Gaskiya ba,ataba yim film din dayashia raina ba kamar wañnan mashahurun filim Muna godiya da kokarin faranta mana da kakeyi Allah yaqara daukaka da basira 👌❤️
Mu dai yaya sultan ba abunda zamuce saidai mashallah, Alhamdulillah gaskiya film yana tafiya yanda ake so allah kara basira yaya sultan allah kara sa albarka.tabbas yaya sultan hakika duk wanda yake da hankali da tunani indai yaga wannan film in yasan tabbas akwai babban darasi a ciki. Inda ace yawancin masu kannywood zasuyi koyi da kallan wannan film in tabbas da kannywood ya wuce yanda ake tsammani.tabbas yaya sultan na yadda da maganan ka wanda kace( THE REAL GAME START NOW) wannan haka yake gaskiya a rayuwa duk wanda ya guje yan uwansa tabbas yayi babban rashi dun wlh duk duniya ba wanda zasu soka fiye da yan uwan ka.kuma yaya sultan tabbas soyayya gaskiya ne in allah yasama soyayyan abu ba wanda ya isa ya cire ma sai shi. Mudai fatan mu a ko da yaushe shine yanda aka fara film nan lfy agama lfy.Ameen summa Ameen muna godia sossai ya sultan 🙏🙏
Gaskiya maigida sultan wannan series film din na sone shine the best of the best bantaba kallon series mai rikitarwa da sa mutum cikin wani mood na musamman.yau dai film ya fara bayyanar mana da duk wani rudani da aka fara Samu a season 1.yanzu gashi yadda soyayyar zahra takewa alamin kuma shima yana matukar sonta sannan kuma ga soyayyar da imrana yake wa hairana wadda batama San yanayi ba gaskiya wannan situation din da Alhaji marafa yasaka su ya jefa su cikin gagarumar chakwakiya.sannan kuma gashi hairana taji labe tajiyo ainayin labarin asalinta Dana iyayenta da yadda mahaifiyarta sukai accident har ta Mutu gaskiya I am eager to see mai zai faru in season 3 allah Kara basira maigida sultan
Masha Allah Oga sultan Film yayi kyau,Allah ya kara basira. Wannan Film a taƙaice ya koyar damu girmama mutane da ƙaskantar da kai.Batate da duban dukiyar da Allah ya baka ba.
A gsky Oga Sultan Tunda nakalli episode 1 nafara Fahimtar wanna Gagarumin Shrin 1 gsky shirin Yafuskanci rayuwane Akan talaka da masu kudi kuma wlh kamar Azahiri Haka Rayuwar masu Kudi Take sannan Yana nuna rayuwane akan soya yy da Dan talaka da masu kudi da kuma yadda Matan masu kudi soke sannan Shirin Yafuskanci Abubuwa Da dama wanda bazamu iya yanke Hukunci yanxuba Amman gsky Oga Sultan Abinda Yafi Burgeni Tun Afarko Dabaka Bujirewa Iyayenkaba Allah yabiya ka Sultan Allah ya kaimu next week 3 oga ngd Harna tausayawa masoyiyarka❤wato hairana next week to episode 3
Wannan episode ya kayatar kwarai tun daga farko har krshe yayi sosai, Saidai wuraren da sukafi ko ina kayatarwa ni a ganina 1 inda zara take cewa da hairana na daura gaba dayan yardata akanki na daurata, 2 yadda aka nuno shekaru 24 da suka wuce ba tareda mtsala ba, da sauransu.
