Masha Allah Ordinary President Allah ya Biya🙏 Ammah Kuma mu Yan Arewa Muna baka hakuri game da maganganun da kesa kesai da Yan yan'uwan mu Suke Maka, Dan Allah Akan Maganan da Kayi jiya Akan zaka deina (programs nah Hausa) Ordinary President a dei yimana hakuri Dan Allah Mr Ordinary 🙏🙏🙏
@firdausjafar5257 Allah sarki ai Malliya bata rasa shekara kusa 3 zuwa 5 in ban manta ba Amin Amin Amin dalilin Annabi Muhammad salallahu alaihi wa sallam Jazakallahu bi Jannatul Firdius
Ordinary president may Allah to continue bless you and your family and may Allah grant you jannatul Firdaus I'm jiddum jidda Mohammed from Frankfurt Germany
Tabbas akwai Maza Marasa Imani akwai Kuma masu Imani da Tsoron Allah Allah yaiwa mijina Albarka wllh lokacin dazan haihu yana gurin aiki Amma haka yadawo yabar Neman kudinsa Bai bar gurinba har Saida na haihu ya tabbatar Ina lfy Allah yayi Masa Albarka Allah yafarantawa mijina yayi Masa Albarka
Ba haka ya ce ba. Cewa yayi da safe aka fada masa an mata aiki an cire yarinya, amma ta mutu, aka bashi gawar yarinya. Bayan kwana 3-4 ne aka fada masu cewa an cire mahaifa
1. Ya zaayima matar ka operation Amma bakasan wane dr yayi mata aikin ba?? 2. Kuma wanda yayi maka bayanin operation din kace baka iya ganeshi? 3. Anbashi yarinya data mutu a kwali shidawa suka binne ta?? 4. Matar ka na nakuda ka koma gida harbacci ya iya daukar ka saboda cikin baa jikinka bane. 5. Asibitin inane ake operation without consent din patient ko family member dinta? Kuma baa biyasu ba?? 6. Anyima matarka operation Amma baka samu ganinta ba sai bayan 3 days. Kai wane irin miji ne?? 7. Ina kyautata zaton ko awwal yana daukar fansa ce akan maimuna saboda yana zargin sa mishi maganin bera a abinci itada matar shi. 8. The hospital should still have the record of the operation and what was remove from maimuna, the tumor, the baby, and the placenta.
😭😭😭😭😭😭ya Allah ka azurta kanenmu da 'yayanmu da mazaje nagari ya Allah,mukuma damukeciki Allah karabu da sharrin mugunji damugun gani ya Allah, maman meena من ليبيا 🇱🇾 🇱🇾 🇱🇾 🇱🇾 🇱🇾 🇱🇾 🇱🇾 🇱🇾 🇱🇾 🇱🇾 (Alfat gidansalo)
I’m a Midwife Sunana Sadeeyah Muhammad daga kano, Wannan mutumi qarya yake wlh, Lallai Akwai Lauje cikin nadi akan baya nin shi, Ai kin Asibiti ba Aikin wasa bane da za’ayi aiki kai tsaye batare da sanin Yan’uwan maralafiya ba…
Assalamu Alaikum masha Allah ordinary ina maka fatan alkairi dan Allah karka daina aikin Allah duk abinda mutun zaiyi kansa zaiwa ladanka Yana gurin Allah
Hmmmm Allah y Saka mata Dan Allah kubimata hakinata anxalunci wlh mijinta baida gsky wlh Allah yakari gabanka da bayanka dan isara annabi S,A,W Ameeeen 🤲
The wife then seems uneducated but very smart, Allegedly hospital Sun Gaya wa mijin kar ya amsa kowani tanbaya shiyasa yake cewa a tambayi asibiti, Allah sarki
Nifa Ina yar shekara 9zuwa 10 nake kula da mama nah lokacin da bata da Lfy nake da wainiya da ita babu mai tai makon mu komai ni nake mata yau kusan shekarar ta yakai 10 zuwa sama da rasuwa Amman ban manta komai ba balle shi tab Wlh akwai alayar tambaya akan sa 💔💔💔💔
Don Allah a tambaye sa kamar yadda yace ya kaita asibiti a jigace, shin daya tashi barin asibitin wajen karfe 11 meyasa bai nemin ganin likita domin sanin halin da matar sa ke ciki, har ya iya komawa gida yayi barci.
