Mahangar Zamani Kan Rayuwa Bayan Mutuwar Aure

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 20 ม.ค. 2025

ความคิดเห็น • 248

  • @yahayaaliyu8975
    @yahayaaliyu8975 ปีที่แล้ว +4

    Shawarata ga Layla kiyi adduar Allah Ya kawo maki wadda zaku dace kiyi aure, kada ki yi taqama da samun duniya tabbas zaman aure hanya che mafi sauqi na kisamu tsira duniya da lahira. Banji dadin fadin da kanki ki ka nemi mazaje biyu da aura su sake ki, gaskiya wannan ba abin alfahari bane sam kuma zai iya sa na baya su koya ko su dauka daidai ne hakan duba da yadda kike da kima a idanun mutane da yawa. Ki kiyaye yadda kike shiga kuma domin kauchewa tsinuwar Ubangiji da Malaikunsa
    Allah Ya shirye mu baki daya ameen

  • @aeshaibraheem6793
    @aeshaibraheem6793 ปีที่แล้ว +39

    Gaskiya these 2 women killed this episode. Very impressive👏🏾. The advice Ziya’atul haqq gave on Waliyyanci should be over emphasized now more than ever. Allah ya iya mana duka,Ameen

    • @mustapharingim3337
      @mustapharingim3337 ปีที่แล้ว +1

      One of the best advise so far. Very scientific reason as it relates to marriage in our society.

  • @falalubabangida4571
    @falalubabangida4571 ปีที่แล้ว +24

    Madina please,ki gayyato mata wadanda suke from poor family so that alumma dasu Kara fahimtan lamarin sosai. Sabida akwai wadanda basuda jari kona #1000.

  • @yusufmussa5588
    @yusufmussa5588 ปีที่แล้ว +11

    Gaskiya ziya ta burgeni sosai, yadda take bayani akwai tarbiya sosai

  • @hajaraadam6637
    @hajaraadam6637 ปีที่แล้ว +7

    Gaskiya maganar da ziya tayi na karshe akan waliyi is very important, Allah ya sakawa Abban mu da alkhairi kullun Ina ji Ina gani yadda yake gwadawa sister mahimmamcin waliyi.

  • @aishamairiga4338
    @aishamairiga4338 11 หลายเดือนก่อน +1

    Excellent! Good talk about Waliyyi

  • @maryammohammed7906
    @maryammohammed7906 ปีที่แล้ว +10

    Muna godiya Allah sarki duk ababen dake faruwa kenan cikin alummah kenan baa duba ta bangaren namiji duk laifin Yana karewa Kan Mata Koh meyasa Wanda hakan Bai Dace ba ko kadan

