Rigar ƙaya 24-05-2024: TA LEƘO...! DALILAN ZUWA NA KOTU - Alh. Aminu Babba

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 2 พ.ย. 2024

ความคิดเห็น • 33

  • @abdullahiahmedmusa
    @abdullahiahmedmusa 5 หลายเดือนก่อน +1

    My name is telloda from kebbi state, wlh wannan rushe sarakunan bazai taba haifar da Mai Ido ba.

  • @abdulrahmanyahuzamusaabu-a5655
    @abdulrahmanyahuzamusaabu-a5655 5 หลายเดือนก่อน

    Muna Allah wadai da abin da Abba yayi.

  • @anasibrahim9177
    @anasibrahim9177 5 หลายเดือนก่อน

    Masha Allah Allah ya tabbatar da Dan daraja jikan dabo aminu ado bayaro wanda baya shiga Sha anin siyasa Sai dai anamawa talaka sauki bawai a cire tallafin mai ba

  • @ibrahimumarsani
    @ibrahimumarsani 5 หลายเดือนก่อน

    Allah Yasaka Maka da Alkhairi Mai Girma Sarkin Dawaki

  • @sanimagaji5511
    @sanimagaji5511 5 หลายเดือนก่อน +1

    Wannan mataki ya yi daidai. Allah ya tabbatar da adalci

  • @MohammedsaniUMAR-xu4ys
    @MohammedsaniUMAR-xu4ys 5 หลายเดือนก่อน

    Ni day fatana da irè iron ku Yakubu ,Allah ƙaramuku lafiya da Hazaƙa, Ameen.

  • @Dan_Albarka_
    @Dan_Albarka_ 5 หลายเดือนก่อน

    Allahu Akbar Aminu Dan Gidan Ado ne.
    Allah ya kai mu Ranar Monday😊
    Muna godiya Man Yakubu

  • @AuwalAlhadssan
    @AuwalAlhadssan 5 หลายเดือนก่อน

    Allah ya Kara baku damar fadin gaskiya akodayaushe Amin daga mujaheed bn yahya

  • @AbdullahiSani-lv4dq
    @AbdullahiSani-lv4dq 5 หลายเดือนก่อน +1

    Muna gdy yakubu Allah y tabbatar mana da alheri

  • @ungogo24tv3
    @ungogo24tv3 5 หลายเดือนก่อน

    Salamu'alaikum Yakubu Barka da ƙoƙari gaskiya kana ƙoƙari Allah ya biya ka
    Amma ina da ɗan tsokaci
    Mun ji ta bakin mutun biyu daga ɓangaren Alh. Aminu Ado, yanzu muna binka bashin saura bangarorin, wasu daga ɓangaren Gwamnati, Mlm Sunusi II da ɓangaren masana Shari'a.
    Idan mun ji wadannan bangarorin to mun san kayi ƙoƙarin kwatanta wa ba za'a zarge da ɓangaren ci ba. Nagode
    Daga Jazuli Dahiru Ungogo

  • @IbrahimYunusa7383
    @IbrahimYunusa7383 5 หลายเดือนก่อน

    Ibrahim Yunusa Koya Gwarzo Allah yasa hakane Mafi alkhairi 🤲

  • @Ahmad-aliyukd
    @Ahmad-aliyukd 5 หลายเดือนก่อน

    Allah ya saka da Alheri malam yakubu

  • @naseerahmadmujaheed3269
    @naseerahmadmujaheed3269 5 หลายเดือนก่อน +1

    Gskia dai ni Banga amfanin tsige sarakunan Nan ba, kawai muradun siyasace tasa haka anaso a dawo da Dan jam'iyyah......

  • @NURADAHIRUHARISU-cv1zl
    @NURADAHIRUHARISU-cv1zl 5 หลายเดือนก่อน

    Aslm mlm yakubu inamaka fatan alkhai bayan haka waiyanzu dan Allah Aminu babba yanada bakin maganar cewa akan yayan sarki alh Dr.ado bayero yamanta yataba maka memartaba Ado akotu inawata martaba ananwajan.
    Kuma nibanga laifin gwamnaba dayayi haka abinda sunusi yayiwa ganduje yatunbukishi shi suwayannan sarakuna suka suma akaimu nibanga laifunsaba.
    Nagode kahuta lafiya

