Mashallah gaskiya yaya sultan film yana kyau yanda ake so mudai ba abun da zamu ringa cewa saidai allah sa alheri allah sa agama a sa'a allah kara basira.gaskiya yaya sultan film yana fadakarwa daidai gwargwado ga nishadantarwa.allah kara basira yaya sultan.
Mashaallah wannan shiri na musamman ne hairan imran kuna burgeni babu makawa ku masoyan ainihine babu wanda zai iya rabaku ina jin dadin wannan shiri matuqa Ina matsuwa wani satin bai iso ba saboda farin ciki da nake samu a wannan shiri allah yasa agama lfy Goyon baya dari bisa dari
Wlh maigida sultan you deserve best actor best director and best producer of the year Kai kome naka wlh special ne ba kowanne dan kannywood ne zai iya abinda kakeba koma ince kaf kannyywood Allah kara maka daukaka ya kawar da makiyanka don alfarmar shugabanmu annabi Muhammad saw.SONE gaskiya kabar mu cikin dako sai dai kawai ince Allah yakaimu wani satin
A gasky oga Sultan Sai Awann Gagarumin Shirin Na musamman Nafahimci Cewa Shi so Babu ruwanshi Da Kai Talakane ko mekudi Kamar Dai soyyayrka Ku Kaida Hairana Amman Dai Alla yasa ka Aureta muje xuwa maigida Sultan film factory Allah ya kaimu next episode Kai kai kai Akwaifa kura Tunda suka hada idoda nakowa
Woto idan nafahimci wannan film hairana ta kamu da son Imran ita kuma tana son cikawa dadinta buranshi naga ya aurar da hairana ga Al ameen.Allah kaimu Next week da rai da lapia lau
🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣 gaskiya abu yayi kyau dama maganin mai gina ramen mugunta soyayya da mai gadi har ƙarshen rayuwar ki. Ni dama fata na kar ta haɗu da direba 🤣🤣🤣
My Name is kabir M Umar prom akwa ibom. Jin jina jin jina gareka sultan yadda naso kar ayi azded din gashi naga anyi amma hakan bai sauya lamarinba wallahi sultan Namusammanne Kai mutun sai yayi tunanin kamar irin naka kafin yasan wani abu dazai gyaramaka aciki wannan episode 4 din nabarka lafiya Allah yanuna mana wata alhamis din kabir m umar gareka sultan masoyi ne
Masha'allah tabarakallah Allah ya Kara basira da daukaka ❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
Masha allah allah ya karabasira sultan gaskiya ina jindaden fimdinnan for ever 💞 saudia
Thank you ❤❤
Allah ya kara wa sultan basira da daukaka❤❤❤
Masha Allah gaskiya aikin ku yana kyau Allah kara basira daga naku mukhtar dan🇳🇪🇳🇪🇳🇪
Ameen
Allah ya SA karyaita shimen tuna nin nan nashi😂😂
Mashallah gaskiya yaya sultan film yana kyau yanda ake so mudai ba abun da zamu ringa cewa saidai allah sa alheri allah sa agama a sa'a allah kara basira.gaskiya yaya sultan film yana fadakarwa daidai gwargwado ga nishadantarwa.allah kara basira yaya sultan.
