Idon matasa ya rufe, kalli tsauraran kalamai da suke wa malamai kan zanga-zanga

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 1 ก.พ. 2025

ความคิดเห็น • 156

  • @umarmubaraksambo1345
    @umarmubaraksambo1345 6 หลายเดือนก่อน +12

    Allah dai yabiya matasan jahadin kwatar kai,kunbiyani wallahi. Allah yakara kwarin gwuiwa da rashin tsoro!!!👋👋👋👍👍👍

  • @saniabdullahibatsari8888
    @saniabdullahibatsari8888 6 หลายเดือนก่อน

    Bama goyon daurawa sabida baya tausayin bayin allah akan wahalar dasuke ciki

  • @ibnumar950
    @ibnumar950 6 หลายเดือนก่อน

    Masha'Allah!

  • @khalidisahumar8278
    @khalidisahumar8278 6 หลายเดือนก่อน +8

    Alhamdulillah Da Kyau, wannan ya nuna Matasa sun gane gaskiya

  • @AbdullahiAbdul-s4q
    @AbdullahiAbdul-s4q 6 หลายเดือนก่อน +1

    Allahu Akbar Allah ya taimaki matasan arewa Alfarman Annabi Muhammad Rasulullah Sallallahu Alaihi Wasallam 🤲🤲🤲

  • @HafizuYaro
    @HafizuYaro 6 หลายเดือนก่อน

    Marasi

  • @yahuzayusufu7898
    @yahuzayusufu7898 6 หลายเดือนก่อน

    INDAI A IDAN ALLAH BEZIBEBA BAKOMAI MUGYARA ZUCIYOYINMU MUKOMA GA ALLAH YAFIMANA KYAU ALLAH YAKAWOMANA KARSHEN MASIFUN DA SUKA DAMEMU NA DUNIYA DA NIGERIA BAKI DAYA ALFARMAR ANNABURRAHMA AMEEN

  • @soumanahamanihamidou7190
    @soumanahamanihamidou7190 6 หลายเดือนก่อน

    Gaskiya 👍👍 Allah ya kara tonawa munafikan malamai

  • @BinulIslam-lk2hn
    @BinulIslam-lk2hn 6 หลายเดือนก่อน

    Ikon allah ❤ gaskiyar lamari arubuta aaje Malamai SUNhana zanga zanga ku kuma kunce sekunyi gaskiyar lamari se annyi nadama kai

  • @baballeadamu9010
    @baballeadamu9010 6 หลายเดือนก่อน

    Wih tsajaninmu da wassu Malaman saidai Allah ya isa

  • @abdulrazaqdahiru1539
    @abdulrazaqdahiru1539 6 หลายเดือนก่อน

    Wallahitallahi Allah ya tonamusu asiri mallamai mungani

  • @aliyuisa9367
    @aliyuisa9367 6 หลายเดือนก่อน

    In sha Allah sai munyi na Sara Dan wlh malan nan akan mafitarsu suke ba kishin talaka suke ba wlh kawai akan bukatar sune

  • @NOURAKANDA
    @NOURAKANDA 6 หลายเดือนก่อน

    Wlh Libye ruwa yahi mai tsada wlh wlh ☝️🇱🇾🥰

    • @d.bcooper2271
      @d.bcooper2271 6 หลายเดือนก่อน

      Ai Libiya Sahara ne. Nigeria kuma Lambu ne

  • @muhammadbinali.
    @muhammadbinali. 6 หลายเดือนก่อน

    Subhanallah

  • @ISTHAKAHASHIMHASHIM
    @ISTHAKAHASHIMHASHIM 6 หลายเดือนก่อน

    Allah ya sa mudace 🙏

  • @aminuibrahimsadi5861
    @aminuibrahimsadi5861 6 หลายเดือนก่อน

    Wallahi malamanan basa tsoran Allah

  • @bashiruabubakar9341
    @bashiruabubakar9341 6 หลายเดือนก่อน

    Amma kai wannan Allah shiryeka

  • @shehusabiu8588
    @shehusabiu8588 6 หลายเดือนก่อน

    Allah ya Albarkaci Arewacin Nigeria, duk da an had'a kai da malamanmu an cutar damu, Allah ya Albarkaci matasanmu.