    • @falaluibrahimlawan4222
      @falaluibrahimlawan4222 ปีที่แล้ว

      An kama mata a Kano bisa zargin satar yara don karɓar fansar miliyoyi
      Kano
      'Yan sanda sun ce sun kama wasu mata biyu, bisa zargin shirya maƙarƙashiyar sace ƙananan yara a Kano, ciki har da mahaifiyar ɗaya, don neman miliyoyin kuɗi a matsayin fansa.
      Matan biyu na cikin gomman mutanen da rundunar 'yan sandan Kano ta ce ta kama a baya-bayan nan.
      Tana dai zargin su ne da aikata miyagun laifuka iri daban-daban a Kano, kamar satar mutane don neman kuɗin fansa da aikata fashi da yin garkuwa da mutane da kuma dillancin ƙwaya.
      Rundunar 'yan sandan ta ce ta kama matar wadda bazawara ce 'yar shekara 25, da zargin sace Hafsat Kabiru, 'yar da ta haifa da tsohon mijinta, inda ta nemi ya biya kuɗin fansa naira miliyan uku.
      Sanarwar da Abdullahi Haruna Kiyawa ya fitar ranar Alhamis, ta ce wani Kabiru Shehu Sharaɗa a tsakiyar birnin Kano ya kai rahoto ga 'yan sanda a ranar Litinin 8 ga watan Mayu, cewa tsohuwar matarsa ta sanar da shi 'yarsu ta ɓata.
      Kuma, wasu mutane sun kira mahaifiyar yarinyar ta wayar salula, inda suka nemi sai an biya naira miliyan uku kafin a saki 'yar tasu, cewar sanarwar.
      Mai magana da yawun 'yan sandan na Kano, ya ce bayan gudanar da bincike ne aka kuɓutar da yarinyar a ƙaramar hukumar Madobi, tare da kama da mahaifiyar.
      Ya kuma yi iƙirarin cewa mahaifiyar yarinyar, ta amsa da bakinta cewa ita ce ta ɗauke 'yar tata, kuma ta kai ta maɓoya, sannan ta nemi tsohon mijinta ya biya kuɗin fansa.
      Sanarwar Abdullahi Haruna Kiyawa ta ce 'yan sanda suna ci gaba da bincike.
      Ɗaya matar, mai shekara 45, ana zargin tana cikin gungun mutum huɗu da suka sace wani yaro a birnin Kano, tare da neman kuɗin fansa fiye da naira miliyan biyar.
      Sanarwa Abdullahi Haruna Kiyawa ta zargi matar wadda gwaggon yaron ce, da shirya maƙarƙashiyar sace Almustapha Bashir a farkon watan jiya.
      Ta kuma ce tun da farko, mutanen da suka saci yaron, ɗan shekara shida ranar 4 ga watan Afrilu sun nemi mahaifinsa da ke unguwar Ƙofar Ruwa a tsakiyar birnin Kano, ya biya naira miliyan ashirin kafin su sake shi.
      Daga bisani in ji sanarwar Abdullahi Kiyawa, mahaifin da masu garkuwar suka daidaita a kan naira miliyan biyar da dubu ɗari da hamsin.
      "Bayan gudanar da bincike, an kuɓutar da yaron ba tare da wani rauni ba, sannan an kama babbar wadda ake zargi da shiryawa, da kuma tsara yadda za a sace Almustapha" sanarwar ta ce.
      Haka kuma 'yan sanda sun kama duk waɗanda ake zargi da hannu a satar yaron, waɗanda matasa ne 'yan tsakanin shekara 24 zuwa 27 daga unguwar Sheka.
      Sanarwar Abdullahi Kiyawa ta ce za a kai mutanen gaban kotu da zarar sun kammala bincike.
      Duba bbchausa

    • @D-Analysis
      @D-Analysis ปีที่แล้ว

      Ai mafi akasarin problems din ta wajen matan yake.

  • @zainafshariff454
    @zainafshariff454 ปีที่แล้ว +3

    Gaskiya d ciwo qarya a aure kuma maza d mata duka bama ganewa yanzu ai d kunya shi bamai Shan shayi bane kuma yayi qarya d shayi

  • @BAGANAGANAAMODU
    @BAGANAGANAAMODU ปีที่แล้ว +2

    Allah sarki gaskiya kun burgeni Allah yatai mekeku Amma FAA Ina tausayin ku maana labarin naku yasanya guiwata tayi sanyi Kuma kunfadi gaskiya

  • @zainabibrahimjungudo4808
    @zainabibrahimjungudo4808 ปีที่แล้ว +2

    Wallahi inaso inyi hira a tashannan, especially akan rayuwan marasa aure da iyaye masu tauye hakkin yaransu, cos Ina 1 daga cikin nayi facing challenges sosai akan duka wadannan abubuwan da b4 ka damu abunyi da kuma yanda akayi ka samu abunyi har ka fita daga wannan kuncin.

  • @fathimamusaabdullahi6666
    @fathimamusaabdullahi6666 ปีที่แล้ว +12

    Allah ka bamu mazaje nagari ya Rabb kashiga cikin lamarinmu zawarawa ka bamu mazaje nagari ya Rabb

  • @aliyuhaidar1029
    @aliyuhaidar1029 ปีที่แล้ว +16

    Masha Allah
    Ziya Allah Ubangiji kawomiki mafita lallai kin birgeni kinyi shiga ta kamala .