I believe three parties are involved in this case and at this movement, the man was proofed guilty by the house. nobody should be presume guilty until proof guilty. we now have to hear response from The Hospital, The Doctor and some specialist on this matter. My daughter was booked for surgery without my knowledge and without consent from her, the Doctor just ask her to come for surgery next week. and the funny part is, she only presented a case of toilet infection. I am not saying that the man is innocent, but the hospital should be investigated and properly. the hospital is quick to response to the allegation and the statement issued is also not acceptable. there are lot of thing happening in both private and public hospitals.
Nifa nawa tunanin maybe wancan lokaci sunyi aiki da malamai suka rufe mata baki yanzu ne Allah yaga dama asiri zai tunu shiyasa Allah ya baki iKon bude baki Allah kara mana tsare da shanrin duniya 🤲🤲🤲🤲
Innalullahiwainna ilahirrajiuuuun Allah yasakamiki wallahi baikyautamikiba baiyimiki adalciba kaidagaji kasan bagaskiya amaganarka saifaman kwanakwana yake kai jamaa muji tsoron Allah wallahi kabadagaskiya nayikuka natausamata kobancekomaiba sai Allah yasakamata😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
Hasbunallahu wani'imal wakil. Allah ya shiryi wasu maza,ya taimaki wasu akan kokarin su na Rkon amana da kyautata zamantakewarsu tasakanainsu da Al'umma bijahi Rasulullahi Sallallahu alaihi Wa Alihi. Human Rights Radio Allah ya taimaka ya kara jagoranci ya kiayaye ku daga carrin Munafukai da Mahassada baki daya.
A ruptured uterus is "often" discovered during the operation not before the operation The live saving treatment is to remove the uterus completely within minutes if the rupture is extensive if not both mother and child may not survive due to massive bleeding. If the husband or any relatives is close by, a quick verbal consent is usually obtained while the surgery is going on. But in this case, the husband was not close by and the operation cannot be stopped for consent because the life of the mother is at stake. The slightest delay can result in instant death during the operation.
Remember, she scanned a few days before her labour started, and it was shown normal study. For consent, he left one of his relatives at the hospital throughout the night. Why can't they seek her consent.?
Agreed. After the operation, was anybody from her family shown the ruptured uterus? Is the owner of the uterus asked for permission before being given to the lab after she was out of her situation? Isn't religion considered when a part of a human body is removed? They don't know her beliefs. What if her beliefs restrict her from giving a part of her body to the lab, are hospitals not instructed to respect patients beliefs? Didn't he submit his number before going home in case of emergency? Who did they asked consent from before proceeding with that procedure? Are hospitals given the permission to perform or remove uterus of a patients when emergency occured?
Masha Allah Ordinary President Allah ya Biya🙏 Ammah Kuma mu Yan Arewa Muna baka hakuri game da maganganun da kesa kesai da Yan yan'uwan mu Suke Maka, Dan Allah Akan Maganan da Kayi jiya Akan zaka deina (programs nah Hausa) Ordinary President a dei yimana hakuri Dan Allah Mr Ordinary 🙏🙏🙏
Allah ya jikan Dr Zayad baiwar Allah likita ta gari jajirtacciya Allah ya sada Annabi Muhammad salallahu alaihi wa sallam
😮😮😮
Amin ya Allah. Itace mai Diamond hospital ko
@hauwaumar4773 itace Mardiya baiwar Allah likita ta gari na gode sosai
Innalillahi wa inna illahi rajun Allah ya jikan ta da rahma likita mu ce don Allah yaushe ta rasu
@firdausjafar5257 Allah sarki ai Malliya bata rasa shekara kusa 3 zuwa 5 in ban manta ba Amin Amin Amin dalilin Annabi Muhammad salallahu alaihi wa sallam Jazakallahu bi Jannatul Firdius
Ordinary president, may Allah bless you and your family. I am watching you from riyadh saudi arabia have a good day
Ordinary president may Allah to continue bless you and your family and may Allah grant you jannatul Firdaus I'm jiddum jidda Mohammed from Frankfurt Germany
Alhamdulillahi Masha Allah jazza kumullahuh bikaira bajahi Muhammadu rasulillahi saw
Great
Tabbas akwai Maza Marasa Imani akwai Kuma masu Imani da Tsoron Allah
Allah yaiwa mijina Albarka wllh lokacin dazan haihu yana gurin aiki Amma haka yadawo yabar Neman kudinsa Bai bar gurinba har Saida na haihu ya tabbatar Ina lfy Allah yayi Masa Albarka Allah yafarantawa mijina yayi Masa Albarka
Saiki ci gaba da biyayya
Ameen ya Rabbi..Allah ya kara muku zaman lafiya da kaunan juna ..
