Alhamdulillah Allah yatsare mana kai dr ai akwai littafai kam Amma mlm kaqyale su ai vasai ma sunyadda ba Allah ne zaibaka ladan sannan raddin ai yanada mahimmanci sosai tinda idan kowa karatu zaitayi bawanda yake cewa nan ba daidai bane aisai dulmiyar da dalibai
Masha Allah Allah ya Kara tsare Dr imam Idris abdulazeez dutsen tanshi mujaddidi na tauhidi na zamani daga sharrin makiya da Kuma sauran malaman mu na Sunnah
Allah ubangiji ya kara ma albarka Dr idiris
Masha Allah Allah ya karawa malam lafiya da nisan kwana Mai albarka
Allah yakara dawkaka Dr Idris Abdul Aziz.
dr idris ikon Allah,Allah ya tsare gabanka da bayanka
Allahu Akbar Dr imam Idris abdulazeez dutsen tanshi mujaddidi na tauhidi na zamani iKon Allah
Macha allah Dr idiris allah ya karatsare munakai yakuma jamuna kwa nanka
Alhamdulillah Allah yatsare mana kai dr ai akwai littafai kam Amma mlm kaqyale su ai vasai ma sunyadda ba Allah ne zaibaka ladan sannan raddin ai yanada mahimmanci sosai tinda idan kowa karatu zaitayi bawanda yake cewa nan ba daidai bane aisai dulmiyar da dalibai
Rigasa TV muna godiya
🙏🙏🙏
Masha Allah Allah ya Kara tsare Dr imam Idris abdulazeez dutsen tanshi mujaddidi na tauhidi na zamani daga sharrin makiya da Kuma sauran malaman mu na Sunnah
Masha allah dr barka da zuwa.
Allah yasakada alkairi mallam
Alla yakaremanakai mln❤
Malam Idris fatan shi kowa yayi addini irin na manzon Allah s a w
masha allah sunny,sak,bidi,asam allah yakarawa malam lfy
God bless you MD, CEO Rigasa
Muna godiya 🙏🙏🙏
Allah yateymaki Dr Idris abdoulazizi Bauchi
Allah ya tsare mana Imam Dr Idris Abdulaziz Dutsen tanshi Bauchi
Ameen
Allah yakiyaye dr
Kuma acikin raddin akwai dimbin tarin ilimi da mlm yake kawowa wanda mu amatsayinmu namasu neman gaskiya muna ganewa mlm jazakallahu khairan abu nusaiba mungode
Ina godiya🙏🙏🙏
Allahu Akbar wannan gaskiya ne
Masha allah
Allah Qara lafiya danisan kwana
Allah ya.kara.lpya.da.basira.da.Tauhidi.wa.babban.malan.dama.mu.baki.daya
Masha Allah Dr ❤❤❤
Wallahi a cikin malaman sunnah kai kadai ka rage
subhanallah harda rantsuwa mlm katuba tunwuri
As.alah.ya.imaka.alkeri
❤malam allh ya qara lafiya
Allah yakarawa malam lafiya
Allah ya saka da alheri Mallam rigasa tv kuma Allah yasa ka muku da alkhairi
Muna godiya
Allah sarki mln Allah yakara albarka
ALLAH yayimaka albarka ya albarkanci bayanka babban malaminmu
Ameen
Masha allah
Masha Allah Abu Nusaiba
Addu'arma Malam 😭😭🤣
Masha Allah.
Allah ya rabamuda hassada
Allah ya Kara Nissan kwana malam
Allah ya kara lafiya
15:17 Gwamnan Adamawa da Binani 😂😅😂😅
Shikanshi kwankwason shegen kanshine, yana zagin malamai Yana masu isgili.
To ai shi Kwankwason ma ya iya cin mutuncin malamai da izgili ga sha'a'ir na addini.
Babu mai kin gaskiya sai mara gaskiya
Idan kace baka son Dr Idris dalili biyu ne
Ko baka fahin ce shi ba ko kuma baka son gaskiya
❤❤❤❤😂😂😂
Ina ruwan mallam komai da ruwanka
❤❤❤❤
👍
Banda wanda kake mana a zaure,sarfu,nahahu,balaga da sauransu wanda ake mana dalibai na mu samman
Yan kwankwasiya wlh yan iskane mafi yawansu kullum siyasarsu tafidamunsu fiyeda musulunchi wlh
4:30 Ashe malam ya taba kai 'ye'yen sa England kenan?
Malan Dan allah ka daina wahalarda kanka akan Yan kwanwasiyya marasa tarbiya ne daga su har uban gidan nasu mutanen banza kawai
Kai de kaji kunya a samu mutanan banzan tsakanin kai dasu
Nibanga abinzagiba chichikawo hujjarsa chikenan anhutakowa inzaiyima ganakafinyayi yatanadihujjarsamana
🇳🇪🇱🇾👍
Da Jagororin Siyasa zasu Tsaya ga Bidi'a, Sambarka.Wasu fa har shirka Suna Tab'awa
to ina dadi,gara dai mu gyara mu tsaya ga karantarwar annabi
Yanxu nadai na ganin malam yana hawa minbari lfy dai ko
Lafiya law Malam Yana saudiya ya tafi umra
@@soufiane4596 ok ubangiji Allah ya dawo dashi lfy
Malam kahana mutane shiga Aljanna idan takace
😅😅😅😅😅😅😅
Me din??
Masha allah fika MLM
❤❤❤
❤❤❤❤❤❤❤
Masha Allah