  • @aliyuahmed6330
    @aliyuahmed6330 ปีที่แล้ว +13

    To be honest Ziyatulhaqq is the role model for women

  • @thevoiceofarewatva1851
    @thevoiceofarewatva1851 ปีที่แล้ว +2

    Da yawan mata suna kasa zaman aure saboda matsalar shedanu.
    Yawan fitar da tsaraici Yana jawo shedanu.
    Yana da kyau Maza su daina saurin sakin aure se ba yadda za ayi.
    Allah ya kiyaye mu

  • @fatimaadamu1349
    @fatimaadamu1349 ปีที่แล้ว +3

    Gaskiya ne wlh mata suna shiga wani hali bayan mutuwar aure mu samma yaran talakawa abun sai godiya Allah ya kawo mana mafita

    • @ahmadaishatunafada8053
      @ahmadaishatunafada8053 ปีที่แล้ว

      Hmmm....Ace gidanku kyece Babba kuma zuri'ar Fulani... Alhamdulillah when U blv Allah zai iya chanza lamuran tabbas zaka samu chanji.

  • @fannezarabukar6556
    @fannezarabukar6556 ปีที่แล้ว +1

    Wallah, Madina hirar taimin dadi kwarai, duk da cewa nidin uwa CE babba, na dai gane cewa wato su biyun mutane ne wacce sunsan yancin su, so idañ sun samu mijin da zai zage dantse yarike su a masayin su to zasu zauna daram, amma faaaa! Akwai. No nonsense, basaju hhhhhh😅😅, inayi musu fatan Allah ya basu.miji mai himma da zasu raya sunnar manzo!

  • @Gajihajja9
    @Gajihajja9 หลายเดือนก่อน

    I get some points from what Laila said. Thank you with this program

  • @ummulkhairbashir9625
    @ummulkhairbashir9625 ปีที่แล้ว +10

    MashaAllah , of recent i love listening to lailah and have more respect for her directness and honesty

  • @Baban-Laila
    @Baban-Laila ปีที่แล้ว +1

    Gaskiya Hjy Ziya ta yi magana ta hankali da kuma sosa zuciya. Allah ya kawo mana zaman lafiya a cikin zamantakewar mu.

  • @voiceofsaraya
    @voiceofsaraya ปีที่แล้ว +11

    Thank you Ziya and Lailah. This is quite educating. Your strength is admirable. May the Almighty make it easy for us all, amen!

  • @aminaaminu2459
    @aminaaminu2459 ปีที่แล้ว +4

    Na so ace an gayyace ni a shrin nan. I have a lot going on in my life.

    • @yusrasanimagaji7274
      @yusrasanimagaji7274 ปีที่แล้ว +1

      Allah sarki sister..... Allah ya bamu ikon cin jarabawa

  • @souleymane-xn3qq
    @souleymane-xn3qq ปีที่แล้ว +1

    Dan Allah kuduka yakamata kuje kuyi aure ke lailah kinzama zakaran gwadin dafin wajan zawaru nazaman kansu

  • @IbrahimSabosani-ou6bv
    @IbrahimSabosani-ou6bv ปีที่แล้ว +3

    Alhmdllh gsky naji dadin maganar yar' uwa tayi, akan waliyi.

  • @djamilaadamou5655
    @djamilaadamou5655 ปีที่แล้ว +1

    Allah y’a kara mana hakuri

  • @tasiuibrahim9403
    @tasiuibrahim9403 ปีที่แล้ว

    Allah ya kiyaye Allah ya Baku muji nagari ya ba kowa Zaman lfy ga eyalinsa

  • @habibaibrahimusman7348
    @habibaibrahimusman7348 ปีที่แล้ว +3

    Masha Allah Allah mana jagora 🙏 ya dubi maraicinmu aunty ziya Allah sa sakamakon hakurinki gidan aljanna ne 🤲 gaskiya naji dadin kakamanki sosai Allah kara basira. kema aunty Laila Allah sa hakan shi yafi alkhairi!

  • @spider8760
    @spider8760 ปีที่แล้ว +2

    Nice conversation 👏🏾👏🏾 Hajiya Laila strong woman.

  • @ZainabSuleiman-wu1ej
    @ZainabSuleiman-wu1ej ปีที่แล้ว

    Allah SWA yazaunardamu lpy agidan mazajenmu amin

  • @zakiyalawal04
    @zakiyalawal04 ปีที่แล้ว +2

    lovely episode! ziya is so inspiring. Laila as well. mental health is real!

