Wakan nan tayi dadi sosai masha Allah. Ina son wakokin ka Aminu Ala, yawan cin wakokin ka nasiha ce ga nunu ga al'umma. Wani lokaci in inajin wakar ka har hawaye nakeyi. Allah dai ya kara basira
I pray he will follow the way of sarkin idris, best sarkin with good heart and humanity, i was born and breath up in Zaria, i love sarkin idris, zazzau, so painful when i had he passed away. May God receive his soul. Best sarkin with good heart and humanity
Wai Kaine yanzu dak wani mai Yabon annabi saika amince tukun yayi ko , to wlh jiya nayi mafarki dakai da kudirinku whh a I'm swear to god , to nidai abinda zanfada muku shene wlh wannan kudirin naku ba alkairibane Dan wlh zai iya kawomana bazala arayuwarmu Nigeria . Allah yakarawa annabi daraja amen . from pkm yobe state . good bye
madallah aminu ladan abubakar,muna godiya dawannan gudunmawa taka,ta fadakarwa, mungode dawannan waka ta sabon sarkinmu na zazzzau allah yabar zumunci,haryanzu ina dada tambaya akan wakokin,wani yace xansamu a play store,ammma ni indai dahanyar dazansamesu batanan ba gabakidaya ko sunkai dari 500 inaso,ga numbata 07017753191
Wakan nan tayi dadi sosai masha Allah. Ina son wakokin ka Aminu Ala, yawan cin wakokin ka nasiha ce ga nunu ga al'umma. Wani lokaci in inajin wakar ka har hawaye nakeyi. Allah dai ya kara basira
I pray he will follow the way of sarkin idris, best sarkin with good heart and humanity, i was born and breath up in Zaria, i love sarkin idris, zazzau, so painful when i had he passed away. May God receive his soul. Best sarkin with good heart and humanity
A.C.Z KOFAR DOKA
Allah ya taya riko🙏🤲
Kai Ala inama inada kudi gaskiya da kasha kyauta! Allah ya dafawa sarki mai Zazzau; Allah ya jikan Dr. Shehu Idris.
Allah Yara nisan kwannan sarkin zazzau ameen alan Waka Allah kara dokaka yakaika idan bakataba tunaniba
Allah ubangiji yaka basira Da Daukaka Alan waka namu ❤️🙏
Masha Allah, Aminu Ala Allah ya qara maka daukaka
Waka tayi Allah yasaka da Alkairi Alan waka 👍Allah kara basira
hajiya fiddausi. 24 hour ago
Masha Allah tubarakallahu gaskiya tayi dadi sosai Allah ya qara basira
Babban jeji ba isa ayimaka qyaure ba ko mahaikachin kafinta ne
Masha Allah Dan wausa Allah ya Kara basira Alan waka
Subhanallahi wallahi tallahi Malam Aminu Alah gefen waqa wallahi subarmaka kawai Kafichesu Kaai Nisa sosai Allah ya qaro basira Alah
Allah ya bada ikon rikon mulki sarkin zazzau godiya muki Alan waka ala basira yerima mawakan afrika lamdo yimoowo grain zazzau
Aminu alan waka Allah yakara basira
MashaAllah Allah yatayashi riko
Aminu Ala naji wasu baituka dakayi dasuka sakani dariya da mamako
Indai waka ce ta harshen hausa to ga Doki kuma ga faggen sukuwa.
Dr. Aminu ladan Allah ya kara fasaha da basira.
Allah yakara daukaka Alan waka
Salamou aley koum bonjour a tous les gens qui suit Elh .Aminou dit ALA ,ses chansons me donne la morale. Dû courage et excellente journée
Allah yataya riko yajikan marigayi yasa cantafi nan allah yayi riko da hannun ahmadu nuhu bamalli yasa yafi marigayi🙏
Masha Allah kuna taku Allah na tasa
Wayyo Allah na ala sarkin waka Allah ya kara basira da Nisan kwana
Da kyau Aminu Alan waka
Allah ubangiji ya kara basira
Allah ya taya mai martaba riko
Allah yajikansu da rahama da iyayanmu bakidaya.
