Sai yau nasamu damar kallon shirin sone Amman wllh naji dadin kallon sha musamman yacca akwai mana bayani a farkon film din koma film ya tsaru yacca yakamata ba abinda zamuce sai godiya da fatan alkairi Allah ya daga darajar kamfanin sultan film factory 💪💪💪
Masha Allah Gaskiya sultan tayi kyau sosai film dinka kuma abunda na fahimta shine kazama mai Gaskiya a rayuwa kuma kam kuma syyy Gaskiya ce ba wanda ya isah ya cirema so sai allah allah ka kara basira
Mashallah Yaya sultan gaskiya film ya illimantar ya fadakar Kuma ya nishadantar Allah Kara basira Allah sa albarka .Allah sa yanda aka fara lfy a gama lfy. Gaskiya film ya dadi sossai Yaya sultan Allah Kara daukaka. Kuma yaya sultan abun dana fahimta a cikin wannan kayataccen film nan shine a rayuwa kazama maigaskiya duk wuya duk dadi saboda watarana zaima anfani koda akan yarankane.kuma na kara tabbatarwa tabbas soyayya gaskiya ne kuma daga allah ne in allah yasa ma soyayyan abu ba wanda ya isa ya cire ma sai shi. Allah kara basira yaya sultan.
@@YahayaHussaini-do3ev Macha Allah Ubangijin Allah ya kara lafiya da nisankona gaskiya fim yayi sosai Wllah ya kayatar dani dama al umagabadeya na fahimta A duk inda kake kari ke gaskiya da amana Chine Zaka chimma Nasara magidanta suringa haɗa zuriansu Chine zai taimaki jumna kumadakar che kuma Adingaba yara dama su zabi waɗan da suke so balallel sai yan bar raba ko acikin zuri angidane Yakamata basu dama Saboda gudun matsala matsalan idan ba haka ba za A rika samun Chin Amana kamarnake gani dakarce Allah ya kara Basira da ɗaukaka 🙏🙏naka baban gida Adamu Jigawa mazauna Libya 🇳🇬🇱🇾
Masha Allah Mai gida sultan film yayi kyau yayi daɗi Allah ya kara basira. Wannan Film ya koyar damu ƙaskantar da kai ga wadanda kafisu arziki sannan ya koyar damu kyakkyawar mu'amala da mutane.
All time best Sultan Film factory 🏭 Masha Allah gaskiya kam fim din nan yakayatar sosai da sosai Allah Ubangijin yakaimu satin sama jin jina ta musamman
Allah Yakareka Oga Sultan Gsky Munkalli WACECE kuma Ya Kayatar Damu Sanna Kuma Ga Film🎬 Din SONE Shima Tun A TRAILER munga Alamun Ma Zaifi WACECE KYAU Amman Dai Baxamu Komaiba Saimun Kallah Tkunna Za Aji Ra Ayinmu Akai Mungode OGA SULTAN 🙏
wow gaskiya mai gida sultan all is the best wlh gaskiya kana qokari sosai a fina finan ka Allah ya qara daukaka da basira..SO.NE may almighty blessing this movie ❤
Hakika so gaskiya ne kuma duk wanda ya rike gaskiya alkhairi ne zai biyo baya sannan duk Wanda yabi manar iyayensa wllhi yaci ribar duniya da lahira mai gida sultan allah yakara basira da daukaka
Masha Allah ❤ nakalli flim yayi matukar kyau sosai ni abinda nafihimta awanan flim episode one shine family house ne guda daya daya hada mutane kala kala akwai soyayya barkwanci ❤ mutuntawa da daukar juna amatsayi daya muke wuri ubangiji wanan shine ataikaice,👍
What a serie...barakallah Masha Allâh🤍🥰 Mr director this is such a great job you've been starting ✊👍👍 and for ur information, this serie will be awarded by Kanywood insha Allâh! Keep slicing ur brains guys ❤❤❤😍
Aï ni sultan mutume nane idan naganchi ciki gaskiya nasan bazaà abin kunya ba wly inajin dadin kallon chirin ka Alh ouban giji yakara bada basira tafi ta wace ake ciki alhumma Ameen 🙏🙏🙏
Wallahi Ina gama kallon film din nan nace dole sai nayi comment oga. Ni dai tun yanxu a episode da bashi award best of the year. Allah ya kara basira oga.