  • @famaranero573
    @famaranero573 6 หลายเดือนก่อน

    Marshe Allah matasa yayi wanna malami sukansu basujin surun Allah azzlumainisuma dalilinsu talakah tashega cikikunci Allah ya isa

  • @KhadijatIdris-zl4nw
    @KhadijatIdris-zl4nw 6 หลายเดือนก่อน +1

    Allah ya Muku albarka matasanmu

  • @ibrahimbello5786
    @ibrahimbello5786 6 หลายเดือนก่อน

    Gaskiyane zanga zanga sai anyi

  • @AbdullahiNura-vd8ej
    @AbdullahiNura-vd8ej 6 หลายเดือนก่อน +1

    A riqa sara ana duban bakin gatari, ayi aiki da hankali 'yan uwa na musulmai , dan Allah ayi duba da abunda zai je ya dawo kafin aiwatar da koma mene ne, malamai kuma ba abun wasa bane, Allah yakawo mana sauqin rayuwa ya wanzar mana d zaman lfy a qasar mu nigeria

  • @misbahunabara
    @misbahunabara 6 หลายเดือนก่อน +1

    Allah yakarya muggan malamai dasukeci da gumimmu

  • @alimahmoud1464
    @alimahmoud1464 6 หลายเดือนก่อน

    Hajiya kin fadi gaskiya, Allah ya yi maki albarka, amin.

  • @SulaimanAminu-re1oy
    @SulaimanAminu-re1oy 6 หลายเดือนก่อน

    Alhamdulillah Allah yah sakama da alheri right dinmu ne

  • @MuhammadDanrano
    @MuhammadDanrano 6 หลายเดือนก่อน

    Inna lillahi wa,innailaihirraju,,un Karshen duniya xakin malamaii
    Tabb allh kasa mudacre

  • @mamanhanif5026
    @mamanhanif5026 6 หลายเดือนก่อน +4

    First comment naji dadin bayaninka ubangiji yadaga kasata najeriya yakawo mana sauki wallahi mutane na mutuwa sabida yunwa da kunci

  • @AbdulmuminiAbdulmumin
    @AbdulmuminiAbdulmumin 6 หลายเดือนก่อน

    Wallah yanzu ba abinda ba ayi a arewa ana kashe mutane ana sace mutane dukkan wani Abu na ta addanci anayi a arewa Kai kufito Allah yabada sa a ameen Allah yatsare Ameen

  • @luqmansadiq-fd6pd
    @luqmansadiq-fd6pd 6 หลายเดือนก่อน +2

    Alhamdulillah matasan Nigeria sun farka daga bacci🙏

  • @JanaiduAbdullahi-eg8tf
    @JanaiduAbdullahi-eg8tf 6 หลายเดือนก่อน +1

    Wallaahi mafiyawan cin malamai wlh kwadayinsu yayiyawa

  • @JafaruBahari
    @JafaruBahari 6 หลายเดือนก่อน

    Masha Allah

  • @LukumanSani-rt1gn
    @LukumanSani-rt1gn 6 หลายเดือนก่อน

    Allah yasamu dace

  • @khalidaliyu-v1x
    @khalidaliyu-v1x 6 หลายเดือนก่อน

    Allah sarki baribari batamagani

  • @umarabubaka9814
    @umarabubaka9814 6 หลายเดือนก่อน +1

    Kaji wata yar wahala wai gara akashemu kifito allah ya agajemu karkujanyomana masifa wawayen diya

