Babu Mai son Tunubu Sai makiyin Allah irin mawaki rarara asadus Sunnah, Ibrahim Kaduna Barista Ishaq

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 3 ม.ค. 2025

ความคิดเห็น • 54

  • @AbdumlahHhh
    @AbdumlahHhh 3 วันที่ผ่านมา +6

    Gaskiya ne Malan rabbi ya kara lfy da nisan kwana ❤❤❤❤

  • @AliyuMutari-q2k
    @AliyuMutari-q2k 19 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Allah yasaka da alkhairi mln yakara basira.acigaba da wayar da yan uwanmu musulmi na nageria da nigar sufahimta

  • @inoussaibrahim1637
    @inoussaibrahim1637 3 วันที่ผ่านมา +3

    Mallam ishaq allh saka maka da alkairi kaji malman allh

  • @محمدعمر-ت2ف4د
    @محمدعمر-ت2ف4د 2 วันที่ผ่านมา +1

    Wllh wllh ml allah karamaka'imani da fadin gaskiya

  • @sulaimanabdulqadir4285
    @sulaimanabdulqadir4285 3 วันที่ผ่านมา +5

    Allah ya sawake ahankali munata gane malamai yan duniya

  • @abubakaryakububagudo-s2j
    @abubakaryakububagudo-s2j 3 วันที่ผ่านมา +4

    Ai wllh malam aliyu kaduna mu 'yan arewa munfi son mutuwa bisa ga tunubu ya Allah ka halakadda tunubu cikin gaggawa don darajar annabi.

    • @هيموكنك-ظ3خ
      @هيموكنك-ظ3خ 2 วันที่ผ่านมา

      Amen summa Amen Allah yanunama na karshenshi cikin gawgawa

  • @ousseinioumarou7260
    @ousseinioumarou7260 2 วันที่ผ่านมา +2

    Wallahi assidu hassada karya kake Kai mai son zuciane ....
    Karya kake wallahi Kai makaryacine

  • @adamumusa7813
    @adamumusa7813 2 วันที่ผ่านมา +2

    Asadussunnah kafaye kankanba.Muna roqon Allah SWT Yasa Tinibu cikin wahala kamar yadda yasa Yan Nigeria cikin wahala.Kuma Allah Ya amshe Mulki daga hannunsa.Allah Ya isa.

    • @هيموكنك-ظ3خ
      @هيموكنك-ظ3خ 2 วันที่ผ่านมา

      Amen Allah yakawomana karshen tununbo cikin gwagawa

  • @SodikAbubakr
    @SodikAbubakr 3 วันที่ผ่านมา +5

    Allah yacauta gasakiya duniyatainisa saidai muyi fatan Alahairi Allah yasamudace

  • @هيموكنك-ظ3خ
    @هيموكنك-ظ3خ 2 วันที่ผ่านมา +1

    Allah yayimana maganin tununbo yakawomana karshenshi da mukarrabansu

  • @BfjfjrIfigu
    @BfjfjrIfigu 3 วันที่ผ่านมา +5

    Wlh qarya kake inkazo nijar wlh sai munjefeka inshallah tunubu'n musulmi wlh kaji tsoran Allah

  • @AbdrahamaneMaradi
    @AbdrahamaneMaradi 3 วันที่ผ่านมา

    ❤gaskiya be mallan

  • @aliabubakar6606
    @aliabubakar6606 3 วันที่ผ่านมา +2

    Allah ya saka da alheri malam kaga malamin Allah mu yan Nijar muna sanka saboda gaskiyarka

  • @ShafaiRasta
    @ShafaiRasta 3 วันที่ผ่านมา +5

    ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @abdoulnasseryacouba7857
    @abdoulnasseryacouba7857 3 วันที่ผ่านมา +3

    Assalamu alaikum. Idan da an sace wa malam kudi, kuma in sanda sun kama daya daga cikin bara i da ya tona asirin sauran barai. wato malam shin zaka shewa bandit ba cikake source ne wato kar a yarda da ci🤔🤔🤔🤔?? Dan Allah kuyi ma kanku adalci, shugaban kasar mu ya sabkar da alhaki a kanci na gaya muku labaru masu mahinmanci saboda dangantakar da ce sakanin kasacen mu. Saura yazam naku ko ku yarda, ko karku yarda lokaci zai nunamuna mai gaskia. Allah ba azzalumin sarki bane

  • @YayaYahus
    @YayaYahus 2 วันที่ผ่านมา +1

    Musa Yusuf da kaida tuni....

  • @HajjaraBacharou
    @HajjaraBacharou 3 วันที่ผ่านมา

    Walahi baka tsoran ALLAH

  • @aminatoudou-nq8pv
    @aminatoudou-nq8pv 2 วันที่ผ่านมา +1

    Wanga malami kadji soran Allha

  • @BfjfjrIfigu
    @BfjfjrIfigu 3 วันที่ผ่านมา +1

    Allah tsinema albarka maqaryacin Banza

  • @biniyayusif2908
    @biniyayusif2908 3 วันที่ผ่านมา +1

    Da kyau mln Ibrahim na kaduna

  • @bilyaminuabubakar9907
    @bilyaminuabubakar9907 3 วันที่ผ่านมา

    Gskiya kalaman assadusdunnah baidace dashiba saboda akwai son burge wasu acikin kamansa da son zucciya, darajar naira ne yakarye shiyasa kome yayi sada bawai sadar rayuwa bane malam kaji soron Allah

  • @usmanshehu4018
    @usmanshehu4018 3 วันที่ผ่านมา

    Wlh bama son shi

  • @kabirouissoufou9094
    @kabirouissoufou9094 3 วันที่ผ่านมา

    Gaskiya malan Ishaq da Malan Aliu kaduna Allah ya saka muku da alheri. Kune malamai masu tsoron Allah kuma masu fadin gaskiya

