Allah yajikan malan Allah kawo masu dorawa daga indaka,aje yakawo masumanufa ta,alhairi ga Alumma irintaka yakawo masu jajirchewa irintaka ya Allah karkasa rasuwar Albani tasankache sanadiyar rushewar wannan aiki na Alhairi Amin yarabbi
😭😭 Allahu Akbar.Allah ya gafartawa malan,da Rahamarsa yacika masa gurin sa Allah ya a Gaza wa wadanda suka cigaba a inda ya tsaya Allah ka kama mana wadanda suka yimana wannan ta’addancin da abinda kaso ya Allah ka tallafi ba yansa. Jazaakallahu bi khairin.
Allah ha di qan ka malam da rahma! Wa yanda kuma su ka yi mana assaran ka Allah ya tsine musu duniya da lahira
Allah u Akbar Allah ya jikan malam Albany Allah ya tsinewa Wanda ya kasheshi 😢😢
Amin Amin
Allahu Akabar Allah ya jikan sheikh Albany Allah yasa yahuta
Allah yajiqan mlm allbani zariya
Amin souma amini
Rahama usman Allah ya jikanka malam Auwal Albani Zaria
Allah yajikan malan Allah kawo masu dorawa daga indaka,aje yakawo masumanufa ta,alhairi ga Alumma irintaka yakawo masu jajirchewa irintaka ya Allah karkasa rasuwar Albani tasankache sanadiyar rushewar wannan aiki na Alhairi Amin yarabbi
2:27 2:29 2:30 2:31
Allah yasakawa murgayi malam albani Zaria da alkhairi allah yajaddadarahama
Allah ya jikan mlm ya gafartamasa
Masha Allah ya Allah kajikan mlm wlh munyi rashin mlm
Allah yabiyaka ladan da awar dakayi malam Muhammad auwal albani
Allah kajikan malam Albany Zaria Gaskiya haryau babu malami mai manufa da tsari na cigaban al'umma da jaddada da' awar musulunci kamar sa.
Amin Amin
Gaskiya kam
Rahama usman Masha Allah ya Rahma hulla
Allah ya saka maku da alkhairi. Ya kuma Allah ya gafarta wa dukkan malaman addinin Islam
😭😭 Allahu Akbar.Allah ya gafartawa malan,da Rahamarsa yacika masa gurin sa Allah ya a Gaza wa wadanda suka cigaba a inda ya tsaya Allah ka kama mana wadanda suka yimana wannan ta’addancin da abinda kaso ya Allah ka tallafi ba yansa. Jazaakallahu bi khairin.
Allah yajiqan malam albany Zaria
Rayuwa kenan Allah baya barin wani don wani Allah ya gafartawa malam ya albarkaci bayansa
Allah ya gafarta mallam, Kuma ya Kara yawita Mana irin su.
Allah yajiqan sa da rahama Allah yasa muma muyi kyakyawan qarshe yasa mucika da iymani
Amin yaa Rabbi
Allah ya jikan malam albani allah ya gafartamichi aminé 🤲🤲🇮🇷
ALLAHU AKBAR ALLAHU AKBAR kace mazan jiya Kai jama a ALLAH jinka malam
Allah ya yikan malan Albani
Allah Yajikan malam Allah Yakarɓi shadarsu 🤲 Ya Hayyu Ya Qayyum 🤲
Jazakumullahu khayran
May Allah have mercy on you (Sheikh Albaniy Zaria)
Magayi❤
Ya ALLAH kaji kan mlm Albani kasa yana Aljanna
Allah ya lullufe kabarin mlm da rahma 🇳🇪👉🇱🇾
Allah jinkan mallam Albani, masha Allah.
Jazakallahu hairan
Allahu akbar Allah ya saka ma malan da alheri allah ya jikan malan da rahama
Kash mutuwa, Allah ya jikanka Allah ya tsinewa Wanda suka kashe mlm amiin.
Amin summa amin
Masha Allah Allah yabamu irinka
Allah yajikan mallamanmu da rahama yagafarta musu kurakurensu yasanya Albarka cikin abinda sukabari ..