  • @HussainARahman
    @HussainARahman 6 หลายเดือนก่อน +1

    Malluna kugi Soron Allah Dan Mutuwa Tana Jiran Dujanmu

  • @NuraSani-kp6jj
    @NuraSani-kp6jj 6 หลายเดือนก่อน

    Wllh mung ode. Namiji

  • @muhammadshafiuharuna-vv9tj
    @muhammadshafiuharuna-vv9tj 6 หลายเดือนก่อน +1

    Allah kayi mana maganin duk abinda ya damemu

  • @NasuruNasko
    @NasuruNasko 6 หลายเดือนก่อน +4

    Sunja kaya miliyoyi Allah ya isa

  • @HussainARahman
    @HussainARahman 6 หลายเดือนก่อน +1

    Gasehkiya tafi Kobo Amaa Baayi Adalce Ba

  • @ADDAUKABIRU
    @ADDAUKABIRU 6 หลายเดือนก่อน

    Abusalmah yafadi gaskiya

  • @ZahrauSulaiman-k3j
    @ZahrauSulaiman-k3j 6 หลายเดือนก่อน

    Adai yikyakyawan zance

  • @HASSANMUHAMMED-vu2rm
    @HASSANMUHAMMED-vu2rm 6 หลายเดือนก่อน

    Yes xangaxanga Dole mu tsaro mukeso jahar sokoto da sauran jahohi bakidai

  • @AbdulmuminiAbdulmumin
    @AbdulmuminiAbdulmumin 6 หลายเดือนก่อน

    Babu abinda ba ayi a arewa ana kashe mutane Kuma idan kuka zauna hargida za akashe ku kunemi yancin Kan ku ka wai Allah yabada sa Ameen

  • @asmauchalawa1831
    @asmauchalawa1831 6 หลายเดือนก่อน +4

    Wlh ana cikin Matsin rayuwa yakamata adubama talaka

  • @AbdulafeezJamiu-f6s
    @AbdulafeezJamiu-f6s 6 หลายเดือนก่อน

    all what u are saying u are all right but pls let give them grace

  • @aminuibrahimsadi5861
    @aminuibrahimsadi5861 6 หลายเดือนก่อน

    Yawancin malaman bana Allah bane

  • @hassangarba2524
    @hassangarba2524 6 หลายเดือนก่อน

    Wannan gaskiya ne,malamai sun zamo yan amshin shata,kuma zamu daina yadda da duk bayanan wasu malamai,domin haka a ke baiwa malamai kudade Dan kare gwamnati

  • @hauwashuaibu8311
    @hauwashuaibu8311 6 หลายเดือนก่อน

    Allah ya miki albarka

  • @AbdulmuminiAbdulmumin
    @AbdulmuminiAbdulmumin 6 หลายเดือนก่อน

    Ya zayi suyarda araba ana Basu

  • @muhammadbinali.
    @muhammadbinali. 6 หลายเดือนก่อน

    Wannan gaskiya ne

  • @DrYusufAlhajiYahaya
    @DrYusufAlhajiYahaya 6 หลายเดือนก่อน

    Good. I'm happy with these comments and replies

  • @HIMMACOMMUNICATION
    @HIMMACOMMUNICATION 6 หลายเดือนก่อน

    Gaskiya wan nan yarinya tadan kwatanta amma zanga zanga tanada matsaloli

  • @AlmustaphaAbubakar-f8g
    @AlmustaphaAbubakar-f8g 6 หลายเดือนก่อน

    Gaskiyane aturosa

  • @AbdulmuminiAbdulmumin
    @AbdulmuminiAbdulmumin 6 หลายเดือนก่อน

    Goodlok ai baya Basu sabo da Bai San suwa ye suba malam hadisi ko

  • @BabySuleiman-kl1mj
    @BabySuleiman-kl1mj 6 หลายเดือนก่อน

    Dan Allah kudena zagin malamanmu ba tarbiya bace mudeyi zanga zanga mu kawae band zanginsu koni ina bayan zanga zanga amma bana bayan wulakanta malamae