Allah yasaka da alkhairi ordinary president abaya yace baisan za'ayimata aikiba kuma hatakai saida akayi aikin yasani kuma yanuna cewa bai biya ko sisiba amman yanzu yace yabada wani abu acikin kudin daga baya yacika lallai akwai alamar tambaya anan gurin Allah bayyana gaskiya
yace da safi yadawu asibiti Dr yajasu yayimusu bayani aciri mahafa yace bayan kwana hudu yayimusu bayani yaci yabada Rabi kudi Kafi ayimata aikai Kuma yaci baibasa ayi aikai ba toh 😢😢😢
Bashida gaskiya Wallahi shine yasa akaci mutuncinta.
@@ShukuranaShuaibuwallahi dagajin zamcensa kasan makaryacine
Ba haka ya ce ba. Cewa yayi da safe aka fada masa an mata aiki an cire yarinya, amma ta mutu, aka bashi gawar yarinya. Bayan kwana 3-4 ne aka fada masu cewa an cire mahaifa
Insha Allah ubangiji yataimaka 🙏🙏
1. Ya zaayima matar ka operation Amma bakasan wane dr yayi mata aikin ba??
2. Kuma wanda yayi maka bayanin operation din kace baka iya ganeshi?
3. Anbashi yarinya data mutu a kwali shidawa suka binne ta??
4. Matar ka na nakuda ka koma gida harbacci ya iya daukar ka saboda cikin baa jikinka bane.
5. Asibitin inane ake operation without consent din patient ko family member dinta? Kuma baa biyasu ba??
6. Anyima matarka operation Amma baka samu ganinta ba sai bayan 3 days. Kai wane irin miji ne??
7. Ina kyautata zaton ko awwal yana daukar fansa ce akan maimuna saboda yana zargin sa mishi maganin bera a abinci itada matar shi.
8. The hospital should still have the record of the operation and what was remove from maimuna, the tumor, the baby, and the placenta.
Gaskiyane
Nagode miki wallahi Allah yasa Miki Albarka
Ko ICU aka kai dan uwanka zaka shiga kaganshi bare Wani cs
Subhanah 😢😢wanan mutumin ba shida gaskiya sam Allah yabimiki hakkinki🤲🏻🤲🏻
😭😭😭😭😭😭ya Allah ka azurta kanenmu da 'yayanmu da mazaje nagari ya Allah,mukuma damukeciki Allah karabu da sharrin mugunji damugun gani ya Allah, maman meena من ليبيا 🇱🇾 🇱🇾 🇱🇾 🇱🇾 🇱🇾 🇱🇾 🇱🇾 🇱🇾 🇱🇾 🇱🇾 (Alfat gidansalo)
Ameen SISTER ALLAH YA AMSA WANNAN ADDU,A
Sannunku da kokari. Allah Ya saka muku da alkairi.
Aminu Babangida daga Debrecen, Hungary.