Ina godiya
Salam Allah ya Kara basira muna Jin dadi sosai
🇬🇦🇬🇦🇬🇦🇬🇦🇬🇦daga Gabon,Allah ya kara basira❤
Gaskiya sone yana kyau
uban giji Allah yakara basira da daukaka mai gida sultan babu abun da zamuce sai godiya
Wata cakwakiya ma sai sati mai zuwa♥️🫶
Ameen ya Allah
Please 🙏 arake mana tala please 🙏
@@AminumusaAbubakar-y4kbanganeba
Sosaima❤
Ce ogammu 🙏😍ce godiya 🙏
Ya batun fim din mamu my dadi mai sunan wacece 🙏
Macha Allah Allah Ya kara basira
Gaskiya akwai cakwakiya sati in Allah yakaimu
WOW KAGA SABON RIGICI ALLAH KARA BASIRA MAI GIDA SULTAN 2024/2025 BEST HAUSA SERIES INSHALLAH 🍿🎬
Masha Allah wowed ❤❤❤❤😂😂😂❤️🔥❤️🔥❤️🔥👏🇸🇦🇸🇦🇸🇦
❤❤
Mashaallah wannan shiri na musamman ne hairan imran kuna burgeni babu makawa ku masoyan ainihine babu wanda zai iya rabaku ina
jin dadin wannan shiri matuqa Ina matsuwa wani satin bai iso ba saboda farin ciki da nake samu a wannan shiri allah yasa agama lfy
Goyon baya dari bisa dari
Kinada gaskiya❤🎉
Macha Allah sai Sati nagaba ❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Allah Kara basira❤❤❤❤
Masha Allah watching from dakata kawaji❤❤❤
Wlh maigida sultan you deserve best actor best director and best producer of the year Kai kome naka wlh special ne ba kowanne dan kannywood ne zai iya abinda kakeba koma ince kaf kannyywood Allah kara maka daukaka ya kawar da makiyanka don alfarmar shugabanmu annabi Muhammad saw.SONE gaskiya kabar mu cikin dako sai dai kawai ince Allah yakaimu wani satin
Nagode sosai
Nakowa kenan😂😂😂😅
Masha Allah Allah ya taimaka ya qara basira Kai wani sati akwai kallo Allah ya kaimu 💃💃💃💃
Kaide bari😂😂😂
Gsky ni ba mai kallon Hausa film ce ba Amma da na ga tallan sone ya birgeni yanxu Ina Allah Allah alhamis yayi😍 aikin ku na kyau 🎉
Muna godiya Sosai
Masha Allha❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Allah yakaraba rira❤❤❤❤❤❤
Oky munagodiya sosai allah yataimaka yakara basira🤲🤲🤲
Don allha sultan arakrmana Tala yai yawa please arakemana 🎉🎉🎉 allha yakara muku basira ❤❤
Assalamu alaikum oga sultan na tayi kyau sosai fa wallahi oga sultan din
Macha Allah Allah ya kara basira ❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
Masha allah allah ya karawa company sultan albarka ❤❤sone yana 🔥🔥wallahi
Muna Godiya sosai
Inajin dadin shirin nan Allah ya qara daukaka sultan @@SultanFilmFactory
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤😂 some da dama ya yi hajiya
Allah ya qara basira 🎉🎉🎉
Kai jam ah wai.yanzu sai Wani sati kenan gaskiya yakamata Akama sakamuna biyu biyu zafi dadi wlh❤ ❤❤😂😂
😂😂😂😂😂
duk wanda yaga lambar fatima labaran yaimin like
Allah yakara basira
Congratulations to my brain for knowing the next target of sone akan kwallin da tashafa nacewa Mai gadizata hadu dashi😅😅❤😊
Hmmm Allah ya kaimu Episode 4 Kaide
A gasky oga Sultan Sai Awann Gagarumin Shirin Na musamman Nafahimci Cewa Shi so Babu ruwanshi Da Kai Talakane ko mekudi Kamar Dai soyyayrka Ku Kaida Hairana Amman Dai Alla yasa ka Aureta muje xuwa maigida Sultan film factory
Allah ya kaimu next episode
Kai kai kai Akwaifa kura Tunda suka hada idoda nakowa
Gaskiya ne
Gaskiyane so❤❤
Baraka da wahaka yagari❤❤
Alhaji magani ya lalace Kabara tayi daidai da wannan role
Masha Allah watching from Saudi Arabia 🇸🇦🇳🇬🤞
Masha Allah Allah yayi jagoya