  • @KhadijaUsman-pz9lz
    @KhadijaUsman-pz9lz 6 หลายเดือนก่อน

    Allah ya qarra lpy da Nissan kwana muna alfahari daku matasan Nigeria

  • @AlmustaphaAbubakar-f8g
    @AlmustaphaAbubakar-f8g 6 หลายเดือนก่อน

    Yes

  • @fivestar2541
    @fivestar2541 6 หลายเดือนก่อน

    Hmm malaimai kuji tsoran Allah wlh

  • @هيتياننينيت
    @هيتياننينيت 6 หลายเดือนก่อน

    matasan nigeria sunfi azzaliman maluman illimi datunani Allah taimaki nigeria

  • @AbdullahiSale-ou1wo
    @AbdullahiSale-ou1wo 6 หลายเดือนก่อน

    Malaman allah suwucefa sai saura

  • @asmauchalawa1831
    @asmauchalawa1831 6 หลายเดือนก่อน +3

    Wai ina bello yabo

    • @sadiqibrahim298
      @sadiqibrahim298 6 หลายเดือนก่อน

      Bello yabo inda buhari ne dayafara kunfar baki

  • @MusaAbubakar-r2k
    @MusaAbubakar-r2k 6 หลายเดือนก่อน

    Allah mungodi maka da kabamu al zakzaky labbaika ya al zakzaky hihata Minal zila

  • @KamiluHassan-z4n
    @KamiluHassan-z4n 6 หลายเดือนก่อน +4

    Wallahi maganarki gaskiyane domin yanzu haka Ina kasar libya ruwa yafi fetir tsada

    • @d.bcooper2271
      @d.bcooper2271 6 หลายเดือนก่อน +1

      Ai Sahara ce Libiya, Nigeria 🇳🇬 tanada ruwa

    • @AbubakarAliyu-i7h
      @AbubakarAliyu-i7h 6 หลายเดือนก่อน

      Wlh mlm ai basa ganewa ne

  • @BalaMadina
    @BalaMadina 6 หลายเดือนก่อน

    DAN ALLAH MALAMAI KUYI HAKURI DA WANNAN KALAMAI GAWASU AKAN ZANGA ZANGA DON ALLAH KUKEYI KUMA KUNSAN JARRABAWA CE DAGA ALLAH ALLAH YA KYAUTA

    • @YahayaNaseer-n3d
      @YahayaNaseer-n3d 6 หลายเดือนก่อน

      Wannan fa su susuka sayawa kansu duk wani malamin kirki yakama bakinsa

  • @hauwashuaibu8311
    @hauwashuaibu8311 6 หลายเดือนก่อน

    Ni narasamekedamun malamanmu wallahi

  • @HASSANMUHAMMED-vu2rm
    @HASSANMUHAMMED-vu2rm 6 หลายเดือนก่อน

    Kaimufa bazamujiba😭😭😭😭😭😭

  • @MukhtarAdamuLange
    @MukhtarAdamuLange 6 หลายเดือนก่อน

    Good

  • @SulaimanBello-z1l
    @SulaimanBello-z1l 6 หลายเดือนก่อน

    Kugayamusu gaskiya

  • @Aqeilu
    @Aqeilu 6 หลายเดือนก่อน

    Zanga-Zanga ba gudu ba ja da baya sai azza lumai sun sauka

  • @danmusatv5128
    @danmusatv5128 6 หลายเดือนก่อน

    Wlh muna cikin wani hali yakamata adubamanah
    Nigeria gaskiya bakyau

  • @abdullahiinusa1924
    @abdullahiinusa1924 6 หลายเดือนก่อน

    Shegun mallamai marasa tausayi ana Basu kudi

  • @OwayoOmaku
    @OwayoOmaku 6 หลายเดือนก่อน

    Wlh kwarai kua

  • @SaifullahiAbdulAbdul
    @SaifullahiAbdulAbdul 6 หลายเดือนก่อน

    Ya Allah munarokonka duk Wanda yake da sa hannu awannan matsalolin kowaye ko malamine Allah kakamashi kamai mafiyin abinda yayima Talakawa ya Allah munarokonka