Ya Allah ka fara tawa duk zuciyar dake kaunar annabi Muhammad s a W
Ameen ya Allah
Gaskiya ba,ataba yim film din dayashia raina ba kamar wañnan mashahurun filim
Muna godiya da kokarin faranta mana da kakeyi Allah yaqara daukaka da basira 👌❤️
Masha allah yakara basira oga
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Mu dai yaya sultan ba abunda zamuce saidai mashallah, Alhamdulillah gaskiya film yana tafiya yanda ake so allah kara basira yaya sultan allah kara sa albarka.tabbas yaya sultan hakika duk wanda yake da hankali da tunani indai yaga wannan film in yasan tabbas akwai babban darasi a ciki. Inda ace yawancin masu kannywood zasuyi koyi da kallan wannan film in tabbas da kannywood ya wuce yanda ake tsammani.tabbas yaya sultan na yadda da maganan ka wanda kace( THE REAL GAME START NOW) wannan haka yake gaskiya a rayuwa duk wanda ya guje yan uwansa tabbas yayi babban rashi dun wlh duk duniya ba wanda zasu soka fiye da yan uwan ka.kuma yaya sultan tabbas soyayya gaskiya ne in allah yasama soyayyan abu ba wanda ya isa ya cire ma sai shi. Mudai fatan mu a ko da yaushe shine yanda aka fara film nan lfy agama lfy.Ameen summa Ameen muna godia sossai ya sultan 🙏🙏
Masha Allah Allhdllh A gaskiya nafahimci wannan film 🎥🎥 sosai da sosai
masha allah Sultan film muna jin dadi Allah yakara basira a fasssara da shirin sone mun gode
Allah dai ya biya sultan fulm
Gaskiya maigida sultan wannan series film din na sone shine the best of the best bantaba kallon series mai rikitarwa da sa mutum cikin wani mood na musamman.yau dai film ya fara bayyanar mana da duk wani rudani da aka fara Samu a season 1.yanzu gashi yadda soyayyar zahra takewa alamin kuma shima yana matukar sonta sannan kuma ga soyayyar da imrana yake wa hairana wadda batama San yanayi ba gaskiya wannan situation din da Alhaji marafa yasaka su ya jefa su cikin gagarumar chakwakiya.sannan kuma gashi hairana taji labe tajiyo ainayin labarin asalinta Dana iyayenta da yadda mahaifiyarta sukai accident har ta Mutu gaskiya I am eager to see mai zai faru in season 3 allah Kara basira maigida sultan
Kai jama'a 😅😂auren hadi wallahi ba dadi😢😢tsiyar mutum kaifi daya kenan 😮😢
Hahahaha
In akayi biyayya ga mahaifa zaki ga Allah ya sa albatka kuma ya sa soyayya da kauna
Mausa allah da nuhu shareef ceto ďlvoire ❤❤❤❤❤❤❤❤😢😢😂😂😂😂🎉❤
❤❤❤❤ masha Allah allah ya kara daukaka
❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉👍👍👍👍 oga oga oga neh Sultan Masha Allah
MASHA ALLAH sultan kamar yanda akafara kallo da mu Allah yasa muna cikin ma su ganin karshensa
Hadiza kabara from budurwa to mata gida promotion
Masha Allah ❤❤ gaskiya wannan shirin yayi
My favourite series of this year ❤
Slm Oga Sultan Barka da warhaka dafatn kana lafiya ❤❤🎉🎉 Allah ya bada Sa'a a aikin ku❤❤❤
Masha Allah 🇳🇬 muna godiya ❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
Masha Allah sultan godiya
❤❤❤Muna tare Allah
Ya kara lLman❤❤❤
Mashallah Alhamdoulah ❤❤❤❤
Masha Allah munagodiya Allah yakaradaukaka yabarmutare daku
Nagode❤
Allah yabiya Sultan kakamu kwarai
Kakaimu😅
🎉🎉🎉 MORE LOVE TO
#SULTAN ABDULRAZAQ ❤❤❤❤❤
INA YINKA
Masha Allah wowed ❤❤❤❤
Slm
Allah yasaka film yayi muna godiya sosai
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤yayi wan lahi yahahu
Good to watch ❤❤❤
Harna zaku a saki efison 3 ❤so ne ❤❤❤
Macha Allah ❤❤❤❤😂😂😂😂🎉🎉🎉🎉
Masha Allah gaskiya ne Allah yabiya ❤❤❤❤❤mu na tare dakon insha Allah❤❤❤
Muna mattikar godiya maigida
Masha Allah Oga sultan Film yayi kyau,Allah ya kara basira.
Wannan Film a taƙaice ya koyar damu girmama mutane da ƙaskantar da kai.Batate da duban dukiyar da Allah ya baka ba.