  • @nuhumakama8263
    @nuhumakama8263 ปีที่แล้ว

    Gaskiya ba irin duniya daya kuke da yaran talakawa ba. Duk yaran talakawan suka biye muku zasu samu matsala gagaruma.

  • @yahayasalihu9736
    @yahayasalihu9736 ปีที่แล้ว +1

    Ziya'u I really appreciate your stands and I pray may ALLAH guide you all.

  • @Fatmahnnja
    @Fatmahnnja ปีที่แล้ว +1

    Amincin allah ya tabata agareku ma aikatan BBC allah ya kara basira da lfy alfarman manzan allah

  • @ahmadkabiruabdulhafiz2596
    @ahmadkabiruabdulhafiz2596 ปีที่แล้ว +2

    Allah yabamu mata masu tarbiyya, ba yanjari hujja ba wadanda basa zaman aure se qarya da yaudara.

  • @auwaladammahmud115
    @auwaladammahmud115 ปีที่แล้ว +2

    Ziyah&Laila thank you.. Allah ya qara saita al'amurah.

  • @sadiqabdullahi875
    @sadiqabdullahi875 ปีที่แล้ว +3

    A cikinsu daya tafi daya alamun discipline,Amma gaba dayansu suna da problem na rashin lura da mahangar addini.

  • @zainabsiraj604
    @zainabsiraj604 ปีที่แล้ว +3

    Masha Allah. I really enjoyed this program.

  • @Themusty003
    @Themusty003 ปีที่แล้ว +21

    Laila is too proud, but on point. Ziya is a complete role model.

  • @زينبادريس-خ2ر
    @زينبادريس-خ2ر ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah gaskiya kun burgeni sosai layla and ziya, Allah ida nifin Alkairi

  • @ahmedalhajihassan1706
    @ahmedalhajihassan1706 ปีที่แล้ว

    Allah ya kyauta Allah Ubangiji ya xamana mafi alheri rayuwa

  • @SalmaaTsadu
    @SalmaaTsadu ปีที่แล้ว +17

    The respect i have for laylah🥺 Kai Masha Allah! ❤❤

    • @shamseyaoman1882
      @shamseyaoman1882 ปีที่แล้ว +1

      She is strong woman

    • @suhailaabdullahi5358
      @suhailaabdullahi5358 ปีที่แล้ว

      😭😭😭 nima inacikin wannan damuwar sosai 😭😭

    • @ismailbabaaliyu5890
      @ismailbabaaliyu5890 ปีที่แล้ว

      😂😂😂😂

    • @abdulazizabubakar6539
      @abdulazizabubakar6539 ปีที่แล้ว +4

      Wallahi She is not strong,
      She is not interested in marriage cus it's giving her boundaries which she is not interested in. And She is not tolerating Marriage and it's matters as Ibada.

    • @shamsuddeenshehu9610
      @shamsuddeenshehu9610 ปีที่แล้ว

      ​@@shamseyaoman1882
      Hajiya shamseya kinaso kiga kina Sanya Baki a mafiya yawan ire_iren wadan nan firarrakin, ko meyasa haka??

  • @almubarakabubakar5450
    @almubarakabubakar5450 ปีที่แล้ว +5

    Masha Allah, naji dadin wannan program, Allah ya zaunar da wadanda ke gidan auren su lafiya, su kuma wadanda aurensu ya mutu Allah ya zaba masu abun da yafi zama Alkhairi ya kuma basu mazaje na gari.

  • @maryamaliyu6353
    @maryamaliyu6353 ปีที่แล้ว +3

    Ma sha Allah best episode with fav ppl ❤

  • @munzaliharunaabubakar9278
    @munzaliharunaabubakar9278 ปีที่แล้ว

    Masha Allah Allah san barka ziy

  • @safinatusodangi621
    @safinatusodangi621 ปีที่แล้ว +2

    The best mahangar zamani so far..