Gaskiya sultan kaf series film din da kayi banga wanda yatafi dani kuma ya kayatar dani kuma yasani nakeji kamar in jawo want satin don in ga yadda zata Kaya.kuma wannan series din yana kunshe da wasu darisai masu tarin yawa kamar dai na yau ya nunamana muhimmancin iyali su kasance waje daya da kuma farin cikin dake cikin iyali da kuma muhimmancin zumunci kuma wannan episode 1 din yana nunamana gaskiya da Rikon amana domin da ace mahaifin imrana bai rike gaskiya da amana ba da Alhaji marafa bazai dau yarda ya bashi ba kuma har ya yarje mai ya kawo dansa.kuma still ga wata irin soyayya ta musamman a ciki gaskiya film din nan so sone ❤❤
Abinda na fahimta sheine dan gane da wanan firm dinan mai suna sone 1.akwai rikicin family 2.akwai rikici akan dukiya 3.san firm dinan yana nunamana rikon amana da da ache mahaifin Imrana bai rike gaskiya da Amana ba da alhaji bai yarda da bai yarda imran yazo da har yadu amana yabashi ta yarsa 4.sanan akai rikici akan dukiya 5.sanan akwai rikici akan soyaya [ALLAH YAKARA BASIRA OGA SULTAN ALLAH YAKARA ARZIKI DA NISSAN KWANA ]
Macha Allah wanga série inchallah zey karboua inchallah Allah dey ya teimaka Amine ya rabi
Masha allah abinda na fuskanta a wannan shirin shine hakika duk wanda baya bin umurnin iyayensa hakika yatabka babban kuskure
Sai yau nasamu damar kallon shirin sone Amman wllh naji dadin kallon sha musamman yacca akwai mana bayani a farkon film din koma film ya tsaru yacca yakamata ba abinda zamuce sai godiya da fatan alkairi Allah ya daga darajar kamfanin sultan film factory 💪💪💪
Agaskiya wannan film mesuna SONE💘💘💘 najidadin shi sosai gaskiya sultan kai makurane 👌👌👌🙏🙏🙏
Masha Allah 💯💯💯💯💯💯 ✍️✍️ yayi kyau sosai wallahi ❤❤❤❤ Muna godiya
Masha Allah Gaskiya sultan tayi kyau sosai film dinka kuma abunda na fahimta shine kazama mai Gaskiya a rayuwa kuma kam kuma syyy Gaskiya ce ba wanda ya isah ya cirema so sai allah allah ka kara basira
Macha Allah muna godiya sosai oga sultane ❤❤❤
Allah Yakareka Oga Sultan gsky mugani sone yayi kyau sosai Allah ya kara basira❤❤❤❤❤🎉🎉🎉
Masha Allah Allah yakara dokaka ❤❤❤❤
Wow
Aikie yayie kyau, Allah ya kaimu wanie satie lapiya❤❤❤❤❤❤❤❤
Wow masha Allah wlh gskyn wannan shirin yayi dadi sosai wlh Allah ya qarabasira
gaskiya ni anbiyani kudin data na shiri yayikyau wallahi bakarya❤❤❤❤
😂😂😂
Wlh sultan muna cikin farin ciki ya Allah yanunamuna ranar ❤❤❤
Masha Allah muna godiya❤❤
Mashallah Yaya sultan gaskiya film ya illimantar ya fadakar Kuma ya nishadantar Allah Kara basira Allah sa albarka .Allah sa yanda aka fara lfy a gama lfy. Gaskiya film ya dadi sossai Yaya sultan Allah Kara daukaka. Kuma yaya sultan abun dana fahimta a cikin wannan kayataccen film nan shine a rayuwa kazama maigaskiya duk wuya duk dadi saboda watarana zaima anfani koda akan yarankane.kuma na kara tabbatarwa tabbas soyayya gaskiya ne kuma daga allah ne in allah yasa ma soyayyan abu ba wanda ya isa ya cire ma sai shi. Allah kara basira yaya sultan.
