYI AIKI DA WANNAM SHAWARAR,

  • @MuhammadUmar-go5ie
    @MuhammadUmar-go5ie 5 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Allah ya karya su

  • @Hafizuisyaku-bk9li
    @Hafizuisyaku-bk9li 13 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Allah ya kiyaye

  • @idrisadamu4657
    @idrisadamu4657 13 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Assalamu alaikum warrahamatullahi ta'ala wabarakatuhu,
    Ɗan Bello Allah kara maka lafiya da zama lafiya da Arziki mai dore,
    Ni tsokacina Anan shine gyara War mu baki daya shine mafuta, domin indan na gyara, ka gyara, ya gyara, ta gyara, to gwamnatin ma zata gyaru domin su waye gwamnatin,
    Amma inda gizo ke saƙar shine, mutane duk ilimin su, da wayewar su, basa iya gyara saboda san zuciya, dole sai da shugaba na gari, to Amma ta ya za'a sami shugaba na gari bayan tsarin jam'iyyun nan duk daya ne, ban san tsarin sabuwar jam'iyyar matasa ba, da zai saɓawa na sauran jam'iyyu da Abinda Ya dace da yazama mafuta Agaremu
    Bissalam

  • @rufaisuleiman1865
    @rufaisuleiman1865 9 ชั่วโมงที่ผ่านมา +2

    Please don't forget the subtitle next time you upload 🙏

  • @muhammadbalaibrahim5627
    @muhammadbalaibrahim5627 10 ชั่วโมงที่ผ่านมา +2

    MATASA mu farka
    MATASA mu farka
    MATASA mu farka

  • @maazoualtinemahadi8326
    @maazoualtinemahadi8326 13 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Allah ya sawaka

  • @muhammadbalaibrahim5627
    @muhammadbalaibrahim5627 10 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Up up up MATASA
    Up up up MATASA
    Up up up MATASA

  • @IsahMuhammad-zf7ee
    @IsahMuhammad-zf7ee 12 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    InnLillaha wainna ilaihi rajiun 😔

  • @yahayayakubu7066
    @yahayayakubu7066 13 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Allah yakauta

  • @MusaYusuf-eg8si
    @MusaYusuf-eg8si 8 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Gaskiya ne wllh

  • @aminujakara3632
    @aminujakara3632 5 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Wlh hakane ai talakan nigeria sai addua dan siyasa ne pah zai sachi kudi billions of naira amma zaizo yataraku yabaku dubu 20 ko dubu 30 muxo muna sai yayi sbd rashin tunani

  • @BelloAbdul-p9e
    @BelloAbdul-p9e 13 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Dan bello nakalubaka akan kafitumana kanunama wa
    Nnada yadace muzaba kai kasani yanzu babuwanda yadace muzaba Anma idan akwai kanunama munajiranka nakalubancika

  • @MuhammadUmar-go5ie
    @MuhammadUmar-go5ie 5 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Allah ya isa

  • @adamumuktar5894
    @adamumuktar5894 14 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Allah yasa mudache ,

  • @sbestgomaSalisu
    @sbestgomaSalisu 13 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Thank you sir ❤

  • @muhdmuhd-v7r
    @muhdmuhd-v7r 7 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    allah ya kyauta

  • @BabangidaAdamu-l3o
    @BabangidaAdamu-l3o 13 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Innallh wainnailahi raju un😭

  • @abubakarmuhammad8668
    @abubakarmuhammad8668 12 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Yan Nigeria Zuciyarsu ta mutu😢
    Sabuwar zanga zanga 2027 ya kamata ayi a yayin da Yan takarkaru zasu kara futowa neman kuri'a🎉 sai ayi musu zata pashe😂😅😅

  • @SalisuSaidu-j1u
    @SalisuSaidu-j1u 20 นาทีที่ผ่านมา

    Dan bello ikon Allah

  • @Harlaw91
    @Harlaw91 9 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Zahiri irin wannan matakin na wayar wa da mutane kai, bisa tashi a nemi kawo gyra ga tsarin masu zaben wanda za a zaba, lalai hakan wani mataki ne mai kyau.
    Da fatan Allah zai taimaka.

  • @yaumshamsudeen2686
    @yaumshamsudeen2686 10 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Hakane dan Bello amma tayaya zasu bar talakawa sukafa jam iyyar Da zatakai kukumar zabe zata sata acikin jerin jam iyyun Da za a zaba lokocin zabe munaso awayar mana dakai akan hakan.

  • @Muhammadusman-n9j1r
    @Muhammadusman-n9j1r 19 นาทีที่ผ่านมา

    This is true, but what will bring peace to the world? We must have unity among ourselves, our lack of unity is what has brought us together.

  • @usmanyusuf677
    @usmanyusuf677 11 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    A koma ƙato bayan ƙato kawai

  • @UsmanAbdoullah
    @UsmanAbdoullah 14 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Wayyo Allah na 😭😭🙏

  • @gee1tv23
    @gee1tv23 14 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    First comment🎉

  • @AhmadAliyu-442
    @AhmadAliyu-442 14 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Allah ya bada sa a

  • @megamaiva9756
    @megamaiva9756 9 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    I get one wedding I want to go on the 28 December na diz ur cap I wan borrow hwfa u fi borrow me abeg😂

  • @AhmadKurfi
    @AhmadKurfi 10 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Wannan haka me Malan Bello.