Asslm barka da aiki
Allah ya taimakeku allah yabaku sa.a❤❤❤❤
May Allah (Swt) seen you
though 🙏🙏
I’m a Midwife Sunana Sadeeyah Muhammad daga kano, Wannan mutumi qarya yake wlh, Lallai Akwai Lauje cikin nadi akan baya nin shi, Ai kin Asibiti ba Aikin wasa bane da za’ayi aiki kai tsaye batare da sanin Yan’uwan maralafiya ba…
الله اكبر الله اكبر الله اكبر الله اكبر الله اكبر بريكيت شاملي جزاك الله خيرا ربنا يزيد صحه والعافيه ويطول في عمرك
Sannu sannu Allah zai bayya Gaskiya Kuma Allah yasaka maka ordinary president.
Slm fatan alkairi ga ordinary president Allah ya kara nisan kwana amin
Uguwarku daya da iyayeta shine babu daya daga cikin iyayeta wanda ya samu labari allah ya tonawa wanan mutunmi asiri
Macha allah gaskia wannan gidan redio yana birgeni Allah ya saka muku da alheri dunia da lahira allah ya biyaku allah ya tona musu asiri❤❤❤
wlh wannan bashida imani allah yasakamike allah zaibimi ke haki insha allah
Odordinary present Allah yà biyaku 🙏
Gaskiya a maganar wannan mutumin akwai qarya
Ma sha Allah Allah yakare mana kai
My ordinary president Allah yakare mana kai akan aiyukanka na Alkairi
Assalamu Alaikum masha Allah ordinary ina maka fatan alkairi dan Allah karka daina aikin Allah duk abinda mutun zaiyi kansa zaiwa ladanka Yana gurin Allah
Gaskiya akwai lauje cikin Nadi ni a tunaninama jaririyar ba mutuwa tayiba ya San inda yakaita
Allah ya biyya ku ordinary ma sha Allah ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Gaskiya Malam Auwal akwai bincike cikin lamarinka ta yaya za'ayiwa mutum mace tiyata batareda sa hannun Mijinta ko danginta gaskiya ba gaskiya
ordinary president May Almighty Allah continue to bless and protect you
Wai nace anya ba saida mata mahaifar nan yayiba dan wlh ni duk abin da Akace Anyi Asibitin zan yadda dan Abin tsorone
Wallahi mude talakawan Nigeria munaganin bone shugabanni su cucemu sannan muma mucuce kayukanmu.Allah kakawomana sauki
Hmmmm Allah y Saka mata Dan Allah kubimata hakinata anxalunci wlh mijinta baida gsky wlh Allah yakari gabanka da bayanka dan isara annabi S,A,W Ameeeen 🤲
Gaskiya wan nan ba mijibane kaddarace ta sa ta aureshi Iyaye akula da wadanda za abawa yaya
Masha Allah 🎉🎉🎉 Allah y'a samudace😢
Wannan rayuwan Allah kawo mana sauki zalunci kawai 😢
Na kamu da kaunar Dan'hajia wlh😍❤
May Almighty Allah bless you the ORDINARY PRESENT 🤲
The wife then seems uneducated but very smart, Allegedly hospital Sun Gaya wa mijin kar ya amsa kowani tanbaya shiyasa yake cewa a tambayi asibiti, Allah sarki
Wannan mijin nata akai alamun rashin gaskiya a tare dashi ya kamata a tuhume shi Dan gaskiya zata fito insha allah
Tab wai ace mutum baida imani to ana aiki ba sahannun wani kuma iyayenta basusaniba gaskiya yakamata abima ta hakkinta wllh sai Allah yasakamata
Salm brekete family Ina fatan Alkhairi don Allah atambayeshi shin gawar yarinyar jaririya shikadai ya bunneta babu yan'uwa maimuna babu makofta.
Good?
wallahi auwal baka da gaskiya asibiti basu aiki batare da consent ba
Nifa Ina yar shekara 9zuwa 10 nake kula da mama nah lokacin da bata da Lfy nake da wainiya da ita babu mai tai makon mu komai ni nake mata yau kusan shekarar ta yakai 10 zuwa sama da rasuwa Amman ban manta komai ba balle shi tab Wlh akwai alayar tambaya akan sa 💔💔💔💔
Hakika ordinary kubi mata hakinta don Allah dan matsayin Muhammad rasullillah S A W 🤲🤲🤲 ordinary Allah yakareka
Good morning my ordinary president kai tuniya ne
Don Allah a tambaye sa kamar yadda yace ya kaita asibiti a jigace, shin daya tashi barin asibitin wajen karfe 11 meyasa bai nemin ganin likita domin sanin halin da matar sa ke ciki, har ya iya komawa gida yayi barci.