Masha Allah thanks
Ur welcome sir @@SultanFilmFactory
@@YahayaHussaini-do3ev Macha Allah Ubangijin Allah ya kara lafiya da nisankona gaskiya fim yayi sosai Wllah ya kayatar dani dama al umagabadeya na fahimta A duk inda kake kari ke gaskiya da amana Chine Zaka chimma Nasara magidanta suringa haɗa zuriansu Chine zai taimaki jumna kumadakar che kuma Adingaba yara dama su zabi waɗan da suke so balallel sai yan bar raba ko acikin zuri angidane Yakamata basu dama Saboda gudun matsala matsalan idan ba haka ba za A rika samun Chin Amana kamarnake gani dakarce Allah ya kara Basira da ɗaukaka 🙏🙏naka baban gida Adamu Jigawa mazauna Libya 🇳🇬🇱🇾
@SultanFilmFactory
Masha Allah oga sultan Allah yakawo ranar Muna fatan nasara Allah karabasira
Matsalar sa daya sai yayi nisa ya watsar haka yayi mana a series din baya😂
Masha Allah 🇳🇬 muna godiya ❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
Masha Allah ❤❤❤❤
Very nice history 👏
Many many thanks
Masha Allah Allah ya kara basira ❤❤❤
Yaufa dan daba ya koma soyayya 😂😂😂daddy hikima abale
masha Allah Allah ya karabasira albarka cin Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama
Macha hallah❤❤❤❤❤❤
zera
slm
S❤a❤w❤
Ma sha Allah alhamdulilah alhamdulilah alhamdulilah Alakullu halin Allah yasa anfara asa à 💖💖
Macha allah muna godiya sosai 🎉🎉🎉❤❤❤
Masha Allah Mai gida sultan film yayi kyau yayi daɗi Allah ya kara basira.
Wannan Film ya koyar damu ƙaskantar da kai ga wadanda kafisu arziki sannan ya koyar damu kyakkyawar mu'amala da mutane.
Masha Allah Allah yatemaka 💥💥🔥💕👍☝💯💯💯✅
All time best Sultan Film factory 🏭 Masha Allah gaskiya kam fim din nan yakayatar sosai da sosai Allah Ubangijin yakaimu satin sama jin jina ta musamman
Aslm alkum barka da dare ykk ya aiki. Gaskiya wanan film yayi kyau sosai Allah ya tyaimaka kuma Allah ya bassira. ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ Amira abubakar Umar 1@@Awalmalansouleytv
Allah Yakareka Oga Sultan Gsky Munkalli WACECE kuma Ya Kayatar Damu Sanna Kuma Ga Film🎬 Din SONE Shima Tun A TRAILER munga Alamun Ma Zaifi WACECE KYAU Amman Dai Baxamu Komaiba Saimun Kallah Tkunna Za Aji Ra Ayinmu Akai Mungode OGA SULTAN 🙏
😂❤❤❤❤
Masha Allah yakara basira Amma Dan Allah adawo wacece
Masha allah muna godiya sosai da sosai allah ya kara basira sultan
Masha Allah Allah yakara daukaka
Muna matuƙar godiya Allah kuma shi ƙara basira ameens
wow gaskiya mai gida sultan all is the best wlh gaskiya kana qokari sosai
a fina finan ka Allah ya qara daukaka da basira..SO.NE may almighty blessing this movie ❤
Masha Allah mungode dayin wan nan flm dinnan Allah karabasira
Masha allah muna godiya sosai allah yasa anfara asaa allah yasa muga karshansa lafiya allah yakara basira da daukaka
Masha Allah Allah yasa amfara asa a Allah yakara bashira
