Masha Allah. Na jima ina neman wannan wakar. Ta na dauke da darasi da kuma tausayi kan taaddancin kisan Ahmadu Bello Sardauna. Hakika arewa ta yi babban rashi na Uba kuma Jarumi. Allah ya jikan sa ya bashi aljannatul firdaus.
Lallai Sardauna ya rasu yabar gibi maifadi wanda zai wuyar cikewa a Arewa da kuma Nigeria baki daya. Allah ya jikansa, yayi masa rahama. da sauran Musulmi baki daya.Mu kuma Allah ya kyauta karshenmu.
Allah YAKYAUTA MAKWANCII SIR AHMADU BELLO YA ALLAH YAIMUSU SAKAIYA AMEN
Allah ya saka da alkhairi. Tabbas muna kewan Gamji don muna kwanar'sa matuka
Allah saka da alheri. Allah Ya ƙara ɗaukaka da basira Alan Waka!
Allah Ya jiƙan maza! An dade ana cutar mu a Kasar nan, amma da ranar kin dillanci!
Allah ya Qaro dimbin basira Alan Waka, Ya sanya mana Sir ahmadu Bello Sardauna a Aljannah.
Allah kara basira Mallam Aminu. Muna rokon Allah da Ya bamu ikon dorawa daga inda suka tsaya, Amin.
Masha Allah. Na jima ina neman wannan wakar. Ta na dauke da darasi da kuma tausayi kan taaddancin kisan Ahmadu Bello Sardauna. Hakika arewa ta yi babban rashi na Uba kuma Jarumi. Allah ya jikan sa ya bashi aljannatul firdaus.
Allah ya qara basira sarkin diyan gobir
Allahu Akbar, Allah yabiyaka Mlm Aminu, Duniya ba matabbata ba
Masha Allah, Allah qara basira Alan waqa, Allah yajiqan ahmadu bello, Allah bamu madadinsa , Allah daura musulunci akan kafurc ameen
Lallai Sardauna ya rasu yabar gibi maifadi wanda zai wuyar cikewa a Arewa da kuma Nigeria baki daya. Allah ya jikansa, yayi masa rahama. da sauran Musulmi baki daya.Mu kuma Allah ya kyauta karshenmu.
Allah Yaqara Lafiya Da Nisan Kwana sako daga Kawu Halal Misau Mawakin Mai martaba Sarkin Misau
Allah qara basira
Allah ya ƙara basira Alan waƙa. tabbas bazamu taɓa mantawa da wannan ta,addancin da dabbobin nan sukayi mana ba. Saide muce Allah ya isa
Tsinannu
Wlhy na Kara stanan ibo wlhy
Alah yaqara vasira alan waka allah yagafar masa darahama mazan jiya kenan
ALLAH YA ALLAH YASAKA DA ALHERI KUMA ALLAH YA JIQAN AHMADU BELLO.,
TUN LAQACIN DA MUKA RASASHI MUKA SHIGA UKU
HAR NA TUNA LOQACIN DA YAZO RIMIN GADO,
Allahu Akbar Allah ya jaddada rahama a gareshi
Aa
Allah ya jikan mazan jiya
Ya Allah yajikan musulmisa nagari amim
Allah yasaka da alkairi Allah yakara basiri munagodiya
allah yakara basira ml aminu sai danayikuka
Allah ya karah basirrah
Allah ya Kara basira
Masha Allah, Allah Yajikan Sardauna
P
Allah yai masa rahma
Allah ya saka da alheri alan waka... Wannan Waka tayi sosai
Allah yajikan mazan dauri
Wlhy na Kara tsanan en kudu
Yayi sosai Allah ya Karo basira
Allah kajiqan kakana
😭😭😭😭😭😭🤲🤲🤲🤲
Allah yasa nabayanka sumayar maka dawannan buki
Allah ya gafarta masa da rahama
Amin summa amin
Allah ya jikansa da rahama
Alah yagafar tamasa aman,😍
Saurdauna
Macha Allah Allah ya kara basira
Allah yajikansa
❤❤❤
Masha Allah
Je
HAR NA NATUNA LOQACIN DA
YAZO RIMIN GADO
YA GABATAR MUHIMMAN AIYUKA
Respect. Puisse Allah te bénir. Amine !
Masha Allahu
Masha, Allah. Allah. Yakara. Basira
ALLAH yajikansa
😢😢
Pls sunan ta a audiomack?
Allah ya musu rahma 😂😂
😭😭😭😭😭
Fata alheri
😭😭😭😭😭😭😱😱
Danaallah saura wakokin album din fah
😢
😭😭😭😭😭😭😭😭
Well coordinated song.
Wato baitinnan na SUNTAFI BA MAGADAN SU Yana sakani kwallah. Domin baiti haka yake ba MAGADAN su.
Hi❤😂🎉😢🦷👁️👄❣️💔💋
09028984819 a taimaka mana da audio ko video din
Allah ya Kara basira
Allah yakara basira
Masha Allah
Allah ya Kara basira
Masha allah