  • @maryammohammed7906
    @maryammohammed7906 ปีที่แล้ว +27

    I really felt for ziya because it's really hurts alot a friend of mine was a victim also her first marriage last for just nine months after all the trauma heartbreak's and insults from family she later got married again very wonderful and sweet home but all of a sudden the father in-law came from no where that he must divorce her just a day before her four months in her home it's very terrible and bad time for her, but alhamdulillah she's getting better and just finished her school

    • @maryammohammed7906
      @maryammohammed7906 ปีที่แล้ว +4

      This friend of mine can invest in even #1000 she always say even though it's#100 I can invest in it

    • @auwaladammahmud115
      @auwaladammahmud115 ปีที่แล้ว +1

      It's painful indeed.. Allah ya bata dangana

    • @maryammohammed7906
      @maryammohammed7906 ปีที่แล้ว +1

      @@auwaladammahmud115 Amin ya rabbi

  • @بنتالنور-ت6ش
    @بنتالنور-ت6ش ปีที่แล้ว +3

    Allah yayimana zabin mazaje nagari

  • @Halamuhammad-u2v
    @Halamuhammad-u2v ปีที่แล้ว +1

    Kowa da irina jarabawarsa.i feel for you ziya you are very honest person.

  • @Deezarh1
    @Deezarh1 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah… lovely conversation… Allah ya tsare mana imanin mu🙏

  • @AbubakarAhmed-z6r
    @AbubakarAhmed-z6r ปีที่แล้ว +1

    Very impressive

  • @YaubayusufYusufYola-mn6cy
    @YaubayusufYusufYola-mn6cy ปีที่แล้ว

    Yauba Yusuf adamawa ganye new market barkan ku masha allah

  • @bilkisuisawasagu8521
    @bilkisuisawasagu8521 ปีที่แล้ว +3

    Ma sha Allah! Hira tayi kyau sosai🙂

  • @fatimaumarabubakar5813
    @fatimaumarabubakar5813 ปีที่แล้ว

    Allah ya saka muku da alkairi

  • @bibifatyy
    @bibifatyy ปีที่แล้ว +4

    I enjoyed this soooo much 💯 Glad to see Laila on the seat 🧡

  • @bn_isahtv
    @bn_isahtv ปีที่แล้ว

    Ziya may Allah SWA Blessed you

  • @shamseyaoman1882
    @shamseyaoman1882 ปีที่แล้ว

    Masha allah wlh wani auren wuta ze kai ka fitan y fi alkairi

  • @suhailaabdullahi5358
    @suhailaabdullahi5358 ปีที่แล้ว +3

    Allah yakawomuna mafita inacikin haka sosai nawa yanada damuwa 😭😭😭

    • @fatmazmurrud6369
      @fatmazmurrud6369 ปีที่แล้ว

      La hawla Wala Quwwata Illah Billah 💔

  • @faisalmuhammad2174
    @faisalmuhammad2174 ปีที่แล้ว

    Wai Laila ta dauka kudi shine successful rayuwa ne.

  • @saadatuibrahimmuazzam7826
    @saadatuibrahimmuazzam7826 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah ilahu ya bmu saar rayuwa da ta mutuwa

  • @Ruksbeautyng
    @Ruksbeautyng ปีที่แล้ว +1

    Allah ya xaba mna rayuwa me inganci

  • @prince1suleiman725
    @prince1suleiman725 ปีที่แล้ว +3

    Laila you have a big heart, I like your style.

  • @Abdulazeezu
    @Abdulazeezu ปีที่แล้ว +22

    Beautiful! The host killed it as usual and gaskiya both guests said so much impactful things. However, the kind of encouragement that Layla is giving out and the way she views marriage is quite misleading-she's neglecting so many things.
    1) On business as a woman (a divorcee, at that) it wouldn't be as easy as she had it, she disregarded the fact that her physical looks that makes her instantly likable added so much to her business success is not likely for other women.
    2) When you put yourself first in marriage (I.e your happiness, your peace of mind, you, you, you) that shows a narcissistic tendency. And with narcissm on the scale, marriage stops being 'zaman mutual hakuri'
    3) Lastly, one of the reason that parents/people emphasize 'zaman hakuri ne akeyi' is because, when you become old, when the looks, attention and your relatives are no more, you'll have your partner who can still relate to your stories and children that can keep your company
    Allah ya sa mu dace