Hakika so gaskiya ne kuma duk wanda ya rike gaskiya alkhairi ne zai biyo baya sannan duk Wanda yabi manar iyayensa wllhi yaci ribar duniya da lahira mai gida sultan allah yakara basira da daukaka
Gsky ne sultan Allah y Kara basira, Allah yasa wannan Shirin yaxama best a Kannywood
Ameen ya Allah
Masha Allah ❤ nakalli flim yayi matukar kyau sosai ni abinda nafihimta awanan flim episode one shine family house ne guda daya daya hada mutane kala kala akwai soyayya barkwanci ❤ mutuntawa da daukar juna amatsayi daya muke wuri ubangiji wanan shine ataikaice,👍
thanks for comment
😂😂😂😂@@SultanFilmFactory
Assalamou alaykoum wa rahmatoullah Gaskiya wannan film yayi daddy ❤❤❤❤❤😂😂😂 Amina kiyi hakuri akwai lokaci basai kinyi barba deba
Macha.allah.wlh.yayi.sose❤❤❤
Masha Allah Gaskiya Sultan film Yaye Kuyw sosaii Allah Kara Basira
Barka sultan Allah ya sa yacce Akafara lfy kasa Agama lfy...
Gaskiya ansh kalo❤❤❤❤
Mâcha Allah alhamdulillahi ❤❤❤❤❤❤❤❤thankiyu😊
Allah ya karadaukaka my boos ✌🏻
This is better story about of love may god increase knowledge
Masha allah shiri ba karya yabada citta😊
Masha Allah
Irin film dinda nakeso mashaAllah Allah yakara basira
BABAN YAYA ALLAH WANGA FILM HA MAFALKINAI SAIDA NIYI YAYI DADI SOSAI FAH ALLAH SULTAN FILM 📽 FACTORY 🙏🙏🌍🚁🚁🚁MASHA ALLAH ❤❤❤ I LOVE YOU FAMILLE 👪 GOOD
Thanks
Masha allah Allah ya kara basira
@@khadijasalisu2410 ameen
Nnagoode❤❤❤👍👍👍
Wacece sai yauche zaa fara haska mana chi❤❤❤❤
Macha allah sultan allah yayi jagora
Allah yabiya yakara daukaka albarkacin manzan allah
Watching from Libya 🇱🇾 thank you 👍
Masha Allah watching from dakata kawaji❤❤❤
Masha allah Gaskiya har na zaku a saki episode 2
What a serie...barakallah Masha Allâh🤍🥰 Mr director this is such a great job you've been starting ✊👍👍 and for ur information, this serie will be awarded by Kanywood insha Allâh! Keep slicing ur brains guys ❤❤❤😍
Thanks for the great comment! We appreciate the support.
Aï ni sultan mutume nane idan naganchi ciki gaskiya nasan bazaà abin kunya ba wly inajin dadin kallon chirin ka Alh ouban giji yakara bada basira tafi ta wace ake ciki alhumma Ameen 🙏🙏🙏
Ameen ya Allah
Masha allha yayi kyau fa sosai
Masha Allah Allah ya Kara girman Daraja da daukaka 🙏 🙏 🙏 🌹 🌹 🌹 ❤❤❤🎉🎉🎉
Gaskiya oga sultan Allah yakara basira ❤❤❤❤❤❤❤❤
masha allah yayi qyaufa ❤❤❤❤❤
Fatan nasara oga ❤ gaskiya sone xeyi keu allah yabada nasara
Masha Allah shiri Yy kyau wllh
Mâcha Allah alhamdulillahi❤❤❤❤ DOUVI YOU❤❤❤❤
Masha Allah Sone Yye kyau Allah yasa Achigaba daye d kyau munji dadi😂
Masha Allah Allah Ya kara basira
Masha Allah film yayi kyau sosai❤❤
Ma sha Allah ina ta jira yazo
ماشاء الله هاميسو كالجو النيجر 🇳🇪👍🎥👍
Gaskiya film dinnan yayi matuka Allah yasa mu amfana da abinda muka gani
oga inakaunarka Sultan ❤muna kalli wannan film din naka oga na Sultan
Wallahi Ina gama kallon film din nan nace dole sai nayi comment oga. Ni dai tun yanxu a episode da bashi award best of the year.
