Gaskiya bai kamata ace munbar wannan bawan Allah da yake kokarin kwato mana yanci ace akanmu an kamashi amman kowa yaja baki yayi shiru ya kamata a fito a nunawa gwamnati kama wannan bawan Allah bauyi daidaiba muyi cincirundo mutafi inda akaje aka rufeshi hakan shine ya kamata
Wallahi Malam izala San ranku yayi yawa kun jefa Nigeria cikin bala'i, Kuma Allah zai zaka mana. Amma daga malam izala a kwai wa yanda ba mutanan Allah ne da Shugaba SALLALLAHU ALAIHI WA SALAM. YA HAYYU YA KAYYUM ka saka mana🇳🇬
@@sabiumusarg7182Nima dai shi nake so na sani. Wai duk wa dan suka Saka Nigeria cikin bala'i Amma ba Wanda suke zargi sai malamai saboda su suka Raina.
Kuntaba ganin wanda baya cikin wahala yasan wahala?? Ai wadannan shegun malaman idan su zaku biyewa toh wlh mutuwa da yunwa yanzu kuka fara. Shegu masu ci da addini
Mutane muji tsoro Allah magyara halayanmu mu mutuna akwai mutuwa akwai hisabi duk wadda yayi dai dai zaiga daidai Allah yazabamuna shuwagabanni dai dai damu masu azabtarmu badan manzon Allah tsira da abincin Allah sukaqa tabba agaresa yaroqa muna Allah ba komai zamuyi Allah yajinkirta muna sai munje gaban dayanzu mudade da shudewa batamu Akeyi
Bawan Allah bafa bindiga aka dora maka Akai aka sakaka dole kayi zabeba, sannan ba yaro bane Kai da za'a saka dole, Dan haka muji tsoron Allah mudinga furta Kalmar adalci, Allah ya kawo mana mafita
Asalam happy fride
Gaskiya malamae kuyi hakuri
Ngd
Agaskiya ba zanshiga zanga zangaba. Amma. Ina rokon. Allah yaba masuyi. Nasara. Allah, yasa sukawo munacanji. Na'Alkhairi, aqasarnan.
Matasa kada muyarda malamammu na Nigeria Ana basu kongila
Gaskiya bai kamata ace munbar wannan bawan Allah da yake kokarin kwato mana yanci ace akanmu an kamashi amman kowa yaja baki yayi shiru ya kamata a fito a nunawa gwamnati kama wannan bawan Allah bauyi daidaiba muyi cincirundo mutafi inda akaje aka rufeshi hakan shine ya kamata
Inna malamai masu Muslim Muslim azzalumai Allah ya Isa y'ayan wahala.
Ameen yahayyu yaqayyum gaskiya anacikin wahala munamuku addua allah yasa kufito kuyi zanga zanga lfy kugama lfy allah yakaremanaku alfarmar annabi saw haquri kam anijeria munyishi allah yataimakemu yakawomana daukin gaggawa🤲🤲
Masha Allah Allah bada saa Allah Ayinasara👉🇳🇬💪
Allah yasaka ma da wannan bayani akan su kawo mana abinda Yakamata muyi banda zanga zanga!!!!😢
Allah ya Kawo mana mafita. Aima sanatoci kiranye. Zanga zangan lumana Yana da kyau idan yan Iska basu bata shi ba
Good morning how are you
Babu wani azzalumi da sunan malanta ko a wane akida yake da zai hana mu zanga zanga. Ku shige mota kuci abinci sannan ku hana mu
Wallahi Malam izala San ranku yayi yawa kun jefa Nigeria cikin bala'i, Kuma Allah zai zaka mana. Amma daga malam izala a kwai wa yanda ba mutanan Allah ne da Shugaba SALLALLAHU ALAIHI WA SALAM. YA HAYYU YA KAYYUM ka saka mana🇳🇬
Ta ina ne malamai suka jefa Nigeria cikin bala'i?
Azzalumai ne
@@ibsnomaa meye zaluncin da suka yi?
@@sabiumusarg7182Nima dai shi nake so na sani. Wai duk wa dan suka Saka Nigeria cikin bala'i Amma ba Wanda suke zargi sai malamai saboda su suka Raina.
@@zynarbmustapher6588 Abin da na gani kenan.
Malamai kuji tsoran Allah wlh munacikin wani hala dan haka wlh mungaji da bamu hakuri(Ya_shabab)
Jarmiya zasurasa
Sokwayen mallam
Sai mun Fito
Maluman yan son zuciyane
Ma sharrantan wasu daga cikin Malamai suna daga cikin mtsalar Mu a Nigeria.
wannan gaskiyane
Shi wannan tsinannen Kabiru gombe din dan maula mabaraci da sunan malami, azzalumi kawai. Wallahi sai munyi insha Allah
Kuje kiyu Allah yasa a kashe ku a can😂
Allah ya tabbatar da Alkhairi ammafa zanga zanga bata haifar da Alkhairi, Allah yasa mu dace ya kawo mana mafita
Abinda zamuyi shine addu'a idan antaru ayi alkunuti ayi addu'a ayi istigfari
Kowa ya canza halinsa ya koma na kirki
Wanna shine mafita
Bawai zanga zanga ba
Sufa malaman musucewa Kar ayi zanga zanga toh wannan tzadarrayuwa ko ajikinsu wllh
Kuntaba ganin wanda baya cikin wahala yasan wahala??
Ai wadannan shegun malaman idan su zaku biyewa toh wlh mutuwa da yunwa yanzu kuka fara.
Shegu masu ci da addini
😭😭😭😭🤲🤲🤲🙏🙏🇳🇬🇸🇦
😅
Mutane muji tsoro Allah magyara halayanmu mu mutuna akwai mutuwa akwai hisabi duk wadda yayi dai dai zaiga daidai Allah yazabamuna shuwagabanni dai dai damu masu azabtarmu badan manzon Allah tsira da abincin Allah sukaqa tabba agaresa yaroqa muna Allah ba komai zamuyi Allah yajinkirta muna sai munje gaban dayanzu mudade da shudewa batamu Akeyi
Allah ya tsinewa malaman da suka sa muka zabi wanna Dan iskan shugaban.
Kudai da ba kuda wayo ba Wanda yayi muku dole da Wanda ya Saka Maka bindiga yace zaika zabi Wani.
@@zynarbmustapher6588 ke macece da Namiji ne da yaji martani
Bawan Allah bafa bindiga aka dora maka Akai aka sakaka dole kayi zabeba, sannan ba yaro bane Kai da za'a saka dole, Dan haka muji tsoron Allah mudinga furta Kalmar adalci, Allah ya kawo mana mafita
@@zynarbmustapher6588Baki dadda raba kenan ko? Zan Miki hawan kawara wallahi tam.
@@HajaraAbubakar-i5cyata Inna jin kunyarki.
Kutumar uban kabiru gomben....malamin gwamnati ne
Sai mun fito,
Gwara ma mu zama yan tadda
Allah yasa akone villa,
Akone abuja,
Allah yasa Nigeria tayi upside down.
Ba amin ba. Dai ka zo ka kone ai mugani.