  • @NaimaAbdullahi-wj9uy
    @NaimaAbdullahi-wj9uy ปีที่แล้ว

    Allah sarki ziya,I feel your pain

  • @yushaumuhammed1491
    @yushaumuhammed1491 ปีที่แล้ว +1

    Allah sarki nidai yaro ne Amma gaskiya INA ciki

  • @tasiuabdulkadir7011
    @tasiuabdulkadir7011 ปีที่แล้ว

    Allah ya shiga lamarinki ziyada

  • @arabiimam9446
    @arabiimam9446 ปีที่แล้ว

    Very nice tare da madina i Really love this name wlh

  • @BilkisuAhmad-xm9qc
    @BilkisuAhmad-xm9qc ปีที่แล้ว +1

    Hmm su layla manyan mata

  • @issoufoudadesanoussi8400
    @issoufoudadesanoussi8400 ปีที่แล้ว +1

    Allah sarki gaskiya abun akwai ban tausayi

  • @educatormaryam9623
    @educatormaryam9623 ปีที่แล้ว +2

    Layla💯👏👏👏👏, ziya👏👏👏, u gals did justice to d topic 😘

  • @jalilamustaphalamido2236
    @jalilamustaphalamido2236 ปีที่แล้ว +1

    Gaskiya yaɗa videon masu tunani irin nasu Laila zai lalata tarbiyya da al'ada da koyarwar addini cikin al'umma

    • @abdullahimohammad9513
      @abdullahimohammad9513 ปีที่แล้ว

      Wannan gaskiya ce. Irin su ba su da mahangar addini da kyawawan aladunn mu. Yada raayoyin su kara kangara mata zaiyi su ki zaman aure.

  • @RahamaAbdullahi382
    @RahamaAbdullahi382 ปีที่แล้ว +2

    Exactly labarina ubangiji yakawo Mana mafita

  • @victoriouswinnerislam
    @victoriouswinnerislam ปีที่แล้ว +7

    Ziya is a complete role model.

  • @hauwauadamualkali9906
    @hauwauadamualkali9906 ปีที่แล้ว

    Excellent Aunty Laila..

  • @umaryunusaaliyu9023
    @umaryunusaaliyu9023 ปีที่แล้ว +1

    Well but Layla look it in other side because she mislead that people won't be the same so no matter what marriege is beyond our expectations, we have to give even a little respect to it because it's our source and here we are now peacefully and happy.
    Glad to have our parents that there need and wishes is all against our success ❤❤❤

  • @hajjajuraliyaraliya5418
    @hajjajuraliyaraliya5418 ปีที่แล้ว

    Wander full 😊

  • @khadeejatusmanabubakar
    @khadeejatusmanabubakar ปีที่แล้ว

    MashaAllah laila and ziya Allah yabiya

  • @educatormaryam9623
    @educatormaryam9623 ปีที่แล้ว

    Thanks Safeeya for sharing. I got value!! BBC Hausa this is a very important topic dat should be discussed frequently, alot of arewa/Muslim women are going tru alot of stigmatization and unjust compensation after divorce. Unfortunately the shari'a system in Nigeria is sooo unjust.

  • @abdullahimuhammad7200
    @abdullahimuhammad7200 ปีที่แล้ว +1

    Kaji Kai, wai kwananta shida a gidan miji, aure ya kare.
    Kamar Wani auren mutu,a.
    Ku nemi miji kuyi aure.
    Allah ya Baku mazaje na gari.

    • @ayush7435
      @ayush7435 ปีที่แล้ว +1

      Ina ruwanka, over sabi . Ya nuna bakama zauna kaji abun da ta fada da Kyau bah . This lady went through depression and still is, you are here talking bla bla

    • @ahmadsuperlifestc3039
      @ahmadsuperlifestc3039 ปีที่แล้ว

      To me Lailah bata Iya wannan daukan wannan Umarni ko ince commands daga Namiji and she has planned to achieved, da auren Those plans are not achievable periods

