Gaskiyar Magana: Alfanun Inshorar ababen hawa
ฝัง
- เผยแพร่เมื่อ 9 ก.พ. 2025
- Cece-kuce ya barke a Najeriya bayan da rundunar 'yan sandan kasar ta tilasta wa direbobi yin inshora ga ababen hawansu wato 'Third Party Insurance' ko kuma ta ci su tarar naira 250,000. Domin sanin irin gajiyar da direba zai ci a wannan inshora, mun tattauna da Yaya Aminu Abubakar na kamfanin Lead Rite Insurance broker.