  • @Sagir_Saleh
    @Sagir_Saleh 14 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Allah Ya Datardamu😢

  • @AshirudankogoDankogo
    @AshirudankogoDankogo 11 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Gaskiya ne

  • @zayyanutukur4467
    @zayyanutukur4467 13 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Wllh wannan gaskiyane kanmu shawarar abinda ya kamata muyi adaidai wannan lokaco

  • @SirajYousuf-m8z
    @SirajYousuf-m8z 13 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    😢😢

  • @saniadamu5524
    @saniadamu5524 12 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Hakane kam wlh kowa nada hannu

  • @Abdullahi_galdimari
    @Abdullahi_galdimari 7 ชั่วโมงที่ผ่านมา +2

    Allah shi kyauta
    Toh amma menene afita,
    Ta Yaya za'a sauyya starin zaben ?.
    Muna fatan Jin hakan daga kareku

  • @IbrahimAhmad-q6p
    @IbrahimAhmad-q6p 6 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Dan allah dan annabi
    Mu nuna bacin ranmu
    Ranar zabe kowanni yan arewa kar muje zabe

  • @AdamAuwal-o6r
    @AdamAuwal-o6r 9 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    A🎉❤ yakak

  • @salihuAbdulkadir-u7z
    @salihuAbdulkadir-u7z 12 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Tayaya za a gyara.

  • @MuhammadNaseerMuhammad-zo2om
    @MuhammadNaseerMuhammad-zo2om 10 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    😭😭😭

  • @mjmujaheedsupreme722
    @mjmujaheedsupreme722 9 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Dan uwa ya za muyi dasu sunfikarfinmu mukuma bazamu iya hada kammuba nigani nake ma kamar Allah ne ya tsinewa Nigeriar shi yasa wadannan abubuwa keta faruwa acikinta

  • @ibsnomaa
    @ibsnomaa 13 ชั่วโมงที่ผ่านมา +2

    To ta yaya zamu tashi mu yaki wannan. Ma'ana ta ina zamu fara? Mu kirkira wani slogan dake nuna sai an sauya fasalin zabe a Najeriya sannan mu dabbaka shi zuwa inda ya kamata

  • @hamisuabdullahiadam2468
    @hamisuabdullahiadam2468 7 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Shin kana ganin talakawa sun shirya kawo canji kuwa,saboda har Yanzu Basu San ma Kansu ba domin Daya suna kirarin bazama su Kara zabe ba.ya kamata ajaho hankali Malam talaka.km idan canji muke so ayanzu bamuda Dan takara a Nigeria domin atiku,kwankwaso,obi ba sune mafitar mu ba

  • @jibrilyaumuhammad7897
    @jibrilyaumuhammad7897 11 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Dr Ka fadi cuta da magani yanzu Abu daya ya rage tayaya zamu kirkiro Jam'iyya kuma mu tsaida dan Takarar mu daga cikin mu

  • @IsmailAbduhamid
    @IsmailAbduhamid 8 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Munagodiya dawayar dakai

  • @ImamAliyu-v8b
    @ImamAliyu-v8b 9 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    I don’t think it’s a good idea to campaign for electrical reform. Because they will never change what they enjoy,we will only waste our time and nothing will change, Instead, I think it will be better if we campaign for a united Nigeria. A united Nigeria is the only force strong enough to fight corruption and nepotism. A united Nigeria can make real progress and take on the challenges we face. But if we continue to be divided, nothing will ever change.
    For example, if we start campaigning for electrical reform, one region-like eastern Nigeria-might say they are not in support of it. The same thing could happen with other regions. This division will only keep us weak and unable to move forward. But if we unite as one, everything becomes possible. With unity, we can tackle any issue and build the Nigeria we all want.
    At the same time, we must focus on educating our youth. Nigeria has one of the largest populations of young people, and they are full of energy, but many of them are also full of ignorance. This combination is the most dangerous thing for any society. If we fail to educate and guide our youth, we will be creating a future that is even worse than today.
    So, let us unite and educate. Let us also play our part in whatever role or position we find ourselves in. Everyone has a part to play, no matter how small it may seem. If we do this, we can start to change the situation, instead of just talking and wasting time. It’s time to take action and build a truly united and educated Nigeria.

    • @zainababubakar3175
      @zainababubakar3175 9 ชั่วโมงที่ผ่านมา

      You are right but still saying the same things united we stand and divided we fall

  • @AlliyuNasir
    @AlliyuNasir 11 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Slm Dr bello, mene shi wannan garan bawul din daza'a yiwa tsarin zabe.

  • @muhammadyunusa9776
    @muhammadyunusa9776 10 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Dan Bello ya sosa min inda yake min kaikayi.