  • @jafargarba4069
    @jafargarba4069 ปีที่แล้ว +1

    masha Allah Allah ubangiji ya taimaka ❤️

  • @habebty_37
    @habebty_37 ปีที่แล้ว +3

    😭😭😭😭ubangiji ka yaye mana dukkan jarabawa

  • @junaidmusajili7509
    @junaidmusajili7509 ปีที่แล้ว +1

    Aure kam abu ne mai mahimmanci arayuwar al umma domin badan ana zamansa ba da ba a samemuba

  • @nasmatenaija
    @nasmatenaija ปีที่แล้ว +6

    Ita dai laila taga ba zata iya da wahala ba ta fito ku da kuka daura wa kanku sai ku zuna kuyi ta fighting broken marriages

    • @leemarhdesign1764
      @leemarhdesign1764 ปีที่แล้ว +1

      Wallahi kam, Allah ya datar damu ameen ya Allah

  • @mukhtardahiru2329
    @mukhtardahiru2329 ปีที่แล้ว

    Gaskiya laila kitai maki kanki kiyi aure

  • @faisalmuhammad2174
    @faisalmuhammad2174 ปีที่แล้ว

    Maza ma yakamata a dinga kiran wadanda suka rabuda matansu don Jin dalilan da yasa suke saki

  • @alyasauzakari8343
    @alyasauzakari8343 ปีที่แล้ว

    Ziya Allah ya miki Albarka, Ameen

  • @khaleefa55663
    @khaleefa55663 ปีที่แล้ว +1

    Laila "Ashe baya Shan shayi at all"

  • @aliyumuhammad4708
    @aliyumuhammad4708 ปีที่แล้ว +2

    Allah shi kyauta amma baku morewa rayuwa ba batare da aure ba

  • @nigeraniger2915
    @nigeraniger2915 ปีที่แล้ว

    har da maza ma zaya anfanar damu

  • @maryamzayyana5666
    @maryamzayyana5666 ปีที่แล้ว

    Laila gaskiya tafahimci rayuwa sosai

  • @zainabumaraamshi777
    @zainabumaraamshi777 ปีที่แล้ว

    Laila and zia masha Allah, strong women

  • @SuleimanBala-vf1rs
    @SuleimanBala-vf1rs ปีที่แล้ว +1

    This is the best 🔥❤🔥

  • @faizamuhammadumarumar5655
    @faizamuhammadumarumar5655 ปีที่แล้ว

    Aidazakukirani hmmm dakunji tarihi 😭

  • @rukayyaharuna7788
    @rukayyaharuna7788 ปีที่แล้ว +1

    Layla & ziyya god bless you

  • @alheriyusuf2693
    @alheriyusuf2693 ปีที่แล้ว +1

    Nice one for both of them.

  • @maatopup
    @maatopup ปีที่แล้ว +3

    So bad from the beginning, amma very interesting bayan ka danga na, especially in ka zama busy always. Siblings din ki zasu rika ce maki duk gidan ma kafi kowa kiba. Hmmmm Allah yasa mudace kam. Need to watch this ASAP in shaa Allah

  • @faizamuhammadumarumar5655
    @faizamuhammadumarumar5655 ปีที่แล้ว

    Wayyo Allah rayuwa😭😭

  • @hassanagwalabe892
    @hassanagwalabe892 ปีที่แล้ว +1

    Strong women 👏👏👏

  • @rukayyaaliyu1178
    @rukayyaaliyu1178 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah

  • @mustapharingim3337
    @mustapharingim3337 ปีที่แล้ว +2

    Intelligent and socially, scientific reasons given by both speakers. Both speak from their hearts. They werw sincere with no apology.
    I understood that the issue of wrong picking a Walee, plays a major role in marriage destabilisation in our society. Ziya was very very intelligent to have identified that loophole and bring it to the fore. It now remains our duty to escalate this issue to the hearing and understanding of the people responsible of deciding who should be a walee to his daughter or son.
    Allah Yasa mugane, mukuma gyara

  • @azeezahzakariyyah1340
    @azeezahzakariyyah1340 ปีที่แล้ว

    Barkanku Yan uwa da kokari, zanbada shawara Zia kiyi kokari ki sada zumunchi da Laila in shaa Allah zaki huche Kuma zaki samu better experience Mai kyau

  • @alameenhamisu7180
    @alameenhamisu7180 ปีที่แล้ว +2

    I liked this episode!😂