  • @aminatoudou-nq8pv
    @aminatoudou-nq8pv 2 วันที่ผ่านมา +1

    Walahi malan kou fadi gaskia

  • @Yahouzasouleyhamidine
    @Yahouzasouleyhamidine 3 วันที่ผ่านมา +2

    Wallahi malan asadun sunnah gaji tsoron Allah kuma kanku malamai baabinda bakufada akan tunubu

  • @HajjaraBacharou
    @HajjaraBacharou 3 วันที่ผ่านมา

    Malan wanene fasiqi malan kaji tsoran ALLAH

  • @elmanzowebtv5376
    @elmanzowebtv5376 3 วันที่ผ่านมา

    Malan barister Allah kara ilimi

  • @arifamalanissa6977
    @arifamalanissa6977 3 วันที่ผ่านมา +1

    Dama ta samu assadus sunna. Kai dama mun sanka da kiyeya ga magabatanmu.

  • @amaduyusuf5769
    @amaduyusuf5769 3 วันที่ผ่านมา

    Ana San aragyimu sabada mu Mulmine shine kawai.

  • @HamiduGambo-ic8fn
    @HamiduGambo-ic8fn 2 วันที่ผ่านมา +1

    Kai ne babban kafuri

  • @usmanshehu4018
    @usmanshehu4018 3 วันที่ผ่านมา

    Musa asadus sunnah me yasa bakwa iya fada masu gaskiya su shuwagabannin

  • @djamilarabe-lr9sb
    @djamilarabe-lr9sb 3 วันที่ผ่านมา +1

    Kai gaskiya asadu gaskiya na yarda cewa kanadaga cikin wanda yen siyasa kebiya amma alah ya tsinemaka sabida gaskiya tabayana amma ka rufe ido sabida wasu yen kudade da akabaka alah ya wandaranka wlh

  • @SaadouAmane
    @SaadouAmane 3 วันที่ผ่านมา +2

    MACHA ALLAH JAZZAK'ALLAH BI KAIRI

  • @AbdulmalikJibrin-x6d
    @AbdulmalikJibrin-x6d 3 วันที่ผ่านมา +1

    Da yeke shugaban ni mu azalumi ni

  • @BuhariHarou-nf4fl
    @BuhariHarou-nf4fl 3 วันที่ผ่านมา

    Hakane maganrka mallan

  • @saloucheffou7749
    @saloucheffou7749 3 วันที่ผ่านมา +1

    ❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉😢😢😢😢

  • @AbdulfatahAbdulkadir-bs6kb
    @AbdulfatahAbdulkadir-bs6kb 3 วันที่ผ่านมา

    Kagi maganar gaskiya ta shek asodin sunna

  • @HajjaraBacharou
    @HajjaraBacharou 3 วันที่ผ่านมา

    Nidai tambayata shine ina ne tunubu yanzan musulmi

  • @auwaluibrahimhusaini2796
    @auwaluibrahimhusaini2796 3 วันที่ผ่านมา +1

    😂😂😂😂 Kai musa ka Fadi gaskiyya

  • @abubakaryakububagudo-s2j
    @abubakaryakububagudo-s2j 3 วันที่ผ่านมา +1

    Kuma kai malam asadussunnah wllh ko rantsuwa nayi bam mutuwa tunubu ba musulmi ne ba, wllh bakin kafiri yafi tunubu tausayi, kuma ka lu balan ceka kazo mu rantse da al'qur'ni,akan musuluncin tunubu ko kafircin shi, kuma munki muwa shugaban nimmu na arewa addu'a kazo kasamu dole,tambaya halan akwai shugabanni a nigeria ne?kaji tsoron Allah malam.

  • @AbdulfatahAbdulkadir-bs6kb
    @AbdulfatahAbdulkadir-bs6kb 3 วันที่ผ่านมา

    Wanan malan farkon karyayekeyi

  • @عليمحمدعلي-ض7ج
    @عليمحمدعلي-ض7ج 3 วันที่ผ่านมา

    Kai tsinanene anfada hassadu

  • @Salifouabdou-l4k
    @Salifouabdou-l4k 3 วันที่ผ่านมา +1

    Malan tunubu ba musulmi bane

  • @musaabdulkadir9048
    @musaabdulkadir9048 3 วันที่ผ่านมา

    Da Malimai, ka Rena wa rara kawaii, kamar ba Kai kake ce mana Muslim Muslim ba

  • @Salifouabdou-l4k
    @Salifouabdou-l4k 3 วันที่ผ่านมา +1

    Malan karyakakeyi

  • @soufianeabdoulaye
    @soufianeabdoulaye 2 วันที่ผ่านมา +1

    Asadu babban munafiki ne dakake zanchan yan ta’adda sai da gomnatin najeriya ta turo wakilanta sukazo Nijar suka tattauna da yan ta’adda akayi yawo a duk fadin Nijar da wakilanda gomnatin nageriya ta turo suka samu rahoto daban daban sannan suka koma nageriya sai sukayi banza daduk wani rahoto da suka samu a Nijar sai Président Tchiani yafito ya tona musu asiri 😏😏😏

  • @RrtrtrDdfgff
    @RrtrtrDdfgff 3 วันที่ผ่านมา

    Tununbu ba musulmi bana

  • @RrtrtrDdfgff
    @RrtrtrDdfgff 3 วันที่ผ่านมา

    Assadu jahilin banza

  • @HamedAbdou-n5n
    @HamedAbdou-n5n 2 วันที่ผ่านมา +1

    ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