  • @AuwalVeryman
    @AuwalVeryman 5 หลายเดือนก่อน

    Wlh malam sunusi yabani mamaki wayayye kamar sunusi Wanda duniya tabashi wata daraja sbd abinda aka masa abaya Amma wannan kome dayayi wlh ya warwarewa kansa wacce darajar

  • @Ahmad-Md-Lawan
    @Ahmad-Md-Lawan 5 หลายเดือนก่อน

    Allah ya kyauta,
    Tun asali kwankwaso shine yajawo wannan Matsalar ya dakko dan boko me takama ya sanyamana a masarautarmu mai tarihi kuma kome za.ayi mudai munsan Aminu yafi Sunusi koh zabe za.ayi wlh haba kawai saboda san zuciya ace anbi maganar mutum daya an rikita mana jahar kano haba

  • @MURTALAABBASSANI
    @MURTALAABBASSANI 5 หลายเดือนก่อน

    ❤❤❤

  • @BashariSamaila
    @BashariSamaila 5 หลายเดือนก่อน

    Yayi kyau malam

  • @bashirumar9372
    @bashirumar9372 5 หลายเดือนก่อน

    Allah Mai iko... Wallahi Allah zalinci akai tun farko kuma yanzu ne Abba ya yi adalci... Ya kamata tun farko da aka cire shi su fito su gyara mana

  • @IbrahimYunusa7383
    @IbrahimYunusa7383 5 หลายเดือนก่อน

    Ibrahim Yunusa Koya Gwarzo Kano sai Dan Kano Allah yakyauta

  • @AbdullahiSani-lv4dq
    @AbdullahiSani-lv4dq 5 หลายเดือนก่อน

    Da abdullahi mun gode

  • @BuhariZubairu-zp6sd
    @BuhariZubairu-zp6sd 5 หลายเดือนก่อน

    To fada da baruwanka dadi kallo ne da shi dama saurara musamma a gun yakubu in sansamu ne abarwa aminu

  • @jamilugamboyahuza5943
    @jamilugamboyahuza5943 5 หลายเดือนก่อน

    Shari'a fa a Nigeria kudi da connection ne ke aiki.

  • @YusifZakariyya
    @YusifZakariyya 5 หลายเดือนก่อน

    Malam yakubu munama fatan AL kahiri abida gwamanatin kano tayi tsan tsar haukane abari yayi laifimana kamar yanda aka kama Wancan dalaifi

  • @JamiluHaruna-gl6mi
    @JamiluHaruna-gl6mi 5 หลายเดือนก่อน

    Madallah da wannan lamari Kuma Muna bayanka awannan lokaci kamar yanda muka zabesu Kuma muak tsaya abayansu lokacin Shari,a

  • @MUSTAPHAIBRAHIM-zd6rd
    @MUSTAPHAIBRAHIM-zd6rd 5 หลายเดือนก่อน

    Kai jama'a wlh wannan kwankwason ya cuci Al, Umar manzan Allah Sallallahu alaihi wasallam muna zaune lpy bayan wafatin sarki ado Allah ya masa rahama kawai ya janyo wani Dan boko ya ka'kaba mana dik da yasan Bama sansa Allah ya isar mu

  • @mariyayau5720
    @mariyayau5720 5 หลายเดือนก่อน

    Dan jarida kenan

  • @AshirualmuUsman
    @AshirualmuUsman 5 หลายเดือนก่อน

    Hhhhhhhh Malam yakubu namu

  • @musaabdullahi3189
    @musaabdullahi3189 5 หลายเดือนก่อน

    Kokunaso kobakwaso yakubu sai sanusi ya mulkeku komai bakin cikinkunku da hassadarku

    • @Ahmad-aliyukd
      @Ahmad-aliyukd 5 หลายเดือนก่อน

      Ka Kai mai uwar Ka ya aura sai ka zama dan sarki 😂😂

  • @HarounaPulse
    @HarounaPulse 5 หลายเดือนก่อน

    Shi mutum ɗayan da suka cire laifin me ya yi musu tun farko?

    • @MohammedsaniUMAR-xu4ys
      @MohammedsaniUMAR-xu4ys 5 หลายเดือนก่อน

      Wannan she ka tambayi yan siyasan da suka tube shi, ai ruw baya stami banza...

  • @musaabdullahi3189
    @musaabdullahi3189 5 หลายเดือนก่อน

    Aikunmakara dakuka Kasa ha Hana ganduje yafara aikata ba daidaiba agidan sarautar kano