Shirin Rana na DW Hausa

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 8 ก.พ. 2025
  • A cikin shirin za a ji me ya rage wa sojojin Nijar idan suna son fitar da danyen mai bayan da Benin ta ce sai an buda iyakokin kasashen biyu kafin a ci gaba da duk wata hulda.
    2.'Yan siyasa da al'ummar Najeriyar na ci gaba da bayyana adawarsu ga matakin gwamnati na dora haraji kan aika kudi ta banki.
    3.Hukumar zaben Kamaru ta fara gudanar da ayyuka a ofisoshin jakadancin kasar da ke ketare don ganin an dama da 'yan kasar da ke zaune a waje a zabukan da za a gudanar nan gaba.
    4.Mai horas da 'yan wasan Borussia Dortmund ya yi jinjina ga 'yan wasansa da magoya bayan kungiyar kan nasarar da ta yi na samun tikiten buga wasan karshe na gasar cin kofin zakarun kungiyoyin nahiyar Turai.
    Muna dakon ra'ayoyinku

ความคิดเห็น • 3

  • @IssaGarba-gr5eh
    @IssaGarba-gr5eh 8 หลายเดือนก่อน

    W2 baraku da Hounin

  • @BinyaIsah
    @BinyaIsah 9 หลายเดือนก่อน

    ❤❤❤

  • @AASheriff
    @AASheriff 8 หลายเดือนก่อน

    DW SALAM ALAYKUM..WAI ME KA FARUWA..INDE SW KEDA MATSALA
    ME YASA WASU YARU KAN BA A DAINASU BA ..INA JINSU HAR YANZU SU SUNAN ..SAI SASHEN HAUSA..WANDA BAI DA INTERNET KO FM YA ZAIYI ? MU DA MUKE WURAREN DA BAKU DA FM SAI YA? ..A DE DUBA DON ALLAH 😢😢😢