Jawabin albani Kan wakafinda Daya Bayan Na makaranta yakawo karshen takaddama DA iyalansa

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 3 ก.พ. 2025

ความคิดเห็น • 25

  • @ibrahimisa8639
    @ibrahimisa8639 วันที่ผ่านมา +7

    Gaskiya mutane sunaban mamaki zakaga mutun baisan komaiba akan iyalin albani'ba kai badan zaria ba b amma kaji kowa yazo yana ba'ayiwa iyalinsa adalchi ba dan Allah kudena fadin abinda bakuda ilimi akai

    • @jameehamza4738
      @jameehamza4738 21 ชั่วโมงที่ผ่านมา

      Ay basai dan zaria bane kadai yasan iyalan albani, akwai yan uwansu agaruruwa da yawa, kuma adalci akace ay musu ta hanyar kyautata musu, tunda Allah ma yanason kyautatawa.

    • @abdullahiibrahimusman8135
      @abdullahiibrahimusman8135 14 ชั่วโมงที่ผ่านมา

      To Kai ka bincika ka tabbatar ba'a kyautata musu? Koko daga Jin magana sai kawai ka yarda,in hakane ka zama fasiqi tunda bakayi bincike ba, Allah ya sauwake.​@@jameehamza4738

    • @asj25tv27
      @asj25tv27 13 ชั่วโมงที่ผ่านมา

      Wallahi abun nan yana nan takaici nikaina. Baikamata ba kwata kwata

  • @MuhseenNamaje
    @MuhseenNamaje วันที่ผ่านมา +3

    Babu abunda yafi Batamin rai Nima sai bayyana sirrinnan wallahi
    Bai kamataba kwata-kwata

  • @ussymsani1883
    @ussymsani1883 วันที่ผ่านมา +4

    Abu nusaibah Dan Allah kadaina saka magana akan gidan Malam wallahi wannan ba dai dai bane Dan Allah kakiyaye domin hakan bashi da wata faida Allah yasa mudace ameen

  • @muhammedbappa7560
    @muhammedbappa7560 9 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Allah sarki mallam Allah ya maka albarka ya maka rahma

  • @Zainabsani-r2j
    @Zainabsani-r2j 13 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Allah sarki Allah yajiqan malan

  • @UmarMusa-i7c
    @UmarMusa-i7c 12 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Gaskiyane

  • @ayishatabbas2402
    @ayishatabbas2402 วันที่ผ่านมา +1

    Allah ya jikan mallam da Rahma🙏🏼🙏🏼🙏🏼😭😭😭💔💔💔

  • @MuhammadSani-q2y
    @MuhammadSani-q2y วันที่ผ่านมา +3

    Allah ya jikan mlm da rahama

  • @HARUNABUKAR-j9e
    @HARUNABUKAR-j9e วันที่ผ่านมา +1

    Gaskiya ne wallahi tallahi

  • @LurwanuMuhammed-j3j
    @LurwanuMuhammed-j3j วันที่ผ่านมา +1

    Allah ya Saka masa da alkairi
    Allah ya Kai haske kabarinsa
    Sukumar iyalansa Allah ya basu mafita
    Muma Allah yasa mucika da imani amin

  • @muhamedauzai6888
    @muhamedauzai6888 23 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    wlh malam gaskiya ne kafadan wallahi kuwa

  • @dabolawal-sl7eu
    @dabolawal-sl7eu 2 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Bakasan waye Albaniba wallahi idan Malam yanada rai ita bata isa tazoma malam da wan nan iskancinba

  • @abubakaraliyu4559
    @abubakaraliyu4559 22 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Allah ya jikan malan

  • @mohammedusman443
    @mohammedusman443 วันที่ผ่านมา +1

    Toh Allah yarufa asiri

  • @LawaliIbrahim-w1t
    @LawaliIbrahim-w1t 23 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Aslm Allah ya jikan malan allah ya kai rahama kabarin shi allah ya sa ku fahimci juna

  • @MARYAMTUKUR-de1ih
    @MARYAMTUKUR-de1ih 16 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Allah ye sa kada alheri malam abunda suka kasa su fahimta kenan gaskiya ne

  • @MuhammadZaliha-p7r
    @MuhammadZaliha-p7r วันที่ผ่านมา

    Dan Allah ya kamata ayiwa iyalan mallam Albany adalchi
    Koda bashi na araye.

  • @arufai
    @arufai 19 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    May Allah forgive those who faught in his course including albani zaria

  • @SuleimanabubakarWarari
    @SuleimanabubakarWarari วันที่ผ่านมา

    Malam bakace komiba

  • @abdullahiibrahimusman8135
    @abdullahiibrahimusman8135 14 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    To kai ka bincika maganar wannan matar ka tabbatar gaskiya ne? Wallahi mallam kaji tsoron Allah wannan bayanin da aka sa na Albani ya raba gaddama, kuma Kai wa yace maka ba'a taimaka musu, mallam baka da tsoron Allah kuma kai dan hada husuma ne. Ka binciki magana kabin kayi sharhi akai.

  • @halimasoba6482
    @halimasoba6482 23 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Tsakani da Allah duk shuwaganin makaranta suk su suka ja.Basu da amana basu da aminci da kyautatawa.Abin da wannan bawan Allah ya fada gaskiya ne.Allah basu ikon Allah gyarawa

  • @harunayunusa1379
    @harunayunusa1379 วันที่ผ่านมา

    Ɗaluban MLM kunji kunƴa Allah ya jikan sa