Masha Allah, Allah ya taywa sabon Sarki kuma don Allah a taimakeni da wakar Tsohuwa ta Illelah fara
Masha Allah muna jiran ta.aziyar sabo garbu
Wonderful masterpiece.....Allah ya Kara basira Alan Waka
Allah ya bada zan lafiya ya rabbi ya rahaman ya rahimu ya wahbu ya kara hikima da bacira
Assalamou.alekoum Aminou ala allha yakara basira
Masha Allah alan waka
Mash Allah baharun mawaka
Masha Allah. Allah ya kara lfy,Dr.
Wai Kaine yanzu dak wani mai Yabon annabi saika amince tukun yayi ko , to wlh jiya nayi mafarki dakai da kudirinku whh a I'm swear to god , to nidai abinda zanfada muku shene wlh wannan kudirin naku ba alkairibane Dan wlh zai iya kawomana bazala arayuwarmu Nigeria . Allah yakarawa annabi daraja amen . from pkm yobe state . good bye
to kaji wata magana kuma
Allah ya rikama Daga Mutan Zamfara State daga Nura gready Bungudu local government yaron Zannan Bungudu
Allah yakara maka basira Alan waka
Allah yajaza mane
Alan senior good one senior man
allah yagara sutura da lfy
Allah ya Kara ma sarki jagora
Ran sarki ya dadde
Masha Allahu Dr.
Allah yarika masa An gaisheka Dr. Alan waka.
Anma dan Allah Mai yasa bata daukuwa wakar
Ran Sarki yadade ✊
Muna godiya Alhaji Ala
MashaAllah megida Allah ya dadin baiwa
Alan waka c mon préféré
Innna ma fatan alhairi a rayuwa likitan Waka aminu Alan wakan kano
Allah ya kara lafiya da basira
Allah yakaraja d nisan kwana
Alan Waka rayuwa aduniyq
Masha Allah Allah ya ƙara daukaka Sarkin waƙan sarkin Kano
Masha Allah Allah yasa Alheri ya tayaruko
Allah yakara daukaka
El bazo de plus en côte d'Ivoire je vous aime
Dan Allah inason wakar dudu bayaro
Zan nemota da yardar Allah
Wlh wlh wlh ala kabirgeni da ina da dama da kayi mamaki albarkacin sarki Halifa
Allah y'a jazamaninsa.
Allah ya Kara basira
Allah ya tayaka riqo sarki
Baba rabiu
Allah qaro basira baban amina
Muna godiya
Wnnan wka itace na fiso kaf acikin wakokin sarakuna
Salam malam #alanwaka mu muta nan #hadejia munama fatan alkairi allah yakara daukaka
Macha oga yai
The song it is very intrest allah ya taya riko.
Dr Allah ya kara lafia Nisan kwana
Amin
Masha allah 🤲 allah yabada lafiya da zaman lafiya
YANYlove❣️❣️❣️
Allah ta tayaka riko
Allah Kara Dauka ka
Allah yasaka Maka da alkhairi Daktan Waka. Hakika wakarka ilimice.
Gu
Masha #Allah
Good ls good
Alhamdulillah
Allah yakara fasaha
Ameen
Masha Allah
Masha Allah.
Alhamdulillah 😂😂😂
Wonderful time
ماشالله
Allah yata riko
Ahmadu Allah yarikama
❤
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Salam. Ina bukatar MP3 na wannan Waka, yaya zaayi na samu?
Mal. Aminu Ladan AlanWaka Allah ya kara basira.
masha allah
SARKIN ZAZZAU
Muna murna
What name of song he sing Ibrahima niass
Good and fine
Good and fine
❤️❤️❤️❤️❤️🙏🏼
Naziru
madallah aminu ladan abubakar,muna godiya dawannan gudunmawa taka,ta fadakarwa,
mungode dawannan waka ta sabon sarkinmu na zazzzau allah yabar zumunci,haryanzu ina dada tambaya akan wakokin,wani yace xansamu a play store,ammma ni indai dahanyar dazansamesu batanan ba gabakidaya ko sunkai dari 500 inaso,ga numbata 07017753191
Slm
Asslm
I’m
Il
Mamaki
00m
Fatan.alkairi
Masha Allah Allah yakara basira
Masha Allah