@@BilalMuhammad-d2c Yace ya bar wata a wajen ai ta kwana
😂😂😂😂 sai babamu wai da Ace mene yake ruwaruwa
Allah sarki uban mara Uba Allah ya temaka Allah yasa aljannace makomarka ita Kuma Allah ya bimata kakkinta
Dan Allah wannan mutumin akamoshi amashi hukunchi dai dai da abunda yayi domin wannan bashida gaskiya
Dan iskan Karya ne kuma makaryaci ne wallahi
Gaskiya abin chikehi
Kai ɗan kama karya ne ba a daji muke rayuwa ba akwai rules and order a Nigeria 🇳🇬 😢😢😢
My ordinary president may God continue to grant you an wisdom to investigate this case, God bless brekete family
I believe three parties are involved in this case and at this movement, the man was proofed guilty by the house. nobody should be presume guilty until proof guilty. we now have to hear response from The Hospital, The Doctor and some specialist on this matter. My daughter was booked for surgery without my knowledge and without consent from her, the Doctor just ask her to come for surgery next week. and the funny part is, she only presented a case of toilet infection. I am not saying that the man is innocent, but the hospital should be investigated and properly. the hospital is quick to response to the allegation and the statement issued is also not acceptable. there are lot of thing happening in both private and public hospitals.
Masha Allah Umar Alhamdulillah Allah ❤❤❤😢😢😢
Burkita Famali Ina Maka Fatan Alkairi ❤❤❤
😂 saifa burkita family
allah ya karamaka lfy da nisan kwana mai amfani ❤
Slm sunan Ab malumfashi inaima dukkanin iyalan brekete family fatan alkhairi ALLAH yakaremana ordinary AHMAD ISAH yasa yagama da duniya lfy amin
May Allah bless u berkate family
Nifa nawa tunanin maybe wancan lokaci sunyi aiki da malamai suka rufe mata baki yanzu ne Allah yaga dama asiri zai tunu shiyasa Allah ya baki iKon bude baki Allah kara mana tsare da shanrin duniya 🤲🤲🤲🤲
Babu abunda da bazai iyafaruwa don mutanenmu shaidanune wlh
Masha Allah ❤
Mr ordinary president koh wani asibiti kaje Wallahi akwai sunan dr akan table
Allah yajadanidankwana uban marar uba mumasu u anma.kainababanmua.allah yaqara lfy danisankwana❤❤❤
Pls don Allah a tambayeshi waye yayiwa jaririyar wankan gawa da samata likafani suwaye sukayi kuma a ina
Gaskiya wanna akwai Dan isaka
Gaskiya ordinary presidant kanakokari Allah yasakagama lfy yakaremaka zuria
Toyaakayisan kudin aikin ahalin yacebaisanda maganar aikiba🤔tayaya zaibiyakudi kuma kace saidakataho akai aikin
Allah yasaka ma wannan maatar wlh kuma wlh nida nasan inda zanganta saina aureta😊
😂😂
Dan Allah ayi Abu Dan Allah ko aci wutar Allah 😢
Ordinary president may Allah bless you and your family
ASlm BARKA Dadama ☝☝☝☝☝☝☝☝☝😭😭😭😭😭😭
Allah ya tuna assiri duwanda adda sahanusa
Allah ya saka muku da allkihri munagodiya so sai Allah ya Kara daraja da daukaka
Allah ya bayana gaskiya 🎉🎉
Slm ordinary president a maimaita lambar waya
Allah ya qara maka Lfy da tsawon rai
Ka cigaba da Wannan aiki 🙏🏼
Wallahi kamar bakusan harkar surhery ba da alama
May Allah bless you Orinary
Allah yakara lfy amma mijinna takamar bashida gaskiya Allah yabaiya nagaskiya
Alhamdulillah babamu inchallah 😍
Lahaula walaquouwata illabillahi alaiyal azim
Innalullahiwainna ilahirrajiuuuun Allah yasakamiki wallahi baikyautamikiba baiyimiki adalciba kaidagaji kasan bagaskiya amaganarka saifaman kwanakwana yake kai jamaa muji tsoron Allah wallahi kabadagaskiya nayikuka natausamata kobancekomaiba sai Allah yasakamata😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
Allah ya taimaka yabada iko abii ma mai haki hakinsa
Dan Allah Dan Annabi anemi mahaifiyarta ko yan uwanta sunanan aji tabakinsu saboda acire mutane daga rudani
Hasbunallahu wani'imal wakil.