  • @IbrahimUba-p4n
    @IbrahimUba-p4n 5 หลายเดือนก่อน

    Fadamusu.gaskiya

  • @AbdulmuminiAbdulmumin
    @AbdulmuminiAbdulmumin 6 หลายเดือนก่อน

    Dubai darham 3 one liter Kuma bayan Zadar kaya Kuma sun la latamana kudin mu wallah mu gun tace ka wai sun ga ru fin asi rin da Allah ya yiwa qasa dayan qasar bakamar Kano in Banda Allah ya kare Kano wallah dayanzu sun wargazata shine suka biyo tawannan hanyar Lai Lai da arzigin ku sai sun Mai damutane Bayi wallah idan ba ajajurceba ko Dan ruwan cikin namu dayaraqe Shima qarewa zaiyi

  • @SurprisedAutoRace-xq9qn
    @SurprisedAutoRace-xq9qn 6 หลายเดือนก่อน

    Gaskiya dayace

  • @umarmubaraksambo1345
    @umarmubaraksambo1345 6 หลายเดือนก่อน +3

    Wallahi kadan kenan daga sharrin IZALA!!!

  • @AbdulmuminiAbdulmumin
    @AbdulmuminiAbdulmumin 6 หลายเดือนก่อน

    Malaman izala sune matsalar duniya gaba Daya bama Nigeria ba amma yanzu ta Nigeria tafi zafi

  • @fadhimaisah2211
    @fadhimaisah2211 6 หลายเดือนก่อน

    Allah miki albarka akan batun aikin hajj

  • @sadiqsuleiman1408
    @sadiqsuleiman1408 6 หลายเดือนก่อน

    Zanga zanga babu fashi yakamata mufita koza a kashemu Dan wllh wannan nananin rayuwar yasa wllh jinake so ake akashemu gaba daya Dan haka duk malamin da yazo mana da wata sanzuchiya wllh tsaf zamu zageshi

  • @SmilingBus-uh4kd
    @SmilingBus-uh4kd 6 หลายเดือนก่อน

    wlh jin dadina wayan da sukayi raddin duk masu hankaline Kuma sunsan addini

  • @musalkasiyunisalisu2793
    @musalkasiyunisalisu2793 6 หลายเดือนก่อน

    Wannan maganan gaskiya ne, zanga zanga yazama Dole

  • @idiabdou-qp5qm
    @idiabdou-qp5qm 6 หลายเดือนก่อน +2

    Wannan magana gaskiyache

  • @hassanmusasada4251
    @hassanmusasada4251 6 หลายเดือนก่อน +1

    Malamai su ne Matsalar Arewa,

  • @MUSTAPHAIBRAHIM-zd6rd
    @MUSTAPHAIBRAHIM-zd6rd 6 หลายเดือนก่อน

    Dan Allah kudai na Kiran su da Mal.
    Wayannan ai ba Mal. Bane karnukan Yan siyasane

  • @user-pm9sb2hl3s
    @user-pm9sb2hl3s 6 หลายเดือนก่อน

    Shigo. Marasa. Tarbiya.

  • @ZahrauSulaiman-k3j
    @ZahrauSulaiman-k3j 6 หลายเดือนก่อน

    Yy

  • @abubakargarbalamu7037
    @abubakargarbalamu7037 6 หลายเดือนก่อน

    Karya kake yi, mutuncin Malamai bai gama zubewa ba.
    Amma.....
    Zanga zanga ba fashi.