Allah sarki baban zahra chi anachi tunani dukiya duka ta yayanchi ce baysan akoy wani boyanye sirri ba
Gaskiya mungode sosai ❤❤❤❤
Macha allah alhamdo lelahi yaye🎉
Allah taimaka da Kara basira
Macha allah ❤❤❤
😂😂😂😂😂😂wayyo zarah😂😂😂Allah ai be zalinci , babanki ya kashe iyayen hairana sannan a kashe hairana inahhhhhh bazaiyuba nabakinki😂😂😂
😂😂😂😂
Malan mai gobe da nisa kwalli yabirgeni sosai 😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂 kwalli yayi
😂😂
😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂 Oga wlh wlh wlh Nasha dariya k'arshan wanna shiri sultan aduba wanna lamari yarinya 😂😂😂😂😂😂😂😂😂
😂😂😂😂
Masha Allah, film din sone yana sanyani farin ciki, Allah ya qara basira sultan
Ameen ya Allah
Slm gaskiya film din sone film ne Mai Bada Sha awa ga Mai kallonsa inama asake shi dika yau
Macha Allah ❤❤❤❤❤❤❤
Toh ku tallar kadai zaa gani
Masha allah❤❤❤❤❤❤❤❤
Wlh shirinnan yana kyau sosai❤
Masha Allah yayi ❤❤❤
Masha Allah ❤❤❤❤
Love your advice Zarah ❤❤❤❤❤❤
😂😂😂 wato nakowa duniya ne nifa danshi nake kallon film din nan
😂😂😂
Masha Allah ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
Machallah 🥰🥰🙏🙏🙏
Masha allah ❤❤❤
Hairana❤❤❤
Daman sai da ayyana araina nakowa zata Gani 😂😂😂😂😂
😂😂😂😂
Awaki sunsa baki a aljihuna sundauke😂😂😂😂
Wow nice one ❤❤❤
Allah ubangiji yaqara basira🎉
Bonsoir❤❤❤❤❤
Fatan bashira akoda yaushe
😂😂😂😂😂😂😂 Zarah taga takanta
❤❤❤ماشاء الله ❤❤❤تحياتي لكم ❤❤❤
God bless you sultan film factory team
Good job sir sultan
Allah ya Kara basira sultan
slm sha,warine wajen da Imran sukayi hastari akwai gera
Masha. allah❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Saura kiris,
Hairana ta bayyana abunda ya kamata ta bayyana,
Bita zaizai kuwa aiki ya tashi a banza
❤❤❤❤❤❤❤
thanks
kaskiya
Macha Allah ❤❤🎉🎉🎉🎉🎉
Wayyo allah imran💔💔😢😢😢
Assalamou Alaikum barkan Ku da dare
Hacmhul ❤❤❤❤
Macha hallah❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@ Hairana amfanin addu'a kenan.Allah ya takaita maku wahala
Masha Allah, keep it up guys 🙏
❤🎉❤🎉❤🎉❤🎉❤
🎉🎉🎉🎉🎉❤❤❤❤❤
Kunayiminajidd Allah yakarabasira
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
Zara ta me gadi😅😂😂
Woto idan nafahimci wannan film hairana ta kamu da son Imran ita kuma tana son cikawa dadinta buranshi naga ya aurar da hairana ga Al ameen.Allah kaimu Next week da rai da lapia lau
😂😂😂
Good wow 😅😂😊
🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣 gaskiya abu yayi kyau dama maganin mai gina ramen mugunta soyayya da mai gadi har ƙarshen rayuwar ki. Ni dama fata na kar ta haɗu da direba 🤣🤣🤣
Gaskiya ne
My Name is kabir M Umar prom akwa ibom. Jin jina jin jina gareka sultan yadda naso kar ayi azded din gashi naga anyi amma hakan bai sauya lamarinba wallahi sultan Namusammanne Kai mutun sai yayi tunanin kamar irin naka kafin yasan wani abu dazai gyaramaka aciki wannan episode 4 din nabarka lafiya Allah yanuna mana wata alhamis din kabir m umar gareka sultan masoyi ne
Muna godiya
Sultan ina fim din mu mai suna wacece
Masha allah🎉🎉🎉
Dan Allah afadamin sunan American film din nan da kuke kallo😂
Allah yasa mudace
❤❤❤ nice one
Thanks for watching ❤❤❤
Nice❤❤❤❤❤
Thank you
issuwa ❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉
Salati goma ga annabi Muhammad saw ✅
Sallalahu Alaihi wasallam
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ fatan alkhairi daganan Algérie ❤