Allah ya kara basira oga.
ماشاء الله تبارك الله القادم افضل الله ان شاء الله ❤🎉الف مبروك في فلم حلقھ جميلھ .
Muna godiya sultan Allah shibarmu tare
Allah yasa karkayi mana irin na wacece
Masha Allah Allah yakarabasira oga sultan
❤❤❤❤❤😂😂😂😂allah ubangiji ya kara basira saltan
Ameen ya Allah
Wow masha allah gaskia wannan shiri akwai ma ana garesa allah kara bassira allah ya tsare
😂😂😂
Masha Allah watching from Saudi Arabia 🇸🇦🇳🇬🤞
Gaskiya sultan kaf series film din da kayi banga wanda yatafi dani kuma ya kayatar dani kuma yasani nakeji kamar in jawo want satin don in ga yadda zata Kaya.kuma wannan series din yana kunshe da wasu darisai masu tarin yawa kamar dai na yau ya nunamana muhimmancin iyali su kasance waje daya da kuma farin cikin dake cikin iyali da kuma muhimmancin zumunci kuma wannan episode 1 din yana nunamana gaskiya da Rikon amana domin da ace mahaifin imrana bai rike gaskiya da amana ba da Alhaji marafa bazai dau yarda ya bashi ba kuma har ya yarje mai ya kawo dansa.kuma still ga wata irin soyayya ta musamman a ciki gaskiya film din nan so sone ❤❤
Masha Allah, Thanks for good comment
Tunda har na iya aje Korean drama akan na Kalli wannan ai kasan series dinann zaiyi kyau🥰
@ kwarai makuwa wlh series dinnan is the best hmm kice kallon film din sone yasa kika aje korean film a gefe👌👌😍
Masha Allah bilkeesu shema Inna yinki soasai
Masha ALLAH,wai nakowa zani y daura 😂
Masha Allahu Allah yakara basira😊
Ameen ya Allah
Macha Allah sultan Allah ya kara basira
Masha Allah kara mana lpy da kwanciyan lapiya a kasarmu Nigeria
wanna fim din yayi mutakar keou sosai bintaba ganin fim din ka wadda ta kai wannan ba wallahi tayi kyau sosai oga
Abinda na fahimta sheine dan gane da wanan firm dinan mai suna sone
1.akwai rikicin family
2.akwai rikici akan dukiya
3.san firm dinan yana nunamana rikon amana da da ache mahaifin Imrana bai rike gaskiya da Amana ba da alhaji bai yarda da bai yarda imran yazo da har yadu amana yabashi ta yarsa
4.sanan akai rikici akan dukiya
5.sanan akwai rikici akan soyaya
[ALLAH YAKARA BASIRA OGA SULTAN ALLAH YAKARA ARZIKI DA NISSAN KWANA ]
ameen ya Allah
Masha Allah oga sultan mu na gdy
Masha Allah Film yayi kyau sosai kullum ci gaba ake samu haka ake so Allah yayi jagora
To munga wanan gaskiya yayi kyau Muna jiran nagaba inshallah
ماشاءاللہ الحمدللہ ❤🎉
Ba zan gaji da fadan abin da na saba fada ba (ALLAH YA KARA arziki Mai gida sultan
Masha Allah yy kyau
Slm barka da wannan lokaci yakk fatan an wuni lafiya dai ko shiri nan wlh lafiya klau ne wlh ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
thanks
MACHA ALLAH YAYI 💯👍
Allha yakara basira oga sultan ❤️❤️❤️❤️
😂😂😂😂😂😂insha Allah ABINCIN da akazubawa MAGANI baza acishiba
Kuku yabani dariya 😅 wai namallaka ne huu
Mash allah to yayi ❤❤❤❤❤❤