  • @AminuAdamu-z2l
    @AminuAdamu-z2l นาทีที่ผ่านมา

    Wow

  • @Sadiyamk
    @Sadiyamk 8 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Kamar dai babu wata kasa da barayi sukayi wa zobe irin Najeriya, masu mulkinmu barayi ne, manyan yan ta'adda ne

  • @salihubashir8034
    @salihubashir8034 7 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Tambayana shine.
    Shi talaka tayaya xai Bada gudunmawa wajan canxa tsarin zabe??

  • @GADDAFIBISHIR-s3o
    @GADDAFIBISHIR-s3o 5 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Bello muna tare Bana Jin Dadin Abunda ke Faruwa A kasarmu Matsalar Itace Sashen Shari'a Ya Lalache Dan Ko Talaka Yayi Complain 😂😢 Is Nothing Because Is Not Acceptable Also not judge Shine Dalilin Da Yasa Indespiling Yayi yawa Zaka Shigar Da Kara Amma Babu Supporters Ina godia sosy Allah ya saka da alkhairy

  • @tcash7938
    @tcash7938 12 ชั่วโมงที่ผ่านมา +2

    It our.major problem

  • @a.ibareruwa1930
    @a.ibareruwa1930 13 ชั่วโมงที่ผ่านมา +2

    Wannan maganar gaskiya ne, to amma ta wace hanya kake ganin ya kamata abi domin ganin an magance wannan matsalar?

  • @rashidaaliyu5887
    @rashidaaliyu5887 12 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Takayama zamu canza tsarin zaben

  • @mercyomoti4885
    @mercyomoti4885 12 ชั่วโมงที่ผ่านมา +4

    No more sutitles?

  • @nuraaminu2331
    @nuraaminu2331 56 นาทีที่ผ่านมา

    Dan Bello ba ka yi adalco ba don ba ka ambato kwankwaso ba ai akwai train tuhume tuhume a kansa har yau, me ya sa ba ka ambato shi ba?

  • @babanabdulsahabi1203
    @babanabdulsahabi1203 13 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Tayaya zamu kauce irin wadannan shiwa gabanni Dan ganba domin yanzu komai yakusa karewa

    • @ABUBAKARINUWA-tm6oq
      @ABUBAKARINUWA-tm6oq 13 ชั่วโมงที่ผ่านมา

      Ta hanyar yada manufa, da wayar da kan al'umma, musamman na kusa da kai, sannan a social media ma aikin ka ya zama fadakarwa

  • @NaseerABUBAKARbello
    @NaseerABUBAKARbello 13 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    #endbadgoverment2024

  • @Alkutubiyya
    @Alkutubiyya 13 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Muna mutukar jin ciwon yadda kasar nann take tafiya aganina ta wa dannann azzaliman ta hanya dayace suke dan jin kokenmu shine zanga zanga ga kuma yadda matasanmu suka lalace

  • @abdullahiabubakar9196
    @abdullahiabubakar9196 10 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    (Duk yadda akayi da Jaki sai yaci kara inji bahaushe) talakawa basu iya kwatar yancin kansu ba sunruga su kashe zuciyar su. Idan kaje Lagos ko cikin kudu wlh idan baka da alaka dasu indai kai bahaushe ne sai kaga wulanknci sanna masu mulkin su suna tsoran fushin mutane garin. Lagos idan akayi abu bai gamsar da gangster din garin ba wlh sai anyk zanga zanga dole shuwagabanni masu alhaki su kawo canji akai. Mu kuma talakawa da anyi abu sai ace abar ma Allah, bayan ko yaushe muma muna zaluntar kanmu da iyalan mu. Dole atashi tsaye babu na gida babu na waje duk wanda zai kawo cigaba a yankinku shine shugaban ku.

  • @Twitter302
    @Twitter302 12 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Dudda gomnatin tasanemun arai saboda Wani kuskure babba da sakacinta harna rasa mahaifana toh amma kazodai daiwaje 🤔🤔🤔

  • @AbdulkadirMusa-d2m
    @AbdulkadirMusa-d2m 13 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Tabbas hakane wayan dasuka daci sukafitoh ba'aganisu a wajin sabuda bamuda tunani

  • @AliAliLawan-c9w
    @AliAliLawan-c9w 13 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Good teacher. 🫡🫡

  • @AliyuBala-xu7cn
    @AliyuBala-xu7cn 9 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Gaskiya wannan dole sai mun dagi kuda da posting a media amma ana zalintarmu tsora ya cikama zuci yarmu

  • @danjumaibrahim7465
    @danjumaibrahim7465 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Allah yabanu ikon rusa bakar aniyan su

  • @mohammedaliyumohammed8420
    @mohammedaliyumohammed8420 5 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Ya za’Ayi mu zama tsintsiya!!!? I mean (hadin Kai) matakin farko⚛️

  • @bashirbakoabubakar1607
    @bashirbakoabubakar1607 9 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Ta yaya za ayi mata garambawul din

  • @abubakaribrahim3840
    @abubakaribrahim3840 11 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    We know is our fault Allah yakyauta

  • @kassimismail6127
    @kassimismail6127 11 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Dan Allah,ta yaya zamu sa ayiwa dokokin zabe garanbawul?

  • @IbrahimAhmad-q6p
    @IbrahimAhmad-q6p 6 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Akara zanga zanga ranar zabe