Allah ya shiryi wasu maza,ya taimaki wasu akan kokarin su na Rkon amana da kyautata zamantakewarsu tasakanainsu da Al'umma bijahi Rasulullahi Sallallahu alaihi Wa Alihi.
Human Rights Radio Allah ya taimaka ya kara jagoranci ya kiayaye ku daga carrin Munafukai da Mahassada baki daya.
Yace a washe gari ya aka fada masa,anmata aiki Kuma yace kwana hudu baya ganinta,sannan Kuma yace atare aka fada musu,to ya kenan🎉
Wlh wlh wlh bashi gaske ya 😢😢😢😢
A ruptured uterus is "often" discovered during the operation not before the operation
The live saving treatment is to remove the uterus completely within minutes if the rupture is extensive if not both mother and child may not survive due to massive bleeding.
If the husband or any relatives is close by, a quick verbal consent is usually obtained while the surgery is going on.
But in this case, the husband was not close by and the operation cannot be stopped for consent because the life of the mother is at stake. The slightest delay can result in instant death during the operation.
Remember, she scanned a few days before her labour started, and it was shown normal study. For consent, he left one of his relatives at the hospital throughout the night. Why can't they seek her consent.?
Agreed. After the operation, was anybody from her family shown the ruptured uterus? Is the owner of the uterus asked for permission before being given to the lab after she was out of her situation? Isn't religion considered when a part of a human body is removed? They don't know her beliefs. What if her beliefs restrict her from giving a part of her body to the lab, are hospitals not instructed to respect patients beliefs? Didn't he submit his number before going home in case of emergency? Who did they asked consent from before proceeding with that procedure? Are hospitals given the permission to perform or remove uterus of a patients when emergency occured?
But in the first place before the operation non of her relatives sign so we’re talking about this first .
@@Salmerhsamboall your questions can be answered if you are willing to understand
The issue here is that the CS was not consented to in the first place.
ALLAH y bayyana gaskiya
Maimuna ALLAH yakwato maki hakkin ki cikin sauki
Amin Amin Amin dalilin Annabi Muhammad salallahu alaihi wa sallam Jazakallahu bi Jannatul Firdius Malam Jogana
Allah ya Kara lfy
Allah ya saka da alkairi
Allah yasaka da alkhairi, tanbayoyin daie Raina sai naji wasu sunyi.
Gaskiya akwai matsala a kasar nan
Wannan bawan Allah fa akwai matsala fa Allah ya tona Asiri sa Amin
😂 wai da kolayenshi neh
Kamar na ma wannan mutumen hegen duka wallahi, Allah ya sa idan ya shigo hannu a fara kakkarya shi kan ya fara bayar da amsa.
Lols yanzu idan an bar ki da shi za ki iya dukan shi ne ? 😅
@@Speedyvampir2 Duka ba ma k’arami ba kuwa. Da a ce ‘yar’uwata ce ya ma haka,in sha Allahu da yanzu yana prison.
Gaskiya akwai lauje cikin nadi. Akamo doc nuhu da mai blouse da kuma kishiyarta. AKTH daman mutane suna kawo korafi
Allah ya bayyana gaskiyya
An riga anchucheta daikawai😢😢
Allah ya ba da sa'a inamuku fan alkayri❤❤
Mr Ordinary president ,Allah kara wa rayuwarka albarka,yai maka kyakkyawan karke