Ya Allah Ka Jikan Sheik Albani Zaria da Rahama, Amin
Ameen Ya Hayyu Ya Qayyum
Allah ya gafartamaka Allah ya Maka rahama
Allah kajiqan mlm
allah ya jikankou malam amin
Allah ya jikan mln darahama Amen
Allah Sarki
Allah yajikan Malam da Rahama
الله يا يرحمك شيخ الله يرحم جميع المسلمين
Allah yagafartawA malam albaniy zariya a
Allah ya jikanka da rahmah yagafartamaka yasa aljannace makomarka
الله يرحمه ويغفر له ويسكنه فسيح جناته إنا الله وانا اليه راجعون ولا حول ولا قوة الا بالله 😭😭
Koure
Ya Allah ka lullu6e kabarin Malam da rahama
Allah yasakamaka da gidan aljannah
ALLAAH YASAKA DA ALKHAIRI
الله اكبر الله يغفرتاوملن
Jazaakalaahu khyran
Amen ya Allah
Allah yasaka wa mallam da alkhairi
Amn mai sunan mln
Amen
Ameen ya Allah
Wlh bantaba jin karatun malan ba wanda naji karpin hali à kan Komai narayuwa se yau...
Assalamu alaikum, Allah ya jikan mallam, ya kuma jaddada da'awarsa. Allah swt ya tabbatar damu bisa tafarkin na gaskiya.
Allah swt ya jikan mallam Albani da sauran mallaman sunnah a duk indasuke
Ameen
Allah yagikan mlm da rahama
Allah Ya bamu ikon dorawa a kan aikinka na alhairi
Masha Allah 👍 nice
alla yajikan malam Amen
😭😭
Allah yajikan mlm da rahama
Allah ya jikan mallam
Allahu Akbar
Allah yay ms rahma
Allah Yaji kan malam
Rahimahullah😢
Eid Mubarak May give you Jannatul
Wlh anciamnr musulunci da akashe mln albani da mln jafr Allah jiknsu da rahama ameeen
haha
Allah yagafarta malam
Allah yanikan malam
Allah ❤
Allah ya sakada alkairi
Allah yakan mlm
Allah yajikan malam
Amen yaranbi
Allah yajiqan Mallan
Allah haskaka kabarisa
Allah ya maka Rahama
Allah yajikan Malan albani Zaria
may Allah give you paradise and all our muslim family how pass always ameen
Amen thumma Amen
ALLAHU AKBAR ALLAHU AKBAR ALLAH ya jikan malam da Rahama da iyayina ja
Gaskiya kuwa
Ameen
Macha allah
الله يرحمك ياشيخ اول ويرحم جميع موتى المسلمين
Wslm and the same thing as well
Allah yajiqan Malam
Allah kagafarta wa Albani
Amin ya hayyu ya qayumu
Masha Allah
My Allah reward you with Paradise
Allah yajikan Mal darahma Allah yasa mutuwa hutuce agareshi
Asalamaalaikume allah ya jikan mallan da rahama ameen 🇳🇪
Amn mln Tahir
Allah 😢😢😢
Allah jikan malan
Allah yajikan malam da darahama
Allah ya gafartawa mallan
Allah yagartama malan munyi rashi wlhi
Allah Akbar
Allahu akbar
Koure
Assalamu aleykum warahamatullahi wabarka tuhu yan uwa musilmi ina neman wani dalibin salpiya zan michi wasu tanbayoyi àkan malan rahimahumullah
Gani idan baka samu wanda ka tambaya ba, Don matsayin yayanmu ne, mlm kuma yayi na dasu aka kafasalafiya, kuma ga gida ga gida muke
Ameen
👍👍👍👍👍👍👍
Allah yajikan mallam
Allah yajikan mln
😢😢😢😢😢😢
😢
Good
Ameen
اللة يجكم ملن يس علجن مكوم اللة عكبر
Zumuzina
👍
Yaku malan suna kuyi kuyi
😭😭🤲
Munagodiya
Albani jahili number one izala sallafiya wahabiyawa iskanchine bamayi dolene makiya manzon allah sallallahu alahihi wasallam