GABATARWA DA SADARWA KAI TSAYE A TARON MAULUD

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 5 ม.ค. 2025
  • Wannan gabatarwa da sadarwa kai tsaye ya faru ne a ranar 16/11/2024. A cikin ƙaranar Hukumar Dala ta Kano, a inda da farawa da gam-da-katar aka gwangwajeni da rigar al'ada ta cikin ƙaho mai ɗan karen tsada. Taron ya i tagomashi ta yarda duk wanda ya yi wa'azi ko Yabon Ma'aiki za a yi masa kyautar Riga ta alfarma

ความคิดเห็น • 15

  • @musatanimuumar2226
    @musatanimuumar2226 หลายเดือนก่อน

    Masha Allah ubangiji ya sanya albarka ya tsare ka daga dukan wani sheri ameen ya Allah

  • @IDRISS.BOY227
    @IDRISS.BOY227 หลายเดือนก่อน

    MASHA ALLAH KASAMUNA CIKIN MASOYAN ANABI MAHMAD S A W ❤❤❤❤

  • @MuhammadAbubakar-k3y
    @MuhammadAbubakar-k3y หลายเดือนก่อน

    Allah yakara basiraa ❤

  • @surajagarindawa
    @surajagarindawa หลายเดือนก่อน

    Masha.allah.allahykaraba.sira..❤❤...❤❤...❤

  • @idrismuhammadsalihu-xv9fx
    @idrismuhammadsalihu-xv9fx หลายเดือนก่อน

    Masha Allah, Allah ya Kara basira.
    I am waiting you to upload rabbi yarje and ganganko

  • @UsmanAbdulkarim-rg3cf
    @UsmanAbdulkarim-rg3cf หลายเดือนก่อน

    Allahu akbhar Alan waqa ❤❤❤❤

  • @imranaisyaka2163
    @imranaisyaka2163 หลายเดือนก่อน +2

    Allah ya ƙara girma da ɗaukaka babban yaya

  • @aliyuadam9849
    @aliyuadam9849 22 วันที่ผ่านมา

    Ma sha Allah

  • @HjH-t5h
    @HjH-t5h หลายเดือนก่อน +1

    ❤❤❤❤❤❤❤

  • @abubakarusmanshehu8644
    @abubakarusmanshehu8644 หลายเดือนก่อน

    Allah sarki Allah Kara lafiya

  • @salihuabdullahi6762
    @salihuabdullahi6762 หลายเดือนก่อน

    Sallalahu Ailahi wassalam Ameen bijahi sirrin zati kamilu zati

  • @YusifTukur
    @YusifTukur หลายเดือนก่อน

    Sai annabina

  • @umarrabiu1764
    @umarrabiu1764 หลายเดือนก่อน

    Allah yakara sutura

  • @SirajYousuf-m8z
    @SirajYousuf-m8z หลายเดือนก่อน

    ❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @HsbscvGsfsjscs
    @HsbscvGsfsjscs หลายเดือนก่อน

    ❤❤❤❤❤❤❤❤❤