A gsky Oga Sultan Tunda nakalli episode 1 nafara Fahimtar wanna Gagarumin Shrin 1 gsky shirin Yafuskanci rayuwane Akan talaka da masu kudi kuma wlh kamar Azahiri Haka Rayuwar masu Kudi Take sannan Yana nuna rayuwane akan soya yy da Dan talaka da masu kudi da kuma yadda Matan masu kudi soke sannan Shirin Yafuskanci Abubuwa Da dama wanda bazamu iya yanke Hukunci yanxuba Amman gsky Oga Sultan Abinda Yafi Burgeni Tun Afarko Dabaka Bujirewa Iyayenkaba Allah yabiya ka Sultan Allah ya kaimu next week 3 oga ngd
Harna tausayawa masoyiyarka❤wato hairana next week to episode 3
Masha Allah Sultan film good
tayi kyau sosai fa kana musamman ne oga na Sultan inakaunrka oga na Sultan
Masha Allah ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
❤❤❤ Marsha Allah 🎉
SLM gaskiya Sultan wanan so
Nima danake kallo yataɓamu
Zuciya sosey
Well done sultan
Masha allah yakara basira ❤❤❤❤❤❤❤❤😂😂
Gaskiya video ❤❤❤yayi matikar kwau
Macha Allah ❤🎉🎉
Nashadi duniya ne sultan a cigaba da gashi suya Sai ranar sallah
Masha Allah 😊
ماشاء الله تبارك الله القادم افضل الله ان شاء الله 🎉❤
Masha Allah ❤❤❤❤
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉
Very very amazing Sultan
Masha Allah ❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
Masha Allah ❤🎉
Allah yajikan el muaz da rahama
Abale Dan gidan waye Shi, saboda Alhaji yahada hayrana da Abale
Ka kalli episode 1
Masha ALLAH ❤
Allah ya kai mu sati ❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
Ameen ya Allah 😂
Wallahi sultan duniyane❤❤❤
Kuyi salati goma ga annabi s.a.w
Sallal lahu alaihi wasalam
macha Allah ❤❤
Muna nan muna jiran best series dinmu 2024
top story about family today on episode 2_💔
225❤❤❤ gaskiya wannan shiri akwo nishadi sosai❤❤❤227
Assalamou Alaikum
RABiU ❤❤❤❤❤❤
Ngd sultan 🎉🎉
Wacece sayi yawushe
yau ashe zamu sha kallo
Sultan bakaiya soyeya😂
😂😂😂
Sai ki koya masa😂
I'm here because of hairana
😂😂
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
❤️ ❤️ ❤️ ❤️ ❤️ ❤️ ❤️ ❤️
Masha allahu❤❤❤
Masha allah
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
❤❤❤❤❤❤❤❤❤
I love you all❤❤❤❤
🥰🥰🥰😍
❤❤Tres vient ❤
Wannan episode ya kayatar kwarai tun daga farko har krshe yayi sosai,
Saidai wuraren da sukafi ko ina kayatarwa ni a ganina
1 inda zara take cewa da hairana na daura gaba dayan yardata akanki na daurata,
2 yadda aka nuno shekaru 24 da suka wuce ba tareda mtsala ba, da sauransu.
❤❤❤❤❤❤❤
❤❤❤
🥰🥰🥰🥰🥰🥰❤
❤❤❤❤🎉yayi
Masha allah allah ya Qara Basira 🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲
Kai wanann film badai kyau ba
❤❤❤😂😂
Yaushe zezo mana Dan Allah fat 2
🥰🥰🥰❤️❤️
Abun tausayi😕
🥂🥂🥂🥂🥂🥂💪💪💪
Yayi sultan
❤❤❤❤❤❤❤😍🥰😍😘
❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉
❤❤❤🎉🎉🎉
To dama hairana ba diyar alhajibace🤔
Slm kamar yada naci a kashe na daya hayrana tana da kaso maisoka a dukiya Alhaji kuma tatabbata haka kuma Alhaji saita aura Dan sa dole saidai kuma?
❤❤❤ok
Mun shigo
Sultan miyessa akadakatarre film din wacece
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤yayi
😍🥰❤🇳🇪❤️🇧🇫❤️🇬🇳😍🥰🙏