  • @YahayaNaseer-n3d
    @YahayaNaseer-n3d 6 หลายเดือนก่อน

    Matasan ma fa ba jahilai bane duk Wanda zai goyi bayan zanga zangar nan Yana zuwa da hujjojin da yadace bakamar ku malaman ba Wlh Sai Allah yayi mana hisabi daku wannan ilimin naku bai anfaneku ba saima halaka sabida kwadayin duniya Wlh anji kunya

  • @DankoliInvestment-u8h
    @DankoliInvestment-u8h 6 หลายเดือนก่อน

    Mutanen banza wai su malamai yayan isaka

  • @nasirusalisu8906
    @nasirusalisu8906 6 หลายเดือนก่อน

    Shine magana

  • @mamanhanif5026
    @mamanhanif5026 6 หลายเดือนก่อน +4

    Sannan batun suna kawo maganan kasashen larabawa karya suke ai suna futa suga ya ake kyautatama talakawan larabawan ni ganauce ba jiyauba naje nazauna a saudiyya naga tsarinsu dande banson nafito midiya ina video ina magana amma akwai zalinci a kasata.

  • @LauwaliAbubakar-v3y
    @LauwaliAbubakar-v3y 6 หลายเดือนก่อน

    العلماء اليوم ليس خير الا الشر ويفرقون المجتمع وكانوا شياعا ويجمعون الجاهال والسفهاء وليس رحمة والا يمان لان نبينا ارسله الله ليخرج الناس من الظلمات الى النور باذن الله ويخرجون من الظلم الى السحولة عليكم امنة الله والرسول ويخبءون الصدق الى الظلم والجور

  • @BalaMadina
    @BalaMadina 6 หลายเดือนก่อน

    MALAMAI KUYI HAKURI DA WANNAN KALAMAI DA WASU SUKEYI MUKU AKAN ZANGA ZANGA KUNSANI JARRABAWA CE AGAREKU FATAN ALLAH YA KAWO MANA SAUKI

  • @IbrahimSasiru1-nj9mf
    @IbrahimSasiru1-nj9mf 6 หลายเดือนก่อน +2

    First cmnt wannan haka yake

    • @muawiyashuaibu
      @muawiyashuaibu  6 หลายเดือนก่อน

      First Reply, Allah ya sa mu dace

  • @AdamuMusaIbrahim-vz1ix
    @AdamuMusaIbrahim-vz1ix 6 หลายเดือนก่อน +1

    Ni dai ba malamin da idona zai rufe akansa sabida yafini ilimi mutane sun manata mumini Yana gani da hasken Allah baruwana bazan bi umurni malamin yafi umurnin wani

    • @AdamuMusaIbrahim-vz1ix
      @AdamuMusaIbrahim-vz1ix 6 หลายเดือนก่อน

      Aman wahalar da ake ciki arayuwar mu ta Nigeria tawuce yanada akefa tsamani sudai yakamata su samu shugabanin su fadamasu gsky

    • @AdamuMusaIbrahim-vz1ix
      @AdamuMusaIbrahim-vz1ix 6 หลายเดือนก่อน

      Buhari asalin butulune kam

  • @richardjames8468
    @richardjames8468 6 หลายเดือนก่อน

    This protests no religion no region no tribe let's come as one Nigeria for Peaceful protest

  • @MurtalaMuhammad-y8l
    @MurtalaMuhammad-y8l 6 หลายเดือนก่อน

    Muna goyon bayan malamai kuma muna bayan su

  • @OwayoOmaku
    @OwayoOmaku 6 หลายเดือนก่อน

    Malamai karshe zamani kenan kwadayin abin duniya 😂

  • @AbdulmuminiAbdulmumin
    @AbdulmuminiAbdulmumin 6 หลายเดือนก่อน

    Toh wai daurawa me kake nufi ne yaza ayi anjazawa mutane ta lauce wannan talaucin badaga Allah bane daga kune suwa gabannimu ka re Kai ko acikin addini ya halarta kaduba suratul tauba duk yaqin da akayi sabo da Kare Kai ne